Sashe 6
The Return Of The King Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ABU_MALEEK* YA TUƁE YA SHIGA JERIN MANEMA AURAN MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI INDA YA SHIGA JERIN MUTANAN DA ZA'AIWA *SHAƊI* 🤺, ANA DARA GA DARE YAYI A YAYINDA YAKE NEMAWA MAI MARTABA MAGANI A WATA ƘASAR YAY KATARI DA *ARNAN DAJI* KAFIN WANI ABU SUN CIZAR MASA ƳAR MAKAUNIYAR SA, NAN TAKE TA KAMU DA LALURAR MAITAR SHAN JINI🙆🏾♀️ A DUK SANDA ABUN YA TASHI JININ JIKINSA SHIKE MAYE MATA GURBIN ABINCI.
MAZA KU HANZARTA NEMAN NAKU, MARUBUCIYAR TA SHIRYA TSAF DOMIN BAKU FARIN CIKI, ILIMANTARWA, NISHAƊANTARWA, SOYAYYA ZANBA CIKIN AMINCI.
ZATA FARA POSTING BAYAN AN KAMMALA BIYAN KUƊIN WANNAN LITTAFIN, WANDA YA KASANCE BOOK 1 2 3, ZA'A KAMMALA PAYMENT ZUWA END OF NOVEMBER BA ZATA FARA POSTING SAI TA KAMMALA BOOK 1✍🏾🔥, MASOYA *NA'IMA SULAIMAN NIMCYLUV* KU SHIRYA DOMIN DA SOYAYYAR KU TAKE TAƘAMA A KODA YAUSHE.
BOOK 1 2 3
AMOUNT: #500
ACCT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616, GA ƳAN NIGER KUMA SUYI MGN TA NAN 84506476
MARUBUCIYAR SIRRIN MU🔥 UNCLE NE🔥MOON🔥AURAN FANSA🔥 THE NEW EMIR🔥JUYAYI, JIDDA, LAMRAT DA DAI SAURAN SU.
DAN ALLAH DAN ANNABI SHARE FISABILILLAHI🤲🏼🤲🏼🤲🏼
7
_An old enemy_
_UNGUWAN GANGARE_
Washegari
Unguwace ta yaku bayi wato masu karamin karfi, inda King ya tamfatsa ginin gidansa a unguwar tsakiyar talakawa da masu kananan karfi. Kasancewarsa a anguwan yasa ya zama daya daga cikin anguwanin da ake ji da ita kowa ke muradin samun muhalli a anguwan don ya gyara anguwan tun daga farkonta har inda ya fita bakin babbar titin express. An shimfida musu kwalta ga lafiyayyen kwata ta yanda ba yanda za'ayi ruwa ya taru akan hanya kamar yanda da yakeyi
Haka jama'a anguwan duk yabi ya kara kowa jari don bunkasa sana'arsu. Gidansa na tsakiyar layin yanda kana shigowa zaka iya hangoshi, daga kan gate din gidan har zuwa paint da komai dake cikin gidan milk colour ne da touches din gold. Tsayawa fasalta muku kyau da tsarin gidan ma bata lokacine kawai de mai karatun ya kiyasta aransa
Gidane dayake da bbn tarihi arayuwan King, haka nan kowanne image na abinda ya faru dashi those sweetest memories and also the horrible moments. Gashi yau ya dawo rayuwa acikinsa for the second time ba tareda mutanen da ya gina rayuwarsa dasu ba aciki sai memories din da bazai taba gushewa aransa kowanne kwana da yini.
Zaune yake kan kyataccen family dinning dinsu shi kadai yana breakfast sai Zaki dake gefensa yana masa wasu bayanai akan aikin da suka aiwatar jiya, ajiye spoon din yayi tareda dauko tissue ya goge bakinsa ya duba agogon dake makale a hannunsa yace
"Ya jikin nata?"
"Ta farfado ama she's still in shock, so nasa doctor ya kara mata allurar bacci"
"ka tabbatar ansa kwakwaran tsaro a inda take, ka samu officer in charge akan case din?"
"ehh, i'll be handling the case now"
"good, King yace masa tareda yin gaba don fita a parlor. Yana fitowa compound din gidan gurds dinsa suka mike dama already anyi arranging motors shi kawai suke jira, har zai shiga mota yaji hayaniya daga bakin gate
Ba tareda damuwa ya shiga motarsa zaki ya shiga gaba driver ya tada motar, mai gadi na wangale makeken gate din ya hango wata mata tareda securities dinsa da emmata biyu ana tokareshi suna kuka sai sun shiga sunga King, cewa driver yayi ya tsaya
Mahaifiyar fu'ad ce da kannensa mata su biyu, sauke glass din yayi ya dagawa gurds din hannu akan ya barsu su karaso. Cikin kuka Hajiya Hawwa ta karaso wajen window da king yake tace
"Don Allah ka taimakamin, wlh nasan fu'ad bazai taba iya kisan kai ba don Allah ka taimaka kar ayi masa komai shi kadai gareni mahaifinsa ya rasu banida kowa sai shi,Don kaunarka da ma'aiki kasa ajanye zargin nn akansa wlh shi bayama tareda Fahima tsautsayine kawai ya taka sawun barawo"
Ta karashe tana wani irin kuka, yaranta matan na rikota suma suna kuka.Har ransa yake jin kukan nasu, gabadaya yaji bbu dadi duk laifinsa ne, duk shi ya jawowa innocent people shiga tashin hnkl. Dawowarsa bai zamewa jama'arsa alkhairi ba, gashi sanadiyyar dawowarsa 'ya ta rasa mahaifiyarta, uwa na barazanar rasa danta.
Dafe kansa yayi cikin kunci da takaici, shi kadai yasan irin quna da radadin da yakeji a zuciyarsa, shi da kansa yanxu yana buqatar wanda zai kaiwa kukansa yaji sanyi a ransa.
Wata zuciyar ce tace masa,Ka qara zama jajirtaccen, jarumi snn kayi amfani da sunanka na KING wajen kalubalantar kowanni irin tarnaqi da yake gabanka dama wanda zai tunqaroka nn gaba.
Ajiyar zuciya ya sauke ya dago jajayen idanunsa da yau suke abayyane ba tareda ya toshesu da mudubin ido ba ya kalli Mahaifiyar fu'a
"Mama ki kwantar da hnkl insha Allah danki zai fito lfy bbu abinda zai sameshi, i promise you that"
Godiya ta fara mishi cikin murnar da samun nutsuwa, murmushin dole ya musu driver yaja suka bar layin.Duk inda sukayi jama'a na mishi ihun
"sai kayi, sai kayi"
Poster dinsa ne koh ena a like
_AA KAITA_
Sai kai kawo yakeyi acikin office dinsa, P.A na tsaye daga gefensa yasha jinin jikinsa. Cikin fusata AA yace
"So, haryanxu yana da guts din da zai fito takara as a governor bayan duk rade raden da jama'a keyi akansa"
"yes of course"
Yaji an basa amsa, cikin bazata ya jiyo jin kamar muryar wanda bai taba expecting gani ba a wannan lokaci kuma cikin office dinsa
KING ya gani a tsaye tareda Zaki da gurds dinsa guda biyu, sai yaga duk ya chanza mishi ya karo kyau, kwarjini da cika ido.
Gabadaya yaga ya sauya mishi kamar ba king daya sani ba, kamar ba mutumin da suka taso sukayi rayuwa tare ba. Wani irin kwarjini da cika Ido yayi masa, still yayi a wajen ya kasa motsawa kamar wani statue sai King ne ya tako cikin izza da kasaita ya karaso gabansa
Kafin AA ya ankara yaji King yayi hugging dinsa yana bubbuga bayansa
"I miss you friend" yace mishi a kunnensa, sai lokacin AA ya aro wata er karamar jarumta da kokarin boye shock dinsa yace
"Miss you more, am glad you're back"
Sakesa King yayi yana murmushi mai tarin ma'ana
"Bismillah" AA yace masa tare da nuna masa kan cushions din dake gefe a zagaye, bayan sun zauna AA ya kallisu PA da Zaki yace
"Exucuse us" fita PA yayi bayan ya gaishe da King shi da kansa acikin rudu yake ganin King yanxu a office din excellency ama baiso fita ba yaso yaga yanda zata kaya, juyawa AA yayi ganin gurds din King da Zaki su basu fita ba ya kalli King.
Kallonsu kawai King yayi suma suka fita banda Zaki daya kasa ya tsare
"So what's are your plans?" AA ya tambayi King
"Am sure, kaga first step din" king ya bashi amsa ba tareda ya kalleshi ba ya dau glass cup din da AA ya zuba mishi drink yana sha, kokarin seta kansa AA yakeyi yace
"Meyasa ka zabi ka chanza party, bayan kasan wnn kujerarka ce and am ready to step down"
Wani gutun murmushi king yayi ya kafe AA da ido kamar me son karantar wani abu cen kusan 10secs tukunna yace
"Allah ya bawa mai rabo sa'a, best of luck"
AA zaiyi kara magana knn sukaji sautin takun takalmi na shigowa, yasan ZEE ce cikeda takaici ya dago ya kalleta yaga yanda ta kafe King da idonsa ke kan wayarsa ama hnklnsa na nn tare dasu.
Kamshin turarenta ne ya fara musu sallama, tana sanye cikin wani arnan red gown sai wani dan mayafi data daura kan kafadarta. Fuskar nn kamar wata dan daren sha 15 sai wani shekin kyau na daukar hankali take, wani kyataccen murmushi tayi ta karaso wajen AA tayi mishi peck. Kallo daya Zaki ya mata ya dauke kansa ya mayar kan wayarsa, takowa tayi har wajen kujerar King tace
"welcome back my king"
Ta zauna daf dashi kan kujerar da yake, dago ya aika mata da wani irin killer smile yanaji tana gogan jikinsa ya basar. Wani dadine ya kasheta ganin yau king bai yarfata ba koh ya shareta kamar yanda yakeyi yake mata da, bata isa ta zauna inda yake ba dukda a farkon haduwarsu ba haka bane sai daga baya data nuna maitarta a fili wanda har mijinta ya sani
"Thanks, ZEE manya hope na sameku lfy?"
Wani fari ta mishi cikeda salon bariki, AA kua ji yake kamar ya shaqesu don bakin ciki. Zee tace
"Lfyr de dasauki my king, we missed you a lot"
Mikewa King yayi ba tare da ya kuma koh kallon inda take ba ya mikowa AA hannu yace
"friend ni zan koma, i av alot to do"
"Ok, zan shigo nima anjima daddare"
Suka fito tare Zaki na bayansu, ita kua Zee na zaune har lokacin kan kujera tana sake saken iska. Har wajen motocinsu ya raka KING sukayi sallama kowanne da abinda yake saqawa aransa
Saida suka dau hanya Zaki yace
"kana da ganawa da en jarida zasu maka tambayoyi gameda gubernatorial election dinka"
_FU'AD HASHIM_
Riko hannunsa tayi tana kuka shima yanayi kamar karamin yaro harda sheshsheka,acikin kwana daya da yayi a cell duk ya zabge idanunsa sun zurma sai tabon ciwon dukan da yasha wajen en sandan akan saiya fadi gaskiya
"Mummy please do sumtin,mummy wallahi zasu kasheni ne koma bani na kasheta ba kema kinsan bazan taba iya kisa ba koh bera bana iya kashewa"
Ya karasa tareda fashewa da wani matsanancin kuka kamar ba namiji ba don fu'ad irin ragwayen nn ne masu uban tsoro,cikin tsananin damuwa da tausayawa dan nata ga idonta itama sai zubar sa kwalla yake ta kasa controlling din kanta balle ta kwantar mishi da hankali.Dakyar ta saisaita kanta sanin ba wani lokaci mai yawa aka basu ba don dakyar ma aka yarda ta ganshi
"Fu'ad calm down,evrtin will be fine insha Allah ba abinda zai sameka kajii.Ka kwantar da hankalinka" ta shafo gefen fuskarsa tana hawaye
"Mummy kiyiwa lawyernki magana da wuri a fitar dani a wajen nn"
"Ka kwantar da hankalinka Son,naje wajen KING dazu yace zai taimaka mana zai fitar da kai anan insha Allah"