← Book details The Return Of The King Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 36

Sashe 5

The Return Of The King Complete Hausa Novel · about 8 min read

"No,ai bbu zancen saika tashi a office yaushe zaka jira har yamma.Kasan me zai faru? Yanxu nakeso ka fara tsayawa gidan nata ka daukoshi tukunna"

"Mum ai yanxu Salim yana school,pass 9 fa and nasan itama Fahima tana office by now"

"Kaide ka fara zuwa gidan ka tabbatar tukun,Idan basa nan kaje har school din ka dauko shi"

Okay kawai yace ya fice a parlor.Harga Allah yana tsananin son Fahima shiyasa haryanxu ya kasa kula kowacce mace dama shi mata basu dameshi ba ama ya rasa irin taurin kai da naci akan Abu irin nata.Gashi bbu wanda ya isa ya sata koh hanata abinda tayi niyya sai tayi,harya shiga motarsa ya fice a gidan yana mitan shi kadai

A kofar gidan yayi parking inda yaga karamar kofar gate din a bude,ga kuma motar Fahima a cikin gidan.Yayi mamakin haka bayi tunanin samunta agida ba sai kuma yace maybe yau bata fita da motarta bane don yasan inba wani kwakwaran dalili ba bbu abinda zai hana Fahima fita aiki.

Ya daga hannu zaiyi knocking kofar parlor yaji ta bude masa,he was very surprised tun kafin ya karasa shigowa parlor ya hangota a kofar dakinta yashe a kasa.

Da gudu ya karasa inda take ya dagota jikinsa yana kwalla kiran sunanta da koh numfashi batayi,gabadaya ya rikice ya rasa yanda zeyi gashi baiji alamun akwai mutum a gidan ba.Toh ina Mami, ina salim?

Shi kadai yake
tambayar kansa,sanin bbu mai bashi amsa har zai dagota saiya hango wayarta acen gefe.Dauka yayi koh zaiga wani Abu ama saiya ganta a tarwatse glass din yayi kwatsakwatsa

Haka ya ciccibeta yayi waje da ita inda yayi parking motarsa ya sata a baya,gudu yake sosai yanayi yana waigota harya isa nearest private hospital inda nurses suka fito cikin gaggawa aka daurata akan gado akayi emergency da ita

Kai kawo yake tayi shi kadai cikin tsananin damuwar halinda Fahima ke ciki yanajin wani sabon sonta da tausayinta na dada shigarsa,addu'a kawai yakeyi cikin ransa Allah ya tashi kafadunta don bayason rasata shi kadai yasan ya yakeji rabuwarsu ma don de bbu yanda ya iya ne yanaso ta gane kuskurenta gameda yanda take zurfafawa akan aikinta da kullum take sa kanta a matsala a matsayinta na mace kuma uwa.

Kusan 40mins tukunna doctor ya fito tareda nurses biyu a bayansa,tsare doctor yayi da tambayoyi kan Fahima koh ta farfado..

"Biyoni office" kawai doctor yace masa

Dakyar yaja kafarsa yabi bayan doctor cikeda tsoron abinda za'a fadamishi akan condition din Fahima,harya soma cire rai daga yanda yaga fuskar doctor....

_ABIA STATE_

Koh ena na parlor duhu ne kamar dare dukda rana ne haryanxu don 1:20pm ne,baka iya banbance mutanen cikansa sai wani red light da haskensa bai kai ya kawo ba sai sautin murya dake tashi kawai

"Mesa jiya daddare mukayi calling meeting bakazo ba?" Wani daga cikin mutanen dake zaune yayi magana da turanci

"Boss amin afuwa,ina cikin rudani ne jiya"

Wata dariyar bosawa akayi snn wanda aka kira da boss yace

"Kai kana cikin rudani mu kuma muna cikin farinciki kaima kuma dole kiyi farinciki dawowar King, zamu baka assignment for the second time na sake dawo mana da KING cikinmu ama wnn karan shuld be different with the first time.Kungiya na bukatar dawowar King kota wani irin hali,nasarar kungiya na qaruwa ne da kusantuwar KING tareda mu don lokacin Matarsa ya kusa cika saura 12days,so we seriously need KING kafin lokacin ya cika.Try ur possible best and bring back our KING to us"

Dariya dukka mutanen dake parlor sukasa.....

Share fisabillah 🙏🏻
[1/6, 8:59 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*

BY APHSERTEEN KHAIREE

ELEGANT ONLINE WRITERS

SA'KON TA'AZIYYA GA 'YAR UWA MARUBUCIYA```

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kulli Nafseen za'ikatul ma'ut😭😭😭😭😭😭😭😭
Muna mi'ka sa'kon ta'aziyyar mu ga 'yar uwar mu Marubuciya Nanatou abisa rashin mahaifin ta da tayi tabbas mutuwa tana da ra'da'di da kuma zafi Ubangiji Allah yagafar ta masa zunubansa ya Kuma haskaka kabarinsa Ubangiji ya ji'kan duk kan musulman da suka rigamu gidan gaskiya muna sake mi'ka ta'aziyyar mu gareki 'yar uwa Allah yabaku juriyan rashin babban jigo Kuma katanga agareku...

SIGN
By
Elegant online writer's```

6
_FU'AD HASHIM_

"Menene ala'karka da patient din?" Doctor tambaya fu'ad bayan ya gama rubuce²nsa ya dago tare da cire farin glass din dake idonsa

"Mijinta ne ni"

Kallonsa doctor yayi na kusan 4secs tukunna yace

"Yanxu kai kana matsayin mijinta shine harka bari ta shiga wnn irin mummunan halin,kana ina har matarka ta kamu da serious heart attack and meyafaru ta shiga mummunan shock haka wanda badan Allah yayi da sauran kwananta a gaba ba da yanxu saide wani zance kuma"

Dafe kansa fu'ad yayi cikin tashin hnkl jin halinda Fahima ke ciki yace

"Duk ba wnn ba doctor,yanxu ya condition dinta yake"

"Hmmmm,you've to be very very careful sincerely inde kanason ceton rayuwar iyalinka don yanxu haka tana cikin worst stage anything can happen to her in aka cigaba da sata a damuwa sbd ta kamu da mummunan heart attack ama we try our best da taimakon Allah mun samu numfashinta ya daidaita. Evrtn will be fine insha Allah"

Ya miko mishi wani paper yace

"Wnn shine abubuwan da ake buqata"

"OK doctor, thanks a lot ama zan iya ganinta please?"

"She's still unconscious mun mata allurar bacci so she need some rest ama zaka iya lekata"

"OK ngd,ngd doctor"

Bayan ya fito daga office din doctor ya wuce dakin da aka kwantar da ita,da oxygen a bakinta don taimakawa numfashinta da har lokacin bai daidaita ba,a take idanunsa suka tara kwalla sbd tausayawa halinda ya ganta a ciki wanda tabbata abinda yaketa mata gudu ne.Gashi rashin jinta ya janyo mata

Salim da Mami ne suka fado ransa,tho idan salim yana school ita mamin fa? Snn meyafaru ma inda first place,definetly sumtin is fishy

"KING" ya furta a tsorace tare da zaro ido,fita yayi a dakin cikin sauri yaje inda yayi parking motarsa ya fice a asibiti yana sharara gudu harya iso gidansu Fahima

Koh gyara parking dinsa baiyi ba hakama bai kulle motarta ya shige cikin gidan yana kwalla kiran MAMI,SALIM harya shigo parlor.

Cikin tsantsan shock ya zaro ido tareda kwalla ihun kiran..

"MAMIIIII.......

Rawa jikinsa ya fara gabadaya ya rikice,zuciyarsa sai tsintsinkewa takeyi yana sauke wasu irin tagwaye numfashi ya karaso inda Mami ke kwance a tsakiyar parlor cikin jini tana wani irin nishin azaba,bakinta na son furta abu ga wuka a soke daga cikinta

Hannu ta daga dakyar tana mikowa fu'ad,durkushewa yayi a kusada ita cikin jinin ya rasa ta ina zai fara duk jikinsa rawa yakeyi.

" Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" kawai yaketa ambato,hannunsa na rawa yakai kan wukar dake soke a cikinta

Yana sunkuyowa yaji kamar tana magana,kawo kunnensa yayi daidai bakinta sai yaji tana cewa

"Kin....

Kafin ta karasa rai yayi halinsa shikuma yana kokarin cire wukar knn yaji ana

" you're under arrest " daga bayansa

Cikin kidima ya jiyo sai ganin en sanda yayi sun zagaye parlor duk suna pointing dinsa da bindiga

"Wallahi bani bane,Allah bani bane"

Tashin hankali da ba'a sa masa rana gashi dama Fu'ad matsoraci ne na karshe take ya fara kuka wiwwiii yana kiran

"Mummy wallahi bani na kasheta ba"

Basu wani saurare sa ba sukayi handcuffed dinsa suka titsa keyarsa har cikin motarsu,sai ihu yake yana kiran sunan mummy bashi bane.En anguwa kuwa an cika daga layin ganin motocin en sanda

KING

Bayan sun fito daga masallacin dake jikin gida wanda dagashi sai Zaki wasu guards dinsa da suke musulunmai sai mai gadin gida dake limanci

Parlor ya wuce tareda Zaki dake bayansa,bayan ya zauna kan kujerarsa Zaki dake tsaye yace

"P.A din AA KAITA nata kirana kusan 15missed calls da message akan AA nason ganinka"

Remote King ya dauka yana duba wasu channels a TV yace

"Kayi arranging komai,acen zamuyi dinner yau"

Okay kawai ZAKI yace ya fice a parlor, shima King bai wuce 10mins ba ya tashi ya haye samansa.

30mins later saiga Zaki ya dawo da alamun bacin rai ya haye sama wajen King,knocking kofar yayi

King dake zaune kan cushions din dake dakin da Qur'an a hannun sa yace ya shigo

"Yanxu naga wani lbry na yawo a social media na kisan mahaifiyar FAHIMA ALIYU kuma wai tsohon mijinta ne suspect din,shi aka samu dumu² kan gawar"

Ajiye Qur'an yayi gefe yace

"What,yaushe kuma a ina and ina ita FAHIMA ALIYU?"

"Banida masaniya tukunna ama yanxu zamu bincika Insha Allah"

"And what are you waiting for? quick"

OK,Zaki yace ya fita a dakin cikin sauri.Dafe kansa King yayi daman yasan tabbas trap akasa Fahima shiyasa yaso ta fadamishi gsky ama ta zabi ta boyemishi

"Innalillahi wa inna ilahiraji'un" kawai yake ambata cikeda damuwa da tausayin Fahima

Yasan rayuwar pure innocent girl na cikin hadari a dalilinsa gashi harta rasa mahaifiyarta

"Ya salam,me mutanen ke nema dani ne? Mesa suke saka rayuwar wa'inda basuji ba basu gani ba akansa? Why?"

Ya yiwa kansa tambayar da bashida amsarta,wani irin huci mai zafi ya fesar yana wani irin numfashi, take zuciyar ALIYU ya taso idanunsa suka kada sukayi jaaa cikin wata irin muryar mai ban tsoro
yace

"Dole na tauna tsakuwa don aya taji tsoro,you guy's av made ur own steps yanxu lokacin KING ne,yanxu ne zaku san THE REAL KING HAVE RETURNED..........

SHARE FISABILLAH 🙏🏻
[1/6, 9:00 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*

BY APHSERTEEN KHAIREE

ELEGANT ONLINE WRITERS
🔥FITACCE🔥 FITACCE🔥

IDAN KAJI SAREWA🎺🎺🎺🎺 NA TASHI TO TABBAS AKWAI SARAKAI A WAJAN, *SARAUTA* HAYAƘI KIKE BA KYA ƁUYA, FARAR ANIYYA MAI FARAR ZUCIYA, KADA NA CIKAKU DA SURUTU, DAGA FARKON MGN TA KUN SAN INDA NA DOSA, FITACCIYAR MARUBUCIYAR NAN WACCE TAYI FICE A RUBUTUN LITTAFAN HAUSA, A CIKIN JERIN MARUBUTAN ONLINE WTITERS, TANA FARIN CIKIN SANAR DAKU SABON LITTAFIN TA MAI SUNA *🌈ABU_MALEEK🌈*

*🌈ABU_MALEEK🌈* LITTAFI NE NA TSANTSAR SARAUTA DA KUMA ZAZZAFAR SOYAYYA MAI NARKAR DA ZCYR MASOYA, ZA KUJI YADDA *FOOTBALLER⚽* KUMA DA GA *SARKIN YARUBA (OBA OF YARUBA)* WATO *YAREEMA* YAKE ƁUGEWA DA SOYAYYA DA MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI, WACCE TA KASANCE ABAR ƘYAMA GA KOWA😭.
Chapter 5 · 0% Book details