Sashe 74
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
EPISODE 67
Ranan gabaki daya da farinciki ta wuni a asibitin irin wanda rabon datayishi tun Mama na raye, wuraren 4 taji watsapp message yashigo dasauri ta duba ganin number ne na Bilal dayake batada number shi tagoge bayan sun rabu, budewa tayi da sauri taga yatura mata hoton bunk mai kyau a hostel room yayi typing akasa yarinyar ta saidamin 150k kinada wardrobe space I’ve paid her already so ita yours, wani irin murmushi tayi ahankali tace “Alhamdulillah Allah you’re the best, thank you for giving me Bilal”Mosque tawuce tai salla suka jero itada Maimoon tare suka shiga motan Maimoon kanta saida tace “lafiya kike farin ciki haka” tasakeyin murmushi Maimoon sai kallonta take cus hardly take yawan murmushi, abakin anguwansu suka sauketa ita ta tafi sauka tayi tashiga gidan ganin babu motarsa tagane yafita tawuce dakinta kiranta Bilal yayi tadauka dasauri yace “kin koma gida Rashy” gyadamai kai tayi tace “eh?” Ahankali yace “abinci fa” murya chan kasa tace “wlh banajin yunwa kasan mene rabona danaji farin ciki haka tun Mama na raye I can’t wait nabiyashi gobe nai tafiyata” dasauri Bilal yace “park all your things, mara mutunci like him me gori damiki gadaran da kuri na kudi baiyi deserving naki ba wlh, mutum like that bai cancanci yazama mijinki ba, I thought abinda namiki abaya yasa nine the worst man on earth but this guy proves to be the worst aduniya, I’m sorry for hurting you back then Baby” murmushi tayi heart dinta na melting tace “yawuce wlh I forgive you BB” haka takecekai then hira sukahau yi har sai magrib ya katse wayan dan mosque itama ta tashi tayi salla tashiga hada books nata da komi bata dauki anything kayan su ba.
Sake kiranta yayi bayan magrib suna hira sai da isha’i yamata sallama cus yasanta da bacci da wuri salla tayi tai wanka tasa key ta kulle dakin tai bacci abinta yau ko girkin ma batayiba yanda ta kwana da excitement dasauri ta tashi ta kunna data watsapp tashiga taga Bilal yatura mata messege na hoto da gudu tabude taga check yamata snapping na 22M wani ihu tayi tai tsalle tana kama bakinta saikuma tafashe da kukan dadi tace “Mama I did it, yau zan rabu da wayanda sukai hurting naki forever mama na”
tashi tayi tafada bayi tayo alwala tai salla sannan tashiga wanka tafito ta shafa mai tadauki atampa tasaka ta daura dankwali Allah Allah take 8 tayi yau bata damu tayi girki ba zuciyanta yace mata baida lafiya fa kiduba shi ahankali tace “bazanyi ba, mara mutunci mara kirki kawai wlh da gaske he’s worst than Bilal, Allah ya tsareni daga yan gidansu gabaki daya” agogo tadinga kallo 8 na bugawa tadauki lab coat tasaka ta goya jaka abaya tafito a falon kasa ta hangoshi zaune yadauki laptop yana aiki yanajin tafiyanta yadago kanshi yazuba mata idanu dasauri tadauke kanta kasa tazo zata wuce karaf yarike mata hannu faduwa gabanta yayi da sauri ta fizge hannunta tace “sauri nake test mukeda 8:30” ahankali ya ijiye laptop din yamike tsaye da sauri takoma baya cus batamaso yatabata kallonta yayi yace “i have something to give you” kitchen yashiga saikuma chan taga yafito da jakan cafe haka yazo har gabanta yace “stop going to school baki breakfast ba, have cake a hanya all the best on your test” dan kallonshi kadan tayi saikuma tasauke kanta kasa dasauri tasa hannu ta karba tajuya tafice harda dan gudu gudu, yabita da kallo saikuma yasami kanshi da tsayawa jikin window yadaga labule yana kallonta he’s just having strange feelings kaman she’s up to something, mota tashiga driver ta yabata suka fice har school dayake sunata chatting da Bilal da already yana school dake jiranta a auditorium sukace zasu hadu parking driver ta yayi tafito, yana tsaye gaban hall din yasa manyan kaya brown yayi kyau sai murmushi yake itama haka harda dan gudunta tatafi wajen tana zuwa yayi murmushi yace “are you happy My Rashy?” Gyadamai kai tayi tace “I’m very very happy” yana kallonta cikeda so yace “I will always keep you happy I promise you, gashi jeki kaima ina jiranki, idan bai bari a daukeki a mota ba call me kokihau adaidaita sahu kizo I will pay dakaina saina kaiki hostel kinji” gyadamai kai tasakeyi yasa hannu a aljihunshi yaciro check din yabata yace “take” kallon check din tayi saikuma tasa hannu takarba ga signature ga date ga komi an rubuta kawai saita fasheda kuka tace “thank you Bilal wlh kamin rana I will never ever forget this” yana kallonta yace “stop crying I will always support you clean those tears, Bilal will always solve problems naki for you clean them”.Goge fuskanta tayi dasauri yace “yauwa yanzu tafi to kiyi sauri kidawo” gyadamai kai tayi tajuya yana kallonta cikeda sonta tawuce motan ta shiga Baba driver yaja motan abinshi yace “sai ina Hajiya” tana kallon check din tace “gida” gyadamata kai yatada motan sukabar hospital din.