Sashe 58
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
EPISODE 47
Yanda gabanta ke faduwa da yanda takejin hayaniya akasa ga kirjinta sai dum dum dum yake yasa ahankali tamike tsaye tana tafiya kadan kadan gabanta mugun faduwa yake kaman akwai something that is calling her, arayuwanta ansha fada agabanta but ko kallo wasu basu isheta ba she has never ever been curious about anything in her life but today she just wanna go out, bones na jikinta na cringing, gently tabude kofan dakin tana tafiya ahankali babu takalmi a kafanta karasowa jikin karfen benen tayi ta kallo kasa the first abinda tagani is fadawa kusan 8 dake tsaitsaye a falon daidai lokacin cikeda izza Riyad yace “zaku iya tafiya” zubewa sukai akasa agabansa atare sukace "Sadaukin Sarki! Adalin Sarki, ka shekara dubu bisa dubu muna tare da kai, ci gari zauna daidai, Sarkin mu Baban mu Sarkin Kano Sarki Riyad Baba Aliiiii!" Dum! Dum! Dummm! Rashida taji kirjinta na bugawa taga fadawan sun juya sun fita, bayin dake dakin suma dukansu suka fita, kaman daga sama taji ance “why did you send us messege muzo nan”? Da sauri Rashida ta juyar da kanta zuwa inda taji muryan magidancin! Chak taji jinin jikinta ya tsaya bata taba ganin mahaifinta face to face ba but tsaf tasanshi tun tana yar budurwa take browsing nashi cus tasan waye shi, Mama told her about heritage nata, biography Babanta na google with lot of pictures nashi dan yana alot of humanitarian activities ya karbi lot of award yanada registered NGO that is even affiliated to UNICEF, so she knows fuskan mahaifinta tsaf cus she wanted to see mutumin daya wulakanta mahaifiyarta, ganin Jummai kusa dashi tsaye just cleared the entire confusion nata batasan sanda tai baya ba tana buge flower verse dake wajen yafadi hakan yasa kowa na kasa yadago kanshi sama, ganin Rashida da Riyad yayi tana ta daura hannunta akan bakinta idanunta sunyi jazur yasa gabanshi yayi mummunar faduwa dasauri yayi staircase yashiga hayowa sama da sauri yazo daidai inda take yakai hannu zai tabata yace “Rashida I can explai…….” Wani irin baya tayi tadaga hannuwanta biyu tadaura akan kunnuwanta tai wani crazy ihu dayay echo agidan. “Don’t touch me!”.
EPISODE 48
Wlh saida gidan gabaki daya ya amsa ihun Rashida, mummunar faduwa da gaban Jummai yafarayi hango Rashida datayi asama hakama Mom dan daga ganin yanda Riyad yayi sama tagane waye ita, Muji ya tsare Rashida da idanu, Ammi itama tana tsaye awajen takasa motsawa komujima komu dade this will happen dama and it just happens to be today. Cikeda damuwa sosai Riyad dake gaban Rashida yace “Rashida I’ve been wanting to tell you everything but nasan you’re not fine, ina jira ki warke ne, I wanted to tell you waye ni cus Mama told me about you, da labarin ku gaba daya” wani irin bude idanun Rashida tayi tana kallonshi idanunta har wani kalan spark na wutan bala’i ke fita daga ciki tace “dama kasan wacece ni ka aure ni still sannan ka kawoni this cursed family and cursed house dinku da evil people suka cikashi!”? Kasa magana Riyad yayi cus he sees how hurt she’s yarinyar da she’s grieving see abinda Mom tajawo, ganin yaki magana yasa azuciye tabi ta tawuce tahau sauka daga bene Riyad na binta, daga Muji har Gwaggo kallonta suke hakanan Muji yaji gabanshi na faduwa da ganinta, daidai ta karasa saukowa Riyad yasha gabanta hakan yasa taji burki takalleshi kaman zata kasheshi tace “katashi daga gabana!” Azuciye Riyad yace “baza’a tashi ba!” Azuciye Rashida da idanunta sunyi kaman jini tace “nace katashi daga gabana nabar gidan nan, bazan taba auren dan gidan nan ba! Ko kaine last Man aduniya wlh I rather die with dignity and alone dana aureka, so end our marriage bazan taba zama gidan nan ba!” Ran Riyad ya masifan baci jin maganganun datakeyi hakan yasa yamata ihu da saida falon ya amsa yace “why do I have to pay for abinda bani nayiba bansan sanda akayi ba? Why does it have to affect auren mu? The person that hurt you and your Mom is my Uncle not me! I was not even in this house alokacin, I don’t know Mama at all! The first ever time dana taba ganin Mama was when tazo hotel dina? Why must I pay? Why our marriage? Why why why?!” Wani kalan kallon Riyad dake nuna mata Baffa Mujitappa take hawaye na cika idanunta, jijiyoyin goshinta na fitowa with the deepest sorrow tace “you asked why? Mahaifiyata suffered for 23yrs harta rasu because you your family! Wanda kake nunamin na kalla bai chanchanci kallo awajena ba! Baida matsayin da Rashida zata daga idanu ta kallesa sannan baida darajan sabida shine mutum mafi kaskanci kaf aduniya awajenta! Dan haka Riyad! Just like yanda shekaru 23yrs back kuka nuna this entire household da mutanen cikinta basuson anything to do with My Mother, aka mata koran kare nima I don’t want anything to do with this house ko wayanda ke cikinsa and you happened to be a member of this house! Dan haka kabani hanya nafita nabar gidan nan daga baya katuromin takardan saki na I don’t care, just know cewa ko sama da kasa zata hade bazan zauna agidan da akama mahaifiyata koran kare ba!” TO JOIN IS 1k CHAT ME UP AND JOIN 07012181461 Wani azababben tafarfasa zuciyan Riyad yake sabida yanda yakejin duk duniya baiga wanda ya isa yasashi yasaketa ba dan yana mugun sonta, he loves Rashida sama da yanda yama dauka yana sonta, dan yanda take maganan tagama aurenshi din nan is triggering him, yana kallonta right in the eye da kakkausan murya yace “ko sama da kasa zata hade bazan taba sakinki ba! Nor nabarki kije ko’ina! I will never let you go away from me because I love you!” Dasauri tawani irin kallonshi kaman yanda kowa na dakin yakalli Riyad har Ammi, kirjinshi ya nuna idanunshi sunyi jazur yace “I’ve already fallen in love with you Rashida Al Mustapha! Jika Ina I don’t know how much love nake miki but Riyad just love yo…….
EPISODE 49
!” “Stoppppp!” Rashida tai ihu tana taushe kunnuwanta dan kalman soyayyan kaman yana zuba mata guba ajiki takeji, Riyad na kallonta yace “I will never let you go bayan ni Mama tabama amanarki” Mom dake tsaye tana kallon drama tama Rashida wani wulakantaccen kallo tana matsowa kusada Riyad tace “waye kuma wannan dakake gayama kanaso? Wacece ita”? “Wacce ta isheki riga da wando!” Rashida tabata amsa tana juyo da kanta tazubama Mom wani dirty look, Mom takalli Riyad tace “Riyad who is this mara kunya”? Kafin Riyad yayi magana tace “your biggest nightmare inhar ba’a barni na bar gidan nan ba” baki Mom tabude zata kara magana Riyad yace “Mom kiyi shiru mana haba! Shut up!” Yabugama Mom tsawa dayasa tai shiru ganin ran Riyad yabaci, Riyad yakalli Muji dake kallon Rashida har lokacin yagama mutuwa atsaye yace “Baffa Yarka ce Rashida!” Rashida jitayi zata kama da wuta ta kalli Riyad tace “yar wa? Baffan ka baida darajan haihuwana! Wallahi yayi kadan!” Durun uwa! Dakin kowa kallon Rashida yake kai! Yarinyar itace fire 🔥 Dudda gaban Jummai na faduwa saida ta daure tai taking risk tace “yarinya bi a sannu da mijina kike magana! Bazan dauki raini ba!” Juyoda kanta Rashida tayi ta kalli Jummai tana tuna gabaki dayan ciwon Ammi ta dalilinta ne, ta dalilin kulleta datayi was the reason jikin Ammi ya birkice saitaji emotions yazo mata wuya tai wajen Jummai din da gudu taku daya biyu Riyad yayi yakamata kokawa tashigayi da Riyad tana cewa ka sakeni, ka sakeni nace, garin haka hannunta ya taba Mujitappa wani kalan sanyi dayaji yashigeshi baisan lokacin daya zauna waje dayaba ahankali kan kujera dasauri Hambali yaduka yace “Yaya? Sannu menene are you okay?” Jummai itama tace “Mijina are you okay?” Hannu yadaga musu yakasa magana direta Riyad yayi nisada su, cikeda lallashi yace “Rashida please listen to me, please” kaman mahaukaciya Rashida tashiga kabar da hannunshi tace “wlh wlh I will not, Riyad Mamana, my mother fa” tanuna kirjinta tace “Mamana tarasu bazata taba dawowa gareni ba har abada! Bazan kara ganin Mama ba har abada, Mamana na kabari, and family ku killed my Mom!” Takai bayan hannunta ta share hawayen daya zubo mata dasauri tace “dukan ku familyn ku gabaki daya bakuda imani!” tasake share hawayen dasuka zubo mata da bayan hannu tace “kun kori mahaifiyata da cikin wata shidda batare da kun damu ba sabida tanada HIV, ta rantse tasake rantse wa bata taba zina ba amman babu wanda ya yarda da ita, cikin dake jikinta kukace banaku bane, you guys sent her away bayan kun tara mutane kun toxarta mahaifiyata matar da rannan da safe akai discharging nata daga hospital, baku tausayama a sick pregnant woman ba, wlh bantaba jin tsanan wasu arayuwana irinku ba”. Muryanta yafara rawa sosai tana tuna wahalan dasuka sha arayuwa tace “Mama suffered ba ko biyar a hannunta, My Mom suffer…….