← Book details The Return Of The King Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 36

Sashe 25

The Return Of The King Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Relax old friend, kana bukatar hutu sbd munada long journey ahead so u need rest"

Ya fada yana shafa sumar kan King d'in cikin sigar lallashi,a hankali ya bude bakinsa yana kokarin hada kalmomin yace

"What do you want from me?"

"Abinda na samu a wajen shekarun baya ba tareda saninka ba shine yanxu nakeso ka bani da hannunka koda hakan na nufin dawowar masoyiyarka cikin rayuwarka"

A hanzarce ya mike daga kan gadon jikinsa har rawa yake saide kuma yanda kansa ke Sara masa ne dole ya dafe kan da hannayensa

"Calm down Aliyu Mohammad Giwa,ayau zaka samu dukkan amsoshinka akaina.Ayau zakasan wanene AMINU ABDULSALAM KAITA ur old friend a zahiri and old enemy a bad'ili.Daga lokacin daka fara kyamatata da abin hannuna, kana yawan tambayata a ina nake samun makudan kudade,kana tare dani ama baka son abin hannuna. Daga lokacin nayi tunanin jefaka kaima a harkar da nake samun wnn kudaden,nayi amfani da kai wajen cimma burina na farko na zama shararen maikudi a kasar nn kuma yanxu haka dakai zan sake amfani wajen karasa cimma burina koda hakan na nufin rasa kujerata ta governor. Tabbas kujerarda nake kai takace,it all belong to u banida case akan wnn matukar zan tara dukiyar da za'a dinga kwatance dani a koh ina"

Wata dariya ya kece da ita,ya kuma kan wata single chair dake dakin ya zauna tareda yin cross leg yana kallon King daya kuresa da ido kawai

"KING,sunan daya bika tun a jami'a sbd farin jinnka da son jagorantar al'umma akan komai wai kai shugaba koh,shiyasa sunan KING ya bika a koh ina.

Hahaha...idan ban manta ba ka ta6a fadamin burinka a rayuwa na son zama shugaba ka jagoranci al'umma,ina mai maka albishir na samuwar wnn damar our KING.Zaka jagoranci al'umma gurin kawo musu cigaba da kuma katse musu jindadi"

"Ina DIJA take?"

"Ka kwantar da hankalinka My KING,like I said zaka samu dukkan amsoshinka yau"

_ABIA STATE_

Parking yayi a kofar gidan ya daura kansa akan sitiyari,shiru yayi zuciyarsa sai kai kawo take masa yanaji kamar ya juya,yana jin radadin rasa tillon yarsa daya saudarkar da jariran 'ya'yansa har 4 akanta ama dukda haka bai tsira ba.Hannu tasa ta dafa kafadarsa

"What's going on Dad?"

Dago idanunsa da suka rine yayi yana kallon,kasa jure kallon idonta yayi yana jin innocent face dinsa na karyar masa da zuciya,dakyar ya kwakulo murmushi wanda kana ganin kasan iyakacinta baki ne

"No problem my Daughter, kaina kemin ciwo kadan"

"No Dad u looked worried,what's the matter?"

Kasa bata amsa yayi kawai ya bude motar ya fito,ganin ya fita itama Fahima ta bude ta fito.Zagayowa tayi inda yake tsaye,rike hannunta kawai yayi suka fara nufar gidan itade gaba daya a tsorace take don tasan tabbas nn ba ma'aikata bane daga yanayin ginin sai addu'a kawai takeyi daga zuci har bakinta.

Waya ya kira saiga wani basamuden guard yazo ya bude gate d'in,Fahima na ganin wnn guard din da fuskarsa bbu annuri koh kadan ta kuma tsurewa ama ta daure tana bin baban nata dake rike da hannunta har suka karaso entrance din gidan dake zagaye da guards kota ina.

Yana danna bell aka bude,nn fah yawun bakin Fahima ya 'kafe take taji hanjin cikinta ya kada ganin parlor da kallo daya zaka mishi ka fassara abinda ke kunshe a gidan,kawai kallo tabi Uchenna dashi tama kasa magana gashi koh ina ta juya sai tayi ido biyu da guards din nn da kana kallonsu kasan bbu Allah a ransu.Ji tayi kamar bada kafafunta take tafiyar ba kamar kawai janta yakeyi har suka shiga wani Dan corridor dake parlor inda dakuna ke jere, Uchenna ya bude kofar daya ya jawota ciki

Wani irin zaro ido tayi ta kasa gasgata abinda idonta ke gani,cikin wata irin murya tace

"ZEE KAITA"

Rufe kofar Uchenna yayi yana kallonsu shima da mamaki,Zee kuwa da tsohuwar customer tasu dake dakin daman jin motsin taba kofar yasa su makalewa da juna dukda haryanxu bbu wanda ya taba Zee din tukun saide a shigo kawo musu abinci ama a bala'in tsorace take don wacce ta samu a dakin ta bata lbryn komai na abinda suke mata

Dakyar Zee cikin tsoro duk ta fice hayyacinta tayi zuru² tace

"Fahima Aliyu,meya kawoki nn"

"Ya isa haka"

Uchenna yace yana nunawa Fahima kujerar dake dakin

"Seat down my daughter, let's talk"

Itade Fahima bin dakin da mutanen ciki kawai take da kallo,ta rasa ma me zatace,wani irin tunani zatayi.Gaba daya kanta ya kulle,haka tabi kujerar da kallo kawai ba tareda ta zauna ba tacewa Bbn nata

"Where do you bring me Dad,ina ne nan,me hakan yake nufi?"

"Ki zauna my daughter zan miki bayani"

Zama tayi kamar yanda ya fada ta kafeshi da ido

"A lokacinda aka min sharri a gari na mamanka harna dawo garinmu,duk en uwa nawa sun gujeni haka nayta fama cikin talauci da yunwa har Allah ya kawomin wani childhood friend d'ina Samuel bayan ya dawo daga Lagos yaga halin da nake ciki.Toh lokacin bansan me yakeyi ba haka zai ta bani kudi masu yawa ina amfani dashi har nima nayi sha'awar business dinsa nace masa inaso ya sani.The problem is inde ka riga kayi amfani da kudinsu bbu yanda za'ayi ka gujewa abin,haka ya daukeni ya kawoni nn gidan wajen shugabansu ashe cultists ne.Suna amfani da jinin mutane wajen tsafi su samu kudin and now am one among them,I sacrificed my four children just for you don banaso na rasaki,inasonki kamar yanda nakeson mamanki but am really sorry my daughter I've no other choice now dole na badake a matsayin sacrifice sbd kunqiya ta buqata wanda idan banyi ba babban matsala ne"

Yana gama fadamata ya bude kofar ya fice a dakin.

Tashin hankali,rud'u,daukewar numfashi jirkicewar tunani suman zaune na lokaci guda shine ya sami Fahima don jin maganganun baban nata take kamar a mafarki,kamar zata farka taga ba haka bane,kamar zata farka ta ganta a Kaduna batama zo Abia, batama hadu da baban nata ba balle har taji wnn rududden kuma mummunan lbry.....

😭😭😭😭
_RAYUWAR WAYE KUKA FI TAUSAYAWA?_
_KING_
_FAHIMA_ KOH
_ZEE_ ga tsohuwar customer

_WAI INA DIJA NE?_ 😣
_WAI MAI ZAKI YAKE NUFI NE?_

_GAREKU READERS NIDE NAYI NN_🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️

COMMENTS
SHARE FISABILLAH 🙏🏻
[1/6, 9:10 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*

BY APHSERTEEN KHAIREE

ELEGANT ONLINE WRITERS

29

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun" Abinda Zee take ta maimaitawa kenan,jikinta har rawa yakeyi jin wannan rud'ad'd'en labaryn na baban Fahima,lalle duniya cikeda take da sark'ak'iya da abubuwan al'ajabi.Wai ace mahaifinka ya zama sanadiyyarka,ya zab'i duniya akanka,ya sadaukar da ran 'yarsa akan dukiya. Wannan wacce irin rayuwace,sai taji halin da take ciki bakomai bane,sai taji ta daina tausayawa kanta akan Fahima,ya zakaji a ranka ace wanda yayi sanadiyyar zuwanka duniya,wanda ya kasance bangonka a rayuwa ne zai bada fansar ranka akan dukiya.

Kallon Fahima data k'urawa waje d'aya ido koh kiftawa batayi,da alama ta shiga irin shock d'innan ne mai matukar rikitarwa.Hawaye ne ya fara sauka kan idon Zee na tsananin tausayawa Fahima, tanaji da zata samu dama zata iya kubutar da Fahima don ita ta rigada ta gama cire rai akan duniya da rayuwar cikinta

Juyawa tayi ta mayda kallonta kan tsohuwar customer tasu,taga yanda ta kife cikinta tana d'an mutsu²,she's deeply in pain,is like she can't even make it anymore.Kana ganinta kasan ta wahala,ta jigita,nata ya kare saide wani ikon Allah.Hawaye ne suka fara zuba a idon Zee ba wai na tausayin kanta ba saide na tausayawa Fahima da ku mutanen nn basu taba ta ba tasan mahaifinta ya dasa mata dapi da bazai taba iya barin zuciyarta ba.

Ga kuma wannan matar data nunamata yanda suke luwadi da ita, yanda duwawunta ya rarake kamar an tona rami,ya ciccinye sai wani iri ruwa mai wari dake fita ga wasu irin kananan tsotsosi da suke cin jikinta

Koh ya akayi tazo wajen nan har tsawon shekaru,koh itama mijinta koh babanta ne ya kawota? Ita da kanta matar batasan ya akayi tazo ba.

"Allah ka kawo mana dauki"

Abinda Zee take ta fada kenan tana kuka kamar ranta zai fita, suna cikin wannan yanayin sukaji an bude kofar,Zee ce kawai hankali yaje waje inda idonta ya sauka kan David

Take ta ganeshi don yana zuwa wajen AA tasha ganinsu tare,tasan a yanxu shine kamar amininsa

"Hey bitches"

Yace yana wani shegen murmushi,sai wani lashe lips dinsa yake yana binsu da kallo sai lokacin Fahima ta dan dawo hayyacinta ta kura masa ido tana kallonsa

Rufe dakin yayi da key ya tako inda Zee take yana murmushi, baya ta dingayi tana girgiza kanta cikin tsoro har takai inda matar nan take a kwance ta makale kafarta tana kuka

Hannu David yasa ya daga kafar matar nan ya wancakalar da ita gefe tasa ihun azaba,itakam Fahima ido kawai ta kura musu tana kallon Ikon Allah

Matsowa yayi daff da Zee ya tsuguna a gaban inda take dungule tana kuka jikinta sai rawa yake,cikin mugunta ya dagota sama tareda mannata a jikin bango,yasa daya hannun nasa ya yage rigar jikinta take tasa wani irin ihu.Bai kula ba yasa hannunsa ya luguigiuta mata krjinta cikin mugunta ya kara mannata da bango

Ganin abinda yake shirin yi na cire wandonsa yasa Fahima runtse idonta,zuciyarta na wani bugawa da sauri kamar zai ballo ya fito ta kirjinta hakama jikinta sai wani rawa yake.Jin razanannen ihun Zee ne ya sata bude idonta da wuri inda ya sauka kan mummunan al'amari wanda ya sata tsala ihun itama,take ta sume a wajen

_KADUNA_

"Nasan yanxu bbu abinda kake buk'ata kamar sanin inda matarka take,ina maka albishir da tana a raye wanda bani hadin kanka ne kadai zai iya dawowa da ita gareka cikin koshin lfy"

"Me kakeso a wajena?"

"Yardarka da amincewarka"

"Akan me?"

"Na zama shugaban kunqiya"

"Wani irin kunqiya?"

"CULTISM"

Ji yayi kamar ya caka masa wuka a kirjinsa, kurawa AA ido yayi yana kallonsa cikin tsanannin mamaki don bai taba kawowa a Kansas cewa AA zai iya shiga cults ba,bai taba tsammani haryanxu akoi en cults ba koda cikin wata qabilar ne balle kuma cikin qabilar bahaushe sannan musulmi.Yasha zargin AA akan inda yake samun kudi ama bai taba kawowa a ransa cults yakeyi ba yafi zargin koh wani ta'addanci koh 419 dukda koyaushe yana kokarin kawar da zargin a ransa
Chapter 25 · 0% Book details