Sashe 60
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
EPISODE 52
Yana zaune awajen dafe da kanshi dake neman tsagewa yana jiyo yanda Rashida ke buga kofan kaman zata sauke kofan kasa tana kuka tana ihu wayanshi yahau ringing, hannu yakai aljihunshi yaciro wayan yaga Mom, chan saiga yaga Munir duk yaki dauka, ganin Gwaggo na kiranshi yasa ya dauka batare dayay magana ba cikin muryan kuka tace “Riyad kana ina? Ina ka kaita?” Da muryanshi datadan dishashe yace “Gwaggo na kaita somewhere da zata natsu ta saurareni in that house she will never calm down” cikin wani irin emotional kuka Gwaggo tace “Allah na tuba, Allah ka yafeni, wani kalan kuskure da shirme muka tafka shekaru 23 dasuka wuce, Innalillahi wa innailaihi raji’un Ya Allah Ya Allah natuba Ya Allah mun tuba, Ya Allah mun tuba…..” ganin yanda Gwaggo tarude take sambatu yasa ahankali ya tashi yana dafa kanshi yawuce waje da hannu yakira security yace “be on alert, I will be back soon” ya shiga mota suka budemai gate yafice gida yakoma yanda yabar kowa afalon Ammi ahaka yazo yasamesu har lokacin Gwaggo kuka take, suna ganinshi duk suka juyo Gwaggo tashare fuskanta tace “Riyad gayamin komi da komi dakasani game da Rashida, wlh ina ganin yarinyar nan naga jinin Mujitappa na, tell me everything about her” waje yasamu ya zauna yayi shiru anatse yace “almost dukanku kun ganta in that CCTV footage one year ago I guess sabida is not clear saisa baku ganeta ba, ranan da akaso akasheni a airport was the first ever time danasan Rashida……” yashiga bada labarin Rashida daga farko har zuwa karshe all abinda yasani without hiding anything kowa ya shiga kallon Jummai da gabanta ke faduwa babu kakkautawa, babu wasa akan fuskan Muji dan yanada zafi bana wasaba yace “ya akayi har kikasan wajen zaman su? Har kinsha zuwa ba sau daya ba biyu ba uku ba? Why did you lock My daughter a police station”? Yanda yafadi my daughter saida Jummai taji kaman wuka aka chakamata aciki amman ta daure cikeda makirci tace “na farko dai na yarda nayi laifi tunda har nine na dauki kafafuna naje gidansu da sunan bada zakkan fiddakai, na biyu shine matar nan tarasu balle asan gaskiya asan karya, ita da diyarta dole su hada baki suso ganin nima karabu dani yanda karabu da uwarta” Coincidentally nasan gidansu shima was just ranan naje anguwan tunda naga mabukata ne a anguwa naje raba abinci gida gida tana ganina tanunama yatta ni wai nine kishiyarta yarta ta shakeni ta shake bayina harda fasamus…..
saikuma tai shiru ganin Riyad na kallonta yace “wat about the ICU part Jummai?” Kasa magana Jummai tayi Riyad yace “I can call the Inspector right away suyi presenting case din for mijinki” yakalli Baffa yace “Baffa matarka lied cewa bayin suna ICU aka kulle Rashida in one of the worst cell dasuke dashi, she was planinnig on sending her to jail and she stood there lying comfortably cewa ranan tafara zuwa gidan idan ranan ne maisa daga ganinsu zataso tai locking yarta a cell?” Dasauri Jummai tashiga kallon Riyad da bata taba tunanin sun bashi labarin su ba, saikuma ta kalli Muji dake mugun kallonta, yau for the first time ta fuska daban yake ganin ta kaman an yaye wani lullubi, he trust Jummai blindly amman yau yaga he was wrong cus she’s lying, da mamaki Muji yace “kece kikaje gidansu kika hada tashin hankalin dayayi sanadiyan mutuwan Zainab?” Dasauri Jummai tashiga girgizakai tace “wlh wlh bahaka bane” wani tsawa Muji yamata da saida dakin ya girgiza yace “tell me Yayane to Jummai? Matar da tunda na rabu da ita kowa na gidan nan bai karabi takanta ba we simply close her chapter and moved on ya akai kika cigaba da bibiyan rayuwanta tunba yauba har just gab da this salla da akayi few days ago?” Baki Jummai tabude zatai magana Muji yanunata da yatsa yace “don’t you dare lie to me! Wlh I can pick you up naje dake koma inane anguwansu nashiga dake gida gida ina tambayansu ko sun sanki, sau nawa kenan suna ganinki a anguwan, idan Riyad yamiki karya ai yan anguwa bazasu miki karyaba, why did you do that why? Tell me Jummai”? Jinzai kaita anguwan kuma tsaf zai iya gashi ko Baba Liman kadai ya isa yace tazo anguwan nan tana damun su tana tara musu jama’a yafi akirga, how come asirinta ya tonu haka? She messed up big time, bata taba sani a day like this zaizo ba, mesa ma Allah zai wurga Riyad rayuwan su Rashida? Kai Innalillahi, yanzu yaxartayi? Saima tarasa abinda zatace saikuma chan ganin yanda kowa ke kallonta tace “wlh sherin shedan ne da sherin kishi Muji you’re the Man dana taba so arayuwana Zainab na zuwa tarabani dakai bawai wani abu bane kawai…” cikin fada sosai Muji yace “is that the reason why kika dinga yadasu a anguwa cewa tanada HIV aka hana y’ata zaman lafiya”? Kallonshi tayi ganin yanda yake ihu kaman shima ba abinda yayiba kenan ahankali tace “but kaima ai haka kayi katara jama’an fada ka sanar HIV gareta kasa aka watso kayanta ka korata, it’s just a replic…….” Tass Muji ya kwasheta da mari dayasa tai baya tana tangal tangal zata fadi ta dafe kuncinta tana kallonshi yana wani huci yace “kome nama Zainab atleast ni mijinta ne alokacin, kuma nitama laifi, kefa? Wayeke gareta? Kin ijiyeta ne? Ko zamanki take a anguwan how dare you Jummai, why are you so evil and wicked and bad dama haka kike? Na sakeki saki biyu!” Da sauri takalli Muji gabanta na faduwa saikuma tafashe da kuka tana dukawa zatai magana Riyad yace “not a word!”.
Ahankali Ammi tabar yan falon na lallashi Muji dat is completely heartbroken filled with regrets da danasani, tawuce sama dakinta tabude ahankali akasa taga Riyad yazauna ya kife kanshi kan kafa Munir na gefenshi yadafashi, wucewa tayi inda yake gently ta daura hannunshi saman kanshi dago kanshi yayi idanunshi sunyi jajir ganin Ammi yasa yakasa hadiyewa yakasa daurewa sai hawaye masu zafi yace “Ammi how can I even look at Rashida na gayamata yan gidanmu killed her Mother? How Ammi? Ammi tayaya zan gayamata poison akaba Mama eh?” huci yayi me zafi yace “Ammi if I were in Rashida shoe ni kaina bazan taba zaman aure da mutum daya fito daga gida filled with evil killers menene menene ba, Ammi we wronged Rashida da yawa, how can I look at her nagaya mata all this I can not do it Ammi I can’t, I can’t Ammi, Ammi she will hates me more, Ammi wat do I do now? Yazanyi, Ammi why do I have to come from this kind of family???”. NOW ADVICE RIYAD HOW IS HE GOING TO HANDLE RASHIDA??? YAGAYAMATA YAN GIDANSU SUKA KASHE MAMA HAR LAHIRA??? KO YA BOYEMATA??? HELP HIM OOOO