Sashe 53
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
EPISODE 39
yasa within seconds tai bacci Dr tama Ammi sallama ta tafi Ammi tadade tana kallonta yarinyar ko Masha Allah she’s very young and so pretty daga yanayin jikinta kasan kamilan yarinya ne maza basu taba tabata ba boobs dinta kaman balbalam acike, gyaramata kwanciya Ammi tayi taja bargo tarufa mata sannan takashe wutan dakin ta tashi tafita tana rufo kofa, dakinta ta shiga taciro wayanta Babanta takira ringing daya yadaga yace “Yar Budurwan Babanta” murmushi sosai Ammi tayi tace “Buba mesa zaka biyewa shirmen su Riyad kaje ka karbamai aure batare da yan uwan mahaifinsa sun sani ba” anatse yace “Riyad namiji ne dayasan meyake arayuwa yasan inda yakemai ciwo, idan baiso yafadi agida yanada dalilansa dakuma hujjojin sa, ba yaro bane kuma ba aurensa na farko bane, jikana bai taba neman abu daga gareni ba the only time dayayi kuma bazan taba kinmai ba”. DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA Dan shiru Ammi tayi sai chan tace “Buba sun fada maka usulin mutanen”? Anatse yace “a’a” fadamai komi Ammi tayi tace “Buba banson matsala bayan mijinmu yarasu nasamu Sa’ida da fitinan matansa, banson wani matsala kuma wlh” anatse Buba yace “babu matsalan dazaki shiga shi Allah ba azzalim kowa bane sannan Allah yanada hanyoyi da dama nayin abubuwa, ba wayon Riyad bane yasa yafara haduwa da yarinyar nan tun lokacin rasuwan mahaifinshi ta ceci rayuwar sa ba, ba wayansa bane kuma yasa yakara haduwa da ita bayan shekara daya tana aiki a hotel dinsa ba, kome kikaga yafaru Yar budurwa haka Allah yaso yafaru kuma yanada dalilin dayasa komi yafaru ahakan wanda idan akai walkiya zamuga abinda ke cikin duhun inamai tabbatar miki idan sherima akama mahaifiyar yarinyar nan aka sama ciwon nan da gangan komi yakusan bayyana, abinda nakeso gareki shine ki rike yarinyar amana be a mother to her, batariga tasanmu ba tunda Riyad bai sanar dasu ba tukunna Allah kadai yasan yanda zataji idan taso tasanni until then just take care of her sannan tazauna dake a sirri sai bayan ta warware kafin gidan susan da ita kar hayaniya yasa zuciyanta ya buga kinajina” ahankali Ammi tace “to Buba” yace “akullum addu’a na tana kanki da jikokina Allah zai tsareku duka babu wanda ya isa yacutar daku wlh saidai idan Allah ne yaso hakan yafaru ban barku hakanan ba addu’a da saukan Al Qur’ani kullum cikin yinsa nake so calm down Allah na tareda mai gaskiya” gyadama Buba kai tayi tace “toh Buba nagode” katse wayan yayi tawuce tadauki kasa.
EPISODE 35
Misalin 9 ta turo kofan dakinshi tashiga da sallama takai hannu tana kunna wutan dakin, wani irin lafiyayen bedroom ne dayaji komi gawani ubansun royal bed da Muji ke kwance akai yana sanye da farin jallabiya, hasken daya gani yasa yadan bude idanunshi kadan ya kalli kofa ganin wacce ta shigo yasa ya maida idanun yarufe maida kofan tayi tarufe ta taso har zuwa bakin gadon ta zauna tace “na gaida mijina Namijin Muji! Gaisuwan girma dakuma kasaitacciyar asuba tagari gareka Mujitappa na” dan bude idanunshi kadan yayi yamaida yarufe yace “da fatan kin tashi lpy?” Gyadamai tayi tana dan murmushi tace “najika shiru tunda kadawo daga asuba kashige daki, hope lafiyanka kalau?” Dan bude idanunshi kadan yayi saikuma ya maida yarufe hakan yasa ahnakali ta mika hannu ta shafa kanshi tace “menene ke damunka eh Mijina? Nasha gayamaka matsalanka matsalata ce, farin cikin ka farin ciki nane, damuwarka damuwata ce, I’m your best friend tell me menene” dan shiru yayi saikuma yadan yunkuro hakan yasa dasauri ta dauki pillow takai bayanshi tasamai ya zauna da kyau tareda dan sakin mata murmushi yace “thank you Jummai” gyadamai kai tayi tace “bawan nan ba idan baka sanar dani abinda ke damunka ba bazan tabajin farin ciki ba, dan Allah kagayamin” ahankali yace “Jummai ni kaina bansan meke damuna ba, natashi kalau naje masallaci kalau, amman dazun nan kawai najini inajin kaina wani iri, I’m just feeling so lonely and so empty wani iri zuciyana yakemin kaman wani abu nawa dana dade ina nema yana kusadani yanzu” yadanyi shiru saikuma yasake kallonta yace “nasan munriga munyi alkawari nida ke mun rufe chapter nan tunda yan uwanki suka bamu yara har uku tun suna jarirai mu muka rainesu sun dawo namu amman yau kawai natashi inajin ni haihuwa nakeso!” Wani irin mummunan faduwa gaban Jummai yayi tacigaba da kallon mijin nata ahankali cikeda damuwa Muji yace “I want my own flesh and blood Jummai!” Yasake shiru yace “I’m 65yrs banso na mutu ban kawo d’ana dubiya ba, kina ganin ba gwara na kaara aure naga ko Allah zaisa mudace ko zamu sami baby”? Yayi maganan yana kallon Jummai data hadiye wani abu da kyar awuyanta tace “kasan duk abinda kakeso arayuwan nan inasonshi, nariga na manyanta dazanji kishi ko wani abu, nasan Samha, Badariya da Musa duk sun bamu yara tun suna jarirai ma mun karba mun raina amman hakan bai kore cewa mijina baida yaro na jininsa da tsokansa har yanzu ba, dan haka na yarda kayi auren muga abinda Allah zaiyi, kanaso na samo maka wacce zaka aura ne kona barka kasamo ko kanada wacce kakeso?” Dan yatsine fuska yayi ahankali yace “banda kowa amman akwai wata baiwa dakika taba aikowa office takawomin abinci na yaba da natsuwan ta ki aika gidansu ko ki tambayamin ita muji” murmushin yake tayi aranta tace “wato kaga yar fara yar fulani shikenan ita kakeso mayen fararen mata to da bakar mace zakai rayuwa harka mutu” azahiri tayi mutmishi tace “anjima kadan zanje dakaina na ganta namata magana, yanzu tashi to kai wanka ka warware kaji ko kanaso ni namaka da kaina?” Dan kallonta yayi saikuma yataso da kanshi yadaura akafadanta ahankali yace “ina alfahari dake Jummai, dakowani namiji zai sami mata tagari irinki da alokacin zai tabbatar lallai aure nada dimbin ni’ima, thank you Jummai for always supporting me, akwai wasu kudi a akwatina konawa kikeso ki dauka harda dollars” murmushi tayi tace “to godiya nake mai gidana, tashi kagani muje na wankeka subul” dagashi tayi tawuce dashi bayi tsaf ta wankoshi suka fito ta shafamai ta shiryashi sai hira takemai suka fito breakfast sukai tare bayi sai kaikomo suke, Jummai takalli wata baiwa tace “je sama ki taso Maryam tazo ta gaida Babanta”suna zaune awajen wata yar budurwa dazatayi sa’an Rashida ta sauko tana sanye da rigan bacci iya guiwa tana goge idanu tazo dinning din, tabaya ta rungume Muji tace “morning Dad” tasakeshi tawuce wajen Jummai ta rungumeta tace “good morning Mommy” washe baki Jummai tayi tace “sai yanzu aka tashi sabida anzo hutu daga school ko, Allah kaimu next month ki koma Istanbul zamuga karyan iskanci” Muji dake binta da kallo idanunshi suka sauka kan Nail polish dake kumbunan
EPISODE 40
ta shi dama yanada fada sosai cikeda fada yace “wat is that kikasa a nails naki?” Da sauri ta kalli kumbunan saikuma ta boye hannun abayanta cikeda fada yace “Maryam kina yar musulma zaki dingasa nail polish?” Ashagwabe tace “Dady is normal thing fa” zabura Muji yayi zai tashi ganin haka yasa Jummai ta tashi da sauri kafin kace me ta kwashe yarinyar da mari tace “how dare you Babanki na magana kina bashi amsa are you Mad? Tarbiyan dana baki kenan Maryam? Ke” tadaga hannu zata sake kwasa mata mari dasauri Muji yariketa yace “common it’s okay! She’s just a child” cikin fushi Jummai tace “23yrs ne a child, noo babu wacce ta isa tai talking back at her Dad” dan lumshe idanu Muji yayi yadaga mata hannu ahankali yace “it’s okay koma ki zauna” zama Jummai tayi ba musu shikuma yakama hannun Maryam dake kuka yace “don’t mind Maman ki da saurin hannu” rungume Baban yarinyar tayi da sauri ashagwbe tace “Dady I love you alot I don’t love Mom she always hit me” hararanta Jummai tayi dayasa Muji yayi dan dariya yace “ya isa to Mommy ki is just trying to correct you kinsan Maman ki mace ce datasan values na rayuwa ga ilimi ga hikima, ga dabara, I want you to grow up and be like her okay, dan haka kada ko kara shafa this abu on your nails kinji”? Gyadamai kai tayi tace “okay Dady” sakinta yayi yace “bari naje wajen Mai Babban daki zauna ki break” yayi maganan yana wucewa yafita Jummai tabishi da kallo yana karasa ficewa da sauri ta tashi tazo wajen Maryam tana duba fuskan ta tace “ohh my child na mareki sosai? Yakuri kinji?” Tureta Maryam tayi da karfi saida ta dafa kujera kaman zata fadi, yarinyar ta nunata da hannu cikeda tsiwa tace “Momy idan kina act naki stop hiting me banso, haba zaki illatamin face ne kija Kamal yace I’m looking ugly wat is wrong with you”? Cikeda lallabawa tazo kusa da ita takai hannunta tana shafa fuskan tace “yakuri my baby, bazan karaba i promise, haba Yamyam dina, sorry sorry, Mommy is sorry gayamin mezan miki kihakura” Dasauri Maryam tace “to kibarni naje party Kamal in kinaso na hakura” Dasauri Jummai tace “nabari but kidawo dawuri before your father notice baki gida”.