← Book details The Return Of The King Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 36

Sashe 2

The Return Of The King Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta rasa awani rukuni zatasa dawowar KING,shin farincikin dawowarsa a raye zatayi ko kuwa bakinciki da dawowarsa ta zama barazana ga rayuwarta ya jefa masoyanta cikin hadari duk adalilin dawowar tasa..

KING

A firgice ya farka dauke da salati a bakinsa sbd mummunan mafarkin da yayi da matarsa,jikinsa a jike da gumi jagabb har inda yake kwance.Dafe kansa da yake sara masa yayi cikin tsananin tashin hankali da damuwa yana addua a zuci da bakinsa gabadaya har sai da ya danji nutsuwa aransa bayan ya duba agogon dake ajiye kan side drower yaga 3:15am.Tashi yayi ya zura slippers dinshi ya shiga dan dauro alwala,nafila yayi sosai tareda adduar neman zabi da taimakon Allah akan kudurinsa da cikar burinsa.Tabbas yanaji a ransa da gangar jikinsa Matarsa na raye cikin tashin hankali da tsananin azaba wanda take bukatarsa cikin gaggawa,kuka yasa kamar yaro karamin deep inside him wani irin radadin da quna zuciyarsa take kawai aro jarumta yake,he really need a shoulder to cry on.

Bai bar kan sallarya ba har aka kira sallar asuba ya gabatar da nashi a wajen,yaso fita masallacin dake jikin gidan ama yanda kansa ke sara masa yasa kawai yayi a dakinsa.Ya iddar da sallah yana zaune yana lazimi akayi knocking kofarasa,yasan Zaki ne kai tsaye yace "come in"

Da sallama a bakinsa ya shigo dakin,yana sanye cikin baqaqaen kaya as usually fuskar nn a dinke bbu annurin fara'a koh kadan ya rusuna kusada King yace

"barka da asuba king,lfy baka fito sallah ba?"

Sanin cewa King baya wasa da sallah cikin jam'i koh a ena sbd falalarta da darajarta da Annabi yace mana tafi sallar mutum daya da daraja ashirin da bakwai.Dan murmushi kadan king yayi cikin karfin hali da jindadin yanda Zaki ke kulawa da dukkan al'amarsa cikin amana

"lfy klau zaki,am just having a little bit headache"

"Allah ya sawwake" king ya amsa da Ameen

"Koh zaka huta yau"

"No,i'll be ready at 7 insha Allah"

Jinjina kai kawai zaki yayi ya tashi cikeda mamaki karfin hali da taurin zuciya na king din,don fuskarsa ta nuna halin damuwa da tashin hankali da yake ciki ama jarumtarsa taki bari hakan yayi tasiri kansa.

7:10 ya sauko downstairs inda ya samo tarin gurds dinsa suna jirin fitowar tasa,dukkansu suka gaisheshi cikin girmamawa.Yatsunsa biyu kawai ya daga ya wuce dining inda Zaki ya hada masa breakfast.Zaki na kokarin zuba masa abinci ya daga masa hannu

"coffee kawai"

Idonsa akan wayarsa yana kallon yanada jama'a keta suki butsuru akan tambayar da Fahima Aliyu tayi mishi jiya,ji yayi bazai ma iya shan coffee ba ya mike kawai.....

***********************
ABIA STATE

Wani anguwa dake cen bayan garin kamar jeji,bazaka taba zatan akoi gida awajen ba sbd haryanxu jeji ne wajen.Tsap za'a iya kashe mutum a binne awajen ba tareda kowa ya sani ba

Wani gida dake tsakiyar jejin da akayi gininsa kamar kango.A zagaye yake da wasu bakaken masu qirar samudawa wanda kana ganinsu zakasan bbu digon imani koh kadan aransu,tafiyace mai nisa tsakanin gate din da inda dakuna suke.

Wani makeken parlor ne daga farko wanda aka mishi ado da red and black,komai na parlorn color red and black ne haka sauran dakunan dake cikin parlorn.Wasu maza biyar ne a zaune kan cushions da manyan kwalaban giya a gabansu kan center table sai gurds a zagaye dasu sunata shewa cikin nishadi.Uku daga cikinsu kana kallonsu kasan ba hausawa bane daga kamaninsu zuwa shigarsu,biyu kua tabbas kana kallonsu zakasan cikakkun hausawa ne dadi da kari ma musulmai don harda tabon sallah a goshinsu

Ihun mace daya cika ilahirin parlorn ne ya fara isarsu.Daya acikinsu ne ya mike yace

"this bitch is calling,bari naje na ci mata uwa na kadan"

Kwashewa da dariya dukkansu sukayi,daya a cikinsu yace mishi cikin turanci

"Boss kasan yarinyar nn ta fara rubewa,kwana biyu ba'a bata abincinta ba dazu dana lekata naga tsotsoci naci duwawu nata.Kasan daman sai mun buga shegiya tukunna suma tsotsan suke samun abincinsu"

Wanda aka kira da david ya yatsine fuska ya koma ya zauna yace

"kai nama fasa" ya nuna daya a cikinsu wanda ya kasance bahaushe

"Gboy jeka kwashe min qazantar nn and make sure u ***k da bitch hard"

Zaro ido wanda aka kira da gboy yayi yace

"Boss ni kuma?"

"you ofcourse,dolene kaima yau ka ɗana sbd murnar dawowar KING"

"No boss please,ga micheal koh Killer cikinsu wani yayi please"

Tsawa boss ya daka mishi cikin bacin rai yace

"dolenka yau kai zakayi,matsalata daku Hausa people knn.Gashi daya dan uwankun don ya samu mun taimaka mun bashi muqami mai girma shine yanxu yakeyin abinda yaga dama haryau ma yaqi xua meeting tho from now on ku zaku ding ***king dinta har lokacin da zata xama gawa yayi"

Tashi Gboy yayi ya doshi hanyar dakin da ihun ke fitowa,yana shigewa suka kwashe da wani irin dariya na bosawa.Glass cup din hannunsa boss ya daga cikeda farinciki yace

"welcome back KING"

Switch din dakin ya laluba ya kunna sbd dakin dulum yake ba'a ganin komai sbd duhu,cen ya hangota a yashe akan tiles tanata burgiman .Tsaki yaja,ya fara kokarin cire kayan jikinsa ya rataye jikin hanger ya doso inda take,yana hade yawo ganin surarta muraran bbu komai jikinta.Take yaji wani muguwar sha'awa ta taso masa

Gashin kanta dake baje ya finciko cikeda mugunta da rashin imani ya dagota,sai wani irin nishi take tana karkarwar azaba koh idonta ta kasa budewa

Mannata da jikin bango yayi yasa hannu yana mammatse mata kirjinta dake cike fam,saida ya gama luguiguyata iya son ransa tukkuna ya juyata ta baya ya fara shigarta...

Wani irin wahalallen ajiyar zuciya ta fara saukewa,saida ya kai kusan 20mins tukunna ya zare jikinsa tareda cilli da ita qasa kamar ba mutum ba.......
[1/6, 8:57 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*

BY APHSERTEEN KHAIREE

ELEGANT ONLINE WRITERS

3

KING
Cikin jeri da tsari haddadun motocinsu 5 da suke black dukka dauke da tambarin plain number *KING* ke tafiya akan titi. Sai da suka fito sosai daga anguwar da guest house dinsa yake tukunna suka fara cin karo da jama'a, nn take jama'a suka fara ihu da kiran sunan KING cikeda jindadi ganinsa. Zuge tint glass din window yay fuskarsa a toshe da bakin space sbd boye damuwar da take bayyane a kwayar idonsa, Zaki na daga gaba mota kusada driver. Cikin fara'a da sakin fuska king ya miko hannunsa daga waje yana gaisawa da jama'a ba tareda motocinsu ya tsaya ba, mutane kua sai tururuwa suke kowa yanason ya gaisa da King sai ji yayi an yankeshi ahannunsa. Take jini ya fara kwaranya da alama anyi amfani da abu mai kaifi ne, awwchh ya dan ce wanda yaja hankali Zaki da drivern waigowa.Ganin jini yana zuba ahannun king yayi take ya balle kofar motar ya fito a fusace koh damuwa da tafiya da motar take baiyi ba,tsayawa motocinsu sukayi wanda yaja hankalin sauran guards din fitowa suna muzurai, baza ido Zaki ya dingayi cikin muzurai koh zaiga wanda yayi wnn aika aikan acikin mutanen dake tsaya cikin mamaki don bbu wanda yaga faruwar abu ama koh alama bai gani ba.

Naushi ya kaiwa iska cikeda takaici ya cije lips dinsa na qasa ya bude back sit inda King yake rikeda hannunsa jini na zuba harya bata masa farar shaddan dake jikinsa, Zaki ya cire jacket dinsa cikin sauri ya yaga farar rigar ciki dake jikinsa biyu ya nade hannun King dashi idonsa yayi jajir wani irin tafasa zuciyarsa take har ransa yake jin radadin

"muje asibiti, quick" ya cewa driver

"calm down am fine" king da sai yanxu yay magana

Kallon yanda jini ya jika rigarda ya daure masa hannun yayi yace

"but you're still bleeding?"

"I said am fine" King ya fada a tsawace cikin nuna gajiya da yin magana. Shiru ne ya biyo baya kowannensu da abinda yake saqawa har suka iso graveyard (maqabarta)

Haka king ya fito ba tareda ya damu da 6acin da kayan jikinsa yayi ba, Zaki na take masa baya tareda wasu daga guards din sauran kuma suka tsaya daga waje.Suna gabb da shiga gate din maqabartar Zaki yaji alamar shigowar sako wayarsa,photo ya gani an tura mishi da unknown number ta WhatsApp kamar zai share sai kuma ya shiga ya bude

With a little bit shock ya daga kai ya kalli king da har ya shige ya qara mayda kallonsa kan wayar, sai kuma ya fara waige waige ama baiga alamar komai ba ya mayda wayar aljihunsa yabi bayan King..

***********************
FAHIMA ALIYU
Wani zazzabi zazzabi takeji ajikinta ga kewa daya dameta, ji take gidan ya mata fadi da girma tun tana kukan ido harta koma na zuci dayafi radadi da quna. Daga jiya da safe zuwa yau duk ta zabge sai zuru zuru da idonta yayi, duk bayan daqiqa saita duba wayarta koh zataga saqo koh kira daga wajensu. Hanyar yanda zata kubutar dasu kawai take nema koh tayaya, haka ta kintsa kanta cikin riga da skirt koh wanka batayi ba ta dau abubuan buqatarta ta keys din motarta tasa hijab din da ta cire jiya ta fito parlor. Ihu tasa ganin qarten maza 3 zaune a parlor ta cikin baqaqen kaya, fuskarsu bbu annuri kamar kafiran farko.

Daya a cikinsu ne ya nunata da gun tareda sa hannunsa a baki alamar tayi shiru harya tako inda take. Runtse ido tayi ganinsa daf da ita sai qarqarwa kawai takeyi cikeda tsoro.

Ya ciro farin handkerchief cikin aljihunsa kafin da bude ido harya shaqa mata a hanci, luuu ta fada jikinsa....

_WACECE FAHIMA ALIYU_

Asalin mahaifinta UCHENNA JULIUS EKWONWA Igbo ne dan garin ABIA STATE wanda ziyara da yawon bude ido ya kawoshi Kaduna wajen abokinshi ABEL.Kullum da yamma kamar bayan la'asar inya fito shan iska kofar gida yana ganin wata kyakkyawar yarinya cikin uniform din islamiyyarta da take matukar burgeshi da daukar hankalinsa sbd nutsuwarta.Haka zaita gaisheta taki tanka mishi harta wuce, yau da gobe dole ta fara amsa mishi yana kiranta Nyayniya mai chau (yarinya mai kyau)
Chapter 2 · 0% Book details