Sashe 31
Matar Gwamna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Asiya bata yi mamakin ganin 'yan adawa a wajen ba saboda dama haka siyasa ta gada. Umaru Kwom sai washe haƙora yakeyi kace bikin ɗansa ko 'yarsa ake. Haka yazo yai musabaha da Gwamna aka ɗau hoto.
Da aka fara É—aukan hotuna har sai da Asiya ta fara jin hajijiya, sai lokacin ta ankara ma ashe tun karyawar safe bata sake saka komai a bakinta ba.
Hoto za'a ɗauka tareda 'ya'yan Gwamna, Asiya tayi baya kamar zata faɗi sai jinta tayi jikin mutum, idonta na rufe dan haka bata san ƙirjin wa ta faɗa ba.
Ba ta ma san duk abinda ke faruwa ɗaukansu kawai ake a hoto ba. Bata ma samu kanta ba sai da mutumin da take ƙirjinsa ya jata ya zaunar da ita a kujera mafi kusa da su. Ya miƙa mata ruwa a baki, ta kafa kai ta shanye ruwan tas.
Dai dai kunnenta ya furta "are you alright?"
Sai lokacin ta ankara da mutumin da take tare da shi shine mutumin data fi tsana a duniya.
Gwamna ya murza hannunta yace "kar ki damu hoton ya isa haka"
Bai ƙarisa maganar ba Bilkisu ta iso wajen ta saka hannunta a kafaɗar Asiya ta raɗa mata magana a kunne.
"What's the meaning of this, na san ba zaki so gobe a rubuta ciki gareki ba ko"
"Idan an rubuta, zan faÉ—a musu cewa cikin Gwamna ne"
Babu wanda ya san mi suke faÉ—a. Ko Gwamna da ke wajen bai ji mi suka faÉ—a ba. Mutanen da ke wajen sun É—auka Asiya na yiwa Bilkisu bayanin abinda ke damunta ne.
Dinner yayi kyau kowa ya samu abun gulma idan anje gida. 'Yan jarida kuma gobe zasuyi rububin bada bayanin abubuwan da suka faru a wajen taron dinner.
Bilkisu ce ta yiwa mutane bayanin cewa Amarya na tare da gajiya dan haka za'a ƙarƙare taron da wuri.
Ƙarfe goma da kwata na dare Hajiya Umma da Hajiya Batula suka wuce da Asiya Kachallah house inda aka sa tayi wanka ta shirya cikin wani haɗaɗɗen lifaya kalar baby pink mai zanen flowers ja, fari, purple da kuma yellow.
Dake daga wajen dinner kowa gida zai wuce shiyasa babu ko ɗaya cikin 'yanuwan Asiya lokacin da aka kaita ɗakin mijinta. Hajiya Umma da Hajiya Batula kawai ta sani cikin waɗanda suka rakota amma akwai wasu matan kusan su shida da bata taɓa ganinsu ba.
Addu'a suka mata da 'yar nasiha sannan suka mata sai da safe.
Bayan kowa ya tafi Asiya ta É—au wayarta ta turawa Umma text. Allah Sarki UWA ko minti biyu bai cika ba Umma ta turo reply tana yiwa Asiya addu'ar Allah ya bata zaman lafiya sannan ta kwantar da hankalinta ta yiwa mijinta biyayya.
Asiya na gama karanta saƙon ta fashe da kuka. Kukan taka umurnin Umma da zata yi, kukan hukuncin data yankewa kanta ta ke, wanda shi kaɗai take ganin zai kawo mata kwanciyar hankali a rayuwarta.
Bayan ta sha kuka ta ƙoshi ta kwanta akan gadon tana tunanin inama inama. Inama wannan dare tasu ce ita da Ubayd...
***
"Mutumina irin wannan soyayya haka. Ka ganka a wajen nan kuwa, kaman wani super man tamkar ƙyaftawar ido har ka tarota jikinka, ni na ɗauka ma ɗaukarta zaka yi sai na tuna akwai sauran burbuɗin kunya a tattare da kai"
Gwamna ya harareshi yace "ban san yaushe zaka girma ba" Alhaji Abdullahi ya sa dariya.
Bayan sunyi sallama da Abdullahi Gwamna ya haura sama yana takawa a hankali kamar mai tsoron wani abu a saman. Cire kayansa yai ya watsa ruwa sannan ya fito ya shirya cikin riga da wandon bacci masu tsantsi kalar navy blue.
A hankali ya sauko ƙasa ya shige sashen da aka gyarawa Asiya. Falo da ɗakuna biyu. A da wajen an ginashi ne saboda Juniour idan ya kai kaman shekaru shabiyar sai ya koma wajen amma yanzu wajen ya zama ɓangaren amaryarsa.
Saifuddeen Kachallah bai taɓa tunanin ƙara aure ba tunda ya auri Bilkisu. Bayan ya rasa Misturah bai taɓa sawa ransa zai auri mata biyu ba.
Asiya ta zo gareshi ne saboda akwai ƙaddararta a cikin rayuwarsa. Sai dai yayi alƙawarin idan har aka gama ribibin zaɓe komai ya lafa zai sawwaƙa mata ta je ta auri wanda take so, alokacin babu wanda zai yi farautar Kamfen da ita. Bai faɗawa kowa hakan ba amma shawaran daya yanke a zuciyarsa kenan, kuma ya sani hakan ne daidai...
Da sallama ya shiga ɗakin Asiya. Tana kwance a tsakiyar gado tana sheshsheƙar kuka. Tausayinta ya ji ya shigeshi. Shi mutum ne da bayaso ya takurawa kowa balle kuma mace.
Bata ankara da shigowarsa ba sai da taji ya ɗan taɓa hannunta. Ta yi saurin tashi zaune tana faɗin "lafiya?"
Lifayarta da ya saɓule ya bashi damar ganin dogon baƙin gashinta mai tsantsi.
Ya ƙurawa gashin ido yana tantamar gashinta ne ko kuma wig.
"Na ce lafiya?"
"Ahm. Na zo ne na..." lura yai da hannunta na rawa alamar ta tsorata da shi hakan ya sa shi matsawa gefe, sannan ya cigaba.
"Kin sani daga jiya matsayinki ya tashi daga Asya 'yar jarida a jihar nan. Hakan na nufin akwai nauyi a kanki. Play your part a matsayinki na Matar Gwamna ni kuma zan sawwaƙa miki a lokacin da komai ya lafa"
"Lallai kam, to barin gaya maka idan ma wani abun kake nema ba zaka samu a wajena ba. Gangar jikina, zuciyata, ruhi na duka mallakin Ya Ubayd ne"
Magananta na ƙarshe ya shigeshi fiye da zato
"Ki faÉ—i koma minene, hakan ba zai chanja cewa daga yau gangar jikin, zuciyar da ruhin duka Allah ya mallaka min ba"
"Babu wanda na tsana irin ka, babu wanda na ke Allah wadarai da rayuwar sa irin ka, sannan ba ni da maƙiyi a duniya da ya wuce ka Your Excellency Governor Saifuddeen Sa'ad Kachallah. Ba za ka taɓa maye gurbin Ya Ubayd ba ko mi zaka yi kuwa" Ta ƙare maganar tana huci. Ta ɗauka zai fusata, ta ɗauka zai nemeta ta ƙarfi amma sai gani tayi ya tashi ya fice daga ɗakin ba tareda ya furta komai ba.
2g Novels
Home / THE GOVERNOR'S WIFE / THE GOVERNOR'S WIFE 15
THE GOVERNOR'S WIFE 15
2g novels THE GOVERNOR'S WIFE
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
15
Washegari da Asiya tayi sallar Asuba komawa bacci ta yi sai ƙarfe goma aka fara buga mata ƙofa. Jiya bayan Gwamna ya fita daga ɗakin kullewa tayi dan bata yarda da shi ba.
Lokacin da ta buɗe ƙofa wata mata ta gani sanye da uniform riga da wando da ƙaramin hijabi kalar ruwan ƙasa.
"Ranki shi daÉ—e fatan kin tashi lafiya. Na zo tambaya ne shin abin karinki a kawo shi falonki ne ko a barshi a dinning room?"
"Ki kawo min É—aki"
"Shikenan, barin kawo"
Bayan ta karya kiran Faty da Sumayya ta yi ta musu ban gajiyar biki. Da ta kira Queen Bee tsiya ta dinga mata wai ƙila an samu ɗan Gwamna jiya da dare. Asiya tace Allah ya sawwaƙa.
Duk da ta yiwa Ummanta text da Asuba sai da ta sake yi mata wani text É—in tana tambayarta ko 'yan biki sun gama tafiya.
Ƙarfe shaɗaya da rabi, Uwani matar data kawo wa Asiya abinci ɗazu ta zo ta sanar da ita cewa tayi baƙi. Asiya ta zura hijabi ta fito babban falo inda baƙin ke jiranta.
Wasu mata ne guda huÉ—u dukkansu babu wanda ta sani a ciki. Jagorarsu ta mata bayanin ko su É—in su waye, sannan suka faÉ—i abinda ya kawosu wai sun zo gaisheda Amarya.
Women leader ce ta jam'iyya da kuma shugaban ƙungiyan Mata 'yan kasuwa da Sakatarorinsu.
saura kaɗan Asiya ta ce musu ko uban mi zuwansu zai ƙara mata sai kuma ta dakatar da harshenta.
Ta musu godiya bayan sun ajiye mata kyauta, ta haÉ—a da cewa da basu yi wahalar kawo komai ba.
Asiya ba tayi minti shabiyar da shiga ɗaki ba aka sake zuwa kiranta wai tana da baƙi. Wannan karan su Hajiya Batula ne da wasu 'yanuwan Gwamna suka zo mata sallama dan zasu wuce garuruwansu.
Haka baƙi suka dinga zuwa mata gaisuwa har dare. Ƙarfe bakwai na yamma ta ce da Uwani duk wanda ya sake zuwa ace ya dawo gobe.
Bayan ta bada umurnin sai kuma chan ƙasan ranta ta fara tunanin tun yanzu har ta fara bada umurni, ita ɗin fa ba kowa bace.
***
"Mommy zan je gidan mu, akwai wasu kayana da na ke son É—ebowa"
"Nana duk kayan da suke nan basu isheki ba"
"Kai Mommyyy, kin san dai ba komai muka É—auko ba da zamu dawo nan"
"Naji, je ki amma ki dawo da wuri, sannan ba ruwanki da jikar maiƙusumbi"
"Yes Mom"
Daurewa kawai take amma tun safe take neman hanyar da zata zo ta ga Asiya. Airah data kasa ta tsare ne ta hanata zuwa.
Asiya na sallah Nana ta faÉ—o mata É—aki babu ko sallama. Sai da Asiya ta sallame ta juya ta ga Nana zaune a kujera tana murmushi.
Ta ganeta saboda kamannin Gwamna gareta har dimple É—insa.
"Lafiya za ki shigo min É—aki babu sallama?"
"Haba Amaryarmu, nan ma fa gidanmu ne"
"Idan gidan ku ne, ai ba É—akin ki bane. Tashi ki fita "
"Haba Anty nah" ta faɗa tana bubbuga ƙafa tana tura baki
Lallai yarinyar nan sangartacciya ce. Asiya ta faÉ—a a ranta.
"Anty dan na zo gaishe ki shine zaki kore ni"
"Ya sunan ki ma?"
"Nana Khadijah"
"Fita min daga É—aki Khadija. Nagode da gaisuwa"
Nana ta miƙa mata hannu tace " please be my friend"
"Kin san Allah idan baki fita ba zan wanka miki mari"
"Ok, goodnight Sweet Anty"
Asiya ta bi bayanta da kallo tana taɓe baki...
Washegari ƙarfe tara na dare Gwamna ya shigo gida. Asiya na jin shigowarsa ta fito da sauri tabi bayansa suka haura sama tare. Da safe ya bata key ɗin mota wai kyauta daga Alhaji Sani Kachallah sannan yace duk lokacin da zata fita akwai Dreba da zai fita da ita
Zai buɗe ƙofar falonsa tace " inada magana"
Bai amsa mata ba ya kutsa kai ciki.
Sai da ya zauna ya ɗaura ƙafa ɗaya akan ɗaya sannan yace " ina ji"