Sashe 44
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Samin kanshi yayi da fitowa waje yana kalle kalle just to look for her lura da yayi batanan.
Daga cafeteria take, swallow tasai ma Mama da miyan kubewa sai bottle water ahankali take tafiya dukta rame batada karfi kawai gatanan ne, idanunta har yanzu basu washe ba sunyi ja sun kumbura, gashin idanunta sun tattare, tip na nose dinta is still looking very reddish sabida kuka, lips nata sun kara yin pinkish sosai sabida kuka, she’s is looking tiredly beautiful, daidai tazo ta wajajen A&E din taji an kwala mata kira. “Rashy” dasauri tajuyo Bilal ta hango yafito daga parking space yana tahowa wajen da dan gudu gudu sauri sauri yana sanye da riga da wando na jean da riga yazo daidai gabanta ya tsaya cikeda damuwa yace “tun jiya bana online ina jirgi coming back from Dubai ina dawowa kuma nahau baccin gajiya da asuban nan naga message dinki a group ya jikin Mama”? Yayi maganan cikeda so dakuma damuwa soyayyanta nawani dawomai fresh arai, ahankali dan batada karfin hayaniya yanzu ko fada tace “Alhamdulillah da sauki” dasauri yashiga tura hannu a aljihunshi yaciro wraps na kudi yan 500 guda biyu that’s 100k yana mata wani irin kallon soyayya smiling and feeling kanshi yamika mata yace “nazo nabaki this and to assure you cewa you’re not alone I’m here for you, Dad na UK but he will send his accountant to take care of all the bills kinji Rashy ko miliyan hundred ne Daddy will pay I got yo…….” Kasa karasa maganan yayi ganin wani hadadden guy yazo wajen ya tsaya dab da Rashida ga bakin shade a idanunshi yazuba hannu a aljihu kaman military, ko kadan Rashida bataji alamun tafiyanshi ba kawai taji tsayuwan mutum kusada ita dakuma kamshin turarenshi daya cika mata hanci hakan yasa ta dago kanta ahankali ta kalleshi daidai shima yana kallonta batare daya kalli Bilal ba, cikin warm yet controlling voice yace “daga ina kike?” Ya Allah! Wani irin kyau Riyad yamata dayasa takasa daina kallonshi like a little girl innocently tace “abinci naje siyoma Mama” yana kallonta still batare daya dauke idanu daga kanta ba yace “and who is this?” asanyaye tace “dan ajinmu ne” bayabo ba fallasa Riyad yace “let’s go” ko musu batayiba tajuya tafara tafiya yama Bilal wani banzan kallo da hannunshi har yanzu yake position na bada komi sannan shima yajuya.
💫 SANYI DA ZAFI 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣7️⃣
Dawani irin full confidence Bilal yazo wajen ta yau but ganin wani lafiyayyen guy me kirarran jiki tareda ita and from the way he’s doing kaman saurayinta ne yasa yaji zuciyanshi na kumfa, daman Rashy nada saurayi ne? Who is he? Waye atare da ita? Waye dan wulakancin nan? Well yasan koma waye da wuya idan yakaishi kudi he will wait she will come begging for the money yana gama tunanin yajuya azuciye yayi motanshi ya shiga yabar hospital din.
Tare suka shigo ward din daidai lokacin shima Baba Liman na zuwa da ladanin masallaci su biyu, gaisawa suka tsaya yi da Riyad ita kuma Rashida ta wuce, shiga cikin ICU Nurse din da Mrs Bugaje ta turo tayi akasa Mama akan wani wheelchair aka gungurota har zuwa office din Mrs Bugaje Rashida na biyeda ita saikuma su Riyad da Baba liman da Ladanin is duk suka shiga ciki.
Already Mrs Bugaje tasa an saka kujeru duk aka zazzauna gawasu sababbin syringe agabanta guda biyu, anatse tace “welcome to my office” sannan tace “before muyi proceeding muyi asalin abinda yakawomu nan office din, as a medical Doctor i want do something for both Riyad and Rashida” ta taso dagakan kujeranta da kanta tazo gaban desk ta kalli Riyad ahankali tace “bani hannunka” bata hannunshi yayi ta kulle igiyan tajajininsa tasa a specimen box tarubuta suna sannan tama Rashida ma haka, sannan tabama wani Nurse dake wajen data kira musamman tace “Abbakar take it to the Lab I need Asap results on this two sample kan genotype blood group HIV, hepatitis da sauransu important blood test na aure” gyadamata kai yayi yace “Yes Ma” yawuce yafita takoma tazauna takalli Riyad tace “inaso kasan wakake aure ba kokanto ba zargi a zuciyanka ko na yan uwanka dake nan wajen” Baba Liman yace “kwarai” Rashida dai na wajen Mama kanta akasa takasa kallon kowa na dakin, almost 20min akayi aka kawo result din Mrs Bugaje ta karba tarike na Riyad a hannunta tamikama Riyad na Rashida tace “take open it” karba yayi ya warware takardan ahankali, Mrs Bugaje tace “read it kowa yaji” dan shiru Riyad yayi chan yace “genotyp AA, blood group O+, HIV negative, HEP B Negative, HEP C Negative komima negative” yayi maganan ahankali, Mrs Bugaje ta bude na Riyad tana saka glass na idanunta like a professional tace “Genoyype na Riyad is AS Rashida is AA so you guys are compactable zaku iya aure, Blood group O+ shima, HIV, HepB and HepC da sauran komi negative, Masha Allah” tai maganan tana bama Baba Liman wanda kaman shine zai tsayama Rashida as uba, sannan tace “Alhamdulillah nayi part dina sai daura aure yanzu” faduwa gaban Rashida ya shigayi sosai, cikeda hikima na manya Buba yace “Alhamdulillah Masha Allah, muna addu’a muna kuma rokon Allah daya bawa mahaifiyarki lafiya Rashida Ameen Ameen, Mahaifin jikana ya rasu nine zan tsaya mishi a matsayin uba, sannan sunna ne atambayi yarinya nawa takeso amatsayin sadakinta, dan haka Riyad tambayi your wife to be nawa takeso a matsayin sadaki”. Dan murmushi Mama dake cikin ciwo tayi ahankali Riyad yakalli Rashida da kanta ke kasa ki fuskanta baka iya gani da kyau sabida yanda kan nata ke kasa cikin murya mai taushi yace “nawa kikeso na biyaki sadaki?” Kasa magana tayi kai ko motsi bata iyayi itama Mama batace komiba, Mrs Bugaje tai murmushi itama tai shiru, Baba Liman yace “tunda nine zan tsaya amatsayin waliyin Amarya bari na ari bakinsu” yakalli Rashida yana murmushi yace “yarmu me kyau ce! Ga ilimi boko da islamiyya ga hazaka gakuma son iyaye dan haka bazanmuma Riyad karamin kudi ba ko Zainabu”? Duk ciwon Mama saida tai murmushi sosai hakan ba karamin dadi yama kowa na dakin ba, Baba Liman yasake murmushi yace “dubu dari biyu mukeso akudin sadaki” harga Allah yafadi haka sabida yasan basuda kudi kuma dole amata Kayan daki dazaran Mama taji sauki an sallameta saisa yasa kudi haka, hannu Buba yasa acikin babban rigan dake jikinsa yaciro wrapper na 1k guda biyu yasa akan jikin Riyad yace “tashi kaje kabata sadakinta” kallon Buba yayi cikeda so sannan yatashi ahankali har zuwa inda Rashida ke zaune yamika mata kudin cikin wani kalan murya mai taushi yace “ga sadakin ki” hannu dasauri takai ta kulle fuskanta tana rike kukan datakeji gawani irin kunya Mrs Bugaje tace “ayiriri Amarya na kunya ijiye akan cinyanta” ijiyewa Riyad yayi yajuya yakoma ya zauna sannan aka fara daura aure agaban Buba da Aminin sa, Liman da Ladani, Munir da Riyad, Dr Bugaje da Dr Usama, Mama dakuma Rashida, agaban su aka daura aure tsakanin Riyad Baba Ali da Rashida Almustapha akan sadaki naira dubu dari biyu!.