Sashe 50
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadanyi nisa kadan a bacci yaji tana rawa dakafafunta cikin bacci bude idanunshi yayi yakalletafrom the way she's doing yasan fitsari takeji baijintayi fitsari jiya all through ba dasauri yatashi yanadagata bude idanu tayi kadan takalleshi hannunshiyasa yakamata suka fice Sama'ila na tsakar gidankan tabarma yanajan minshari hanyar daya ganiyake kyautata nan ne bayinsu yayi da ita kafin sukaifitsarin yazubo mata tsayawa tayi chak ta kalli kasahakan yasa shima ya kalli kasan sai kawai tafashedawani irin kuka mara sauti dayasa ta bashi tausayiahankali yace "shiga bayi lemme get you water andanother clothes" Wajen wasu robobi daya gani yajega karamin basket na sponge da soap kawaiyadauka yadawo inda ya barta ganin bata motsaba,hannunta yakama sannan yabude bayin that is veryclean yasamata bucket din da basket na soso yace"shiga bathroom" hannu tasa tagoge fuskantatadaga kafanta da kyar ta shiga bayin, shikumayakoma daki yabude wardrobe nasu but almostduka kayan wajen na Mama ne daga yanayinsu waniganamasgo daya gani yaje wajen yabude kayan tane duka agage very neat Dogowar riga daya fara
duka kayan wajen na Mama ne daga yanayınsu wanlganamasgo daya gani yaje wajen yabude kayan tane duka agoge very neat dogon rigan daya faragani a sama na atampa ya dauka yaga pant yagabra dudda sun tsufa but they look neat daukansuyayi yakoma hanyan bayin yace "here are theclothes nasa miki akan rope" yawuce yadawocompound ya tsaya andan jima chan sai gata tafitobutansu tadauka ta tsugunna tana alwala sai kukamara sauti take sannan ta tashi takoma ciki yabi tada kallo yakalli kayanta dayaga ta shanya ma tawanke abayi dawowa yayi dakin yaganta kandadduma tana salla tana kuka zama yayi yanakallonta ta rama sallolinta na jiya sannan ta kwantatana kallon gefe daya yanajin sheshekan kukantahar aka kira asuba yatashi yatafi mosque.
Bayan yayi sallan asuba hotel nashi yakoma yayiwanka ya chanza kaya dan nan Munir yakaimaikayan, wajajen 7 yadawo gidan with breakfast natabut luckily yaga tana bacci Mrs Bugaje itamahartazo tanaso tamai magana but tanaso tagamainvestigation.
Yau 3days da rasuwan Mama, Riyad shi kadai yakekwana da ita ganin yanda babu wanda zaiyi hakan,he noticed batada friends, wayanta has been withhim but babu wani wanda yakirata banda some fewplaces datake aiki dasuka kira suna nemanta yaamsa da tadena aiki. Bata magana da kowa, theonly thing dayasan yana bata ta amsa is that coffeeko abinci bataci, dudda kawunta Sama'ila try talkingto her amman ko kallo bai isheta ba haryau takidaga fuska ta kalleshi.
Wuraren 8 Riyad yayi parking akofar gidan yagaSama'ila akofar gidan dawani mutumi kalakalan sadan kauye da Baba Liman, kashe motan yayi daidai lokacin yane salIama da mutane yana kurban ledan
more, Rashida have to start a new life away fromthis hausa da Mama ta raineta ta girma ta tasoaciki, death is painful! Rashida yakalla yaje indatake hannunshi yasa yadagota tadan bude idanuntakadan dasuka kumbura ahankali yace "let's gohome" hijabi yadauka yasamata sannan yadagatayajata dan kaman bata gane komi harzuwa waje,bayan mota yabude mata yasata aciki ya kwantarda ita sannan yarufe kofan yakarasa zuwa wajenmasallaci yasami Baba yace "Baba zamu tafikayansu na dakin za'a iya rabarwa idan da masu so,ko akai gidan marayu, sai watarana Baba" yabamaBaba hannu, Baba Liman ya amsa yace "karikeRashida amana marainiya ce ba uwa ba uba kawukuma kaga kalansa, duk randa ta zama likita kugayyace mu zamuzo Allah maka albarka Riyadyanda mahaifiyarta ta yarda dakai haka nima nayarda dakai dari bisa dari, nasan bazaka cutar daRashida ba dan haka Allah baku zaman lafiya, Allahya albarkaci aurenku" ahankali yace "Ameen" harmota Baba Liman yarakoshi ko kallon Sama'ilaRiyad baiyiba ya shiga yadauko kudi yabama yarananguwa, sannan yakara dauko bandır na 1k gudabiyar yabama wani babban matashi yace yakaimaBaba Liman yasan yabashi bazai amsaba, sannanyaja motan yabar anguwan feeling emotional,rayuwa kenan! Kowa fa saiya mutu is just time!.
*EPISODE 36*
Bini bini yake tuki yana lekata ta mirror na motaidanunta a lumshe suke fuskanta is swollen isreddish, tun ranan datai wanka haryau bata karaba,wayanshi yadaga yakara a kunne yana driving dahannu daya chan yace "idan akwai any bayi a sidenaku or ma'aikata send them away, and stay wajengate idan nazo i will call you to open it for me"katse wayan yayi ya ijiye yasake kallonta kusan20min tafiya sukayi dan akwai holdup a hanyasannan yakai zagaye yayi again sabida ta indayakeson ya shiga yana sake kiran Munir sannan yaijiye wayan yana kaiwa gate din Munir yagani tsayeyabude gate shiga da motan yayi Munir ya maidagate din yarufe sannan yajuyo da sauri yatahoshima Riyad na saukowa daga mota Munir yatahowajenshi da sauri cikin whispering yace "tarekuke?" Gyadamai kai Riyad yayi Munir yace"mezamu gayama Ammi cus kasan Buba baigayamata ba, wat are we going to say?" Dan ijiyanzuciya yasauke ahankali yace "I don't know" shimaMunir shiru yayi Riyad yajuya yabude bayan motanjakan goyonta yafara dauka yajuyo yabama Munir yakarba sannan yakalleta ahankali yanda idanunta kearufe kafin yasa hannunshi gently yadagota kamanbabu jini ajikinta tasowa tayi tana bude idanuntakadan hawaye na zubomata shiru yayi yana kallontakaman yazare kowani irin pain takeshi shi ya karba,saikuma ahankali yasa hannunshi yakai kanfuskanta ya share fuskan nata murya chan kasayace "we are home let's go" hannunta yakamayafito da ita da kyar take tafiya haka sukai cikiMunir biyedasu abaya ahankali yasa hannunshiyabude kofar flat din Ammy da callama yar gajera
Munir biyedasu abaya ahankali yasa hannunshiyabude kofar flat din Ammi da sallama yar gajeraabakinshi Ammi na zaune a falo kan kujera ta ijiyeMacBook akan cinyanta tasaka glasses tana aiki,sallaman dataji yar kadan yasa tajuyo da kanta hadaido tayi da Riyad dake kallonta dasauri yasaukekanshi kasa tabishi da kallo da yar matashiyandataga yarikema hannu kanta na jikinshi ta jinginadashi idanunta a lumshe saikuma Munir dataganiyarike bagpack yayi tsuru kawai ranta yabata waniabu amman tadaure tace "kushigo" shigowadukansu ukun sukayi suka sake tsayawa duk sunkasa magana sun kuma kasa wani abu, itama Ammisaita tsaya kallonsu batace komiba da kyar Riyadyadago kanshi yakalli Ammi hada ido sukayi dasauri yasake maida kanshi kasa saikuma chan dakyar yace "can I take her up Ammi?" Yarinyar looksick hakan yasa tace "okay" juyawa sukayi Muniryayi gaba Riyad biyedashi ganin bata iya daga kafatahau bene yasa Riyad ya dauketa ahankali sukaisama duk Ammi na kallonsu.
Dakin dake next to na Ammi Munir yabude dakinyahadu is very simple daki yarinyar Sister Ammi kezama aciki duk idan tai hutun school tazo gidaawajen Ammi take zama, har gado Riyad ya kaita yakwantar da ita, ijiye jakanta Munir yayi yafice,ahankali Riyad yasa hannu yacire mata hijabin dakejikinta ya ijiye gefe yana kallon atampan dake jikintatun na ranan nan yasauke ijiyan zuciya sannanyasake kwantar da ita ahankali yadanja duveeyarufe mata kafafu saikuma yaduko saitin fuskantaya matso da bakinshi ya manna mata kiss a goshikafin yatashi ahankali yafita daga dakin yawucekasa tundaga kan staircase ya hango Munir tsaye afalon Ammi na kallonsa saikuma yakarasa saukowaahankali yana satan kallon Ammi dake kallonshianatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin amatse cikin muryanta da baya nuna
anatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin anatse cikin muryanta da baya nunafushi ko ihu kokuma wasa tace "wa kuka kawomingida?" Dan dago kai Riyad yayi yakalli Ammisaikuma yasauke kanshi kasa yakasa maganaahankali Munir yace "matar Riyad ce Ammi" DasauriRiyad yadago kanshi yakalli Munir dashima kekallonshi saikuma yadan juyo kanshi akasa ahankaliyace "Ammi I married her 6days ago" sosai Ammike kallonshi cus bataji any labari a gidan nan ansanda sarki zai kara aure ba, koko anmasan inda sarkiyake tadaiji anata cewa wai yayi tafiya, urgenttafiya, anatse tace "Riyad" gently yadago kanshi yakalli Ammi ahankali tace "wayansan kayi aure bandaMunir? Mai babban daki tasani?" Girgixa mata kaiyayi, ahankali tace "Baffan ka yasani?" Nan magirgiza mata kai yayi alamun a'a chan kuma tace"Mom dinka tasani?" Sake girgiza mata kai yayistrictly Ammi tace "who knows about thewedding?" Ahankali yace "Buba" da sauri ta gyarazama jin Babanta yasan about the wedding saikumatace "how did Buba yasan about this wedding"?Ahankali Munir yace "shine ya karbamai auren"sosai Ammi ke kallonsu baki tabude zatai maganaahankali Riyad yace "she's our cousin Ammiyarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban dak da II Kkoma meka fa'uwa da
yarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban daki da Baffan ku koma meka faruwa theyneed to know wa kuka kawo gidan yasan yarshi kaauro accepting nata or not as yarshi is totally up tohim, kaidai ka aureta matarka ce so dama ba zamanshi zatayiba, so I will tell them" dan dagokai Riyadyayi yakalli Ammi adan shagwabe mugun kalloAmmi ta zubamai tace "me kake kallona?" Ahankaliyasauke kanshi kasa murya chan kasa yace "Ammiplease don't tell them now at least tadan warketasami kanta for now let's keep her wajenki secret"kallonshi Ammi tayi saikuma tace "tashi kaje kaciabinci" tashi yayi ahankali babu musu yatafi dinningMunir yabishi sosai yaci abinci rabon dayaci abincihaka harya manta itakuma Ammi tawuce ta tafisama yadan saci kallonta saida yaci yakoshi sannanya tashi sanin Ammi na sama yasa yawuce yafita.
*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 37*