Sashe 4
Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sallar la'asar dukansu suna zaune suna fira, Nihla tana kwance akan tabarma Momy tajata ta d'ora mata kanta akan cinyarta 🤣
Sukuma mazan suna buga ball Ahankali kasancewar gidan akwai d'an fad'i kad'an yau harda Abba akeyi, yana sanye da qananun kaya riga me Jan duhu da wandon jeans amma ya tattare wandon daga qasa ya maidashi Kamar three quater
Saida sukayi suka gaji sannan kowa Yazauna, wayar Usman Abba ya karba yafara game, Nihla tanajin qaran game tatashi takoma wajansa tana gani, qasa-qasa tayi muryarta tace masa "zomuje yawo"
Shiru yayi ya qyaleta, tasake cewa "kaji"
Kallanta yayi becemata komaiba ya kashe game din yasaka wayar a aljihunsa yatashi yace mata "Muje"
Daria tayi itama tatashi, takama hannunsa suka fara tafiya ya kalle Momy yace "Momy munfita"
Cikin farin-ciki tace "to Abba na, amma Karku d'ad'e naga garin akwai hadari"
Basuce mata komaiba suka fice daga gidan ita kuwa Nihla takama hannunsa ta riqe sosai
Suna fita suka dinga zaga garin, sai surutu take masa amma amsar datake samu kad'ance daga wajansa
Kallanta yayi "ina zamuje?"
Tace "zakaje rafi innuna ma ruwa dayawa muyi wasa saimu dawo?"
"akwai ruwa sosai?"
Tace "eh akwai sosai baka ganiba harda kwale-kwale"
Yace "to Muje mu"
Tafiya sukayi me nisa sosai, Yakalleta yana haki yace "kewai bamuzo bane?"
"to idan munzo ai zakaga Ruwan ko? Kaide kataho kawai"
Bece da'ita komaiba suka cigaba da tafiya har sukazo wajan, hannunsa tasaki tatafi wajan Ruwan da gudu tana daria, abaki bakin Ruwan ta tsaya, sannan tasaka hannunta tad'ebo Ruwan ta watsa masa
Firgigit yayi, yadawo hankalinsa daga kallan yawan Ruwan wajan, yace "kika jiqani?"
Kafin tabashi amsa ya qaraso wajan shima yad'iba ya watsa mata, bata damuba, dariya ma tayi tasake diban wani tajiqashi, shima yasake ramawa, haka duk suka jiqa jikinsu shima ya biyemata sai daria suke cikin farin-ciki
Hijabin jikinta ta cire tana wullashi sama, tana cafewa, sai tsalle take tanata farin ciki, wayar Usman yadauko acikin aljihun wandon sa ya tsaya yanayi mata photo, gani tayi yana binta da waya ta tsaya tace "photo kakemin?"
"eh" shine kawai amsar daya bata
Tace "to tsaya na gyara"
Tsayuwa ta gyara, yanata yimata photon iri iri, ya shagala yanayi mata pictures din, ta tsugunna ta d'ebi yashin dayake wajan ta zuba masa ajikinsa
Wandonsa ya kalla yanda tazuba masa yashi,memakon ransa yabaci saiyayi murmushi yabiyota da gudu, tana gudu tana waiwayensa har tazo wajanda aka tara wani yashin da yawa, tana zuwa wajan tafad'i
Shima yana qarasowa wajan yariqe gashin kanta yace "wana kama?"
Daria tayi tace "nadena, Allah nadena"
Rabuwa yayi da ita ya kwanta anan gefenta akan yashin, sai haki suke maidawa kowa yana kallan Dan'uwansa, wayar hannunsa yadaga yayi musu pic suna daga kwancen
'Dis taji an d'iso mata ruwa, Dasauri tatashi duk yashi yabata mata gashin kanta tace,"ABBA ruwa"
Hannunta ya fizgo tadawo ta kwanta yanda take da, yace "me kikace?"
"Abba" tabashi amsa kai tsaye
Girgiza kansa yayi yace "Yaya Abba zakice"
Daga masa kai tayi, kafin tace wani abu sukaji Saukar ruwa akansu, cikin sauri suka tashi, tadauki hijabinta, yariqe hannunta suka tafi qasan wata bishiya da gudu, suka tsaya anan, Tun ana yayyafi aka dawo ana shara ruwa da karfi, duk tsoro yakamata, ta rikice, shikuwa Babu wani tsoro atare dashi, iskar da akeyi ne yasa bishiyar dasuke qasanta kad'awa, nan take ruwa yajiqe musu jikinsu jagab,kallan gashin kanta yayi, gaba d'aya yajiqe ya kwanta sosai yana sheqi Kamar Wanda ake saka masa Mai, hijabin jikinta ya karba Yarufe mata Kannata dashi, sannan yajata yasakata ajikinsa yace "kidena tsoro"
Bata iya cemasa komaiba, ahaka suka tsaya har aka qare Ruwan tas, Inda Allah yarufa Asiri ba'a dauki lokaci ana Ruwan ba
Ana gama Ruwan yasaketa, cikin tsoro tace "mutafi gida"
Bece mata komai ba yariqe hannun ta suka fara tafiya, mutane kowa yafuto yanata harkar gabansa
Sunzo wucewa ta wata bishiya su kaga mutane suna gudu ana cewa Zuma! Zuma!! Zuma!!!
Kallansa tayi tace "la'ila, wallahi mugudu karya cijemu"
Nan take suka fara gudu duk yanda sukaso kaucewa saida zuman yacijeshi awuyansa, kafin ya farga wani yashiga cikin hancinsa, lokaci d'aya ya rikice ya tsaya yadena gudun, hannunta yasaki, yarasa yaya zaiyi yafitar, wani me machine ne yazo wucewa ya gansu, ita yagane yace "subhanallah Nihla, me yakawo ku nan wajan?"
Kafin tace wani abu yacacimi Abba yasakashi akan machine din, ita kuma yasakata agaba, be tsaya ko'inaba sai Dan qaramin asbitin garin (Nuhu Alfa Hospital)
Saida ya danqasu ahannun likita, yaga sun fara duba Abba sannan yace musu zaije gidansu yasanar
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Acan gida kuwa duk sun fito kofar gida, gaba dayansu har mahaifin Nihla, sunyi neman duniya sun rasa Abba da Nihla 😂
Me machine yana zuwa kofar gidan yafaka, suka gaisa da mahaifin Nihla, nan take ya sanar dasu komai, cikin tashin hankali suka nufi asbitin baki d'ayansu
Waye yusif? Menene yake tsakanin Aisha da yayanta Abubakar? Wacce irin wasiyya iyayen su suka rubuta? Duk Ku biyoni
Sharhi please 🙏
Mrs Usman ce ✍️
[6/14, 10:40 PM] El Yaqoub: ❣️DANGI DAYA❣️
{ Romance & Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
5&6
Suna zuwa asbitin sukaga Abba Akwance Idanunsa yayi jajir, Nihla tana zaune agadon kusada qafafunsa, sai likitan daya dubashi a tsaye
Momy tace "subhanallah, sannu Abba,"
Sannan ta kalli likitan tace "doctor Babu dai wata matsala ko?"
"Babu komai hajiya, ai anyi masa allura ma, zaku iya tafiya, saide a kiyaye gaba"
Diddi tace "insha Allah likita, yanzu ma nemansu mukai muka rasa, amma insha Allah za'a kiyaye"
Takai Kallanta ga Abba tace "Sannu Abba, kanajin zafi yanzu?"
Girgiza mata kai yayi, Bece komai ba
Momy tasa hannu ta kamashi yasauko daga gadon, su Usman suka riqoshi suka futo daga asibitin
Suna hanya yadaga kai yakalli momy yace "Momy"
Kallansa tayi, "na'am Abba"
Yace "Momy nasha wahala bazan sake dawowa garin nanba"
Murmushi Momy tayi "a a Abba karka ce haka mana, kaida nakeso duk wata kana zuwa kana duba Nihla" 🤣
Nihla ta kalleshi tasaka daria, shima Kallanta yayi yadauke kansa, amma baiyi mata ko murmushi ba
Suna zuwa kofar gidansu Nihla tasake saka daria, Abba yajuyo ya kalleta, su kuwa su Momy da Diddi rabuwa sukai dasu suka shige gida
Yace "me kikewa daria?"
Saida tasake yimasa daria sannan ta kwaikwayi maganarsa tace "Momy nasha wahala bazan sake dawowa garin nanba"
Haushi tabashi sosai,beyi wata wataba yasa hannu ya tureta tafadi aqasa
Da gudu ya qaraso wajan, tun daga nesa yake kallansu, shima yana qaraso wa yasa hannu yabige Abba yace "me tayima zaka bigeta?"
Cikin bacin rai Abba yace "menene ya shafeka? Qanwarkace ko qanwata?"
"bansaniba, amma idan kasake tureta, saina rama mata" yana fadar haka ya tsugunnawa yadaga Nihla tatashi tsaye
Cikin fishi Abba yasa hannu ya fizge hannunta yace "cika mata hannu!"
Shima dayan cikin tsawa yace "bazan cika ba!"
Lokaci daya ransa yaqara baci, ya kalli Nihla batare dayace mata komaiba ya shige gida
Itama dayan ta kalla tace "yusif..."
Kafin taqarasa maganar da zatayi yace "karkiyi kuka, idan yadakeki ki fadamin Zan rama miki kinji?"
Daga masa kai tayi, sannan tashige gida
Tana shiga taga Diddi tana ha'bo, Abba yana zuba mata ruwa abuta, bata wani damuba saboda tasaba ganinta ta nayi, rana d'ai'dai ne Diddi bazatai ha'bo ba, Dan haka hauka irinna yarinta dakuma gani yauda kullum yasa bata damu sosai ba, wajan Momy ta nufa tafada jikinta tace "Antyyy" 🤣Girgiza kai Momy tayi, har cikin ranta bataso antyn nan da Nihla take fada, sotake tadinga kiranta Momy Kamar yanda sauran yaranta suke fada, har zatayi mata magana saita fasa
Diddi nagama wanke fuskarta suka dawo tabarma suka zauna, Abba yace "Sannu Diddi, idan na girma Zan kaiki asbiti"
Daria Momy tayi, "wannan girma wannan girma, zamu gani dai, ga umara ga hajji, yau kuma anqara da asbiti 🤣"
Diddi na goge fuskarta da gefen zaninta tace "kuma insha Allahu duk saiya cikasu"
Momy tayi daria tace "muma haka mukeso aisha, wai dama har yanzu kina wannan ha'bon naki? Aisha yakamata kije asibiti fa kiga Babban likita akan haka, kina zubar da jini dayawa"
Murmushi Diddi tayi "Anty Rahma kenan, to Tun muna yara mukeyi nida yaya, saide ni nafishi yi, kuma Tun umman mu tanada rai muke zuwa asibiti, maganin dai dayane ake bamu, kuma anan ma inashan irinsa, amma bandainaba, shiyasa nake yanka albasa ina shaqar qamshin nata, shima yana maganin ha'bo sosai"
Farouq najin haka yace "to Diddi bari na yanka miki yanzu ma, yatashi yadauki wuqa yanufi wajan da take ajiye albasa"
Nihla ta kwaikwayi Abba tace "Sannu Diddi" 🤣
Kallanta yayi yasakar mata harara, yadauke kansa, Momy tana kallansa, cikin ranta tace to da alama sunyi fada 😃
Saita kalli Diddi tace "to Allah yasawaqe aisha, amma Zan sake yiwa yayanki maganar gaskiya,abin yayi yawa"
Babu musu Diddi tace to, Dan itama abin yana damunta, wani lokacin tana bacci zataji jini yana futowa daga hancin ta
Har dare, Abba Yaqi kula Nihla, da niyya take tsokanar sa amma saiya shareta, idan ya tuna abinda yafaru dazu a kofar gida shida wannan gayan sai yaji haushi ya kamashi 🙊
Shiyasa itama yarabu da ita, da daddare ma ko kallan Inda take baiyiba, ita kuwa bata fasa tsokanar saba, har sukayi bacci
Washe gari da yamma sunata shirin tafiya, Nihla duk tayi shiru bataso sutafi, har direba yazo yagama zuba musu komai nasu amota, kowa yayi wanka ya shirya, dukansu qananun kaya suka saka
Momy ta kalli Diddi, "to Aisha zamu tafi"
"to Anty Rahma Allah yakaiku lafiya, idan kinje ki gaida kowa,"
Momy tace "to yayanki fa?"
Daria Diddi tayi, "harda shi Anty Rahma, ki qara yimasa godia, ki gaishe shi sosai"
Tace "to zaiji, yanzu Aisha Allah bazaki bani Nihla ba?"
"Anty Rahma rigima, sokike na zauna nikadai agidan de" 🤣
Momy da taga alamar Aisha bazata iya rabuwa da Nihla ba, sai tayi shiru kawai, suka futo, har kofar gida suka rakosu itada Nihla, suka tsaya daga bakin kofa suna kallansu
Yaran kowa yashiga Mota, Nihla tanata kallan Abba, shima ita yake kallo, lokaci daya idonta yayi rau-rau, tasaka kuka tace "Diddi zasu tafi"