Sashe 30
The Return Of The King Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ranka ya dade wallahi nima ban sansu ba,kawaide Oga yacemin na dinga kula karna bari su fita koh nn da cen don Allah amin afuwa a yafemin kuskurene"
"Waye ya saka aikin,waye Ogan?"
"Ranka ya dade bansan sunanshi ba hasalima bansan shi ba don shekara 6 knn daya sani aiki saide shima da irin wnn motocin yake zuwa nn shi yasa na shaida taku kila yaronka ne"
"DIJA"
King ya furta da wnn irin tune
"Tabbas naji dattijon nn ya furta suna nn ranka ya dade lokacin da zasu gudu"
"Yaushe suka gudu?"
"Jiya da safe ranka ya Dade"
Wani hucin iska mai zafi king ya fesar, for all this while knn su Dija na hannun Zaki a cikin gidansa ama bai taba fadamasa ba.Meyasa Zaki zai boye masa abu mafi mahimmanci a rayuwarsa haka,meyasa zai barshi yayi ta fama da rad'ad'in zuciya na rashin matarsa.
Knn DIJANSA na raye tsawon lokacin nn karkashin kulawar na kusada shi ama bai taba sani ba.Ya rasa wani irin yanayi yake cikin,farin ciki jin Dijansa na raye karkashin kulawar Zakinsa koh kuwa 6acin rai na 6oye masa da yayi ga.
Saide kuma menene yasan Zaki nada tasa munafar na yin hakan wanda tashinsa lafiya ne kadai zai warware masa dalilin 6oye masa Dijansa na tsawon lokacin nn.
Wannan shi ake cewa ga koshi ga kwanar yunwa,yaga samu yaga rashi.Gashi de ya samu labarin Dijansa tana raye da inda take yasan tana cikin koshin lafiya da kulawa da tsawon lokacin nn sabanin mafarkinsa da tunaninsa dake nuna masa Dijansa na cikin tsananin ukuba saide kuma gashi ta kara su6uce masa a daidai gabar da zai hadu da ita.
Haka ya shiga mota suka kuma asibitin,zuciyarsa a cunkushe.Dakin da aka cemasa Fahima take ya shiga don dazu ita kadaice bai shiga ya dubata ba Zee kuma har lokacin allurar baccin da aka mata bai sake ta ba.
Fahima na ganinsa ta mike daga kwanciyar da take akan gadon asibitin tana tunani. Sallama ya mata ta amsa kanta a kasa sbd kwarjinsa da yanda taji gabadaya ya cika mata ido,kujerar dake ajiye gefen gadon ya zauna akai yana fuskantarta
"Ya jikin naki?"
"Alhamdulillah"
"Meya kaiki Abia?"
King ya tambayeta tarrda kafeta da ido don shi duk tsammaninsa bin kokkofinta kan aiki ne ya kaita Abia.Idonta ne ya cicciko da kwalla tayi kokarin maydasu don bata bukatar kowanne irin rauni da zai jawo mata ragontaka
Ajiyar zuciya ta sauke,ta dago kanta suka hada ido da King snn ta mayar gefe
"Mahaifina ne ya bada sacrifice dina ga kunqiyarsu"
With a little bit shock and surprise King ke kallonta,cikin mamaki yace
"Shima membern cults dinne?"
"Ehh,ban taba sani ba sbd ba zuwa wajenshi nakeyi ba saida ya kirani akan yanason ganina shine naje garin"
"Innalillahi wa inna ilayhi raji'un,shima musulmi ne kamarsu AA"
"Aa,sunanshi Uchenna"
"And ur surname?"
Nan Fahima ta bashi labari tun daga zuwan Uchenna garin Kaduna da haduwarsa da maminta kamar yanda ta bata labari har zuwa abinda ya faru dashi Wanda yayi sanadiyyar guduwarsa ya kuma garinsu da yanda akayi ya kuma Christian sbd gudun talauci da kwadayin dukiyar da kawunsa ya masa alkawari wanda hakan yasa maminta guduwa da ita da dawo Kaduna.Har labarin da Uchenna ya bata na sanadiyyar shigarsa kunqiya duk saida ta Bawa king
"Duk inda zanje ina saka microphone a jikina Wanda yake nadar kowanne irin magana da akayi a gabana,lokacin da Babana ya kaini gidan kunqiyar ma microphone din na jikina.Duk labarin daya bani na sanadiyyar shigarsa kunqiya da fansar raina dana yaransa jarirai daya bayar yana nade a ciki hakama maganganun da AA yayi na kawo wnn baiwar Allah kunqiya ya dauka matarka ce da kashemin Mamina dayayi duk yana ciki.Wnn na tabbata itama babbar shaidace da zamu amfani da ita wajen gurfanar dasu"
Ta fada tare da mikawa King microphone din,jinjina Kansa yayi kawai don yama rasa mai zaice a halin yanxu ya karba
"Saida safe"
Yace mata kawai ya fice a dakin.Dakin da Zaki yake ya kuma a hankali ya bude kofar bbu kowa sai sautin na'ura dake fita a hankali ya zauna agefen kafafun Zaki YANA kallonsa cikeda tausayi
_6YRS BACK_
Cikin sauri,d'auki,farinciki da murna na samun kyauta da ido koh mulki bazai taba baka ba.Kyauta tafi komai daraja,kyautar 'ya'ya har biyu a lokaci daya.In ba Allah ba wa zai baka
Hamdala kawai yake tayi daga zuci har baki ya fito daga asibitin inda ya nufi parking space ya shiga motarsa don dauko kayan da nurses suka buqata ya kawo cikin gaggawa sbd kid'ima da rudewar yanda yaga nukudar Dija ya tashi basa sun tuna da kayan haihuwa ba gashi dare ne don har anyi isha'i su Babaji da Dada kuma suna gefensa koh ta Kansu bai bi ba suka wuce
Haka yake ta sharara gudu a motar don titi babu wadatar motocin don lokacin har 11 ta wuce,wata katuwar trailer ya gani tana dososhi gadan².Take ya fara kokarin kaucewa ama sai yaga duk inda yayi da kan motarsa tana binsa kafin kace mai sai ganin trailer yayi a kansa,daga nn bai sake sanin inda kansa yake ba ...
_Not edited_🙅🏻♀️
_COMMENTS_
_SHARE FISABILLAH_
[1/6, 9:14 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*
BY APHSERTEEN KHAIREE
ELEGANT ONLINE WRITERS
.🤏🏾✍🏾5STARS NOVELS ELEGANT ONLINE WRITER'S✍🏾🤏🏾
Albishirinku masoya karanta zafafan litattafan Hausa, na ELEGANT ONLINE WRITER'S, muna tafe da wani zazzafan albishir gareku, ƙungiyar ta shirya fitar muku da fitattun litattafai guda biyar a wannan sabuwar shekara me kamawa insha Allah.
Kamar yadda kuka sani, wannan ƙungiyar ta saba kawo muku zafafan litattafai, masu ilimantarwa, faɗakarwa gami da nishaɗantarwa kamarsu
MOON ,AUREN KIYAYYA,YAR AIKIN GIDINA , SHALELEN BAFFA, NEEHAL, LOST PRINCE Dakuma FORBIDDEN LOVE haɗi da AUREN FANSA.
Da sauran litattafai wanda suka saba nishaɗantar daku.
To gadama ta samu, awannan karan ma kungiyar ta ware muku kayatattun littafanta na shekarar 2022,wanda zasu samar muku da nishaɗi ds ilimantuwa.
littafan daban suke suntattare da duk wani kalar nishadi,soyayya,cin amana,zamantakewa,dakuma ƙaddara.
Karku bari a baku labari, dan tabbas baza kuyi dana sanin siyan wannan litattafan ba.
1. TUGGU BIYU
Aleeshatulkhairi phone
Wacce ta zanzare ta nishadantar daku a cikin littafinta maisuna NAMIJI KENAN.
2.IDAN ZUCIYA TAYI WAKE.
(meerarh)
Wacce ta fadakar daku tare da nishadantar daku acikin littafinta na HUBBUR-RUH.
3.NIHLAH
Mammy kabeer
Fitacciyar marubuciyar nan wacce ta nishadantar daku da littafinta na NASREEN da GIDAN AIKINA.
4.MATA A YAU.
(aphsert)
Matashiyar marubuciyar nan wacce tazo muku da kayataccen littafin RETURN OF THE KING.
5. ZUBAR HAWAYENA.
(Gimbiya Ayshu)
Wacce ta nishadantar daku cikin littafin LAILAH
ne kacal dan jin dadinku.
Sannan gamasu biya ta account zaku turo kudin ku ta wannan account din
👉0623151889 Aisha nura murtala Gt bank.
Evidence of payment
👉08148360851
Ga maison littafi guda daya kuma saiya tuntubi lambar dake jikin littafin daya ke so.
Masu turo katin waya kuma ta nan
👉09067211352
Idan kana bukatar littafi daya ne daga ciki kawai ka tuntubi wannan number 08148360851
Littafan daban suke ko wanne da salonsa kada ku sake abaku labari ko ayi baku ,saikunzo💃💃💃💃💃💃💃
Insha Allah, litattafan zasu fara zuwa muku, ranar ɗaya ga watan Janairu shekara ta 2022
Kar ku bari a baku labari
36
Tunda yaji wayar da AA yakeyi na plan d'insa da aikin daya bayar akansu King da Wanda zeyiwa Dija hankalinsa yake a tashe ainun,ya ma rasa ta ina zai fara.Dija zai fara ceto koh King d'in
Sai kai kawo yakeyi daga bakin asibitin tunda King ya kawo Dija daman yake biye dashi a bayansa inda yayi parking daga waje, yana tsaye a bakin asibitin yaga King ya fito cikin sauri
He's really confused,ya rasa ta kanwa zai fara Dija zai fara saving koh King.Ganin King ya tada mota yayi gaba yasashi shiga asibitin da sauri
Face mask yasa a fuskarsa ya jawo Pcap d'in kansa ya nufi office d'in Dr Sa'id, bayan kamar 5mins suka fito tare da Dr.Zaki yayi hanyar waje dasauri Dr kuma ya nufi dakin da aka kwantar da Dija
Yana fitowa compound d'in asibitin ya kira Mario a waya
"Arrange ur men and be very careful"
Motarsa ya shiga ya bata speed ama kafin ya cimma King har sun sami nasara akansa.A sukwane ya karaso inda motar king tayi kwatsa²,dakyar ya zaro shi ta gaban glass din motar koh motsi bayayi jikinsa gabadaya jini ne koh ta ina
A rude yake driving d'in ikon Allah ne kadai ya kawosa gidan gonan King dake bayan gari
3:00am
"We can't treat him here,he's badly injured dole sai mun kaishi asibiti gashi ya samu karaya koh ta ina.Barin sa anan is a big threat"
Zaki daketa kai kawo a dakin,breathing heavily cikin zafin rai da konan zuci.Deep sigh ya ajiye da rinannun idonsa yacewa doctor
"Kaishi asibiti tamkar wani barazana ne ga rayuwarsa matukar masu farautarsa suka san rana raye, Doctor I need ur help seriously inason kamin arrangement na fita dashi a kasar nn ba tare da sanin kowa ba"
Dan shiru Doctor yayi na en seconds tukunna yace
"Lemme see what I can do"
Doctor Sa'id yayi duk wani tsare² na fitar da King cikin sirri ta private jet aka wuce dashi India
Kulawa sosai King ya samu ta hanyar Dr Sa'id daya hadashi da abokinsa Dr ishaq da sukayi karatu tare dake aiki acen India.
King yayi spending kusan 2yrs a India kafin ya samu cikakken lfy,inda yakejin labarin dukkan abinda yake faruwa a Nigeria ama Zaki bai taba sanar masa Dija na raye ba don koda ya tambayeshi CE masa yayi an nemeta an rasa daga ita har jariran.
Mummunan labarin da ya saka King kasa dawowa kenan na tsawon shekaru.
Bayan Zaki ya samu tabbacin King ya samu lfy yaje har gidan Sheikh Imam Mohammed Suleiman Wanda shi kadai ne yasan King na raye ama Dija kuwa kowa ya dauka bata raye
Bayan sun gama gaisawa Zaki ya fara mishi bayani
"Allah gafarta malam daman akan maganar King ne"
"Ohh to Aliyu koh,ya jikin nasa ina fatan bbu wata matsala?"
"Alhamdulillah kamar yanda likitoci suka bani tabbaci ya samu ishashshen lfy yanxu dukkan wani karaya na jikinsa ya warke zai iya dawowa kasarsa idan da buqatar hakan"
"Masha Allahu,Alhamdulillah Allah ya kara lafiya ya mana gatangar tsari da makiya"
"Ameen ameen"