Sashe 26
Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama ta yi a bakin gado tana kallonsa da idanun mamaki dafe da goshin ta, kafin ta yi wani kasalallen murmushi.
aya Uwais ban gane tambayar taka ba ne, protest kamar yaya?
rin ki dan nuna wa Ammi rashin amincewar ki da auren, tunda kin san ba son ki nake ba, kema kuma na fahimci ba sona kike ba da baki yimin abinda kika yi jiya ba, amma sai ki ka yi shiru, aka kwaci sadaki daga mijin wata ta karfi da yaji aka baki, kuma an ce ki yi aikin sadakin kin ki
?...
Ya fada yana kallonta kai tsaye cikin idanunta da narkakkun kwayan idanunsa.
Wani kallo ne mai nuna tsananin bukatuwar miji zuwa ga matarsa.... wanda Fahimah ba ta san ma
nar sa ba.
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Daga lokacin da ya taso zuwa lokacin da ya iso gare ta, Fahimah ba ta farga ba.
Ta dai tsinci kanta ne a tsaye nannade cikin hannayen Uwais.
And he began to kiss her, first softly, sannan gently, kafin ya maida shi a urunce (abruptly), kafin kuma ya dakata yana kallonta kasa-kasa.
arya ki ke Fah-himah, kina sona, kina son Yayanki Uwais ba tun yau ba, bakin ki bai fada ba amma zuciya da gangar jikin sun gama confessing, na tabbata son ne kuma ya sa ki ka amince da aurena babu protest.
A bisa hakan ,nake rokon ki da ki yi hakuri da ni, mu yi amfani da son da ke dankare cikin zuciyar ki mu gina kyakkyawar mu
mala ta aure.
Ki manta da cewa wai bana miki so irin na soyayyah.
Babu abin da lokaci ba ya canzawa Fah-himah.
Ki bar ni in tabbatar da sunnar da ke tsakanin mu, na yi miki alkawarin ba za ki yi da na sanin ba ni rayuwar ki ba.
Ban yi miki alkawarin SO ba, amma na yi miki alkawarin ADALCI
Wani haushi ya zo ya tokare Fahimah a kahon zucci, duk da kasalar Uwais da maganganun sa ya saukar mata, amma bacin ran kalamansa na karshe ya sa ta angije shi.
Ta juya masa baya tana hawaye.
aya Uwais ka fita min a daki, pls, tunda ni da bakina ban furta maka kalmar so ba, don Allah ka daina furtan kiyayya.
Babu adalcin da nake bukata daga gare ka duk ka hada ka baiwa matar so.
Ina bukatar sarari wallahi, kasa daki na ya min kadan, kana sa min ciwon zuciya
Uwais ya zuba hannayen shi duka biyu cikin aljihu yana kallonta da murmushi a siririyar fatar bakinsa.
hen why are you jeolous?
Da matar so da wadda za a karo?
Da sauri ta juyo, ba ta san ya karaso bayanta ba don haka kanta ya bigi kirjinsa.
Ta sake ja da baya ta ce,
ishi kamar ya ya fa?
Ban gane ba?
Na ce kar ka yi aure, ko na ce kar ka koma wajen matar ka?
ut you called her MATAR SO
? in ba kishi ki ke ba don me za ki kira ta da wannan sunan?
Fahimah ta gama lura tsab yau Ya Uwais neman magana ya ke ji, ya zo ne musamman don ya yi ta takalar ta, tayi ta hargagi yana murmushin jin dadi, ta fahimci in za su kwana suna yi ba zai gaji ba.
Sai kawai ta yi tattaki da baya-da baya ta shige toilet da sauri ta murza key ta barshi a wurin.
Uwais ya karaso kofar toilet din ya ce,
i ki ka kulle wa kofa Fah-himah?
Ai ba sai kin kulle ba na gaya miki tun shigowa ta I
not here for what you are thinking.
Na zo ne mu fahimci juna, kuma alhmdulillah na gama fahimtar duk abin da nake son fahimta a kan ki.
Ya rage naki ki baiwa zuciyar ki salama da abin da ta ke so, ko ki yi ta zaman jiran tsammanin warabbuka (sai ranar da aka so ki kamar matar so).
Ci ba daya ba kuwa, ai koshi bai taba zama daya
Fahimah ba ta tanka sa ba, ta san ta shaka masa.
A yadda ta ganshin nan da bata tsere ba abinda zai biyo baya Allah kadai ya sani.
Ta ganshi ya koma kamar ranar su ta farko a Lagos.
Rabar da period ne kadai ya ceceta.
Tsoronta daya ne kada ya fita neman matan kan titin kamar yadda yake ikirari, don haka ta yi ta leke ta tagar bandakin ta tabbatar motarsa tana nan bai fita ba.
Ta yi ajiyar zuciya ta fito ta rufe dakin ta ciki, sannan ta yi alwallah ta kwanta.
Ta kasa barci, sai tunanin maganganun Uwais dalla-dalla.
A zahiri ta gane cewa; their relationship is taking another direction.
Ta tuno yadda Uwais yake kissing nata a Ikko da dazu babu kyama, a hakan ma don tana zamewa ta ki sakar masa jiki.
It was all sudden changes a tare da shi wadanda bata taba tsammanin za su faru da shi ba cikin dan kankanin lokaci irin haka.
Sai dai ta lura shi a karan kansa bai san da wadannan tarin sauyukan a tare da shi ba.
Da ma an ce mahakurci mawadaci, kuma mai hakuri shi ya kan dafa dutse har ya sha romon sa.
Idan tafiyar su ta ci gaba a haka, ba ta san iya ina za ta kai su ba, amma dai ko ina ne destination din zai zamanto mai ma
na ne.
Me ya kamata ta yi maimakon kwanciya?
Ai kawai ta tashi ta gode wa Sarki Allah.
Jallah Wa Azza.
Wanda cikin mulkinSa da buwayarSa ne yake ta karkato mata da zuciyar Uwais, batare da shi din ya san hakan ce ke faruwa da shi ba.
All of a sudden, da ma dai Ammi ta fada,
wais bai iya rayuwa ba tare da mace ba", kuma ga zahiri tana ta gani.
****
Uwais da Fahimah, washegari a cikin jirgin SUDAN AIRWAYS, wannan karon bai kai ta economy class ba, ya barta a first class seats kusa da shi duk da cewa ya ki sakar mata fuska sabida abinda ta kara yi masa daren jiya.
Tun da suka taho yake kumburi, ga wani bakin dark spaces ya maka wa kwayar idonsa, wanda ya boye halin da kwayar idanunsa ke ciki.
Ko abincin da aka ba su a jirgi bai taba ba, duk a cikin fushi ne, fushi yake sadidan da Fahimah, ita kuwa ko a jikinta.
Ta ci abincinta ta yi nak!
Aka zo aka kwashe kayan, ta soma jin barci, sai ta jingina da kujerar sa barci ya dauke ta.
Ba ta san ya ya aka yi ba, ta farka ne ta ganta kan kafadun Uwais tana barci.
Ko ita ta sulmiyo zuwa jikinsa, ko shi ya gyara mata kwanciyar ba ta sani ba.
Da asubahi suka sauka a Khartoum babban birnin kasar Sudan kuma garin su Ammi, Mahdi babban dan Baffa Shuraim shi ya zo ya tafi da su zuwa can main house din su Ammi, inda a can ne ake zaman makoki.
Ammi baki ya ki rufo, da ganin yadda Fahimah ta yi mulmul cikin 'yan kwanaki kalilan.
Wannan ya tabbatar mata suna cikin kwanciyar hankali fiye da tunaninta.
Duk da an yi addu
r bakwai an watse dangin Ammi na nan ba su koma ba, nan ta yi ta gabatar da Fahimah matsayin
ar ta da ta rike tun tana karama kuma matar Uwais.
Wasu sun yaba, masu racism din ciki ba su yaba ba, kin san balarabe da kabilanci.
Matar Mahdi sai da ta yi gulmar Ammi a bayan idonta ta ce da mijinta Mahdi cikin harshen larabci,
uk matan Sudan Ammi Safeeyyah ta rasa wadda za ta aura wa Uwais sai mara asali mara hasken fata?
Mahdi ya harareta yace "to ina ruwan ki?
Ita ta ga tayi dai-dai da danta, ko ke kika haifa mata shi?"
Da yawa kuma tarin nutsuwar Fahimah da rashin rawar kanta, uwa uba kwarjinin da Ubangiji ya yi mata shi ya burge su zuciyar su ta kaunace ta.
Da daddare Uwais ya shigo yi wa Ammi sallama zai tafi masaukin shi ya kwanta, Mahdi na jiransa a waje cikin motarsa zai sauke shi.
Sannan ya wuce nasa gidan.
Fahimah na gefen Ammi tana cin abincin dare sanda Uwais ya shigo.
Kallo daya ta yi masa ta dauke kai, shi ma ya yi kamar bai ganta ba, amma gani ta yi har duhu ya dan yi sabida gajiyar da ke tare da shi.
mmi fi-amanallah zan je na kwanta
Ammi ta ce,
llah ya huta gajiya, a ina ku ka sauke shi Mahdi?
Mahdi ya ce,
an gidan saukar bakin Abbu na gyara masa daki, amma shi ya ce ya fi son Fundaq (hotel)
Ammi ta dubi Fahimah da ta kasa ci gaba da cin abincin ta ce,
ai ki tashi ku tafi, ni ba zan kwana gado daya da ke ba, hauri ki ke yi da wadannan dogayen kafafun naki in kina barci
Fahimah ta zaro ido tana kallon Ammi.
Uwais bai ce komai ba ya juya ya fita, yanzu sai ta tsallake kowa da ke cikin gidan nan ta bi Uwais zuwa masauki?
Ta bude baki za ta yi magana, Ammi ta jefa mata mayafin ta ce,
o as I said
Tana kunkuni hadi da turo baki gaba ta mike,
uk mutanen gidan nan Ammi?
Ammi ta ce,
u ba a dakin mazan su suke ba?
Bari mu koma gida da ni ki ke zancen, wallahi tarewa za ki yi ko kuma ya dawo da matarsa, ba zan dauki rainin hankali ba, ku zo ku sa ni a tsakiya ina dalili ni ba tsohuwar banza ba?
Tuni Fahimah ta kai kofa, ga uban horn da Uwais ke antayo mata don ya tsani jira a rayuwarsa.
Suna kan hanya shi da Mahdi da ke tukin mota suna gaba, ita kadai tana gidan baya.
Uwais ya yi kwafa sannan ya yi magana da hausar da ya san Mahdi bai ji.
a ma kin dage kin ki biyo ni, a
ke komai sai ki yi shiru ke ga sarkin biyayya wa Ammi, in kin biyo ni amfanin me kike amfana min?
To ni zama da ni DEAL ne kin sani, gara ma ki rufa wa kanki asiri ki bi Mahdi ku koma
Fahimah ba ta tanka shi ba.