Sashe 25
Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zazzabi fa kawai nake yi da ciwon mara
uk ina da maganin su
o ba ni insha in je in kwanta, wallahi kaina sarawa yake yi, kuma kana ta sa ni magana
iyo ni mu je, magungunan suna daki na
Ya saki locks din da ya kulle motar da su, wata zuciyar na cewa ta je ta karbo wata na gaya mata wayo zai yi mata, ba shi da wasu magunguna a daki, gara ma ta duba first aid box din Ammi, ba za ta rasa kowanne irin magani ba.
Uwais din nan sai ta yi a hankali da shi, shegen wayonsa da son kansa ya fi karfinsa.
Suna shigowa falo ta nufi dakin Ammi ba tare da ta kalle shi ba, shi kuma ya bi ta a baya, first aid box din ta nufa ta bude tana duba magungunan ciki.
Sai jin Uwais ta yi a bayanta, sassanyar numfashinsa na dukan wuyanta.
Sannan ya rungume ta ta baya.
e ki ke nema ne haka?
Ba tare da ta juyo ba murya na rawa kamar yadda jikin ta ma ke yi, ta ce,
agani
mma na ce miki ina da su, mu je part dina in ba ki ko?
Fahimah ta soma hawaye, because he is dragging her closer, and he began caressing her gently, and the touches are irresistable amma haka ta jajirce ta soma kokarin kwatar kanta.
aya Uwais, dakin Ammi ne fa?
bin da Ammin ke so kenan, shi ya sa ta bar min ke, ta bar mana gidan daga ni sai ke, don tana so mu zama abu guda.
Na tabbata ita ta hana Talatu dawowa.
Look Fah-himah, today I disregard all your clumsy excuses
?...".
Fahimah ta wara fararen idanunta gaba daya tana kallonsa da mamaki, sannan ta kankance su cikin tsiwa ta ce,
allahi sai dai ka yi raping din nawa Uwais (as you earlier said), don na san ka fi ni karfi.
Amma da amincewata da yardata ba zan taba bada alfarmata ga mijin da na tabbata ba ya sona ba!
Tamkar wanda ta kwara wa kankara haka ya ja birki ya saketa.
Tunda kuwa ta yi rantsuwa ya san da gaske take.
Kwakwalwarsa gaba daya ta rikice, Fahimah na so ta zauta shi, ta yi amfani da wannan damar ta raba shi ta fice cikin hanzari.
Kafin ta kai daki hawaye sun jika mata fuska; raunin diya mace, weakness na mace kan wanda ta ke matukar so, da tausayin abin da ta ke kauna, ta san da gaske yake yana cikin wani hali da yake tsananin bukatar taimakon matar sa, ita ma kuma tana bukata, Uwais ne fa!
Amma da a yi 'a rashin uwa' da ita
? gara kowa ya mutu da urges ya huta.
Ta dauka zai biyo ta, shi ne dalilin da yasa ta rufe kofar da mukulli ta kuma bar shi a jiki don ma kada ya dauko safayar na Ammi ya cigaba da damunta, amma har dare ya tsala ba ta kara jin motsin shi ba.
Sau uku tana lekawa ta taga ta tabbatar yana nan bai fita ko'ina ba, ta hanyar ganin motar sa, sai ta yi ajiyar zuciya ta koma ta kwanta
Amma kuma barci ya gagara zuwa ga Fahimah a wannan daren, tunanin a wane hali Uwais yake?
Ya hana barcin zuwa ya kuma hana ta zaman lafiya.
A daddafe garin Allh ya waye da ita, barcin da ta yi yau kwata-kwata bai yi na awanni biyu ba.
Da ta tashi duk sammakon ta ba ta ga motarsa ba, tabbacin ya fice ofis ba tare da ya nemi karin kumallo daga gare ta ba.
Don haka ita ma ta yi shirin shiga makaranta don bada excuse na zuwa Sudan kwana biyu ko uku ga abikan karatunta don su yi mata attendences, amma duk jikinta a sanyaye yake.
Tana dai karfafa kanta da cewa hukuncin da ta zartar shi ne daidai, kada ta bari soyayya a inda ba ta da gurbi ta kassara rayuwarta.
Ya jira matar SO ta dawo.
Su dora daga inda suka tsaya.
*****
Ta yi wanka ta shiga kicin domin nema musu abin da za su ci.
Duk da ba ta da tabbas ko zai ci din?
Tunda fushi yake, fushin da ta ke kira na karfin hali wai barawo da sallama.
Kai da ba ka son mace, ka fada ka kara, a idonta da bayan idonta, don me ka ke son auratayya ta kasance a tsakanin ku?
Haka kawai ita ma a barta stranded din idan matar so ta dawo babu gaira babu dalili?
A hakan ma yaya ta kare da sabbin darussan da ya koyar da ita duk da bata san kan dawar garin ba?
Ba ta taba ganin mutum mai son kansa a duniya irin Uwais ba.
To ita ma tana son kanta, kuma za ta yi wa rayuwarta gatan da bata da shi in reality, sai ranar da ya furta mata hakikanin kalmar so daga zuciya da ruhi, da kuma fatar bakinsa.
Ya janye mummunan sunan da yake kiranta da shi na gorin halitta "Goddam Black".
Yamma lis Uwais ya shigo gidan, a matukar gajiye ya ke ga yunwa da ya dawo da ita, rabon shi da sanya wani abu a bakin shi tun wani dan hot coffee da ya sha da safe a ofis da bai fi rabin kofin mug ba, inda akwai abin da Uwais ba ya yi wa fulako ko zuciya to abinci ne, ko dazu da safe duk da fushin da yake da Fahimah kafin ya fita sai da ya duba ya ga ba ta ajiye komai ba shi ne ya fita, amma shi zai yi fushi da komai ban da cikinsa, sabida yawan excercise din da yake yi yana saka shi saurin jin yunwa.
Yana shigowa dining ya nufa.
Luckly ta ajiye lafiyayyar sakwara (pounded-yam) da miyan Ugu wadda ta ji naman rago zuqu-zuqu.
A gefe ga jug na lemon carrots da ta hada da fresh abarba, ta zuba kananun kankara a cikin sa.
"Ko da wannan mijin fahimah ya tsira ya tsira".
Uwais ya ce a zuciyarsa, yana mai jan kujerar da ya saba zama akai a dining din.
Ammi ta yi mata kyakkyawan raino mai matukar ban sha'awa, tarbiyya ingantacciya da kuma tsayuwa a kan ra
yi guda.
Ya fahimce ta tun jiya, ya fahimci manufarta as the same time ya kuma yaba da jarumtakar ta.
Amma har gobe yana faman cigaba da lalubawa a fadar zuciyarsa bai ji tsayayyen muhalli ga Fahimah ba, balle yayi mata karya wadda ba halin sa ba.
Amrah ta bi ta cike kowanne gurbi ita dai barta da son bokonta.
Ta karaso wajen yana cikin cin abincin, sanye da riga da wando na Pakistan ruwan zuma, ta kame kakkarfan gashin kanta a tsakiyar kanta wanda bai da tsayi sai cika da kuma karfi na hausawan usli.
Ta lulluba mayafin kayan a kanta.
Idanunsu suka hadu, duk sai ta ji kunya ta kamata.
Data tuna rashin arzikin data yi masa jiya.
Uwais kallonta kawai yake har ta karaso, ya aje cokalin hannunsa.
Ta yi wani fresh da ita, dark-skinned din sai sparkling ta ke yi.
Ashe dai a can baya kallon tsoro yake mata, bakin ma, kyau ne, ga wanda ya yi dacen sa.
i dau abinda za ki dauka, gobe za mu wuce wajen Ammi, sai ki je ki ba ta bayani cewa kin ki yarda auren ya dore yadda ta ke so, kuma ba daga gare ni ba daga gare ki.
Na yi rantsuwa da Ubangiji idan baki sauya ra'ayin ki ba har muka dawo, mata ta uku zan aura muna dawowa daga Sudan
Yana fadin haka ya ture plate din gabansa ya mike.
Murmushi ya kwace wa Fahimah, beautiful serene smiles, ko mene ne damuwarta don Uwais ya kara aure?
Ai kishi na matar so ne, ita ke da damuwa.
Ita matar shige ina ruwanta?
Ammi kuma in ya ga zai iya tarar ta ya fada mata wannan babbar maganar ai sai ya je ya gaya matan.
Kaya kala biyar ta kara dauka, sai na barci da na amfani, wadanda suka dawo da su daga Lagos ta zuba su a kayan wankin ta, tana shirin kwanciya sai ga Uwais ya shigo.
Ta yi maza ta maida rigar da ta ke niyyar cirewa ta canza da sleepy, ya yi kamar bai ga abin da ta yin ba, ya zauna daga tebir din jikin madubi.
Pajamas ne a jikinshi farare
an gidan Marks & Spencer.
Bakin gashinsa sai sheki yake cikin hasken farin kwan lantarkin da ya haskake dakin.
Ya ce,
orry, I
not here for what you are thinking right now.
Na zo ne mu fahimci juna kafin zuwan matata ta uku.
Ina son sanin me ye a ranki game da ni Uwais, da har ki ka yarda aka kulla irin wannan auren tsakanin mu ba ki yi kowanne irin protest ba alhalin ba kya sona
Fahimah ta lumshe idanunta, wai ita yau Uwais ke wa gorin ba ta son sa!
Ina ma ana ciro zuciya a nuna, ta tabbata da Uwais ya yarda duk duniya babu macen da ke sonsa kamarta.
Ba ta tanka masa ba ta dauki kayan da ta ke son canjawa ta yi toilet, ta sanya sannan ta fito duk Uwais na kallon ta.
Ya rasa abin da ke damunsa a wannan dan tsukin a kan Fahimah da har ya biyo ta dakin ta again duk da wulakancin da ta yi masa jiya, wanda babu 'ya macen da ta taba yi masa.
Alal hakika ji ya yi kawai yana son ganin ta kafin ya kwanta, ya tsokane ta ko
ar kokawar ce ya lakato su yi, it will keep him company tonight.
ah- himah, ina magana shi ne ki ka yi banza da ni ko?
Ya fada cikin rauni, da muryar da Fahimah ta yi tantamar anya ta Uwais ce?