Sashe 58
Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" banason shirme Fawaz, da abanza ake samun yaran? Tashi nace "🤣
Haka yafuto da yaron a hannunsa sai waiwayen Dida yake
Tun tana naquda cikin duhun gari, har aka idar da sallar asuba gari yayi haske, Umma tafara tunanin su tafi asbiti, domin kuwa qarfinta yaqare, haka lokaci daya tana qwaqqwaran nishi, wani Babyn yafuto
Sai a lokacin Dida tasamu damar yin wani bacci Mai nauyi, Umma ta gyara yaron sai kuka yake, sannan ta gyara Dida, Fawaz yana jin kukan Baby yamiqe yashigo dakin, hannunsa dauke da babyn, yaro yanata shan baccin sa 🤣🤣
Umma ta kalleshi cikin murmushi tace "to Alhamdulillah, tasauka lafiya, shima wannan din kaga namiji ne"
Hawaye yazubowa Fawaz, yasa hannu yadauki dayan yaron yazuba musu ido yana kallansu, yace "umma yanzu duk nawane?"
Tace "gashi kuwa Fawaz, Allah yaraya muku yaranku"
Tasa hannu ta karbi yaran tayi musu wanka ta gyara su tsaf, sannan ta kwantar dasu agefen Dida, itama ta zauna ranta fari tas
shikuwa Fawaz wajan Dida ya koma Babu kunya yasa hannu yana shafa kan matar sa 🤣
Babu Wanda ya tasheta acikinsu saida tasha baccinta sannan tatashi, tana tashi kuwa Fawaz yabata yaran yace "ga Baby's dinmu Dida, kinyi kokari sosai Allah yayi miki albarka"
Cikin farin-ciki tasa hannu ta karbi yaran tana kallansu, wata irin soyaiyar su tana qaruwa acikin ranta, Umma kuwa tashi tayi tsaye tace "to Dida kihuta sai Muje asbiti adubaki, bari naje nakira yan gida afada musu"
Daga nan tafice daga dakin domin ta basu damar sakewa, tana fita kuwa Fawaz ya rungumeta ajikinsa, sai kissing dinta yake, cikin shagwaba tace "ya Fawaz haihuwa akwai wahala"
Yace "ai mundena daga yau, wannan wahala haka har kina cewa abawa Diyana yara" 🤣
Murmushi tayi takai masa dukan wasa a qirjinsa
Yace "nagode sosai Dida, haqiqa ke alkhaairi ce acikin Rayuwar Fawaz, kin dawo dani hanya madaidaiciya, kinyi hakurin zama dani a lokacin dakowa yake fadar mugun halina, babu abinda Zan saka miki dashi Dida sai godia, Allah yabarmin ke amatsayin mata ta ke kadai aduniya dakuma lahira, Allah ya rayamana, Aslam da Adam "🤣
Dida tayi Murmushi tace"amin ya Fawaz, Wato harka huduba ko"
Yace "yes, Adam bai qyamaceni ba shida Diyana, basu qi halaiyata tadaba suka sakawa dansu sunana, kinga nima tunda Allah yabani ai sai nasaka sunansa, shikuma Aslam saboda zumunci nasaka, da sunan Abba zansa, but kinga already Aslam ya rigani"
Tace "hakane, to Allah yarayasu yasa suyi halin masu sunansu"
Yace "amin Dida ta"
Sunje asbiti andubata anbata magunguna, sannan an rubutawa yara madarar dazasu dinga sha saboda itama tadan huta wani lokacin
Kafin azahar kuwa gidan Dida yacika taf da jama'ar Mazawaje family
Ranar suna kuwa yara sukaci sunan Adam da Aslam, Babban shine Aslam, qaramin kuma Adam, wannnna karon ma hajiya Na'ila mamansu Aslam itace kan gaba akan komai, saboda anyiwa yayanta duka biyun takwara, gaba daya tahana iyayen Dida da Fawaz komai itace takeyiwa yarinyar abubuwan daya dace
Yaran kuwa basa zama ahannun Dida, kowa daukar su yake, da Dida da Diyana da Ilham da Nihla duk suna zaune awaje daya
Aka umman Fawaz takawo wa Dida yaran tana basu nono suna sha, sai runtse ido take
Nihla tace "tab wannan azaba har 'ina, sannu Dida"
Ilham tayi dariya tace "idan tasaba ai shikkenan, yanzu de saura ke, zamu ga me zaki haifa, Dan Allah ki haifo wa Abba na matar aure"
Diyana tace "a a wallahi, Fawaz dina yarigashi, haka kawai wani Abban ki, yaro yana tafe shiru shiru kana ganinsa kaga halin takwaransa" 🤣
Dariya sukasa Ilham tace "wallahi kuwa kamar kinsani, har mamaki nake, shegen son girma ne da lil Abba, haka kawai zaiyi wa ya Aslam shiru idan yana masa magana, shida kansa ya Aslam rannan haka yace yaga alama lil Abba de yadauko halin ya Abba"
Dida tace "to aiga yan biyu sunzo, saisu raba muku gardama, tana haihuwa sun samu matar aure" 🤣
Nihla tace "oh, Tun kafin na haihun har akewa yara kamu? 🤔
Abinda cikin watansa biyar bamusan mezan haifa ba?"
Diyana tace "insha Allah ma matar lil Fawaz zaki haifa" 🤣
Haka sukaita firarsu abin sha'awa, har dare yayi sannan kowa mijinta yazo yadauketa
Nihla suna hanya ya Abba yadubeta yace "dazu mudasu Aslam muke cewa kema yakamata ki haifi namiji, tunda duka jikokin Abubakar Mazawaje maza suke haifa, abin Kamar alamara kowa namiji namiji, shi Fawaz ma daya fimu aiki yasamu biyu" 🤣
Nihla tayi Murmushi tace "kuma ashe kunyi zancen, mumafa adaki haka suka sani agaba wai kowa sai cewa yake idan na haifi mace to wallahi dansa na haifawa mata" 🤣
Ya Abba yayi Murmushi yace "sunada gaskiya, amma ni idan namiji kika haifa ma sunan Yusuf Zan saka"
Tace "to Allah yakawo nagari"
Haka suka qarasa gida suna firarsu cikeda kulawa
Cikin Nihla yana cika wata tara Momy tace akawo mata ita gabanta, haka suka sake dawowa gidan Momy
Saida tayi kusan sati biyu agida, sannan Allah yakawo tata haihuwar, tana fara naquda kuwa Momy da Abba suka tafi asbiti da'ita, dakuma kayan Baby, amma da sukaje sai likitocin sukace haihuwa tukunna
Gaba daya Nihla ta jigata, ya Abba sai sintiri yake Yaqi zama, suda sukazo da azahar har wajan magrib tana abu daya, lokaci daya kuma suka fara jiyo kukan ta, Abba yatashi tsaye yanufi dakin haihuwar, Momy tayi sauri ta riqe shi, "ina zakaje haka Abba?"
Idanunsa suka cika da qwallah yace "Momy tanasha wahala wallahi... Sai sharrrr hawaye yazubo masa 🤣
Momy tace" toya zamuyi Abba, kayi mata addu'ah kajiko "
Suna tsaye shida Momy wata nurse tafuto hannunta dauke da Baby ta miqa musu tace" Hajiya tasauka lafiya, ansamu Baby girl "
Cikin sauri Momy ta karbi yarinyar tana murna, shikuwa Abba nurse din yanufa yace
" zamu iya ganin mamanta yanzu? "
Tace" kuyi hakuri tana dakin hutu, zaku iya ganinta anjima "
Dawowa yayi wajan Momy ya zubawa yarinyar ido, fara ce sol Mai mutuqar kama da Nihla, gata bulbul masha Allah, idonta abude sai kallansu take, sumar kanta yala yala da gashi
Momy tace" Alhamdulillah, yau su Abba anyi 'ya, karbe ta mana kayi mata addu'ah "🤣
Ahankali yamiqa hannunsa ya karbe ta yace
"Welcom to the world DIDDI nah "
Momy tace "kayi tunani Mai kyau Abba na, amma yanzu de share hawayen naka" 🤣
Murmushi yayi yasa hannu ya goge idonsa, saida suka dauki lokaci sannan aka basu damar ganinta, tana zaune akan gadon ya Abba yadora mata yarinyar acinyarta, Nihla ta kalli yarinyar taji lokaci daya wata irin qaunar yarinyar aranta, ashe haka iyaye sukeji akan yayan su, nan take tafara yiwa Allah godia
Sai dare aka sallamesu, kai tsaye kuwa gidan Momy suka koma
Yan'uwa suka cika part din Momy, Ilham kuwa da Diyana da Dida dasuka zo dauke yarinyar sukai kowa yazo saiya fadi albarkacin bakinsa akanta
Ilham tace "wallahi jinake Kamar na dauketa gaba daya"
Diyana tace "kekoni, Kamar yar larabawa yarinyar wallahi" 🤣
Dida tace "a a ni zaku barwa yan biyu na sun samu qanwa" 🤣
Saida sukai kai dare awajan ta sannan suka tafi gida, Momy tana ganin take taken Abba takafa ta tsare iya karsa da Nihla saide in falo tafuto 🤣
Yauda safe ya shirya zai fita wajan Aslam, yashigo dakin nata yaganta tana bawa Baby nono, zama yayi kusa da ita yasaka hannunsa ya riqo waist dinta, yana kallan yanda take yatsina fuska
Yace "Sannu"
Hararar wasa tayi masa tace "duk bakai neba, kuma itama gashinan zata qarasa ni"
Yace "sorry, mun tuba"
Yasaka hannunsa yana shafa qirjinta Wanda take bawa yarinyar, sannan yafuto da dayan waje, yasaka harshansa yana lasa, Nihla bata hanashi ba, tabarshi Tun yana lasa yadawo yanasha ahankali, yanda yake sha ne ahankali yasa ta lumshe idonta, cikin muryar jin dadi tace "ya Abbaaaa... Saika shanye mata abinta ko..."
Shiru yayi yana tsotsa harda lumshe idonsa shima
Adede lokacin Momy tashigo dakin,qaran bude kofar dayaji ne yasa cikin sauri ya cire bakinsa 🙊
Yasunkuyar da kansa qasa yana sosa qeyarsa
Momy tace "Sannu Abba, sannu kaji" 🤣
Tashi yayi Cikeda borin kunya zai bar dakin, Momy tasake cewa "Allah yakiyaye hanya, mujima da yawa"
Shide yayi wuf yafice daga dakin
Tadawo da Kallanta wajan Nihla tace "idan kika biyewa jarabar Abba ko shekara ba zakiyi ba zaki sake daukan wani cikin, kinde ji abinda akeji awajan haihuwar"
Nihla tayi shiru kanta aqasa, ga wata kunya data rufeta, shima kansa gogan yaji kunya bare ita
Ranar suna yarinya taci sunan Aysha, amma Suna kiranta da Diddi
A family house din akai taron sunan, gidan yacika sosai, kowa sai daukan yarinyar yake, Muddin ka dauketa sai kaji tashiga ranka, Mamy batazo ba amma taturo Rafi'ah wajan sunan da kayaiyakin barka, saikuma baba dayazo ganin jikarsa da kansa, kuma Sabuwar matar sa
Rafi'ah ma tana dauke da nata cikin na wata shida, amma haka ta daure tazo tunda mamy bazata samu damar zuwan ba
Tunda aka gama taron suna Momy tafara gyara Nihla, ciki da waje datage tana gyara yarta
Saida sukai Arba'in sannan sukai shirin tafiya gidansu
Tun safe kuwa Abba yagama shirya wa su kawai yake jira, Momy ta kalleshi ta girgiza kanta tasan cewa yau sai Nihla ta yabawa aya zaqin ta 🤣
Saida suka futo, zasu tafi Momy tace "to kokun Manta da Little Diddi ne?"
Gaba dayansu sai kunya ta kama su, Abba yakalli Nihla yafara borin kunya, yace "Dama baki goyata ba kika futo?"
Nihla tayi masa wani irin kallo tace "ba kaine kake ta cewa nayi sauri ba"
Ta kalli Momy tace "Momy ina take?"
Momy tayi Murmushi tace "tana wajan Yayan ta"
Abba ya kalli Nihla yace "to kinji tana wajan Daddy kije kiyi sauri ki karbota mutafi"
Momy ta girgiza kanta tana murmushi, sai sauri yake Kamar Wanda zasu je wata qasa akace jirgi zai tafi Babu su 🤣
Daddy yafuto daga dakinsa hannunsa dauke da yarinyar yace "hajiya wannan qanwar tawa tacika kuka"
Momy tace "haka take Alhaji, da rana tasha baccinta da daddare kuma mu ta hanamu sakat"
Daddy ya kalli idon yarinyar yace "toki daina, danni ba haka Aisha na take ba"
Gaba dayansu sukai dariya, Nihla ta karbeta, su kayiwa su Momy sallama suka tafi gidansu