Sashe 79
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi Riyad yayi yana kallon yanda ta galabaita gabaki daya, ta wajigu iya wajiguwa, ta galabaitu, yawuce bayi da sauri yayo wanka yafito yasa kaya yayi salla yana idarwa yataso yana cire jallabiyan jikinshi yazo gadon ahankali yasa hannunshi yadauketa hatta yatsanta ba karfi, jikinta yayi zafi zazzabi ya rufeta bana wasaba, bayi yakaita yasata aruwan zafin azaban dataji sai kawai tafara kakarin amai bamata da karfin babu komi acikinta, da sauri Riyad yakai hannunshi yatare dan abinda yafito daga cikin bakin nata which is mostly water and saliva sabida karya shiga ruwan datake ciki yana kallonta, tabashi tausayi, ta wahalu a hannunshi, tashi yayi yawuce basin yazubar yana wanke hannunshi yadawo wajen daidai tana karayo kakarin aman hannunshi yatara awajen still just mucous ne, tashi yasakeyi yaje ya zubar yafara wanke hannun kafin yagama tafara kakarin amai dayasa yajuyo da sauri da gudu yatafi wajen sai kawai ya rungumeta aman na zubowa abayanshi yashiga patting bayanta yace "what is wrong with you Jewel? Baki da lafiya" kakarin amai take da dan muryanta da baya fita tana mikewa da kyar kaman zata mutu, jikinta ciwo yake mata, jikinta kaman wuta, wanka yamata yamata na tsarkin da kanshi yafito da ita amai kawai take ba kakkautawa gashi ba baki bamata iya magana balle tace ga abinda ke damunta, wih tsoro yaji yanda kaman ma bata gane kome yake gayamata wayanshi yadauka da sauri yafito falo sai kallon wayan yake da kyar ya iya yayi dialing number Ammi ringing daya, biyu ana uku ta daga kafin ya gaidata tace "yaya jikin kaji sauki"? Shiru yadanyi yama rasa mezaice chan yace "Am.....mi" dan faduwa gaban Ammi yayi jin yanda yakirata ararrabe dasauri tace "na'am Riyad, wat happen?" Dan shiru yayi saikuma yadan sosa kai kaman tana gabanshi. "Nace wat happen kamin shiru" ahankali yace "ahmmm she's sick Ammi, ahmmmm bansan mezanyi ba" strictly Ammi tace "meke damunta?"Dib ya katse wayan Ammi tabi wayan da kallo chan tashiga kwalama Munir kira. "Munir, Munir" saukowa yayi daga sama yace "Ammi yanzun nan fa nabarki are you missing me already" dan hararanshi tayi tace "dauko key zoka kaini gidansu Riyad Rashida is sick". Kitchen Riyad ya shiga yahada mata tea yadauko yahayo sama, tana kwance abakin gado daya ijiyeta tana amai har lokacin tana rawan sanyi, da sauri ya jiye tea yakoma yafita zuwa dakinta yasami mata wani gown mai shegen kyau na cotton that's soft yellow and red ne yadawo dakin yaga tana aman yataho yadagata yasamata rigan yasata ajikinshi like a little girl ya kankameta sosai yace "I've called a doctor you will be fine kinji, he's coming sorry my baby" ya kankameta kawai ajikinshi, jin an taba door bell na falo yasa yayi tunanin Dr ne room nashi is so messy hakan yasa yadauketa zuwa dakinta yabude a gadon ya kwantar da ita yarufamata bargo cus she's shaking sannan yawuce yafito yakoma dakinshi yadauko wani white jallabiya yasaka yazura slippers yafito yasauka kasa yana zuwa kofan yabude ganin Ammi tsaye da Munir saida gabanshi ya bala in fadi baitaba tunanin Ammi zatazo ba, fuskanshi kadai Ammi tagani tasha jinin jikinta, ganin yakasa matsawa gefe yasa tace "ina Rashidan?" Dan sauke kanshi kasa yayi yace "her room" ta gefenshi Ammi tabi tawuce sama shikuma Munir ganin yanayin dan uwanshi yasa sidif sidif yajya yakoma mota yana murmushi kasa kasa aranshi yace "Welldone Bro Yayana namiji ne wih, brotherhood is proud of you, yacinye lioness koba komi yanzu zamu huta, zanga bakin Rashin kunya".Dakinta Ammi tashiga ahankali daidai tanayo wani aman dasauri Ammi tayi wajen tana yaye bargo tadagota tace "subhanallahi Rashida" zafin jikinta harya baci, idanunta kadan tabude ganin Ammi yasa takama hannun Ammi tarike gam gam bakinta yashiga motsi dasauri Ammi takai kunnenta saitin bakinta. "Ammi karki tafi ki banni, wih Yaya Riyad zai kasheni, Ammi zan mutu, kicemai nace wih, wlh bazan karama kowa rashin kunya ba, Ammi dan Allah karki tafi ki bar....... .." daidai ana bude kofan dakin yanda Rashida ta firgita tarirrike Ammi tana wani irin kuka saida Ammi tadago kanta takalli kofan dakin ganin Riyad ne saikuma takalli Rashida da yanda takeyi takalli fuskan yarinyar yanda sukai ja saikuma tashafa fuskanta tace "Rashida kinga kinga babu inda zani, nothing will happen to you I'm here now, bari nazo, yanzu zan tafi dake zaki bini gidana"? Kallon Riyad Rashida tayi da idanunta da basa buduwa atsorace tace "sai abinda Yaya Riyad yace Ammi" mamaki kashe Ammi yayi saikuma tace "shikenan to kwanta ina zuwa" ta kwantar da ita dasauri Rashida tajuya ta kalli bangon gado, Ammi taja bargo tarufa mata, sannan tawuce wajen kofa kawai takama hannun Riyad tace "come with me". Bin Ammi yashigayi dake jan hannunshi gabanshi na faduwa har kasa, kitchen Ammi suka shiga ta maida kofan kitchen din tarufe takalli Riyad da kanshi ke kasa tace "me kama yarinyar nan?" Shiru yayi batare dayayi magana ba, adan zafafe Ammi tace "did you slap that girl Riyad cus fuskanta shows alamun slap harda injury a gefen bakinta, Riyad did you beat her?" Da sauri ya girgiza kai muryanshi chan kasa irin na mara gaskiya yace "I slapped hertwice Ammi" Ammi jitayi ranta yayi masifan baci tace "Riyad you slapped that poor marainiyan yarinya har sau biyu sabida kaga babu kowa, sannan kabita kai amfani da ita!" Cus tana ganin Rashida from yanayinta da yanda gashin kanta yake ajike yasa tasan wani abu ya wakana tsakaninsu, rawa bakinshi yafara ahankali yace "Ammi is not wat you think I was ang...." "karufemin baki!" Ammi tayi maganan ranta a bala'in bace, tace "you don't have to tell me anything nasan waye kai! Kome Rashida tamaka there's no excuse na dukan mace, Riyad that girl is just a child! Just a child! For Godsake she's only 23! Rayuwa made her to act matured not that she's actually matured har brain nata, Riyad kome Rashida tayi you need to understand yarinyar is grieving! She lost the only person data sani in her life Mahaifiyarta! She lost her Mom! Yara in grieving state tends to act irrational, I know Rashida da rashin tsoro, rashin kunya da sauransu but you went tooo far! She's traumatized, ka tsoratata down to bone marrow, ka mareta and ka karbe hakkin ka ta karfi wayake haka? Riyad you've hurt me this morning" Ammi tafadi ahankali sounding so bitter tace "haba yarinyar da mahaifiyarta dakai kadai ta yarda tabaka ita amana shine kama diyarta haka I'm not proud of your action" Ahankali Riyad yadago kanshi ya kalli Ammi dayaga ranta yabaci sosai da gaske tace "kuma wih wih bari ta warke yarinyar nan tace bazata zauna da kai ba saika saketa! I'm taking her with me ko flat dina kashigo sainaci kwal ubanka wh" Ammi tayi maganan cikin fushi tawuce kofa tabude cikin fushi tace "Munir" Dasauri Munir yafito daga mota yace "na'am Ammi" rai abace tace "zoka tayani daukar kanwarku mutafi gida" tahowa yayi yabi bayan Ammi yadan saci kallon Riyad daya gani tsaye agaban dakin ya tsaya hijabi Ammi ta nema tasaka mata sannan tace "shigo" shigowa Munir yayi dashi da Ammi suka dauketa atare suka fitoda ita har waje suka sata abayan mota Ammi tadaura kanta kan cinyanta sannan suka wuce gida. Sama Riyad yakoma ahankali dakin nasu ya gyara tsaf yasake chanza duvee na jiya yacirosu yasakasu a dryer ya maida na jiya washin machine din yafito ya gyara gadon yashimfida wani bedsheet, riganta dasu lab coat nata da atampata harda bra daya yayyaga ya kwasa sai shima yayi shiru cus he actually went far, tayaya yayi fushin nan ya manta she's just a helpless girl that lost Mom nata and Mama trusted him, ahankali yace "Mama forgive me I hurt Rashida for the first time" saikuma yayi shiru yawuce yakai wardrobe nashi ya ijiye safe sannan yafito zai fada bayi ya dakata sabida kiran dayaji daga wayanshi yawuce Sarkin Gida yagani hakan yasa yawuce yadaga wayan yakara a kunne yayi shiru chan yace "akaisu secret fada gani nan zuwa" ijiye wayan yayi yawuce ciki yayi wanka yana tuna moments nasu, well as far as he knows Haleema was also virgin but she was never as tight as Rashida da kyar yake fitowa daga jikin Rashida fa, vijay nata grips him irin shakeshi dinnan yakeyi and banda haka she's very sweet and hot to ko masifaffen mutum yanada zafin vijay ne cus yarinyar nada zafin jini? Baitaba Jin abinda yaji ajikinshi Rashida in jikin Haleema ba. Ganin he's getting erection yasa yadaina tunanin yafito ya shirya tsaf sak sarkinshi yafito aka tukashi zuwa fada. Sarkin Gida na jiranshi already hakan yasa direct suka wuce secret fada tundaga nesa Bilal ke hango Riyad na tahowa cikin alkyakbba da rawani fadawa na binshi sunamai kirari yana taka kasa kaman bazai tabaka, faduwa gabanshi kawai yake yasauke kanshi kasa sabida yanda yamai kwarjini, same with Babanshi cus basusan mesukayi ba kawai an taho dasu, shigowa yayi yasami waje ya zauna fadawa namai fifita dudda akwai AC a falon Riyad yaki kallon Bilal wani mahaukacin kishi dayakeji he feels idan ya kalleshi zai iya tashi ya shakeshi. Sarkin Gida yace "Mai Girma Ranka shi dade mutanen dakace akawo maka gasunan da yaron da mahaifinsa" dasauri Baban yace "Ranka shi dade laifi nayi ne? Nayi submitting all report kuma na dauki permission na leave saisa ma har nazo nigeria" anatse for the first time Riyad yajuyo da kanshi ya kali wanda yayi magana ma'aikacin sa ne he's the manager na hotel dinshi na Uk sai yanzu ma kanshi yayi ringing ganin name dake jikin check din saikuma anatse ya sauke idanunshi kan Bilal da duk yayi zuru zuru dudda baisan me sukayiba but jikinshi na bashi laifi sukayi kallonshi Riyad yake daga head to toe shine yaron da ranan yakawoma Rashida 100k, baijin Bilal yakai 28yrs ba highest yabashi 26-27yrs, yarone danye irin yaran dake tashen samartakan nan jaye idanunshi yayi yamaida kan Baban yace "kaine kabawa danka check na 22M yakawo ma matata!?" Yanda gaban Baban yafadi hakan na Bilal yafadi dasauri Baban yakalli Bilal saikuma ya kalli Sarki Riyad saikuma yasake juyowa yakalli Bilal yace "me kayi da check na business dana baka jiya?" Saikuma yajuya yakalli Riyad da sauri yace "WIh wlh Mai Martaba duka yarana