← Book details Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 95

Sashe 83

Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

sha hudu ba!" Shiru duka mutanen karkaran sukayi kafin yace "sa mata su kaita daki achanza mata kaya kar sanyi yashiga kasusuwanta kar abin cikinta ya shiga hatsari ruwan rafi baida kyau ga mai karamin danyen gudan jinin ciki" dasauri kafin Modibbo yace wani abu da matansa da sauran matan garin sukazo suka dagata cikeda care sukai ciki da ita Mazan kuma suka jaye gefe dan shawara da maganan yanda za'ayi.
Chapter 83 · 0% Book details