← Book details Mata Iyayen Giji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 40

Sashe 23

Mata Iyayen Giji Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Laila:
Ina kwance, muka soma jiyo yiriri_yiriri. Nayi mamaki sosai. Zuwa can sai muka jiyo ihun Tani, tana zazzagin matan da suka kawo amare. Dukkanmu muka yo waje. Da ƙyar su malam suka rarrashi Tani da danginta. Ɗakin matar malam ta koma tana kuka, tare da tunano sadaukarwar da tayi akan Ɗahiru."
Haka naci gaba da jego, Shehu sun shiga jeji banda ko labari. Sai washe garin ranar daya tafine, Baba mai riga take shaida mun Shehu ya amince inje wankan gida. Hankalina sam bai bani ba, gani nake yi ƙarshen zamana da Shehu ne yazo. Tunda na haihu bamu samu damar keɓewa ba sam" Ɗaga ranar sunan akayi, aka haɗa dana Tani. Ɗahiru yayi ma Tani bajinta. Raguna biyu ya yanka mata, tare da mata alƙawarin abubbuwa da yawa a ciki harda alƙawarin kaita aikin hajji, kafin fa Tani ta sakar ma Ɗahiru mara. Dangina da ƴan uwana sunzo, nayi mutane sosai. Malam yayi mun gara da turamen zani har uku. Inna tayi mun turamen zannuwa biyu, da kayan yaro. Yayyena mata turame ko wacce tayi mun. Yayana kuma rigunan yaro ya siya mana. Yaro dai yayi goshi, ya samu kaya da yawa. Da yamma lis ƴan uwana suka tafi. Yaya Nazeefa yata wacce muke uwa ɗaya uba ɗaya, ita bata tafi ba. Tare muka kwana. Washe gari da wuri muka shirya, bayan an gama tuyan nama, aka ware nasu Matar Malam a fanteka, aka ɗaura turmin zane da sabulu, sai aka kai musu. Sallama muka yi musu muka tafi.
Haka na dinga shayar da yarona a gida. Goggo Laraba sai tsumani take yi da magunguna iri iri. Har mu kai sati biyu babu Shehu ba labarinshi, babu wanda yazo duba mu daga gidansu. Kullum a cikin fargaba da zulumi nake. Sai ranar da muka cika kwana talatin cib, sai ga Shehu da rana face_face. Ina zaune a ɗaki ina ba Ɗahiru nono, na jiyo suna gaisawa da su Inna.
"Tana ciki nan, ka shiga mana" Na jiyo muryar Innata. Cikin sallama Shehu ya shigo. Idanu muka haɗa, abinda yafi bani mamaki yanda yake cikin farin ciki da wakwalar da bansan ko ta mecece ba"

MRS BUKHARI

[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: *_🔥GAWURTATTU UKU🤟2023_*

*_TALLAH TALLAH TALLA🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️_*

_A HAYYEH SAMAH MATAH💃💃💃💃💃🏻💃🏻_
*Ku shiga wannan link ɗin don zaɓar kaya masu rahusa👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻*
https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
----------
No
07067964894

*_INA KUKE MATAN KWARAI MATAN DA SUKA AMSA SUNAN SU NA MATA A DUNIYA KU GARZAYO KUZO M A C DON ZABEN NA KWARAI KI DAURA ASAN KIN DAURA SAI ATAMFA DA LACE DA SHADDA, MATERIAL WITH SHOE'S AND BAG WITH JEWELRIES DAGA MAMAN ANNUR COLLECTION._*
*_ANAN KWALIYA ZATA MAIDA KUDINTA GAREKI, KIFITO ASAN KIN FITO KIN FASA TARO SAI M.A.C AKAN FARASHI MAI RAHUSA SAYEN NAGARI MAIDA KUDI GIDA IYA KUDIN KI IYA SHAGALINKI🤝_*
*_TANA KANO TANA AIKAWA KO INA DA IKON ALLAH A CIKIN AMINCIN DA YARDAN UBANGIJI_*
*_YAN UWA INA MASU SON SUYI SANA,A BASU DA JARI TOH GA DAMA TA SAMU, INJI MAMAN ANUR DON ZAKU IYA DAUKAN KAYAN MU KU TALLATA KU DORA NAKU RIBAN SAMA ZAMU AIKA MAKU KAYA GA MAISHI DA SUNAN KU A DUK INDA CUSTOMER DIN KU YAKE BA TARE DA MUYI SAVING NO BASHI BA KUMA BA ZAISAN BA DAGA WURIN KI KAYAN YA FITO BA TAKEN MU GASKIYA DA AMANA, MUM ANNUR COLLECTION DA KARAMAR RIBA MUKA DOGARA SABODA NEMAN ALBARKA SAI KUN ZO 👏👏👏👏👏_*
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: Gawurtattu uku,zasu buɗe aji na musamman da azumi,don koyar da girke girke na musamman na azumi don kun san mu mata ƴan adone,wajen yin girki in akace baki iya girki ba to tabbas mijinki fa kullum yana kan hanyar yawon restuarent, sannan idanuwansa suna kan ƴammata saboda ya samu sarauniyar girki, kada ki bari a barki a baya don gwangwaje me gidanki.

Domin nema ƙarin bayani,sai ku tuntuɓi waɗannan numbobin👇🏻👇🏻

07068606171
08104335144
08179523215

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

*🤟GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARA TA 2023🤟*
*_Ina kuke masoyan gawurtattu uku ga su ssun dawo muku da wasu sabbin labaransu a wannan sabuwar shekarar, wannan karon salon gawurtacce ne, ku hanzarto kar ku sake ayi babu ku._*
_Sun shirya tsaf a wannan karon don kawo muku labaran da zakuyi fahari da su, tafiyar mai zafi ce sannan ta musamman._

*_Haziƙai kuma gawurtattu ukun sun shirya ne domin kawo muku gwarazan labaran da zaku yi alfahari da su._*

*MATA IYAYEN GIJI*
_Mrs Bukhari_

*INDA BA ƘASA..!*
_Ummu Maheer_

*KARO ƊAYA...!*
_Ummu Affan_

_LITATTAFAN GABAƊAYA AKAN FARASHI MAI SAUƘI DA RAHUSA 1K_

1 500
2 700
3 1000

_Kai tsaye zaku tura kuɗinku ta wannan account number ɗin._
2212328303
RABIATU BASHIR
Zenith bank

_Don Allah wannan karon ba ma buƙatar katin waya, idan baka da account to kaje POS ka bada 50 kob 100 a cikin kuɗin a turo ta account number please._

_Ƴan ƙasar Niger kai tsaye zaku turo ta nan._ 0706 860 6171

*DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI A TUNTUƁI ƊAYA DAGA CIKIN LAMBOBIN NAN.*

0810 433 4144
0817 952 3215
0706 860 6171

*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARAR 2023 SABON SALO SABON TAKU.*

_TEAM GAWURTATTU UKU 2023_
[08/04, 19:57] Mrs Bukhari: Mrs Bukhari
GAWURTATTU UKU
Lamba ta goma sha bakwai:
Chapter 23 · 0% Book details