Sashe 71
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
EPISODE 64
Tashi yayi ahankali yana bin ko’ina na jikinta da kallo barinma boobs dinta dakenan abude wlh jikinta kaman na wata cleopatra, she’s extremely beautiful bazaka taba cewa tayi uba uban aiki arayuwanta ba, rungumeta yayi ahankali yakai hannunshi yana pressing boobs nata ahankali sabida baiso yatasheta maranshi and dick nashi duka sunamai ciwo which is so unlike him basu mai da shide yake watanni abu bai hadashi da Haleema ba, idan yaso he can do anything to her but yanaso tasan he meant love din dayace he had for her he wants her to let go off the anger and understand cewa he’s with her and will always be, ahaka shima dan baccin ya kwasheshi.
Gently take bude idanunta baccin yamata mugun dadi bargo taga an rufa mata agogo takalla taga 2:00 na rana haka tai bacci bata bacci haka da banda na dare dan hayaniya taji agidan hakan yasa da sauri ta tashi bra nata tashiga gyarawa sannan taja riganta daya gani gefen gadon an linke mata tashiga sawa da gudu tana mikewa tsaye gashin kanta duk ya ruguje tashiga gyarawa sannan ta tashi da sauri tana gyara rigan, kafin ahankali tabude kofanshi kadan ta leka babu kowa a falon saman that means suna kasa dasauri tawuce dakinta tana juyo muryan Ammi dake magana tace “jeka tadata tayi salla” da sauri ta maida kofan tarufe ahankali tafada bayi ta maida kofan tarufe haushin kanta takeji sosai sabida yanda bataje school ba duk ya gama tabata kayan tacire da sauri tai wanka sai dirje jikinta dake kamshin shi take tafito wani dogon rigan abaya tasaka tasa hijabi tahau kan dadduma tai sallan tanakan dadduma taji ana knocking saikuma aka bude kofan Riyad ne kin kallonshi tayi dan murmushi yayi yace “Ammi na kiranki” da sauri ta dago kanta takalleshi kin kallonta yayi dan baisan wani reaction dazatayiba yamaida kofan yarufe yawuce abinshi takai kusan 2min ahaka tanaso taki zuwa but saitaji duka jikinta yahanata hakan yasa ahankali ta taso kanta akasa tasaka hannu tacikin hijabin ta cus babu bra ajikinta bata tsaya tasaka ta daura doguwan riga kawai and tarasa mesa nipples dinta are standing tun jiya itada nipples nata basa tashi, tunda take saukowa daga staircase din Ammi ke kallonta kaman yau tafara ganinta. Saida takawo karshen staircase din sannan tawani juya takalli bango batare data kallo cikin falon ba tadan turo baki ahankali tace “ina yini Ammi” exactly yanda yara keyi idan suna fushi da Mamansu, daga Ammi har Riyad dashi kanshi Munir saida sukai murmushi cus she looks super cute and adorable wlh Rashida is just stubbornly sweet, tashi Ammi tayi saita taho wajen ahankali tasa hannunta takama hannunta tace “harda Ammin ki kike fushi look at me” kin kallon Ammi tayi tana kokarin sake juyamata baya cus bazata iya kallon fuskanta ba dasauri Ammi tajuyo da ita ahankali tai cupping face nata tace “Rashidah na” dasauri ta kalli Ammi saikuma hawaye ya cicciko idanunta ahankali tace “Ammi da ana koran Mamana bakice komiba” saikuma tafashe da kuka Ahankali Ammi tarungumeta murya chan kasa tace “Rashida I have no excuse to defend actions dina but one day zaki fahimci not just me kowa na fada bai isa yaja da Sarki ba abainar jama’a ba, but wlh da Mai Martaba yashigo wurina namai magana na gwada mai hakan be dace ba koma menene, Rashida life is complicated beyond yanda kike ganinsa one day idan kikai girma you will understand, yanzu dai kiyakuri I can’t stand kina fushi dani but kiyi dakowa harsai kin wuce but ni Maman ki ce kinji” Ammi takara matdeta ajikinta dayasa tai lamo wlh tanason Ammi she can’t even explain why she feel Mama ajikin Ammi, dagota Ammi tayi tace “muje namiki pepper soup ke kadai dakaina” biyo Ammi sukayi suka shigo falon Riyad sai kallonta yake Munir yace “Hi Cousin” kallon Munir tayi da sauri saikuma ta ballamai harara dayasa Riyad yakara murmushi wlh shi masifan nan nata ma mugun burgeshi yake yarinya kawai gabaki daya mafadaciya ce, Munir zai kara magana Ammi tace “kutashi dagakai har Riyad kubar mana falon nan tunda damunta zakayi you guys should go for a walk Riyad ya motsa jiki kadan” tashi Riyad yayi hakama Munir suka wuce abinsu suka fice, Ammi taciro kazan daga kula da romo na magani tabata tace “sha zan baki wasu magunguna ki dinga sha kullum is good for lafiya da tsari kar wani yamiki asiri kisan gidanmu kuma Buba yace nagayamiki ki dage da shansu dakuma yin azkar kinji” gyadama Ammi kai tayi she ate cikin din sosai dan ba me girma bane kazan hausa ne ta shanye roman da Ammi tasata tasha ta karbi kasusuwan sauran 3 batches na kazan taje tasa mata a freezer tace kullum tadinga microwaving daya tana shanyewa ta hadamata magungunan ta nuna mata yanda zataaha duka ta sha takora da tsumi.
Sannan Ammi tabata magungunan nata tawuce takai dakinta na sawa a fridge kuma takai fridge sannan ahankali tace “Ammi bari na miki abinci” kafin Ammi tai magana sai kawai ta shige kitchen tuwon shinkafa tadaura a wuta da miyan wake dayaji naman rago saikuma tai white rice da stew, daidai sun shigo gidan bayan sunyi asır a mosque itakuma Ammi nakan dadduma a falon tafito da kula dasauri Riyad daya ganta yataho wajenta chak ta tsaya ganin yataho feeling uncomfortable kawai ta sauke kanta kasa hannu yasa ya karbi kulan tajuya da sauri Munir yabita yace “mezanyi nima Cousin?”
Ammi tai murmushi tana kada kai ganin Munir na neman fada, another kula tadauka tana hada fuska tabashi dasauri yataho dan bai dauka zata bashi ba ya karba yawuce Riyad ya shigo daidai inda take ya tsaya dasauri ta dauki another flask tabashi batare daya karba ba yace “why are you not wearing bra? Seducing dina kikeso kiyi agaban Mamana da kanina?” Dasauri ta kalleshi karban kulan yayi yajuya itakuma tadauki jar na fresh watermelon juice datayi da Munir yazo yamika mata hannu bashi tayi saita kwaso plates daidai tafito sukaci karo da Riyad karba yayi yadan duko saitin fuskanta yace “go and put on bra ur nipples are shooting out” juyawa tayi dasauri zata shiga kitchen yarike mata a hannu a kunyace ta fizge hannun tana kallo Ammi dataga tana kokarin shafa addu’a Munir kuma na danna waya tawuce da sauri tai sama shikuma yawuce dinning bata wani jimaba ta sauko duk suna zaune a dinning suna jiranta kujeran kusada Riyad ne yakeda empty takalla kaman kartazo tazauna Ammi tace “zoki zauna My Baby” ahankali tazo tazauna Ammi tabude kulan tuwo tadauka tazubama kanta miya shikuma Munir yace “rice rice” yazubama kanshi rice da stew datayi Ammi tace “zuba naki kici” gyadama Ammi kai tayi tasa tuwo a plate ta zuba miya dayaji nama saikuma tasake daukan plate ta debi rice tasa stew asama tadauki glass cup ta tsiyayya juice ahankali ta tura duka gaban Riyad kowa na kallonta batare datama luraba tasake daukan wani plate taxuba rice kadan tasa stew da nama sannan tazauna shima Riyad saiyadau glass cup yazuba mata juice ya ijiye agabanta dasauri ta kalleshi hada ido sukayi dasauri ta dauke kai basusan daga Ammi har Munir kallonsu ba Munir sai mamaki yake ubanme Riyad yama fitinanniyan cousin dinnan nasu data sauko haka har take kula da shi haka, Ammi kuma kawai tayi murmushi dan for the first time saitaga yarinya has feelings for Riyad tana bala’in sonshi but it seems bata sani ba tukunna tacigaba da cin abincin tana yaba yanda ta iya girki sosai bana wasaba suna gamacin abincin Ammi tace “kaga Munir tashi ka kaini gida, Rashida jekisha magungunan tsarin da Buba ya aiko miki dashi na yamma, kaikuma Riyad ka zauna amaka fixing dripn naka finish your treatment” tasake kallon Rashida tace “kinganshi bayason magani please make him take it kinji my baby” gyadamata kai Rashida tayi ahankali, Ammi tace “I will call you ko bye Allah miki Albarka” ahankali tace “Ameen” Ammi tawuce Riyad na tashi tabisu itakuma tashiga clearing table din takai komi kitchen ta wanke plates din takifa tazo ta tafara goge dinning din dawani rag ringing taji wayanta nayi a sama daidai Riyad na bude kofa dasauri tabar rag din tawuce sama tabude kofan dakinta tadauki wayan tana dagawa taga Maimoon dasauri tadauki wayan.