← Book details Fahimah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 35

Sashe 33

Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dadi da cewa ba ta tsammaci zuwansa a lokacin ba don ba ta san da tafiyar da ke gabansa ba.

Daga haka Uwais ya canza akalar komai zuwa irin wadda ya fi so a rayuwarsa (romansiyya), wato kasancewa tare da Fahimah cikin nau
kan soyayya irin nasa mai keta zuciya da ruhin Fahimah.

Al
muran da suka biyo baya masu tsauri ne kwarai a tarihin rayuwar auren su.

Sai da dukkansu suka samu nutsuwar da suke bukata, Uwais ya maida sittirunsa ya rike Fahimah cikin hannayensa, fuskarta cikin tafukansa.
going to Geneva Fah-himah, sai bayan watanni uku zan dawo.

It will not be easy kin sani.

Amma as a man dole in je in nemo muku abinci.

Ki kula min da kanki.

I will surely miss you and everything of you... this luscious lips
gonna miss them
Fahimah ta janye fuskarta daga tafukansa cikin tsananin damuwa, sannan ta kwantar da kai a kafadunsa sai ga hawaye suna zuba tarara!

Wata uku!

Babu Uwais!

Na nufin komai a gare ta....,
Uwais ya sanya dan yatsar sa ya lakato hawayen ya ce,
etter, bayan muna gari daya ma kin biye wa Ammi kun sanya ni a kwandon shara, shi ne yanzu ki ke wani kuka, how dare you want me to believe you cewa hawayen a kan tafiyata ne???

Fahimah ta ce,
aya Uwais ba za ka gane ba.

I love you so much
?

Ta sake kankame shi tana kuka.

Amrah ta sha gaya masa wannan kalmar, amma yau da Fahimah ta fada wani madaukakin farin ciki ne ya lullube shi, wani excitement ya bakunce shi, ya yi mata kyakkyawan muhalli a cikin physique kirjinsa yana shafa kwantaccen gashin kanta.

Sun dauki lokaci mai tsawo a haka kafin Uwais ya dago fuskar Fahimah cikin tafukansa, ya soma magana cikin taushin murya.
sorry for all the past inconveniences, I
sorry for the rest of our lives.

Fahhimah I hurt you so much cikin ajizanci irin na dan Adam.

Da Ubangiji ya tashi hukunta ni sai ya hukunta ni ta hanyar sanya min sonki da kaunarki lokaci daya.

Ba tareda na shiryawa hakan ba.

Today .... i must confess......ban sani ba ko in na tafi bazan dawo ba, I want to use this medium to tell you aloud that I LOVE YOU very-very much
?!!!

Suman wucin gadi Fahimah ta yi a tsaye, Allah ya so ta jikin Uwais ya yi mata garkuwa, ba don haka ba sulalewa za ta yi a kasa ta narke domin farin cikin is over-estimated.

Cikin yanayin da Uwais da Fahimah suka kasance kenan na lokaci mai tsawo ba tare da sun ankara da tafiyar lokaci ba, sai kiran assalatu suka ji a tsakar kansu.

Dole tare suka yi sallar asuba bayan sun yi wanka.

Sannan ne Uwais ya yi haramar tafiya amma ko ya tafi idan ya je bakin kofa sai ya dawo, kamar ba za su rabu ba, ganin watanni uku suke tamkar shekaru uku.

Sai da alarm din gefen gadon Fahimah ya buga karfe bakwai na safe sannan Uwais ya iya tafiya.

A wannan yanayi Fahimah ba ta yi barci ba, ta karar da ranar wajen addu
ga Uwais da nema masa sa
a wannan tafiya tashi da nema masa albarka a cikin nemansa.

Ko da Uwais ya shiga jirgi kafin su tashi, sai da ya fara kiran Fahimah.

Da ta dauka muryarta rawa ta ke da alama ta ci kuka ta koshi.
aya Uwais kun tashi?

Ya ce,
re you crying Fahhimah?

Me ya sa ki kuka?

Ta share hawayen ta ja hanci, sannan ta ce,
ani nake kamar in ka tafi ba za ka dawo ba as you said
Ya canza positon na rikon wayarsa, ya ce,
ah-himah, in kin ga ban dawo gareki ba, to na mutu acan, wanda bana fatan hakan yanzu.

I would like to cuddle your black beauty babies in my arms..

Wani hawayen ya zo wa Fahimah, amma this time around na farin ciki ne.
aya Uwais kana son
ana?

Idan suka yi baki kamar ni fa?

Uwais ya ji duk ya muzanta, nadama ta kara lullube shi, shi ya sa ba a son gorin halitta don ba ka san me gobe za ta haifar ba.

Muryarshi ta yi rauni kwarai a sanda yake cewa,
an Adam ya kasance ajizi mai yawan kuskure, kuma Uwais yana cikin su.

I
sorry Fahima for the past weird experiences which are all regretful.

Yau kin sa na yi nadama irin wadda ban taba yi ba.

Fahimah
anki, jikokin Ammi ne, sabida
ar ta ce wadda haifa ne kawai ba ta yi ba ta haifo su, sannan sun fito daga jikin Uwais
? with all these .... and much more....zan so su fiye da yadda nake son kaina!

Hawayen Fahimah suka ninka na baya, farin cikin ya ninka na baya ta ce,
a Uwais na yafe maka, na kara yafe maka, ni da ma kullum uzuri nake yi maka.

Is not easy da ma a so
a kamana sai ga exceptional mutane irin su Ammi, wadanda su kuma tsiraru ne a cikin al
mmah.

Ban taba rike ka ba ko da sau daya a zuciyata sabida an ce so hana ganin laifi, and I blindly love you at the time, fatana kawai shi ne ni ma ka so ni ko da rabin-rabin yadda nake sonka
nd you got it Fah-himah, halayenki sun sayo miki soyayya fiye da wadda ki ke kintace.

Also bazan gaji da cewa ba you are a darling (ke abar so ce) da duk namijin da Allah ya yi wa baiwar samunta, hakika ya ba shi rabin addininsa.

Ya yi masa boyayyen gata irin wanda kudinsa da zabensa ko mulkin sa bai isa ya ba shi ba.

Ba ni da abin da zan ce wa Ammi a yanzu, sai dai in dauwama ina roka mata aljanna ita da mahaifina
A lokacin aka soma shela cikin jirgi cewa a daura belt jirgi zai tashi hakanan.

Haka Uwais ya yi sallama da Fahimah jiki a sanyaye don har zuwa lokacin Fahimah ba ta daina kuka ba.
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Ta turo baki gaba, ta ce,
awai zan yi kewar Ammi ne
Ya ce,
wais fah?

Ta kyabe baki,
o kadan ba zan yi ba
Dariya ya yi ya ce,
hk, Amrah, is waiting, I
leaving now, amma ki sani kina gab da tarewa a gidan ki da zarar Ammi ta dawo
Ya mike bayan ya bata kyakkyawar sumba a goshi.
in ce ba za ki yi kewata ba, ni kuma I will undoubtedly miss EVERYTHING da ke faruwa ko ya faru tsakanin mu in these few days... in na ce komai ina nufin KOMAI.... especially our Dambe, our first night, our Lagos life, our Sudan life, and our past inconveniences.

I will still NOT say I love you sai ranar da na samu kyakkyawar sumba daga gare ki, sai ranar da ki ka tare a dakin ki, ki ka karbi girkin ki.

In hakan ta faru na fi kowa sa
r zuwa duniya.

I remain loyal to my mother, thankful and prayerful to her da ta mallaka min ke Fahhimah
Fahimah ta runtse idonta, kalaman Uwais na ratsa ta, suna gasa kowacce gaba ta jikinta tamkar a cikin oven.

Amma kunya ta sa ba ta ce masa komai ba.

Ya sake sumbatar goshinta, sannan karan hancinta, ya ja tunga a lips dinta, ganin zai zarme ga wayar shi na ta tsuwwa alamun matar shi ta gaji da jira, sai ta janye kadan.
lease go
?.

Ta fada cikin karfin hali irin nata.
orata ki ke yi Fah-himah?
a girkina ba ne, babu kyau
i ba a raba girkin ba
i dai don Allah ka tafi Ya Uwais
?.

Ta fada da iyakacin courage din ta.

Cikin shagwabar da ta kara tunzuro Uwais ya kasa tafiyar, sai kallonta cikin tsananin bege.

Wayar shi ta kara daukar ringing da tune na musamman da ya sanya wa Amrah.

Dole ya juya ya tafi a sanyaye, don Fahimah ta juya da sassarfa shige dakin ta.

Tana shiga dakin ta rufe kofarta, ta jingina da jikin kofar tana maida ajiyar zuciya mai nauyi.

Ta san barci yau zai yi wuya a gare ta, amma ta sa a ranta gara ma ta saba, Amrah ma na da hakki a kansa, kishi ba nata ba ne ita matar shige, don ta samu Allah ya kankaro mata 'yar darajar da mafarkin ta bai taba bata ba, bai kamata ta yi butulci ba.

Amrah ta cika fam, ta yi fushin har ta gaji.

Lokacin da Uwais ya iso gidan Murjanatu, suna gaisawa shi da Aunty Murja a falo.

Aunty Murja ta ce ta dauko jakarta su tafi, sai kumburi ta ke haka ta dauko jakar ta bi bayansa.

A cikin motar ya yi mata side hug sannan ya ba ta hakurin rashin zuwansa da wuri.

Ta ce ita ba ta hakura ba, sai ya gaya mata inda ya je.

Ya maida hankalinsa ga tukin motar,
mrah ki yarda da ni ba inda na je, ina gida
Ta san ba zai mata karya ba, don haka ta bar zancen.
e za ki ci mu tsaya mu saya kafin mu karasa gida?

Bana son sake fitowa in na shiga, don a gajiye nake".

Amrah ta yamutse kyakkyawar fuskarta ta ce,
i ni yanzu ba komai nake iya ci ba Habiby, sai abu mai dan yaji-yaji, mu biya Chicken Republic ina son spicy chicken din su
Ya bi umarninta.
Chapter 33 · 0% Book details