← Book details Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 59

Sashe 56

Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiru Nihla tayi masa, tanajin dadin yanda yake mata, ga kuma wannan maganin da tasha yana qara fizgarta, shi kansa yayi mamakin yanda take qara ware masa kafa,gashi dama amatse yake, Dan haka yaci gaba da sha'anin sa, gaba daya dagashi har ita sun Manta cewa afalon Momy suke, qarasa tura hannunsa yayi har can ciki.... Yana shafa wa yana kallan yanda take numfashi, ga kuma hannunta data dora akan siket dinta
Yasake cewa "zaki barni nayi sosai yau?"

Ahankali tadaga masa kanta

Adede lokacin Momy ta kunno kanta falon zuciyarta daya 🙆🏻‍♀️
Karaf idonta yasauka akan su, babu wanda yasan da futowar ta gaba dayansu, cikin sauri tayi baya tana dafe kanta 🤦🏻‍♀️
Wannan jaraba ta Abba har ina 🤣

Daga Inda take takara wayarta a Kunnan tana wayar qarya sai daga murya take yanda zasu jiyo ta, alamun gatanan zuwa wajan 😃

Cikin sauri Abba yazare hannunsa yana waya gyara zaman sa, itama Nihla ta sauri tajuya takwanta rigingine akan hannunta, sabanin da datake kallan saman falon tabude kafa ana mata Operation 🤪

Momy ta qaraso falon, kwata kwata bata nuna musu wani alamun tagane komai ba, taga de Abban nata yanata matse kafafunsa, amma tsabar miskilanci haka yake danna waya Kamar gaske 🤣

Tace "Nihla, tabayar akawo saqon naki, kujira minti goma haka"

Ahankali tace "to Momy"

Momy tayi Murmushi tace "Abba na ba magana ne?"

Sumar kansa ya shafa yace "Momy magana nake dawani abokin aikina"

Murmushi tayi tace "to kajira ta Zan bata saqo saiku tafi"

Babu kunya kuwa yace "to Momy"

Ba'a dadeba kuwa wani mutum yakawo saqon, Momy tayi cikin dakinta da ledar tana kiran Nihla, ahankali tatashi tabi bayanta, Abba yabisu da kallo yana shafa sumar kansa, yakamata tayi tafuto su tafi

Suna zuwa daki kuwa Momy tabata maganin tace "gashinan, kullum kidinga sha safe da dare, kuma ki qara hakuri, aure yaqin mata, wataran sai labari"

Cikin nutsuwa tace "to Momy"

Futowa sukai daga dakin, daga nan sukai sallama da Momy suka tafi, saida taga fitarsu sannna tayi ajiyar zuciya, gara da Allah yasa yaran nan ba'a gidan nan suke zaune ba

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Suna komawa gida yashiga dakinsa, itama nata dakin tashige tazauna tabude maganin da Momy tabata tasha, tunda taji yace zaiyi tasan bazai fasa ba, kuma itama dama yanda takejin jikinta Babu abinda takeso a yanzun sai shi, qara daga maganin tayi ta qara sha, sannan ta boye, tashige wanka, tanada futowa daga wanka ta kwanta tashige cikin bargo harda lumshe ido Kamar me bacci

Shigowa yayi jikinsa sanye da kayan bacci, yace "bade harkin kwanta ba"

Ahankali tace "um na kwanta ya Abba, nagaji ne, kasan sha'anin suna"

Gadon yahawo shima yashige cikin blanket din yace "bamu gaisa bafa"

Tabude baki tace masa "daw..." dif yahade bakinsu waje daya, atare suka lumshe idonsu suna sakin wata irin ajiyar zuciya

Hannunsa yasa yatallafi kanta yana qara shan lips dinta, yasaka hannunsa ta cikin bargon yadorasu akan breast dinta yana matsawa

Wani irin numfashi tasaki, ta qwace bakinta tace" washhh... "

Kallanta yayi sannan yamaida bakinsa kansu yanasha

Ahankali ta dora hannunta akansa tana shafa masa lallausar sumar kansa, cikin wani irin murya tace" ya.. ya. Abba.. Pls cigaba "

Mamaki yakama Abba, anya kuwa yau yarinyar nan kalau take? Matar da kullum yazo batada aiki sai raki? Ahankali yaci gaba dasha har Tsawon wani lokaci, Dan bude idonta tayi ta kalleshi tace" ya Abbaaah... to'isa haka Dan Allah, sun fara min zafi "

Bai takura mataba ya cire bakinsa ahankali, yana sauke wani irin numfashi, daqyar yace" nima kimin kinji "

Daga masa kanta tayi, ahankali ta qara matsowa jikinsa sannan ta dora bakinta akan qirjinsa, lokaci daya Abba yasaki wani irin numfashi " ahhhh... Yawwa Nihla.... Kamar haka..., Nihla ina son ki"

Jin yana mata wannan sumbatun yasa ta dage tanasha, gaba daya ta haukatashi da salonta, cikin zafin nama yamaidata ya kwantar da ita sannan yafara nuna mata tsantsar soyaiyar dayake mata, ihu yafara yana fadin "dadi Nihla... wallahi bazan iya rabuwa dakeba, Nihla tahhh... Nihla ta ni kadai...., meyasa har.. har yanzu yake shiga daqyar, wayyo Allah na"

Nihla tana jinsa, ita kanta tanajin dadin abin sosai yanzu, saide zafin da takeji idan zai shiga, shima yau kadan kadan takeji, gaba daya Abba ya haukace mata da ihu saida ta rufe masa bakinsa

Tun tana jurewa harta dawo tagaji tafara masa magiya yayi hakuri, amma bai saurara mataba saida yaji shi daidai, sannan ya qanqameta har tana sakin yar qarama qara

Wani irin wahalallan numfashi yake saukewa, daqyar ya'iya daga hannunsa ya janyo ta jikinsa yace "kinada dadi sosai, kullum qara suger kike" bai jira amsar taba yasaka bakinsa yayi kissing nata bakin, sannan ya kalli kumatunta yaga hawaye kadan

Kanta ya shafa yace "akwai zafin har yanzu ko"

Girgiza kanta tayi

Rungumeta yayi ajikinsa yace "kinfara jin dadin kema?"

Tace "eh, amma akwai zafi kadan"

Bayanta ya bubbuga yace "zaki daina ji, aide yanzu Babu radadi Kamar da ko"

Tace "um"

Shiru yayi mata, yaqara matseta ajikinsa, sai shafa kanta yake

Dasafe ma haka yasake yi, amma kafin yayi saida taje tasha wannan maganin da Momy tabata, tanajin dadin maganin sosai, domin kuwa yauda safen bataji wani zafi ba, saima wani irin dadi da takeji, shiyasa yanzu tadena fargabar komai
Ganin tagaji yasa yatashi da kansa yahada musu abinci, sunaci yajata jikinsa yace "sakewa fa zanyi"

Tace "uhm.. Ya Abba wai baka gajiya ne"

"ni bawata gajiya inde zaki bani, tunda kinfara jin dadi kema bagara muyi ba"

Shiru tayi masa, hannunta yanakan qirjinsa tana shafa wa
Yace "gara nadage musamu Baby muma, kina ganin Fawaz ma matar sa tasamu ciki, jiya suka sakani agaba da tsokana wai bana miki horo yanda yakamata"

Cikin sauri tace "su ya Fawaz din?"

Yace "emana, kinga ai gara naqara himma wajan bawa fulawa ta ruwa, kusan wata uku da bikin mu har yanzu ko batan wata bakiyi bafa"

Murmushi tayi tace "to menene ya Abba, ai lokaci ne"

Yace "um um wannan lokacin kam toya kamata yazo, namatsu naga abinda zaki haifamin, inaso naga dana danaki"

Tace "Allah yakawo masu albarka"

"amin, dazu fa munyi waya da Yusuf yacemin ansaka ranar aurensa da Rafia'ah nanda wata daya"

Cikin murna tace "wayyo Allah, amma naji dadi, kace zamuje Abuja biki, kokuma lagos din zamuje, daga nanma naga Anty Nadiya?" ta qarasa maganar tana kallansa

Yace "duk ba daya, gobe zamu wuce saudia kuma gaskiya daga nanma Honeymoon zamu wuce, bama nan za'ayi bikin, shima Yusuf nafada masa, saide idan mun dawo sai mukai musu ziyara"

"Amma ya Abba Honeymoon harya wuce wata daya?"

"wasa kika dauka ko, shiyasa fa naqi koya miki Mota ma, saboda amarcin mu, nace sai nanda wata shida kafin nan kinsake murjewa, amarci ya ratsaki" ya qarasa maganar yana dora bakinsa akan kunnanta, nan da nan yafara sha, hannu tasa tarufe kunnanta, yadago da kansa ya kalleta yace "please kibari na tabbatar da mafarkina dana tabayi kwanaki"

Batasan wanne mafarki yake magana akaiba, haka tasa hannu ta rungumeshi, nan take yayi ajiyar zuciya

Saida yaqara yin yanda yaso da'ita, sannan suka samu suka huta, washe gari kuwa suka lula qasar saudia, saiga Nihla har wajan tuqin jirgi itada Abba, yana nuna mata abubuwan sosai, itace harda yimisu pictures

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Tsawon wata daya sukayi a qasar saudia, babu abinda Abba yake sai addu'ah akan Allah yabashi yaya nagari, sunsha addu'ah sosai, ba subar kowaba, zuwa yanzu kam Nihla tafara murjewa, hankalinta Akwance yake yanzu, tunda tafara sabawa da Abba dakuma yanayin yanda yake, saida sukai wata daya da sati biyu sannan suka dawo gida, ta qara cika sosai, komai nata yasake futowa saima abinda yaqaru Wanda ada bata dashi, kana ganinta zakasan hutu Yazauna, jikinta Kamar ka latsa jini yafuto, dasuka dawo gida ma Abba baya barin ta haka kawai, kullum yana buqatar matar sa, satin su daya dawowa suka tafi Abuja gidan Yusuf

Gidan mamy suka fara zuwa suka gaisa da Adala dakuma mamy, sannnan suka tafi gidan Yusuf din

Abba kam amota Yazauna Nihla tashiga ciki kanta tsaye, sai sallama take kwalawa

Rafi'ah tana daga cikin daki tafuto, tana ganin Nihla tafada jikinta cikin murna, anan falo suka zauna Nihla tace "ke tareda ya Abba fa nake, yana compound amota"

Rafi'ah tace "kuma akan ki fadamin dawuri, bari na fadawa ya Yusuf yana ciki ai"
Cikin dakin tashiga tafada masa, yafuto suka gaisa da Nihla sannan yafita yashigo da Abba cikin falon
Rafi'ah takawo musu abun motsa baki, suna firarsu cikin farin ciki, kai ba zakace wani abu yataba shiga tsakanin suba
Cikin daki Rafi'ah ta janye Nihla, ta dubeta tace "ke naga auren ya karbeki Nihla, sai wata uwar qiba ma dakika hada"

Tace "ke wacce qiba, yanzu nefa nadan ciko, da baki ganni ba wallahi, duk na rame"

Rafi'ah tace "um abin kam Babu sauqi gaskiya, ga ya Yusuf ba haquri, ke ni Tun ina kuka yanzu nadawo ma na haqura"

Nihla tace "sai hakuri kam Rafi'ah, Allah dai yabarmu tareda mazajanmu"

"amin Nihla, kinga wani turare da aka aikomin shi daga lagos, kiyi amfani dashi zakiji da dinsa"

Tureren Nihla ta karba tace "nagode Rafi'ah"

Anan gidan suka wuni, sannan suka koma gidan mamy sukayi wa su baba sallama suka tafi gida

Basuzo gidaba kuwa sai wajan magrib
Gajiya tataru tayiwa Nihla yawa, nan take zazzafan zazzabi Yarufe ta, Abba yadawo daga masallaci da daddare yana zuwa dakinta yaganta cikin bargo, yana yayeta yaga tana rawar sanyi
Cikin sauri yace "subhanallah, menene yake damunki?" yafadi haka yana janyo ta jikinsa

Idanunta ne suka fara lumshe wa tazube ajikinsa, jikinta yafara tabawa yace "zazzabi ne ai yakama ki, kode mutafi asbiti"
Chapter 56 · 0% Book details