Sashe 1
The Return Of The King Complete Hausa Novel · about 8 min read
[1/6, 8:56 PM] +234 708 603 7570: 🤴🏾 *RETURN OF THE KING*🤴🏾
( _DAWOWAR SARKI_)
By Aphserteen khairee
ELEGANT ONLINE WRITERS
BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM
Any resemble story,character or event in this novel is purely concidential 🙏🏻
_Wannan littafin sadaukarwa ne gareki NIMCYLUV #Sarauta ❤️
Page 1
KADUNA STATE....
Gaba daya garin ya ɗau lbryn dawowar shahararren mutumin nn mai taimako da tausayi al'umma,koh ena ka shiga a garin zancen dawowarsa akeyi yanayinda zukata da fuskokin jamaa ya kasu kashi uku,kowanne bangare da yanda sukeji na dawowar tasa.Wasu na cikin tsantsar farinciki da murnar dawowar tasa, haka kuma wani ɓangaren suke cikeda tashin hankali da bakin cikin jin wannan labari musamman wa'inda suke dauka baya ma duniyar gabadaya.Bangaren karshe kuwa zukatansu ya kasa tsaiwa waje guda sun kasa banbance farinciki zasuyi da dawowar tasa koh akasinta.
Tuni en jarida da ma'aikatar gidan radio da tv suka cika daga wajen airport din dayake cikeda tsaro sosai daga kan sojoji zuwa en sanda ana jiran saukar jirginsu,ga bodyguards dinsa da suke cikin baƙaƙen kaya sun toshe fuskokinsu da ba annurin fara'a koh kadan da bakin glass.
8:10pm jirginsu ya sauka a filin tashi da saukar jiragen,hamdala yayi ga Rabbi daya dawo dashi,kasarsa mai cikeda abubuwan al'ajabi da mamaki lafiya bayan shekara daya daya har 6 dayayi rabonsa daya shaki iskar numfashinta,hamdala ya qara yiwa Allah daya bashi lafiya da aron kwana a karo na biyu bayan cire rai da tsammanin kara numfashi koh tashi ya taka da kafafunsa.Tabbas Allah shine abin godiya,shine karshen fita daga jirgin ya tsaya a bakin kofar.Sanye yake cikin brown suit daya dace da kalar fatarsa da take wankan tarwada,bazaka taba cewa ya bawa shekara 40 baya ba saboda yanda jindadi ya boye shekarunsa.fuskarsa mai cike da nutsuwa,kamala da kwarjini ga duk mai kallonsa.kasa daga kafa ya daura kan steps din jirgin yayi ya tsaya yana karewa filin kallo.Take wasu abubuwa da kowanne days,hours,minutes koh seconds da zaizo ya wuce saiya tuna su, zuciyarsa ta fara tafasa cikin bacin Rai da tsantsar bakin ciki tareda alwashi kala kala a cikinta.Kokarin seta kansa yayi ta hanyar aro jarumta da nutsuwa ya tako a hankali harya sauka daga jirgin. Bodyguards dinsa suka karaso inda yake suka zagayeshi.Daya a cikinsu ne ya matso gab dashi ya sunkuyar da kanshi qasa cikin ladabi da jindadin dawowar shugaban nasu yace
"welcome back king"
Dafa kafadarsa yayi,kai tsaye bazaka iya fassara yanayin da fuskarsa take ciki ba yace "thanks zaki,hope na sameku lfy"
Alhamdulillah yace tareda bashi hanya yayi gaba suna take mishi baya cikeda wani irin salo da saiya burge duk wanda ya gansu.Dandazon en jarida ya gani wanda ya bashi mamaki,dakatawa yayi da tafiya tareda dagawa guards din nasa yatsu biyu alamar sudakata da binsa cikeda qasaita dakuma wani salo na izza dazai nuna maka cewa wannan suna ta King da'ake fada masa ba banza ba hakan dayayi babban yaronsa zaki ya tabbatar da en mulki yau suna kusa wani alama yayiwa sauran guards din nan take su kasu Kashi biyu Daya suka dawo gaban king dayar ayarin Kuma sukatsaya abayansa cikin taku ta sadaukai Zaki yaqaraso gabansa tareda risinar dakansa Dan kallo daya yayiwa king yagane akwai matsala gyaran murya king yayi nan Zaki ydago ya kalli idunuwan king masu girma da kwarjini wadanda yanuna masa neman qarin bayani yake
"Sorry king,wlh nima banida masaniyar inda suka sami labarin dawowarka daya baza koh ena" Girgiza kai kawai yayi ya cigaba da tafiya,en jarida kuwa sukayi caa kowanne da nasa tambayar en tsoro na karesu har suka karaso inda akayi masa parking motocin dake jiransa.Wata tambaya yaji an jefo masa wanda ta sashi tsayuwa daga shiga motar da bodyguard dinsa ya bude
"Me zakace gameda zargin da ake maka na kashe iyayenka,matarka da jajiran yaranka guda biyu ta hanyar tsafi dasu?"
Saida ya dau kusan 30seconds tukun ya juya yaga mai masa wannan tambaya,gabadaya kallone ya dawo kanta.
Wata kyakkyawar matashiyar er jaridace sanye cikin top da wando palazo sai baby hijab da tasa da katin shedar aikinta a wuyanta.Kallon daya zaka mata ka hasaso damuwar dake fuskarta,kowa kallonta yake cikeda mamaki.Wani murmushi mai tarin ma'ana ya mata ba tareda ya tanka ba ya shigewarsa mota sauran gurds dinsa suka shiga sauran motocin.
Watsewa aka farayi kowanni dan jarida da magana a bakinsa ama bbu damar yi.Durkushewa tayi a wajen tana kuka kamar ranta zai fita,vibrate din wayarta ne ya dawo da ita daga duniyar da ta tafi.Private number ta gani cikin hanzari tayi picking
"Weldone beb,aikinki na kyau"
Kit aka kashe waye,bin wayar tayi da kallon kamar wata sokowa har sede wani security yazo ya mata magana tukunna ta mike ta nufin inda tayi parking er karamar motarta cikeda damuwa da tashin hankali.
Zata ta karajin shigowar kira.Boss ta gani a rubuce cikin kasala da damuwa tayi picking,kafin tayi magana taji yace
" *Fahima aliyu* meet me in my office now"
Yayi cutting ba tareda ya jira amsarta ba,cikin sanyin jiki ta shiga motar.Da taimakon Allah ta kai kanta ma'aikatar tasu,ba kowa duk an tashi ta rasa me boss yakeyi haryanxu bai tafi gida ba.
Koh gaisuwar da take masa bai amsa ba cikin bacin rai yace
"kinsan abinda kikayi kuwa,a kullum ina biyewa foolishness dinki ama this time around bazanyi ba.Sbd wannan karan ba kanki kawai kika jefa hadari ba,tho wlh tun wuri ki gyara abinda kika fara in ba haka ba kisan nayi don bade anan ba.Rubbish! get out of my office now"
Ya fada cikin wani tsawan da har saida fahima ta razana,tana hawaye ta fita.Wai yau ita boss zai kira aikinta da foolishness.
Cikin wani rough driving ta iso gida,gabadaya bata cikin nutsuwa ta rasa ta ina zata fara.Ji take kwakwalwarta na neman tarwatsewa,toilet ta wuce bayan ta cire baby hijab dinta ta jefa wayarta kan gado ta sakewa kanta shower ba tareda ta cire kayan jikinta ba
***********************
Gidansa dayake cen bayan gari suka nufa.Dan madaidaicin gidane daya tsaru iya tsaruwa,babban parlor ne a kasa sai 2bedrooms da kitchen a jiki sai benen da zai kaika sama inda shima dan madaidaicin parlor da one bedroom yake ciki.Sama ya wuce direct,zaki na take masa baya sauran gurds din kuma duk suka tsaya daga parlorn kasa.Cire jacket din suit din yayi ya jefa kan gado tare da sassauta tie dinsa ya kalli zaki dake tsaye yace
"me schedules dinmu na gobe?"
"na dauka zaka dan huta tukunna kafin mu fara aiwatar da abinda ke gabanmu"
"No zaki,bamu da lokacin bata lokacin.Zuciyata da gangar jikina bazasu taba hutawa ba har sai burina ya cika,inason da safe na fara kaiwa su Baba ziyara snn ina bukatar a kawomin fahima aliyu"
"okay king,Allah ya nuna mana"
Ameen yace tareda bubbuga kafadar zaki
"Nagode sosai zaki,tabbas kai ZAKIN gaske ne"
Murmushi kadan zaki yayi yace "You're the real lion king,i promise to save and protect u till my last breath"
******************
_GOV'T HOUSE_
10:45pm
Sai zagaye yake cikin makeken master bedroom dinsa hannunsa goye a bayansa ya sanye da sleeping dress blue black masu taushi.Gabadaya ya rasa nutsuwarsa,kwakwalwarsa ta toshe.Tunaninsa menene makomarsa yanxu? Sai lokacinda yake tsaka da mulki cikin jindadi da kwanciyar hankali tareda tunanin King baya duniyar gabadaya,kwatsam saide yaji dawowarsa.Inaaa bazai taba yuwa ba wlh,yana cikin tunaninsa yaji anyi hugging dinsa ta baya.Tsaki yaja yana kokarin cire hannunta daga jikinsa
"relax my excellency,nasan meke damunka ama it's not a big deal.Let's chill up now"
Ta fada tana cusa kanta a wuyansa tareda shinshinarsa kamar irin tsofin mayun nn,juyuwa yayi cikin bacin rai yace
"please zee ki kyaleni naji da abinda ke damuna tunda ke all u know is sex,tho am not in the mood"
Yaja tsaki yayi ficewarsa ya barta a dakin tsaye,wasu arnar red sexy sleeping dress ne ajikinta wanda ya mutakar karbar farar fatarta ya mata kyau sosai.Kwafa tayi cikin takaicin abinda ya mata tace
"wallahi wannan karan sai burina ya cika akanka,welcome back my king"
Tayi wani shu'umin murmushi,cikin sake saken abubuwa dayewa aranta.
**********************
Kuka take tana ihu kamar ranta zai fita har muryarta ya dashe tsabar kukan azabar da take sha,tana kwance cikin wani daki mai duhu ita kadai akasan tiles kife da cikinta bbu komai ajikinta sai buga kanta take kasa sbd tsananin azabar da takeji,aranta adduar mutuwa takeyi kawai.Wasu irin tsutsotsi ne kecinta ta cikin duwawunta ta baya wanda har wani ruwa ke fita.........
Share fisabillah 🙏🏻
[1/6, 8:57 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*
BY APHSERTEEN KHAIREE
ELEGANT ONLINE WRITERS
2
FAHIMA ALIYU
Da kyar ta daidaita kanta ta cire kayanta da suke jike tareda daure pink towel ta fito.Bakin gadonta ta zauna fuskarta tayi wani fayau idonta duk sun zurma ciki,photo frames da suke kan side drower ta kalla take idonta ya qara jaa.Daya frame din itace da mijinta sai kyakkyawan yaronta mai shekara 5 dukkansu fuskokinsu dauke da kyayataccen murmushi wanda ya bayyana fararen hakwaransu a waje sai daya frame din kuma ita da mamarta sai yaron nata akan cinyar mamar shima.Wani wahallen numfashi ta sauke..
A rayuwarta bayan iyayenta da danta ba abinda takeso sama da aikinta,zata iya rabuwa da komai da kowa akan aikinta tunda harta rabu da uban danta akanshi,a koyaushe cikin riskyn din rayuwarta take kan aikinta duk wani lungu da sako na lbry sai ta shiga duk hatsarinsa don kawai ta binciko gsky da kokarin kawo karshen ta'addanci da barna a kasarta.Shiyasa kaff ma'aikatarsu dama kasa gaba daya ake alfahari daita wajen jajircewa da kokari akan aikinta snn ta zama abin kwataccen da koyi wajen matasa.A kullum neman inda lbry yake da kokarin kwakulo ainahin inda gaskyr taje ama yau gashi lbry ya risketa har inda take,maimakon tayi farinciki da hakan sai ya zame mata barazana da tarwatsewar rayuwa ya zama sanadiyyar saka masoyanta cikin mummuna tashin hankali da hadari abinda kullum Fu'ad ke nusar da ita knn wanda har yayi sanadiyyar rabuwarsu.Bata taba tsanan kanta da aikinta ba kamar wnn lokacin,kaiconta da ta zama sanadiyyar shiga hatsari ga rayuwar mahaifiyarta da danta.Ya zatayi,wajen wa zataje.Wanda akullum yake goya mata baya akan aikinta da bata kariya da taimakonsa yanxu bbu damar tunkararsa..