Sashe 24
Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read
May not evil did come again to my husband".
(Addu'ar Fahimah a zuci ga Uwais).
Filo ta dauka ta jefa bisa kafet ta kwanta.
Uwais yayi duk abin da ya saba yi kafin ya kwanta, sannan ya yi changing zuwa Pajamas ruwan toka, ya yi niyyar kiran Amrah kuma sai ya fasa don har zuwa yanzu ba su shirya can-can ba, ita ke nacin kiransa tana ba shi hakuri yana gasa mata bakaken maganganu ta cikin ruwan sanyi, kuma dai bai son yana kiranta gaban Fahimah a kan dalilin da bai sani ba.
Amma sai ga nata kiran ya shigo.
Da farko kamar ba zai dauka ba, don ya gama shirin kwanciya, ko me ya tuna sai kuma ya dauka.
abib-Qalby I
missing you terribly
Ya kyabe baki, ya ce,
mrah how dare you want me to believe this?
Ta ce,
a yarda da ni Allah kewar ka nake yi ba 'yar kadan ba.
Yanzu haka ga ni nan a cikin jirgi na taho in yi surprising din ka, zuwa asubah zan sauka a Kano, I will stay with you for two weeks
Idanunsa suka firfito waje, yana duban center din da Fahimah ta ke, ya ce,
top joking Amrah
elieve me, I
not kidding Habiby, amma Daddy bai san na taho ba.
Don Allah ko Yaya jabeer kada ka gaya wa na zo
Har ransa ya ji dadi, don ta nuna ta yi nadamar abinda tayi masa, amma sai ya ce,
mrah currently bana Nigeria, ina kasarmu Sudan, Yayan Ammi ya rasu.
Amma in kin sauka ki jira ni nan da kwana uku zan iso
Amrah ta ce,
ai ma ka san tsoro na bai bari na in iya zama a gidan ni kadai.
Allah Ya masa rahma
akuri za ki yi Amrah, I
l make sure na dawo in two days.
You know how much I missed you baby
Wani mikakken tsaki Fahimah ta saki, wanda ya sa Uwais saurin toshe wayarsa, gaba daya ma sai ya kashe wayar cike da fargabar ko Amrah ta ji?
Tashi ya yi ya kunna wutar dakina fusace, dakin ya gauraye da haske.
a ki ke ma tsaki?
Daga kwancen da ta ke ta murguda baki, ta ce,
a wanda ya tsargu da shi nake
Uwais ya sanya hannu ya dauke mayafin da ta rufa da shi, ya ce,
ahimah ki ke ko Fahummah?
You better be careful da ni don a fuska ne nake da kyau, idan ki ka shiga hannuna za ki san na fi ki rashin tausayi.
It
my old principle that I will never rape my wife amma da tuni na goge rainin da na lura ya samu matsugunni tsakanin mu
Fahimah ta mike zaune ta dubi Uwais cikin ido da hasken lantarkin da ya haska kyakkyawar fuskarsa, ta zama tamkar an kara masa hasken fata, ta ce,
aini na nawa kuma Yaya Uwais?
Ni da na ganka kana
Ai ba ta karasa ba ta ji ta kane-kane a jikin Uwais, jikinsa rawa yake sosai with utmost regret to the fullest, a lokacin da yake magana harda taruwar hawaye cikin fararen kwayar idanun sa,
elieve me Fah-himah ban taba yi ba, you caused it all, and I repented to Almighty Allah, jiki na kuma na bani ya yafe mini.
Shi mai afuwa ne mai jin kan bayin Sa.
Ya kike so inyi?
So ki ke in halaka?
A kan me ki ke so in gaya miki kalmar da ban shirya fada ba?
A lokacin da ban shirya mata ba?
Ki ba ni lokaci mana?
Ki yarda ba abin da lokaci ba ya canzawa a rayuwar dan adam, kamar yadda Ammi ta ce.
Fahimah I hate you before, ba don kalar fata ko zubin halitta ba; bana son kowa ya rabi Ammina, infact kishi ne da ni mai tsanani tun ina yaro, so nake Ammi ta zauna da ni ni kadai, tayi ta so na nikadai, amma ba don abin da ki ke tunani ba.
A dan zamanmu tare a Lagos, sai na samu al
mura da yawa suka sauya min a kanki Fah-himah.
Ganewa da na yi cewa ke din; you
e extraordinarily different da sauran mata, with exceptional qualities ababen so ga duk namijin da ya san ciwon kansa
?
Ina kara rokon ki bani lokaci, kada ki tursasa ni wajen furta abin da ba ni da iko a kansa
Fahimah ta kwanta shiruu!
A jikin Yaya Uwais, tana jin wani irin dadi mara misaltuwa a zuciyarta da ba ta taba jin kwatankwacinsa a rayuwarta ba.
Kalaman sa sun gama ratsa ta.
Ta kasa cewa komai, ta kuma kasa ko da kwakkwaran motsi sabida yadda kalaman Uwais da zurfin muryarshi ke ratsa ta.
Uwais ya yi amfani da wannan damar
It was kind of gentle romance wanda ya gigita duniyar Fahimah Shagari, ta kara dulmiyewa a kaunar Uwais yau, har fiye da tarin shekarun da ta kwashe cikin koshin wahala.....
And it started from there
? tafi
? tafi har tsayuwa ta gagare su.
Abu na karshe da Fahimah ta fahimta shi ne, daukarta da Uwais ya yi kacokam a hannun sa.
Sauran al
muran da suka biyo baya masu tsauri da girma ne da suka shallake tunanin su
?
A lokacin da Uwais ya maida Fahimah a layin sauran mata, kuka ta saki mai sauti tana kiran sunan Ammi, kai har Baba Talatu yau ta sha kira, tunda su kadai ta ke da su a duniya.
****
Lokacin da Uwais ya samu nutsuwar da yake matukar son samu kwana da kwanaki, wata da watanni, bai juya mata baya ba, rungume Fahimah ya yi a tsakiyar kirjinsa, yana tambayar kansa was all these not LOVE?
Idan ba shi ba ne, mene ne?
To ko ma dai ya ya ne ko so ne ko ba so ba ne, shi da Fahimah yau sun zama daya.
Duk wani kurarinsa da challenges dinsa a kan Fahimah ya neme su ya rasa, irin matan nan ne da ake kira one in million da sai namiji mai matukar sa
a rayuwa ke sa'ar mallakar su. (Never judge a woman by her skin colour).
Inji Uwais Shagari.
Uwais yake fadawa kansa.
Ya ke kuma fadawa sauran maza 'yan uwansa, masu ra'ayi da akida irin tasa.
Har aka yi kiran assalatu Uwais tunanin da yake kenan, yana rungume da Fahimah, yayin da Fahimah ta yi kukanta ta gaji, barci ya dauke ta.
Wani irin barci na kwanciyar hankali.
Soyayyar shekara da shekaru da ta ke yi wa Uwais yau ta sarrafa kanta ta bada cikakkiyar ma
na, ma
nar da daga ita har Uwais, babu wanda ya tsammaci girmanta ya kai hakan....fadinta ya kai hakan....
Tasirinta zai kai hakan... haka karfinta da zurfinta ya kai har haka....!!!
*****
WASHEGARI
Har karfe goma sun kasa fitowa zuwa gidan gaisuwa, duk da Mahdi ya zo daukarsu sai komawa ya yi, don Uwais ya ce da shi Fahimah ba ta jin dadi ya je ya dawo wajen azahar lokacin ta ji sauki don ta sha magani yanzu ta kwanta.
Da gaske barcin ta ke tun wayewar gari bayan ya taimaka mata ta yi wanka, ta yi sallah ta sha tea.
Shi kuma ya koma kan study table daga shi sai singlet da wando three quarter ya kunna loptop dinsa ya soma rage ayyukansa na ofis.
Daidai lokacin da kiran Amrah ya shigo, sai da ya saci kallon Fahimah ya tabbatar barci ta ke sadidan sannan ya amsa.
abiby na sauka a Kano, luckly Yaya Jabeer ba ya gari, don haka ina wajen Aunty Murja, in ka iso sai ka zo ka dauke ni
Ga mamakin Uwais Shagari, duk dokinsa na son ganin Amrah da son kasancewa da ita ya yi decreasing 50% fiye da tsammaninsa.
Daren jiya ya samu wata irin gamsuwa a auratayya da bai taba samu ba.
Ya kuma gane kyawun fuska ko kalar fata ba shi ne mace ba, matan alfarma daban suke.
Daban Ubangiji ke halittar su kawai, don ya baiwa namiji mai tsananin sa'a irin sa.
Shi ya san he's among the luckiest cikin mutanen duniya daga kwanaki bakwai a baya zuwa yau.
lright Amrah, see you soon
Abin da ya ce da ita ke nan, sannan ba tare da ya kara cewa komai ba ya kashe wayarsa.
Amrah ta yi sakatoto da waya a hannu, lokacin da Aunty Murja ta iso wajen ta sameta, ta mika mata kofin da ke hannunta mai dauke da tatacciyar madarar shanu mai sanyi (fresh milk).
Murjanatu ta ce,
afiya dai Amrah?
Amrah ta yi rau-rau da ido, idanunta cike da hawaye ta dubi Murjanatu, ta ce,
unty Murjaj, ni Uwais ya kashe ma waya, alhalin na gaya masa na yo tattaki musamman tun daga Malaysia har Kano don kawai na faranta masa?
Na tsallako karatuna cikin hadari mai yawa?
Ba don za ki karyata ni ba, wallahi sai in ce miki jiya da daddare..... da muna waya na ji tsakin MACE tsuwww..... cikin kunnena, ya yi sauri ya kashe wayar ba tare da mun yi sallama ba.
Yau kuma very shortly ya amsa min ya kashe wayarsa
Mu karasa a littafi na 3.
Sumayyah Abdulkadir
07030137870
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Suna shigowa get maigadi ya bude musu suka shiga.
Tun bai gama parking ba Fahimah ta bude kofar za ta fice da niyyar ta yi ta kanta.
Wannan Uwaisun bata gane masa ba da murmushin sa akai-akai.
Ta sa a ranta in ta shige daki yau Uwais bai kara ganinta sai Ammi ta dawo.
Amma me?
Ta-yi ta-yi ta bude kofar ta ki buduwa.
Ya kulle ta automatically.
Juya idanu ta yi tana kallonsa da sigar tambayar dalilin kulle mata kofa.
Ya wani lumshe ido a cikin kallonta.
aurin me ki ke haka?
Fahimah ta dafe goshinta da ke sarawa, ta ce,
a san ba ni da lafiya, ina so na je na kwanta ne, don Allah ka bude min kofar
a ki ji likita ya ce, I can take care of you ba?
Ni kadai ke da maganin ciwonki
Fahima ba ta san sanda ta kwalalo ido ba tana kallonsa.
iwo na?
Wane irin ciwo ne da ni?