← Book details The Return Of The King Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 36

Sashe 24

The Return Of The King Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Inajinki my daughter"

Ya amsa mata yanacin yankakken Apple dake gabansa a plate

"Wani business kakeyi yanxu haka dahar ka mallaki tarin arzikin nn?"

"Wani very good old friend of mine ne ya taimakamin lokacinda na dawo garin nn kuma en uwa nawa suka juyamin baya"

"Wani irin business yakeyi haka?"

"Don't worry my daughter gobe zan daukeki muje har company nawa saiki gani da idonka"

"Allah ya kaimu"

Fahima tace tareda mikewa tana mishi sai da safe.......

_AMALA NO BE FOOD OO NA MANAGEMENT WE DEY MANAGE OO_😂💃🏻💃🏻

TYPING NO EASY ASWEAR 🥴

COMMENTS
SHARE FISABILLAH 🙏🏻
[1/6, 9:10 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*

BY APHSERTEEN KHAIREE

ELEGANT ONLINE WRITERS

_BOOM BOOM..PAM PIM PAM PUM...._💃🏻💃🏻💃🏻
_This song is dedicated to u my Titilo,kisha rawarki lafia_ 😂😂

27

Yanda d'akin ke d'aukar sautin naushi zakasan bbu komai a ciki sai wata kujera kwaya daya da King ke zauna akai yayi cross leg cikin kwanciyar hankali yana kallonsu.Wasu zaratan samari ne guda biyu Zaki keta rugurgusarsu da naushi koh ta ina kamar Allah ne ya aikosa,yanda yake kai musu dukan zakasan ya kwarance ta wnn fannin.Dagawa Zaki hannu King yayi alamar ya dakata hakannan ya tsaya yana huci,ya k'ank'ance bakinsa sai hura hanci yake

Kallon yanda samarin nn suka galabaita ga jini ta hancinsu da bakinsu,sai nishin wahala suke da kyar yayi yace

"Are you guys ready to talk?"

King ya tambayesu,a wahalce suka d'ago kai suka kalleshi nn ma sukayi k'i tankawa.Irin thugs d'innan ne masu bala'in taurin kai wa'inda basa fad'ar gaskiya sai sunji uwar bari.Girgiza kai King yayi yace

"Zaki a cire musu farcinansu na hannun dama"

Murmushin mugunta Zaki yayi daman abinda yakeso knn,ganin da gaske su King suke don har Zaki ya d'auko wani k'arfe ya kama hannun d'ayan.Saka karfen yayi kan yatsansa cikin karfi ya fisgo Farcensa,wani irin razanennen ihu ya saka don azaba har saida ya saki fitsari

"Zamu fada,zamu fada.."

Dayan da ba'a tabashi ba ya fada jikinsa na rawa ganin halin da dan uwansa yake ciki.Cewa Zaki yayi ya dakata,yayi murmushin gefen baki yana ina saurarenka

"A zahiri muna yiwa Zee kaita aiki ne ama a bad'ini itama aiki ake akanta"

"Waye yake aiki akanta?"

King ya tambayeshi

"Mijinta"

"Ko meyasa?"

"Muma bamu sani ba saide yakansa mu bin diddiginta duk inda taje"

"Waye da plan d'in kidnapping mahaifiyar Fahima Aliyu da yaronta?"

"Zee kaita ce ta bamu aikin daukosu"

"Kuma kace aikin ba nata bane toh ta tayaya ka gane mijinta ke aiki akanta"

"Sbd shiya kiramu yace mu kashe mahaifiyar tata"

"Ita Zee d'in tasan da wnn?"

"Aa bata sani ba don ya bamu makudan kudi akan karmu fadamata wanda ya kasheta muma mu nuna bamu sani ba"

"Uhmm ina jinka"

"Iyakacin abinda na sani knn ranka ya dade, don Allah karka kasheni inada mahaifiya a raye da take tsananin buk'ata ta"

"Kasan da haka meyasa baka zama d'an kwarai ba ka fada harkar zalunci da kashe bayin Allah"

"Wallahi lalura ne da sharrin shed'an ama da farko ba haka nake ba don har karatu nayi mai tsayi rashin aiki da mai taimako yasani fadawa wnn harkar don neman abinda zamuci nida mahaifiyata da kannena mata har 3"

"Ya sunanka?"

"Hamza Sale"

"Menene matakin karatunka?"

"Nayi degree"

Kallonsa King yayi na en seconds tukunna ya mayarda kallonsa kan dayan dake rike da yatsansa dake zubda jini yace mishi kaifa

"Ni banyi karatu ba,banida kowa ni maraya ne don almajiranci kawo na ya kawuni daga kauyenmu"

"Ya sunanka?"

"Murtala ama anfi sanina yanxu da M2"

"Shin Idan kuka samu damar chanza rayuwarku zakuyi amfani da ita?"

Da wuri suka amsa mishi da ehhh

"Zan baku wnn damar ama nima sai kun bani wata dama akanku"

"Mun yarda"

Suka fada suna hada bakinsu.Murmushi King yayi ya kalli Zaki da tun d'azu wayarsa ke vibrate a aljihunsa ya k'asa picking yace

"Ka nema musu abinci da duk wani abu da zasu bukata snn ka karbi address d'in Hamza inaso ka tabbatar da abinda ya fada"

"OK king"

_AA KAITA_

Zaune yake kan daya daga cikin cushion din dake zagaye gefe a office dinsa ya daura kafa daya kan daya yana kallon P.A

"Meyasa ka daina fitowa aiki?"

Yayiwa P.A dake tsaye kansa a kasa tambayar

"Ummmm..ummm dama dama matata ce bata jindadi shine"

Sai kuma yayi shiru ya kasa karasawa,murmushi AA yayi yace

"Seat"

Yana nuna masa kujera,zama yayi kansa a k'asa ya kasa hada ido da AA don gani yake kamar King ya turamishi video

"Relax Man,na riga na sani tuntuni wnn ba shine karo na farko ba you guys av been fucking each oda"

Da mamaki P.A ya dago kai yana kallonsa,dariya AA yayi yace

"Kana fah kokari,that fucking bitch da koh zaka kwana ka qara kwana akanta she can't get rid of it"

Shide P.A bai tanka ba yayi shiru kawai yana saurarensa

"Ka kwantar da hankalinka mu daura daga inda muka tsaya,mu kyale zancen bitch din nn av ready send her d place she deserved am sure anan ne kadai za'a iya gamsar da ita.She'll get fuck she always need"

Ya kara kecewa da dariyan mugunta tunawa da yanda Zee zata fadi yaren garinsu

"I want to know evrtin about the night in that hotel"

"Excellency ce ta kirani akan tanaso mu hadu anan"

"Excellency my foot,call her the damn bitch"

AA ya fada cikin bacin rai

"So daman bbu wani plan akan zata hadu da King knn"

Sai kuma ya kara kure P.A da kallon kamar mai tunanin wani abu

"Wait ama meyasa ta shigo cikin tashin hankali and wani video take fada akan King.Tell the the truth meyafaru a hotel din nn,was King there or what?"

Dan zaro ido P.A yayi yace

"No,all I know is bayan mun...."

Sai kuma yayi shiru ya kasa karasawa

"Talk"

AA ya fada cikin tsawa

"Bayan mun gama ne aka turamata wani video a wayarta ina ganin shine abinda ya firgita ta"

"Wani irin video ne?"

" videonta ne da wani suna..."

"Tayaya tasan King ne?"

"Da sunanshi a kasan"

"So ta inda ya 6ollu knn"

"Yessoo my old good friend ur Excellency"

Suka tsinkayi muryar King a bazata,kallonsa AA yayi cikeda takaici da mamaki zuwan nasa a wannan lokacin.Katse musu shirun da shock yasa su sukayi King yayi yana cewa

"Sorry to interrupts kuma nasan office din aminina kamar nawa yake so I don't need any appointment"

Wani murmushi da kana gani kasan iyakacinsa a baki ne AA yayi yana kokarin seta kansa ta kwakulo magana dakyar yace

"And soon the office will belong to the owner,welcome my King"

Takowa King yayi har gaban AA yana murmushi ya rungumeshi yana

"Ina fatan har zuciyarka"

Zama King yayi a kan cushion Zaki na tsaye daga gefensa,hira suka dan taba kadan dukda hiran ma canki² ce dukkansu.Baifi 10mins ba yayiwa AA sallama,har sunzo bakin kofa Zaki ya juya tareda aikawa AA wani kallo mai tarin ma'ana suka fice

Naushi iska AA yayi yana huci.Mota biyu kawai su king suka zo da ita,shida Zaki a dayan sai driver.Dayan kuma gurds dinsa ke ciki

Zaki na daga gefensa a seat din baya suna hira jifa²,kallon mirror gaban mota Zaki yayi suka hada ido da driver King kuma hankalinsa na kan hanya inda ya fada wani tunanin na daban

Wani farin handkerchief Zaki ya ciro a aljihunsa ya rike,wayar hannunsa ce ta fara ringing

"U've a call from ur secure line"

Yacewa King yana kokarin mika masa wayan,juyawar da zeyi da niyyar karba knn Zaki yasa masa handkerchief din a hancinsa.Koh minti daya baiyi ba ya fada jikinsa.

_ABIA STATE_

Tunda ta tashi jikinta yake mace ta rasa dalilin hakan,addua kawai take tayi a zuci da bakinta har Mom precious matar Uchenna ta shigo ta sameta zaune cikin shirin jiran baban nata akan inda yace mata zasuje wato company nasa,bayan sun gaisa ne Mom precious tace

"U're very lucky daughter, ur father loves u so much tunda yanxu ke kadai kika rage masa kinga ni na kasa bashi yaro duk wanda na haifa koh shekara basayi"

Ta fada cikin rauni da radadin rashin 'ya'ya da kowacce uwa takeji,cikin tausayawa Fahima ta ruko hannunta tace

"Don't worry,wannan ma wani blessing dinne.Just keep praying"

Girgiza mata kai mom precious kawai tayi hawayen da take ta kokarin rikewa ya gangaro idonta

***
Tsakanin gidan Uchenna da inda yace mata zasuje nada dan karan nisa don tafiyace kamar ta yada shege gashi koh drivernsa ma ce masa yayi yau baya bukata.Saide sukayi tafiya na kusan awa daya da rabi har Fahima ta soma gajiya don ta dauka ma barin garin zasuyi.

Wata anguwa dake kamar jeji taga ya nufa,take ta fara jin wani iri a jikinta ganin suna shiga inda bbu alamun gida koh wani ma'aikata

"Ina zamuje ne haka daddy,jejine fah nn"

Fahima ta tambayeshi cikin dan tsoro,murmushi ya mata ya dan kalli fuskarta ya dauke kai.Yanda Fahima taga kwayar idon nasa ya matukar tsorata ta don sai taga kamar ba baban nata ba

"Daddy talk na,where're you taking me?"

Duk wanda naga hasashensa yayi daidai da next page yana da kyautar page Insha Allah 😂

Continue dey manage 😒

COMMENTS
SHARE FISABILLAH 🙏🏻
[1/6, 9:10 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*

BY APHSERTEEN KHAIREE

ELEGANT ONLINE WRITERS

_NOOR'S WORLD OF NOVELS_ Inajin dadin yanda kuke nuna soyayyarku ga novel dina,tabbas comments dinku na sani nishadi.Allah ya bar kauna ❤️ and all the gantalallu's in RETURN OF THE KING FANS GRP na gaisheku kyauta...😍😍

28

A hankali ya dinga bude idonsa yana kara lumshe su sbd nauyin dayaji sun masa,yunk'urin tashi ya fara sai yaji kansa ya masa nauyi sosai kamar inya mike jiri na iya jefar dashi.Hannunsa yasa yana ta6a abinda yake kai a kwance,saiya jisa kan katifa.Rufe idon ya sakeyi yana kokarin tuna abinda ya faru bayan ya baro office din AA ama ya kasa,karar bude kofa yaji sai sautin takun takalmi dayake ji kamar ana dosowa kusada shi.A hankali ya d'an bude manyan idanuwansa kadan yanda mutum bazai gane ba,ta kasan idonsa ya fara hango mutumin dake tsaye kusada shi cikin shigar bakaken suit.Kokarin daga idon gabadaya yayi don ganin wanene inda idonsa ya sauka kan kayataccen fuskarsa dake dauke da murmushi
Chapter 24 · 0% Book details