Sashe 49
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
sannan tawuce ciki Rashidatabita tazauna tana kallonMama kuri, handglove MrsBugaje tasaka sannan tafaraRashida sai kallon Mama take,zata kuskurema Mama bakitaga bakin Mama yayi greenda abin saida yasa tabudebakin Mama da kyau har throatdin Mama was green dasauritakalli Rashida but from the wayyarinyar ke kallon Mama kasanbata hayyacinta saita fasamaganan takarasa yima Mamawan
Wuraren 8:10 wani dan dattijonmutum dake kama da Mamayasauka daga machine danBaba Liman yamai kwatance,hannunshi rikeda da yar jaka,fuskanshi ba yabo ba fallasayashiga yima jama'a sallamaBaba Liman na ganinshi yace"Sama'ila ya hakuri"? Ahankaliyace "hakuri sai ma'aiki" butaaka bashi yazauna yafara alwalaRiyad sai kallonshi yake irinhope you're happy yanzu tamutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar da
mutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar dahannunsu tace "wallahi Mamana da rai wlh kubarmin ita, zatatashi" zata kama makaran Riyadyariketa kuka take da haki ganinan dauketa ansa aciki an dagamakaran saita kara sumewaajikinshi karbanta Mrs Bugajetayi yatashi suka fice aka sallaciMama aka kaita makwancintaRashida bata tashi ba.
Wuraren 1 suka dawo dagamakabarta akai sallan zuhursannan aka kawo abinci wandaRiyad yasa Munir yakira hotelkitchen nashi aka dafa akakawo abinci a big big kulaakakai cikin gida bangarenmata sauran kulan waje,abunka da anguwan yaku bayi
mata sauran Kuan waje,abunka da anguwan yaku bayisai jama'a suka fara tururuwakaman gidan biki ana zuwa cinabinci anama Mama addu'a.
Riyad dinma gashi nan ne kawaitunanin Rashida yake kuma bahalin ya shiga cikin gidan danmata sun cika gidan, yaki kulauncle din Rashida Sama'ila,yadaiga Baba Liman namaiexplaining komi chan yakiraRiyad din yace "bismillah Riyad"bayabo ba fallasa yazo wajenyabashi hannu Sama'ila yakarba yace "Allah sanya alheri,Allah baku zaman Ipy" AmeenRiyad ya amsa ahankali sannanyatashi daga wajen.
Wuraren 2 Rashida tabudeidanunta dake mata nauyikaman duwatsu Mrs Bugajedake kusada ita ta kalleta dasauri tace "kin tashi" fuskanMrs Bugaje take kallo chankuma cikin yar muryanta dabata fita sosai bakinta nawaniirin rawa tace "da gaske Mamana tarasu"? Yanayin sigan dayanayin da maganan yafito
yanayin da maganan yafitodaga bakin Rashida sai kawaiyasa hawaye ya sauko dagafuskanta ta gyadamata kai kafinahankali tace "yes RashidaMama tarasu har an kaita, prayfor Mamanki, yar aljanna ceMama in sha Allah wani irinnumfashi Rashida keyi kamanzuciyanta zai bare yarabebiyu sai kuma ahankali tanadaga kwance awajen kawaitajuyama Mrs Bugaje baya tamanna fuskanta a bango tanawani irin kankame jikinta isas if ma batasan metakeyi ba,ahankali Mrs Bugaje tadaurahannu kan jikinta ta dagotatana kallon fuskanta yanda yayijajir gabaki daya tace "Rashidacry Mama tarasu" sarawakanta yayi takulle idanuntatace "Mama na, Mama?" MrsBugaje tace "eh Maman ki" tanama Mrs Bugaje kallon asalinwacce bata hayyacinta tace"to menene amfanin rayuwanayanzu? Banda kowa Mama tatafi, Rashida batada kowa!"Fashewa da kuka sosai MrsBugaje tayi sabida tausayinRashida dayasa matan falon
Rashida dayasa matan talonsuka taso suna shigowauwardakan jin sautin kuka sosaikawai Mrs Bugaje ta kankameRashida gangan ajikinta tace"Rashidaaaaaa l'm so sorryabout your Mom, wayyoooAllah kirjina Rashida yau kinbani tausayi kaico! Naso aceAllah yana barin wani dan wanidanasan definitely zai barmikiMama, Rashida kiyakuri karkicebakida kowa wlh kinada mu,gani ga mijinki Riyad ga BabaLiman, Rashida you are notalone" duka yan dakin kallonRashida suke da aka rungumeidanunta sunyi jajir da fuskantaamman bata kuka idanuntama kaman sun juyane batasanmetakeyi ba gata nan ne kawai.
Mrs Bugaje saida tai kuka tagodema Allah sannan tasakiRashidan tace "muje kiyi salla"kallonta Rashida tayi tace"salla an kirako bari nafara kaiMama tai alwala saini nayi"tafita daga jikin Mrs Bugajeda sauri tana mikewa tsayetayi falo da sauri, Mrs Bugaje
tama banamataaIai Motn
tayi falo da sauri, Mrs Bugajetama kasa motsawa sai MatanBaba Liman ne ta tashi da sauritabita tace "Rashida' tsayawatayi tajuyo takalleta tace "laaaanatuna kayan Mama nazodauka" tawuce uwardaka dasauri tabude sip tadauki wanikaramin jaka tashiga sakarigunan Mama awajen tace"bari nai sauri" tamaida sipdin tarufe tajuyo kowa yakasacemata komi tayi falo kotakalmi bata sakaba tarike jakangam tana tafiya Matar Limantabiyota da gudu tanajan wanihijabi data gani kan igiya tana"Rashida Rashida" ganin batajitafiya kawai take yasa tafarakwalama mijinta kira. "MalamMalam" amman har Rashidatafito tayi gaba Riyad na zauneyaga fitowanta dasauri yatashidaidai Matan Liman na fitowaitama tace "Malam Rashidatahada kaya wai zata kaimaMamanta a asibiti" tareta Riyadyayi takalleshi da sauri tananunamai jakan tace "Mamazan kaima kaya jirana take"kallonta yayi daga sama harkasa ba takalmi akafanta da
Ronta yayi daga sama harkasa ba takalmi akafanta dagaita sai abayan daya siyamata dadankwali daure akanta fuskantais looking reddish.
*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 33*
Hannunshi daya yasa yarike mata hannu yamikamamatan Liman dayan hannunshi alamun tabashihijabinta bashi tayi yajuyo yakalleta ya warwarehijabin yana kokarin samata ahankali yace "to sakahijabi kafin kitafi" yayi maganan yana samata hijabiya kalli jakan data rike gangan yace "babu safaajakan Mama tace ki kawo mata safa muje ciki kidauka saimuje" wani irin murmushi ta sakinmai dayabayyana fararen hakoranta tajuya da sauri tai cikingidan batare data kalli su Buba dasuka tattashisuna kallonta ba anatse Liman yayi sallama cikingidan mata suka amsa Buba ma yabishi ciki yanamaSama'ila magana yace "muna bukatan ka muje"tashi yayi yabisu sai Riyad shima yabisu falon sukashiga Matan Liman tace "tana ciki tana zazzago dakayan durowas su" ciki suka shiga hakan yasasauran matan dake dakin suka fito banda MrsBugaje dahar lokacin take inda take, jikin kofanuwardakan Riyad ya tsaya yana kallonta dawani irintausayi aka zazzauna Baba Liman yaje gabandrawer ahankali yace "Rashida" batare data kalleshiba tace "sauri nake safa nake nemawa Mama"hannunta yarike chak dayasa tajuyo takalleshi cikinihu yace "Rashida! Ki natsu! Maman ki tarasu!"Tarasu! Tarasu!! Tarasu!! Haka kalman ke singing abrain nata dayasa tai wani irin ihu tana taushekunnenta tawani zube awajen tace "nooo" ahankaliBuba yace "yanadaga cikin shikashikan musuluncishine imani da kaddara mai kyau da mara kyau,Allah yama Mama cikawa, ga dan uwan Mamankiyazo daga kauyensu" yanuna Sama'ila dake kallontayace "mutuwa ba dadi Rashida amman kiyakuri, kidaure, ki cije ki hadiye, kima Mamanki addu'a,agabank12:08
Maman Rashida...ni...ni....Mama na ni, nawa MyMama achan"? Kai! Wani irin fadowa hawaye sukayidaga idanun Riyad yanda kalaman ke fita dagabakinta adaburce, akuma hargitse, ya gyadamatakai gently yace "Mama ta ras......" "Noooo000o!"Rashida tai wani irin ihu tafashe da wani irin kukada majina yafeso daga hancinta har zuwa baki tanawani irin babbaka kuka tana dukan kirjin Riyad dababu karfi a hannunwanta, daidai Munir ya isoshima yaci birki ya tsaya yana kallon yanda Rashidake kuka beating Riyad chest, kuka Rashida takedake tsumarai daidai nan shima Buba ya iso damanyan abokanenshi mota guda sukayo dawatamota doguwa cikeda hikima da dabara yace "Munirkayi procedures kabiya komi abamu gawanta mutafidashi" yakalli Riyad yace "Riyad take her to the carkujiramu tunda bamusan gidansu ba" ahankali MrsBugaje tace "I will go with you Riyad nima bansangidan ba" daga Rashida dake kuka yayi kawai tasheme a suma daukan ta yayi chak yawuce mota yaijiyeta abaya.
Within 1Omin Munir yagama komi aka basu Mamasuka sata abayan luxurious hadaden bus dasukazodashi akaja motocin lokacin 6 yawuce na safe akatafi Riyad na gaba har anguwan su da alreadymutane sun taru a layi da masallaci, parking akayi,aka fasa key dake kofar gidansu sannan aka shigagidan da Mama Matan anguwa suka faffara zuwaana shiga cikin gidan, Riyad yadauki Rashida daharlokacin take a sume itama yayi ciki da ita MrsBugaje ta karbeta Baba Liman ya sanar za'ai sallaby 9 danuwanta zai iso anything 8:00dagakauyensu.
*EPISODE 34*
Shiru Riyad yayi saikuma yace "just ka kawominkayan sawa gobe, I can't leave her alone like this,she has no one, babu anybody a anguwan dayayimaking attempt yama kwana da ita" gyadamai kaiMunir yayi yawuce yatafi shikuma yakoma cikingidan batare daya kalli Sama'ila dake zaune a kofargidan ba, falo yashiga yawuce uwardakan tanakwance inda ya barta tana bacci lips nata yagasuna motsi ahankali yaduka awajen yakai hannunshisaman goshinta yaji jikinta kaman wuta wayanshiyasake cirowa yayi dialing number Mrs Bugaje dayakarba ringing daya tadaga ahankali yace "she'srunning temperature Ma" ijiyan zuciya Mrs Bugajetasauke tace "she must! Ko ruwa batasha ba tunsafe, if you can get her to eat something kafin nankabata paracetamol idan temperature yaki kwanciyaget water and towel kadan goga mata ajiki" ahankaliyace "okay" katse wayan yayi yatashi yafitacompound kulolin abincin da aka kawo daga hotelnashi yaje yaduba babu komi ciki an cinye tass,makota ma sun wanke a ijiye wucewa yayi wajeganin yanda Sama'ila ke kallonshi yasa yace "barina sayo mata magani bata da lafiya" gyadamai kaiyayi yace "toh Allah sawake" mota yashiga yabarwajen, shikuma Sama'ilan yashigo ciki uwardakanyaje yakalli Rashida dake sambatu cikin baccinzazzabin Mama kawai take kira, girgiza kai yayikawai yatashi yafito tsakar gida ya shimfida tabarmaya ijiye pilow daya dauko a uwardakan su damanyariga yasa gidan akasuwa yana saidawa yabamayar gadonta Alhamdulilah ta aurar da ita batabarmai kaya akaiba yaji bala'in dadın hakan mijintava tattarata sutaur can kauyan su agayara kwanciya
*EPISODE 35*
Zufa yaji yana keto mata sai nishi take, ahankaliyadagota yakalli jikinta dasauri yadauke kai whitesinglet ne acikin dogon rigan da white inner skirtperky huge boobs nata daya gani yasa yadauke kaidasauri dan da abayan zai ciremata saiyaji yakasasai kawai ya rungumeta yana shafa bayanta itakumatafara lumlimshe idanu ahaka yana shafa matabayan genuine bacci yadauketa ajikinshi shimaahaka yayi baccin rikeda ita thank god yasawayanshi a silent dan kiran Mom dana Halima saidaya kashemai batir.