Sashe 43
Sanyi Da Zafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kin magana Riyad yayi yana karasa zuwa falon ya jefamai car keys Munir ya chabe yana mikewa tsaye suka fito tare mota sukayi suka shiga Munir yatada motan yace “ina zamu”? Ahankali Riyad ya sauke ijiyan zuciya he’s just torn between Mom dinshi and Mama, yana tausayin Mama and he feels obligated to help them, Rashida batada kowa, and he promised kanshi kafinma ya gano Rashida cewa he will helped the girl, he’s doing this for the girl that saved life nashi, murya chan kasa yace “I’m sorry Mom” kallonshi Munir yayi jin abinda yafadi hakan yasa ahankali yace “wajen Baba Buba zamu” dasauri Munir ya kalleshi yace “Baba Buba? You mean Baban Ammi”? Dauke kai Riyad yayi ahankali yace “yes Kakana!” Tada motan Munir yashigayi mamaki yagama kasheshi yace “Riyad as far as I know I can’t even remember the last time kaje ka gaidashi, ni banmasan kasan yana existing ba” wani iri fuskanshi yayi saikuma ahankali yace “i will change from now” fita sukayi saikuma chan Munir yace “mezai maka? You’re sounding kaman you need something from him?” Shiru Riyad yayi na kusan 5minutes chan yace “aure nakeso ya karbanmin! I want to Marry Rashida!” Wani burki da Munir yaci kan titi saida yakusan creating hatsari yaja motan da gudu yana gangara wa gefe yakalli Riyad daya ciro wayanshi yana dubawa jin karan text message daya shigo wanda yaga na Haleema ne.
“Baby marana na ciwo? A ina ka kwana jiya?”.
Ahankali Munir yace “Riyad looked at me! Zaka auri Rasheeda? Waya sani agida? Mom tasani? Gwaggo tasani? Baffan mu yasani? Waya sani?” Batare daya kalleshi ba yace “no one knows! Will tell when I feel like it” yasake shiru chan yadanna mata “Kisha magani, Allah kara sauki” ya maida wayan aljihu sannan yadago ya kalleshi yace “I feel obligated to help them Munir, the girl is young, she’s a child, the Mom is very sick a ICU lets go” tada motan Munir yayi harsukakai wani kauye nan Outskirts na Kano bai kara magana ba gaban wani babban gida sukai parking ga rumfa da dalibai suka cika gawani tsoho kan kujera dake da haske kaman Riyad yaci manyan kaya na sauraransu yana hangosu ya tsare Riyad da idanu wanda ya manta rabon daya ganshi saikuma ya dauke kai sannan ya sallami yaran yama Munir alamu da hannu dasuzo.
Shiga rumfar sukayi suka zauna atare suka gaidashi ya amsa sannan yakalli Riyad da kansa ke kasa yace “yau katuna dani? Meya kawoka gidana”? Wani iri Riyad yaji amman ya daure yace “kayakuri Buba” ijiyan zuciya Buba yayi yakalli Munir yace “nasan wani abu yakawoku so tell me” kallon Riyad Munir yayi sannan yace “Buba Riyad keso ka bishi ka karbamai aure” kallon Riyad yayi yace “mesa baka nemi yan uwan mahaifinka ba kazo nan? Ko yan uwan wacce itace mahaifiyar ka yanzu?” Munir zai bude baki Buba yace “kamin shiru” yakalli Riyad yace “kamin magana koka tashi ka bar nan wajen” murya chan kasa Riyad yace “bazasu barni na aureta bane na gaya musu Buba sabida ciwon Mahaifiyarta” Buba na kallonshi yace “wani irin ciwo”? Ahankali Riyad yace “HIV” shiru Buba yayi chan yace “kanason yarinyar tsakaninka da Allah?” Shiru yayi chan yace “inaso na aureta, banso ta auri wani karya wulakantata” saikuma ahankali yace “ita ce ta ceci rayuwana lokacin da za’a kasheni” Buba yadan jima yana kallonshi sai chan yace “kutashi muje” Dasauri Riyad yadago kanshi ya kalli Buban yana dan murmushi daya karamai kyau Buba yace “saina chanza ra’ayina tunda ka tsaya kana kallona kaman yauka fara ganina a doron kasa” tashi da sauri Riyad yayi yana murmushi yawuce Munir ya bishi Buba yabisu da kallo Allah yasani yanason jikanshi sama da duk yanda zai kwatanta abin aduniya, tunda har yatuna dashi a lokacin dayakeda serious bukata haka he will support jikanshi, Babban Aminunshi yakira suka shiga bayan motan Munir da Riyad suka shiga gaba suka wuce.
💫 SANYI DA ZAFI 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣6️⃣
As usual wajajen 6 Rashida tabude idanunta da kyar sabida tsabagen gajiya da kuka, kaman ba itane tuntuni ake hayaniyan asibiti ana shiga da fice ba ko bude idanu batayi ba sabida nauyin baccinta, dasauri tamike tsaye ta tafi wajen glass door din ta jingina kanta tana leka Mama trying to see ko tana numfashi, taganta tana bacci and tana breathing, dan ijiyan zuciya tasauke takalli inda ta tashi tasan har tai bacci Riyad na nan koda yaushe yatafi oho wucewa tayi bayi tayo alwala bayan taciro brush ajakanta tayi ta tafi masallaci tai salla tama Mama addu’a sosai tadauki Qur’ani yau ta karanta tasake ma Mama addu’a bayan tagama, tana dawowa Dr Mumina tace “Your Mom wants to see you” jikinta har rawa yake ta gyada matakai abubuwa aka bata tasaka sannan tashiga dakin idanun Mama abude kadan take kallonta dasauri taje gaban gadon ta duka takai fuskanta saitin na Mama tace “Mama ya jiki? Are you fine Mama? Kinji sauki? Sannu Mama na, sannu kinji Mama, Mama ina sonki kinji, mezakici”? Girgiza mata kai tayi bakinta nadan motsi hakan yasa dasauri takai kunnenta saitin bakin Mama, murya chan kasa Mama tace “inaso namiki aure yau!” Dasauri Rashida tajuyo takalli fuskan Mama kodai bata hayyacinta ne kodai she’s hellucinating ne? Ganin bakin Mama yacigaba da motsi yasa tasake kai kunnenta saitin bakinta ahankali Mama tace “I want someone that will take care of you koda zan mutu I want to die in peace, I told Riyad ya aureki!” Dawani irin sauri ta kalli Mama gabanta nawani irin faduwa naban tsoro murya chan kasa Mama tace “I trust Riyad! Yanada hankali zai hadaku ku biyu yarike amana! Rashida I need to hand you over to wani tun yanzu da raina kafin na rasu!” Hawaye ne yazubo daga idanun Rashida cikeda damuwa tace “Mama nace bazaki rasuba! Mama nothing will happen to you In sha Allah, Mama yaya zanyi idan kika tafi kika barni”? Kallonta Mama take saikuma tai yunkurin dago hannuwanta biyu dasauri Rashida takama hannuwanta takai fuskanta, hawaye na gangarowa daga idanunta cikin muryan Mama da baya fita da kyau tace “Rashida ina sonki, inasonki sosai my little Rauda, ina matukar kaunarki My Doctor my Rish Rish, my only baby, yarinya na kyakkyawa I love you” wani irin kama hannuwan Mama Rashida tayi saita fasheda kuka sosai, Mama itama hawaye gangarowa yayı daga gefen idanunta tace “I’m scared na mutu banyi handing naki over to anybody ba, Riyad is the only mutum da xuciyana ya yardashi aduniya! Riyad zabina ne Rashida! Riyad is my choice! Riyad is the only man dana kalla namiki sha’awansa as miji will you marry Riyad for me? For my sake? For my happiness”? Kankame hannun Mama Rashida tayi sosai tana kallon kwayan idanun Mama tana kuka itama Mama kuka take, cikin wani kalan murya Mama tace “wat if na mutum? Wakike dashi? I want to hand you over to Riyad kinji, zaki aureshi sabida inaso”? Gyadamata kai Rashida tayi at this point the only burin datake dashi aduniya is taga magaifiyarta ta warke jin kanta take idan Mama tacemata tai kisan kai zata iyayi tsabagen yanda takeso ta faranta mata rai and make her happy, cikin kuka tace “Mama I will marry Riyad sabida kince nayi! Nariga namiki alkawari bazan kara saki a damuwa ba, kome kikeso Mama shixan dingayi I will always keep you happy, Mama dan Allah karki mutu kinji, kinji Mama karki mutu ki banni kinji Mama? Kin tuna namiki alkawari zan zama likita and develop a cure for you? Mama you have to stay alive and wait for me! Mama kinga inaso kixama hope for mutanen dakeda HIV dudda already you’re, kinyi rayuwa da HIV for 23yrs, you fought Mama ba dare ba rana, kika haifeni, you protected me Mama look at me yau na girma but banda shi, Mama karki banni kitafi kinji help me fulfill this legacy nawa after all this battle yarki likita Dr Rashida found a cure and Mama is HIV FREE!!! Kimin alkawari you will live for me and zaki jirani har lokacin Mama”? Murmushi sosai Mama tayi kawai tajawo kan Rashida tadaura akan fuskanta ta kankameta sosai tama kasa magana, sun dade ahaka sannan Mama tace “stop crying babu inda zani, I will stay for you, ranan graduation naki na saka exclusive super wax na kafa gwargwaro akai harda glass” dan murmushin kuka Rashida tayi tama kasa magana Mama tace “kiramin Baba Liman” gyadamata kai tayi tadauki wayan takirashi, yace “gashinan zuwa” around 8 Dr Bugaje tashigo duba Mama ahankali Mama tace “inaso nama diyata aure” shiru Mrs Bugaje tayi tana kallon Mama wanda somehow she understand Mama, she knows daga inda decision na Mama is coming from, gyadama Mama kai tayi tace “shine mutumin nan”? Gyadamata kai Mama tayi, Dr Bugaje tace “ba’a bari mutane su shigo ICU sukazo zansa akawoki office dina sai ayi awajen” gyadamata kai Mama tayi Mrs Bugaje zata tashi Mama tace “Mrs Bugaje” dasauri tajuyo takalli Mama, ahankali Mama tace “kina ganin zan warke?” Tambayan yazoma Mrs Bugaje wani iri amman ta daure tai murmushi tadawo tasake zama tace “Mama mutane na mutuwa amusu wanka akusan binnesu ma su farfado balle ciwo, the point is shi cuta da mutuwa duka suna hannun Allah Mama kuma Allah sai warkar dake in sha Allah kinji” daidai lokacin ta hango Riyad ya shigo tareda wani tsoho dakuma wani matashi, Mrs Bugaje tace “Ina Rashida”? Ahankali Mama tace “taje siyomin abinci dudda na ce mata banson cin komi” dasauri Mrs Bugaje tace “you need to eat Mama, bari na musu magana” fitowa tayi cikeda fara’a ta gaisa dasu tace “bismillahan ku a office dina za’ayi komi” ahankali Riyad yakalli Munir da Buba yace “kuje ina zuwa i need to get something in the car” yayi maganan yana juyawa sukuma sukabi Dr Bugaje.