Sashe 23
The Return Of The King Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaki ya katseshi,nan najiyo muryar wani bahaushe cikin en kunqiyarsu Chiki yana
"Kai dalla yi mana shiru anan don gutsun mai anguwar garinku.Ance zuwan gobara kafafuwa na kuncewa"
Daya daga cikin en AWAWA yace
"Who dey sell Suya,Yaro yi wuno(who're you?) You're wearing ur mama public hair as beard"
Fadane ya kaure tsakaninsu nn suka dinga jiwa kansu raunika har wani yayi nasarar sokawa boxer wuka,ganin haka yasa en kunqiyar Chiki guduwa don duk abinsu basa kisa. Haka en kunqiyar AWAWA suka rikice sanadiyyar sukan nn de ya kai Oga boxer lahira shine aka nad'ani sabon shugaban a kunqiyarmu.
Fahima data kunna record a wayarta tana nad'ar komai jin Zaki yayi shiru tace
"Menene alakar da king kuma har yaushe kuke tare?"
"Kamar yanda na fad'amiki banida alaka da King tho haka yake saide ina cikin rayuwarsa ne tun kafin ya San zai had'u dani.Ina aiki akansa tun kafin yasan wanene ni"
"Bangane nufinka?"
NIMA DE NA KASA GANEWA ZAKI,GASHI NA GAJI BALLE NA CIGABA DA JIN WNN LBRY NASA 🥴🥴
COMMENTS
SHARE FISABILLAH 🙏🏻
[1/6, 9:08 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*
BY APHSERTEEN KHAIREE
ELEGANT ONLINE WRITERS
26
Fahima de sai kallonsa kawai take batace kala ba don harya fara bata tsoro
"Kafin Oga Boxer ya mutu an kawo masa wani aiki da photo wani akan anaso ya d'auko shi ama karya cutar dashi,tho dayake in za'a kawowa Oga aiki ba ganin masu kawowar muke ba don ba hurumin mu bane saide shi Oga yazo ya bamu aikin kawai.
Kaf cikin yaran Oga nine amintaccen shi sbd jajircewata da rashin tsorona akan komai don duk hatsarin aiki matukar zan samu kudi toh zanyi shi kuma har gobe haka nake"
Wayar da take recording ya d'auka tare da kashewa ya ajiyeta a gaban motar tukunna ya cigaba
"Oga ya turamin photo mutumin a wayata,ba wani bane face KING akan ni zanyi aiki tare da wuraren da yake zuwa ama yace min mafi akasari yana cikin makaranta kuma aikin bazaiyu ba anan dole saide a wajen makarantar.Haka nake zuwa Unilag kullum kusada department dinsu kullum ka gansa tho sai kaga dubbin d'alibai tare dashi sun zagaye shi haka in ya fito daga aji ma suna tare kai koh fita wajen makaranta zaiyi baya fita shi kadai a takaice da shi mai farin jinin jama'a ne kota ina.
Haka aikin nn ya kaini tsawon kwanaki har ajalin Oga boxer yayi aka nadani sabon shugaba ban samu damar dauko King ba kuma wanda suka bada aikin basu kara zuwa ba koh sunji lbryn mutuwan Boxer bansani ba.
Ban dena shiga Unilag ba ama bada niyyar aikin ba sai don yanda King ke burgeni kawai tun ina tsaya daga nesa harna fara matsowa don sonjin mai suke tattaunawa da d'alibai haka.Mafi akasari akan karatu ne sai abubuan cigaba wanda hakan ke k'ara burgeni,tun King baya lura dani harya ganeni.Abinda kuma kullum yake sake daure min kai shine su waye ke farauta a kansa kuma na tabbata a cikin mutanen dake zagaye dashi ne
Ana cikin haka mahaifiyata ta mutu wanda yasa rayuwar anguwar ma ya fita a kaina ya zama kullum cikin Unilag nake yini Inda naga su King na yawan zama.Watarana ya kirani yamin tambaya akaina b'an boye mishi komai daga halina ba daman ni haka nake am open duk wanda ya sanni yasan wanene ni.
Daga lokacin King ya fara jana jikinsa.....
Vibrate d'in wayarsa ne ya katse shi ya ciro wayar a aljihunsa
"On my way"
Abinda yace knn ya bude kofar motar ya fita koh kallonta bai sake yiba, Fahima kua ta nitsa,ta Lula cikin duniyar tunani.Kanta ya matukar daurewa da lbryn Zaki
"Knn King na da wani boyayyen mugayen halayya komai,kode da gaske shi yayi sanadin matarsa da yaransa,duk wani zargi da ake masa gaskiya ne knn?"
A ranta taketa jero tambayoyi,tsawon lokaci ta dauka a wajen.Cen sai idonta ya sauka kan wayarta cikin sauri ta dauka ta kunnata,Sound record ta fara shiga tana adduar Allah yasa record din data fara yayi saving
"Alhamdulillah"
Tace da fara'a a fuskarta tayi playing record din dukda ba haka taso ba,don taso nad'ar dukkan lbry Zaki gashi batasan dalilinsa na yanke record din ba ama koh wnn ma bbn evidence ne
Kiran babanta ne ya shigo wayar
"Hello Daddy"
"My Daughter, how're you doing?"
"Am fine"
"Kinmin promised Zaki zo kuma haryanxu na jiki shiru fan?"
"Yeah,daman weekend dinnan nayi planning zuwa ama zanyi booking ticket gobe Friday insha Allah"
"OK OK my Daughter, really can't wait to see you.God bless u my daughter sai kinzo"
Tada motarta tayi ta karasa gida kawai donta fara aikin akan lbryn Zaki. Zama tayi ta saurari record din dakyau yanda zatayi lbryn fashin baki,haka ta dinga aiki akai tana narrating story din dalla² a system dinta wanda ya kaita tsawon lokacin
Bata tashi a wajen ba har saida ta tabbatar ta samu yanda takeso,ta hada lbryn Zaki da wanda ta sani tare da wanda ta samu a asibiti ta ajiyeshi a draft d'inta.
"Wow,kusan half part of the story na samu.Insha Allah sai na cike sauran"
Ta fada tana girgiza kai,saida tayi booking din ticket inda ta samu na gobe Friday at 2 tana sa ran yin kwana biyu kawai zua Sunday ta dawo gida tukunna ta tashi ta shige toilet don kintsa kanta.
_ABIA SATE_
"ODUBARIBA ga matata nn na kawo inaso a mata mummunan hukunci kafin lokacin sacrifice yayi"
"HAHAHAHA....u don't need to worry,yanxu dole zamu d'aga lokacin sacrifice d'insu har sai Uchenna ya kawo daughter d'insa.Zamu had'asu su uku tunda mun rasa matar King,the 3 of them will take ova her"
"ODUBARIBA³"
Suka amsa mishi kansu a kasa
"You"
Ya nuna AA dake durgushe a gaban sa kansa a k'asa
"You're the only one remain to fuck that first girl and then your wife and uchenna's daughter will follow,each and evr1 of u most fuck them hardly including u uchenna before the sacrifice day"
"So shall it be"
Dukkansu suka had'a baki wajen amsawa
"Haryanxu kana da sauran time but make sure u bring King before the sacrifice day"
"Ur wish is my command ODUBARIBA"
AA ya amsa mishi
_ZEE_
Wani razanannen ihu tasa ganinta a wani d'aki mai tsananin duhu sai wasu irin muryoyi masu firgitarwa takeji wanda ihunta yasa yarinyar dake dakin farkawa daga wahalallen baccin daya dauketa tasa kuka donta dauka sune suka shigo
Jin kamar muryar mace tana kuka yasa Zee yin shiru tana saurare jikinta sai rawa yake
"Waye, a ina nake,garin yaya nazo nn?"
Zee ta fada a rude,yarinyar kuwa jin muryar mace taji kamar an aiko mata da rahama tace
"Wacece ke,koh kema kawoki akayi?"
Lalube dukkansu suka fara suna neman junansu har hannun Zee ya tabata
"Mutum CE koh aljan,a ina nake wayyo na shiga uku.AA ina ka kawoni?"
"Baiwar Allah kiyi shiru karsu jiki kema kila kawoki akayi kamar yanda aka kawoni,nima bansan ina nake ba shekara da shekara ina nn"
Ta fada tare da fashewa da kuka mai ban tausayi,rungume juna sukayi cikin duhun suna rusa kukansu kowacce na tausayin kanta.
_KING_
Bangaren King kuwa Campaign ya sashi gaba tare da taimakon new P.A dinsa ga kuma tunanin matarsa da kullum yake cikin adduar Allah ya bayyana mishi ita hakama Sheikh Imam Suleiman na taimaka mishi da addua da aiko mishi rubutu na tsari sbd maqiya
Yanda King ya tsayawa kansa da addua ba dare ba rana yasa kunqiya kasa samun nasarar amfani dashi kamar yanda sukayi a farko ba tare da saninsa.Duk yanda ODUBARIBA yaso ganin a wani hali koh a ina King yake baya ina ganin komai koh photo Dijah dayasa AA ya kawo mishi don duba inda take ta madubin tsafinsu nn ma baiga komai ba,ya buga ya buga har hakan yaso affecting dinsa dole ya hakura.Saide a dauko King a kawoshi har cikin kunqiya suyi aikin akansa
Rashin isashshen kudi da P.A yake ganin zai kawo musu tarnaki a zabansu sai abin yazo daban don su King sun sami tallafi da goyan bayan manya daga gurare daban² wanda yasa su cigaba da campaign cikin sauki ga tarin goyan talakawa kohta ina.
_FAHIMA IN ABIA_
Tun kafin jirginsu yayi landing Uchenna ke airport yana jiran saukarta cikin wata arniyar mota.Koda jirginsu ya sauka Fahima ta fito rikeda dan karamin trolley tanaja cikin shigar da yay matukar karbarta koh dan bata fiye sawa bane.Atamfa ne dinkin riga da skirt tayi daurin ture kaga tsiya sai mayafin daya dace da atamfar,daya hannunta rikeda karamin jaka na emmata
Tunda jirginsu ya sauka taji jikinta ya mutu batada kuzari tanajin wani bakon yanayi a tattare da ita,tun kafin ta sauka a jirgin taji garin ma ya fice a ranta, taji bata sha'awar koh marmarin ganin mahaifin nata.
Motor da taga mahaifinta yazo dashi ya matukar bata mamaki da tsoro,ta fara tantama a ranta yaushe yayi kudin da harya mallakin wnn motor kai bama motar ba hatta shi Uchenna da kansa ya chanza koh dan ta dade bata Ganshi bane ga uban tumbi daya ajiye.kayan jikinsa ma kawai abin kallone,ya kafa irin hulan nn nasu na manyan masu kudin iyamurai da suke sawa ga sandar ban girma a hannunsa kana ganinsa kasan ya jiko da Naira.
Itade bakinta rufewa yayi ta kasa magana,sai shi ya karaso ya dan rungumeta da fara'arsa yana mata welcome.Haka ta bishi da kallo kawai kamar wata sukowa ta kasa tankawa sai jan hannunta yayi yasa driver sa ya dauki trolley nata yasa a booth.
Da kansa ya bude mata backseat ta shiga shima ya zagaya ya shiga kusada ita, bakin nn har kunne kamar gonar auduga sai fara'a yake da nuna jindadin ganinta
Fahima bata kara tsinkewa ba saide suka karaso gidan na Uchenna gari guda don bama a tsohuwar anguwansu yake ba yanxu,anguwa ne na masu hannu da shunin Abia.Wani hatsararren gida ne kamar baza'a mutu ba,haka ta zama sukowar karfi da yaji ta saki baki da hanci da ido tana kallon gidan na mahaifinta Wanda yake zaune a ciki tareda matarsa Precious
Tarba ta musamman akayiwa Fahima,itade daki ta bukaci ya fara kaita donta watsa ruwa ta rage gajiya kuma tana bukatar yin tunani.
***
Daddare suna zaune da mahaifin nata a main parlorsa,hira suke jifa²
"Daddy daman inaso na tambayeka wani Abu?"