Sashe 47
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nai tunani nai tunani narasa tayaya nasamu, nama kaina fada natashi natafi general asibiti, na hadu da Mrs Bugaje tun tana matsayin resident Doctor ta taimakeni da shawarwari da abubuwa da dama, dakuma ilimi kan yanda ake rayuwa da HIV, duk yanda zanbi nabi dan na samu Muji ya saurareni yaki bansan ya akayiba ko bibiyata Jummai take haka ta gano gidan nan ita tazo ta fallasama kowa na anguwan mu inada HIV nice Matar kanin sarki aka koroni menene menene, dabadan nina sayi gidan ba da sun koreni tuni, ahaka cikin wahala na haifo Rashida duniya ta CS, ban bata nono ba gudun karna bata cutan, duka kudadena na gado suka kare a siyamata madara da sauransu hakan yasa na dage nafara aikatau still ina zuwa asibiti ina karban maganin HIV da ake bamu free sabida y’ata banso na mutu inaso nataso da ita inaso na rayu nayi accepting ni mutum me HiV ce, nacigaba da renonta harna soma gazawa ta karba aiki awajena tun tana primary school sabida Rashida nada kwazo” hannu Mama tasa ta share fuskanta tace “Gidan Sarauta wani irin gidane da bada kowa ya dace ba kaman ni yanzu I’m one, haryau bansan yanda na sami ciwon nan ba but nasan it’s connected to gidan, banason wani alaka da gidan nan har abada!”.
💫 SANYI DA ZAFI 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣0️⃣
Faduwa gaban Riyad yayi sosai jin abinda Mama tace, ahankali Mama tace “gidan nan gave my life tabo dabazai taba goguwa ba, gidan nan yasa y’ata is like this, ranan nan i told you karka shiga maganan nan sabida Jummai can hurt you Riyad basu da imani, look at yanda suka maida rayuwana yau, look at how far they’re willing to go tana kulle innocent yarinya a police cell” Mama tafashe da kuka tace “jibeni kaman tsinke nida keda kiba and Riyad nobody stood for me yayi defending dina, tsoro ne, menene oho but kowa stood there and watch me being humiliated, Riyad those people hurt me! An min sheri anmin kazafi, na wahala sannan poor child dina ta wahala look at Rashida, all her life washing plate da washing bayuka daban daban in different organizations takeyi just to feed me and sponsor school nata” Mama tai maganan tana fashewa da kuka dayasa Riyad yatashi daga kan kujera soyake yama cema Mama sorry yakasa saikawai yajuya yafita da sauri ya shiga sauka kasa yana karasa sauka beben yana cin karo da Munir dake kokarin hayowa rikeda Basket na abinci da sauri yakama hannun Munir yashiga tafiya da sauri da sauri Munir yabishi hankali tashe yace “Riyad what happened you’re scaring me, Meya faru?” Saida sukaje jikin mota Riyad ya tsaya tareda dafa kanshi Munir dasauri yace “Riyad menene wai”? Fuzar da iska Riyad yayi ahankali saikuma yakalli Munir yace “Rashida is our cousin! Yarinyar Baffa ce!” Dawani irin sauri Munir yace “wait wait, wat”? Ya ijiye basket na hannunshi yana kokarin connecting dot din yace “Mama ce daman matar Baffa daya kora me ciki?” Gyadamai kai Riyad yayi dasauri Munir yace “but ai ni nataba ganinta sau daya tazo gaida Ammi tanada kiba could it be sabida pregnancy ko maybe lokacin ban wani yin wayau nayi ba sosai ba I think ina around 10yrs lokacin saisa ban gane ta ba?” Lumshe idanu Riyad yayi yadafa mota yana sauke ijiyan zuciya sannan yadago yakalli Munir yace “Munir Mama don’t want anything to do with our family and I’m here na auri Rashida without knowing su waye su? I want to tell Mama wayeni!” Da sauri Munir yace “idan tace ka saki Rashida fa?” Dasauri yakalli Munir saikuma yakasa magana yadan duka ahankali awajen yayi shiru even though wani bangare na cemai karya fadama Mama yanzu yabari a sallameta but another part na zuciyanshi na cemai gwara yafada mata here and now she deserves to know waye ke auren yarta, tashi yayi yakalli Munir dake kallonshi yace “let’s go” Munir baicemai komiba yabi bayanshi suka tafi ahankali yabude dakin ya shiga yaga Mama na bacci peacefully.
Ijiye abincin Munir yayi yace “she’s sleeping zomuje muyi salla” fita sukai salla by 2:00PM Rashida ta dawo ganin Mama na bacci yasa ta duddubata tai murmushi tazauna tana kallon kulan abincin tadauki plate tabude kulan jellof rice tadeba kadan cikinta harya saba bata iyacin abinci she’s really missing her phone hakan yasa ta faraci tana cikin ci aka bude kofan Riyad ne hada ido sukayi da sauri ta dauke kanta ya kalli abincin dake plate din datakeci saikuma yakaraso ya ijiye wani waya wanda ga dukkan alamu sabo ne but bai bata kwalin ba ya ijiye gefen gadon ahankali yace “be using this ur sim is inside” kallon wayan tayi iPhone ne dudda batasan iPhone nawa bane dan bata saba dasu ba bataso ta karba but kuma batasan yanda zatai rejecting wayan ba, abu tahadiye a wuyanta murya chan kasa tace “thank you” juyawa yayi haryakai kofa yace “bari naje if anything comes up call me my number is inside” gyadamai kai tayi ahankali sannan yabude kofa yafice itakuma ta tsaya tana kallon wayan kafin chan tasa hannu tadauka tana taba screen din yabude gallery tafara shiga taga all pictures nata na yar vivo nata na wajen wanda yawanci hotunan pages na textbooks datake karatu dasu a library ne sai few pictures nata da lab coat da picture nata da Mama saikuma tashiga wajen waka taga songs dinta duka akwai murmushi tasakeyi sai kawai ta ijiye plate na abincin da duka baifi 3spoons tayiba ta kwanta jikin Mama tana kallon hotuna ahaka har akai magrib Mama tadan tashi taci abinci saikuma tasake komawa bacci magungunan ta da alluran dama suna sata bacci sabida abun ka da mai BP.
Zaune suke cikin mota wuraren 8 nadare gaban A&E, bude bayan motan akayi aka shigo Jummai dataci lafiyayyen shadda tadago kai takalli officer data shigo tana murmushi tace “thanks for coming Grace” Grace tace “you’re welcome Hajiya but wat is so urgent dakika kirani asibiti” bandage dake saman hancin Grace Jummai ta kalla tace “I want to end this mutanen da yarsu tamiki this but I want to confirm something are you sure Sarkin Kano ne yazo yayi bailing yarinyar Grace?” Dasauri Garce tace “100%, Oga yafadi mana haka fa kinga yanda jikinshi ke rawa ne daya budeta” mamaki yakara kashe Hajiya Jummai tace “how did Riyad know Zainab? Lokaci da aka kori Zainab Riyad was maybe around 13 yrs, yanzu duka dukanshi he’s 36, Riyad da baya zama gida how ya sansu haryake ma’amala dasu?” Saikuma ta kalli Grace tace “yasa kayan sarki dayazo?” Dasauri tace “no Ma, nothing shows he’s a king banda bodyguard dake binshi” shiru Hajiya Jummai takarayi saikuma tadauki wayanta cus takasa yarda Riyad ne taciro hoton Riyad ta nunama Grace tace “shine?” Shiru Grace tayi bata wani kalli fuskanshi ba lokacin dazata shiga Rashida take kallo but kaman shi hakan yasa tace “eh kaman shi but I’m not sure kinsan da daddare yazo and bana officer dasuke fitowa ne nikuma nake shiga” gyadakai tayi tace “okay” sannan tadauki wata bakar ViVa leather tabata tace “use this hold body I will look for you soon when it’s time to cook the girl up” murmushi Grace tayi tana hango how thick ledan looks da kudi ta karba tace “Hajiya I will remain loyal forever and ever thank you Ma saida safe” tabude motan tafice ta maida ta rufe Hajiya Jummai takalli wata mata dake gaban motan bakakirin da ita fuskanta sai uban muni ga kujera tace “kin shirya aikin ki Yar Mussa?” Da sauri matan tace “kwarai Hajiya! Rayuwata taki ce” Hajiya Jummai tai murmushi tana kada kafa tace “sauka kije ki tabbatar kin zuba ko a abinsha ko a abin ci, saikinzo gida” Dasauri tace “toh” sauka tayi anan parking space tawuce tana gyara hijabin jikinta sannan tawuce ta shiga cikin A&E tana sunnar da kai kasa, dakin cleaners tawuce dinsu tawuce anan ta dauki roban mop ta cire hijabi tasaka wani green riga da wando uniform sannan tafito ward tashiga gogewa tass kafin tawuce sama first floor lokacin 9:00 knocking gaban kofan 211 tayi but shiru hakan yasa tabude tashiga ciki Mama na bacci ga drip ga komi na aiki, Rashida itama tana zaune kan kujera but ta kifa kanta kan gadon takama hannun Mama tana bacci tana minshari kadan kadan dan bata gaji sosai yau ba, maida kofan Yar Mussa tayi tarufe tace “laaa nazo goge goge suna bacci” ta tsaya takalli dakin tass babu CCtV, bude idanu Mama tayi kadan dan ta dade tana bacci da sauri Yar Mussa ta juya taciro mop tashiga goge gogenta, dan tari Mama tayi jin wuyanta ya bushe sosai murya chan kasa tana kallon mai moping tace “dan taimakamin da ruwa” ijiye mop din Yar Mussa tayi ta juyo da sauri ta taho tace “to” dukawa tayi tadauki bottle water guda daya daga jakan bottle water dake wajen tanajin dadi azuciyanta tace “perfect opportunity” tabude goran tana tura hannu a aljihunta da sauri taciro wani syringe dake dauke dawani substance ta matsa da sauri aruwan tana jijjigawa, ahankali Mama dataji shiru tace “bakiga ruwan bane ko Rashida ta chanza musu wuri ne? Bude fridge kika dan Allah” Da sauri ta taso tana murmushi tace “a’a nagani” tamikama Mama goran tana ijiye marfin goran saman gadon sannan tajuya tacigaba da moping din da sauri da sauri, sosai Mama tasha ruwan thirsty kusan rabin goran tasha sannan tadauki marfin ta rufe, Yar Mussa tagama moping tazo gaban gadon takalli ruwan da Mama tarage tace “dan Allah dan bani Insha nima kishin nakeji” Mama tace “kidauka karkisha ragowana” dasauri matan tasa hannu ta fizge ruwan har saida gaban Mama yafadi hakanan hakan Yar Mussa tace “nadau sabo bazan shanye ba wannan ya isa karmuyi asara bari naje kiyi bacci abinki” tana maganan tayi kofa bayan tadauki mop da bucket tabude kofan tafita tashiga next room tacigaba da aikacenta.