← Book details Mata Iyayen Giji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 40

Sashe 21

Mata Iyayen Giji Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Laila:
Hawaye nake sharewa na jiyo sallamar Shehu. Durƙusawa yayi ya gaishe da su Daddo babu ɗigon far'a a fuskarshi. A daƙile ya amsa gaisuwata. Goggo Laraba ta miƙo mai Ɗahiru. Shehu ya noƙe tare da cewa.
"Sauri nake yi Goggo Laraba, dama gaisheku nazo yi, zuwa anjima zanzo." Yana ficewa na raushe da kuka. Shehu yana nufin bazai karɓi kyautar da Ubangiji ya bamu ba kenan, butulci yake son yayi?" Goggo Laraba ce ta matso kusa dani.
"Laila ki dena kuka. Shawarar da zamu baki, wannan yaron naki ne, ki rungumi abunki kawai. Amma na lura kina cikin matsala a zamantakewarki da, Shehu, da iyayen mijinki, dama facalolinki, ko? Kuma Innarki ta faɗa mun ashe kinyi yaji ma, malam ya koroki ko? Meke damunki Laila, ki faɗa ko zaki samu sauƙin nauyi a ƙirjinki, sannan a iya saninmu munsan ƙafafunki suna da lafiya ras aka aura ma Shehu ke. Lalurace ta sameki kika kasa sanar ma kowa? Cikin ƙunci da ɗacin zuchiya nace.
Goggo Laraba, tunda na auri Shehu, mu kayi mako guda tare, na fahimci Shehu yafi ƙarfina ta ɓangaren mu'amular aure. Sabida baya gajiya sam. Tun abun bai dameni ba, har naga abun ya wuce gona da iri, saina soma yima Shehu ƙorafi. Dan kullum ina wayar gari cikin gajiya, da kasala sosai, ya kasance bana ko sha'awar shiga cikin mutane. Hakanne ya ja mun tsana a idanun facalolina da iyayen mijina. Wata na biyar a gidan Shehu, ƙafafuna suka riƙe cikin dare. Tun daga wannan lokacin na rasa gane ma jikina, kullum a cikin rama da ciwo nake. Shehu tun yana bani haƙuri har ya dena. In yazo da ƙarfin tuwo yake karɓar hakkinshi, har ta kai har razana nake yi in naji motsi kaɗan, tsabar rashin hayyaci. Shine na gudo gida dana lura so yake ya kasheni, ko tausayin cikin dake jikina bayayi. Kuma na bashi shawarar ya nemi magani dan abun bana lafiya bane. Sai ya balbaleni da faɗa. A cikin halin da nake kenan, na rasa wa zan faɗama danya bani shawarar yanda zan tafiyar da Shehu. Kuka na fasa mai ciwo ina jin kunyar su Goggo Laraba sosai. Ba dan a cikin tashin hankali nake da son samun mafita ba, da wasa bazanyi irin maganar nan dasu ba. Shi kanshi Shehun kullum a cikin roƙona yake, kar in tuni asirinshi, amma ni kuma cutuwa nake yi. Wata tara da yin aure, amma na buɗe sosai, har tusa ce take fitowa ta gabana, tsabaragen buɗewa." Hawayene suka ci gaba da suntiri a kumatuna. Ɗahiru ne ya soma kuka.
"Inya_inya_inya" Goggo Laraba ta miƙa mun shi, nasa hannu na karɓeshi. Na ciro Mama na saka mishi a baki, cikin kunya da nauyin su Goggo Laraba. Goggo Laraba tace.
"Kin tabka babban kuskure da kika zauna a cikin irin wannan halin ba tare da kin sanar ma magabatanki ba. Daddo kin tuno da Hadiza ƙawata wacce ta haukace a shekarun baya ai?" Daddo tace.
"Na gane Hadiza, wacce akayi bikinku rana guda ko?" Goggo Laraba tace.
"Itafa. Mijinta wani irin mutum ne mai wata iriyar halitta, gabanshi yana da girman daya wuce misali. Wallahi ba'a sani ba. Ya dinga kwanciya da Hadiza har sai da ta haukace. Aka soma binciken dalilin haukar. Shine maƙotanta suke sanar ma iyayenta. Kullum cikin dare suna jiyo ihunta, tana naiman ɗauki. Daga baya saita soma firgita ita kaɗai. Daga ƙarshe bayan ta haukace, Allah yayi mata rasuwa a cikin haukar nan. Da mijin ya ƙara aure, wacce ya aura mutuwa itama tayi, sabida yafi ƙarfinta. Ni ina ganin maslaha anan shine, a kira Shehu a zauna ayi magana gemu _da_ gemu, yaje ya nemi magani, ai ana samu. In bazai nema ba kuma, a raba aurennan tun wuri." Da sauri na ɗago na kalleta. Daddo ta dubeni ta maida dubanta ga Goggo Laraba tace
"Ba'ayi hakan ba Laraba, yin hakan ba maslaha bane. Kinsan wanki bazai yadda da wannan abun ba. Ni ina ganin abunda ya dace a matsayinmu na dattijai shine. Mu gyara ƴarmu kawai. Sauƙin da zata samu shine ya kasance kullum tana cikin tarin ni'ima, hakan zai taimaka. Nasan ta riga ta gama wangalewa, saimu gyarata tsab. Ki kuma ɗaurata akan yanda zata kula da kanta a koda yaushe. Akan yawan buƙata ba'a kashe aure ba. Mata da yawa suna cikin halin da ya fi na Laila. Amma sunyi haƙuri sun jajirce. Shehu gani zaiyi kamar Laila ta tozartashi ne. Ba lallai bane ya yarda cutar da'ita yake yi ba. In da ci, da sha, da sutura. To ta rungumi dukkan ƙaddarar da zata fuskanta a zamantakewar aurenta. Sabida mu kanmu bamu san wanne hannu zata sake faɗawa ba." Goggo Laraba tace.
"Dole ta buɗe ai, kullum yana surfarta kamar hatsi. Da yaji tayi dameji, saiya ɓare wata a leda dal, ita ya zubata a kwandon shara. Mu mata kullum a cikin danne rayuwarmu ake. Maza kawai ake duba, kuma ake girmama damuwarsu. Mu ko oho, Allah ka zama gatanmu. Laila zan gyara ki tsab. Zan baki surruka irin namu na tsaffin hannu, ki dinga amfani dasu a koda yaushe. Magani a gonar yaro." Hawaye na share, nayi shiru ina tunanin maganar Goggo Laraba da tace. Daya gama cinye moriyata zai kada ni a kwandon shara, ya auro dal a leda. Lumshe idanu nayi, to ya zanyi da ƙaddarata? In nabar gidan Shehu ya zanyi da Ɗana wanda a wajena kaɗai zai iya samun kulawa? Dole in zauna ko dan kula da yarona."

Fada

MRS BUKHARI

[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: *_🔥GAWURTATTU UKU🤟2023_*

*_TALLAH TALLAH TALLA🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️_*

_A HAYYEH SAMAH MATAH💃💃💃💃💃🏻💃🏻_
*Ku shiga wannan link ɗin don zaɓar kaya masu rahusa👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻*
https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
----------
No
07067964894

*_INA KUKE MATAN KWARAI MATAN DA SUKA AMSA SUNAN SU NA MATA A DUNIYA KU GARZAYO KUZO M A C DON ZABEN NA KWARAI KI DAURA ASAN KIN DAURA SAI ATAMFA DA LACE DA SHADDA, MATERIAL WITH SHOE'S AND BAG WITH JEWELRIES DAGA MAMAN ANNUR COLLECTION._*
*_ANAN KWALIYA ZATA MAIDA KUDINTA GAREKI, KIFITO ASAN KIN FITO KIN FASA TARO SAI M.A.C AKAN FARASHI MAI RAHUSA SAYEN NAGARI MAIDA KUDI GIDA IYA KUDIN KI IYA SHAGALINKI🤝_*
*_TANA KANO TANA AIKAWA KO INA DA IKON ALLAH A CIKIN AMINCIN DA YARDAN UBANGIJI_*
*_YAN UWA INA MASU SON SUYI SANA,A BASU DA JARI TOH GA DAMA TA SAMU, INJI MAMAN ANUR DON ZAKU IYA DAUKAN KAYAN MU KU TALLATA KU DORA NAKU RIBAN SAMA ZAMU AIKA MAKU KAYA GA MAISHI DA SUNAN KU A DUK INDA CUSTOMER DIN KU YAKE BA TARE DA MUYI SAVING NO BASHI BA KUMA BA ZAISAN BA DAGA WURIN KI KAYAN YA FITO BA TAKEN MU GASKIYA DA AMANA, MUM ANNUR COLLECTION DA KARAMAR RIBA MUKA DOGARA SABODA NEMAN ALBARKA SAI KUN ZO 👏👏👏👏👏_*
[27/01, 11:04 am] BADI'T IBRAHIM: Gawurtattu uku,zasu buɗe aji na musamman da azumi,don koyar da girke girke na musamman na azumi don kun san mu mata ƴan adone,wajen yin girki in akace baki iya girki ba to tabbas mijinki fa kullum yana kan hanyar yawon restuarent, sannan idanuwansa suna kan ƴammata saboda ya samu sarauniyar girki, kada ki bari a barki a baya don gwangwaje me gidanki.

Domin nema ƙarin bayani,sai ku tuntuɓi waɗannan numbobin👇🏻👇🏻

07068606171
08104335144
08179523215

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

*🤟GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARA TA 2023🤟*
*_Ina kuke masoyan gawurtattu uku ga su ssun dawo muku da wasu sabbin labaransu a wannan sabuwar shekarar, wannan karon salon gawurtacce ne, ku hanzarto kar ku sake ayi babu ku._*
_Sun shirya tsaf a wannan karon don kawo muku labaran da zakuyi fahari da su, tafiyar mai zafi ce sannan ta musamman._

*_Haziƙai kuma gawurtattu ukun sun shirya ne domin kawo muku gwarazan labaran da zaku yi alfahari da su._*

*MATA IYAYEN GIJI*
_Mrs Bukhari_

*INDA BA ƘASA..!*
_Ummu Maheer_

*KARO ƊAYA...!*
_Ummu Affan_

_LITATTAFAN GABAƊAYA AKAN FARASHI MAI SAUƘI DA RAHUSA 1K_

1 500
2 700
3 1000

_Kai tsaye zaku tura kuɗinku ta wannan account number ɗin._
2212328303
RABIATU BASHIR
Zenith bank

_Don Allah wannan karon ba ma buƙatar katin waya, idan baka da account to kaje POS ka bada 50 kob 100 a cikin kuɗin a turo ta account number please._

_Ƴan ƙasar Niger kai tsaye zaku turo ta nan._ 0706 860 6171

*DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI A TUNTUƁI ƊAYA DAGA CIKIN LAMBOBIN NAN.*

0810 433 4144
0817 952 3215
0706 860 6171

*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU UKU A SABUWAR SHEKARAR 2023 SABON SALO SABON TAKU.*

_TEAM GAWURTATTU UKU 2023_[08/04, 19:57] Mrs Bukhari: MRS BUKHARI
GAWURTATTU UKU

LAMBA TA GOMA SHA SHIDA
Chapter 21 · 0% Book details