Sashe 38
Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai yanzu tayi wata irin ajiyar zuciya tace "to Momy"
"kin fadawa su Ilham kuwa?"
"eh Momy nafada musu, harsu ya Usman ma"
"to shikkenan, kije kici Gaba da aikin ki kiyi sauri Dan Allah"
Nihla na wucewa Momy ta kalli key din motar dake hannunta, Innalillahi wa inna ilaihir raju'un... ta dade tana zargin Abba nason Nihla, gashi yau ta qara gani da idonta, kome ya rubuta mata ajikin takardar? 🤔 Su suka sani, abinda tasani de shine itace mace ta farko dazata ziga Nihla akan karta kuskura ta amince wa Abba dukda shine danta mafi soyuwa acikin zuciyarta, Alhamdulillah da Daddy zai dawo gobe.
Tana aiki a kitchen amma zuciyarta tana wajan wannan kyauta
(ina tunanin Babu Wanda ya taba sanar da ke cewa murmushin ki abin so ne ga kowa...)
Kalamansa suka fado mata arai, ta tsaya da aikin tayi shiru, yanzu shi ya Abbanne yaturo mata da wannan kalaman?To idan kyautar Mota Momy tace bawani abu bane, shikuma wannan kalaman fa? Amatsayin me zata daukesu?
Kanta datafe tace "kaiii ya Allah!" sannan taci gaba da aikin, tsaf ta shirya kek din yayi mutuqar kyau, Babban kek ne sosai data hada wiped cream fari da ja, tayi adon dasu, ta yankashi daga tsakiya tasaka cream din Wanda tadan disa jar color aciki, Sannan tasake rabashi tasaka farin kawai batare datasa komai ba, yanda idan ka yankashi zakaga cikin kek din yayi kaloli hawa biyu, sama fari, qasa ja
Momy tashigo kitchen din tana yin tozali da kek din tace "kai kai kai, masha Allah, amma gaskiya wannan kek din yayi kyau sosai yata, babu wanda zaigani yace kece kika yi"
Nihla tayi Murmushi kawai
Momy tace "yabaki rubuta sunaba? Ki rubuta sunanku ajiki, amma kifara saka naki sunan, sannan na Abba"
"to Momy"
Sauran cream din ta dauka ta rubuta Happy birthday Nihla & Abba
Momy tace "yawwa kinga saiya qarayin kyau sosai, kije kiyi wanka wadda zata miki kwalliya tana hanya"
Hannunta ta wanke tace "to Momy,"
sannan tafice daga kitchen din, Momy kuma ta kira Adala akan shirya abincin dazasuci anjima
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Wanka tashiga tayi, tafuto daure da towel tana goge jiqaqqen gashin kanta Momy tashigo ta leda a hanunta tace "to gashi inji farouq yace ga tasa kyautar nan"
Cikin murna ta karba tabude ledar wani kwali ne Mai kyau babba, tabude taga riga me bala'in kyau ta bayyana, me launin pink,rigar daga qasan ta abaje take sosai gawani uban stone da taji , cikin murna ta rungume Momy, tace "Momy kiga rigar wallahi tayi kyau"
Momy tayi daria "yau kam aini ina ganin ikon Allah awajan wannan yan'uwan naki, kingani ko, wannan ne abinda nake fada miki dangane da kyautar da Abba yayi miki, shiyasa nace ki saki ranki"
Nihla cikin ranta tace Momy kenan Dan baki karanta abinda yake cikin takardar bane
Cikin sauri tashafa Mai da turere sannan tazura rigar, tajuya bayanta tace "Momy zugemin zip din"
Momy tarufe mata,rigar ta karbi jikinta sosai, breast dinnan sun futo sosai masha Allah
Momy tace "rigar kuwa tayi miki daidai Kamar danke akayi"
Zama tayi tafara gyara gashin kanta tace "wallahi Momy tayi kyau sosai"
Momy tafuto daga dakin, itama tana gama gyara kanta tafuto tasamu wata Babbar Cardboard paper ta yanki dede yanda takeso sannan ta rubuta Happy Birthday Nihla da biro sannan tadinga bin wajan biro din tana liqa stone's ajiki fari da baqi, dakuma ja, sai rubutun biro din yabuya sai stone din kawai kake gani
Tafuto farkon kofar dazata kawoka cikin falon ta manna anan, Momy de tazama yar kallo sai bin Nihla take da kallo
Mai kwalliya ce tashigo tareda temakon iliya, nan suka baje afalo tafara yimata kwalliyar tagani tafada, tunma kafin agama Momy tayaba, da aka gama kuwa ita kanta maiyin makeup din saida tayi mata picture, gawani irin Style datayi mata na gyaran gashi, Momy kawai masha Allah take fada aranta, tabbas Abba ya cucesu, Inda ya aure ta ko banza wata rana zata haifa musu yara kamarta
Momy ta biya Mai kwalliyar kudi masu yawa sannan tasa driver yamaidata, ita kanta tasan yau tayiwa yar gata kwalliya
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Da yamma su yaya Usman sukazo,gaba dayansu zaune suke afalo, ankawo musu abinci kowa yanaci
Futowa tayi suka gaisa gaba dayansu kuwa Babu Wanda bai yababa, Usman yana murmushi cikin ransa yana yiwa qaninsa fatan samun Nihla
Momy tasa Adala ta shirya falon da kek din dakomai, sannan ta shirya lemuka agefe, falon yaqara tsaruwa yayi kyau sosai
Direban Ilham ne yakai ta gidan Dida da Diyana suka daukosu suka Taho gidan gaba dayansu, zuwansu ne yasa Nihla tatashi sukai cikin dakinta dasu
Aliyu yace "Momy karfe biyar saurafa, me take jirane?ta yanka kek din mana muwuce ko"
Momy tace "lalle Aliyu yazama dole acika tara, kamanta da birthday din Abba kenan"
Aliyu yace "yasalam!, wallahi Momy namanta, yanzu kam nasan Wanda muke jira"
Usman yace "ni dama ban Manta ba, nasan yau Abba yake birthday, saikuma da Nihla takirani ta sanar Dani cewa itama tana birthday"
Farouq yace "um yau zamu ga yanda d'an miskilin Momy zai yanka kek, ko zai bawa Nihla,? Momy kina ganin bata kiwa?"
Tace "kaifa farouq haka kake dajan magana, saikace abokinka?"
Dariya yayi yace "Momy kinsan me, wallahi rannan nakama Abba yanata kallan pictures din Nihla, Kamar fa yana ciki"
Usman yace "nifa na dade da ganewa, kune de baku fahimta ba amma yanda yake kallanta ma ai ya'isa mutum yagane akwai wani abu"
Ajiyar zuciya tayi "Usman Nikaina nasan Abba yanason Nihla, amma bazan yi masa magana ba, zan zuba masa ido naga gudun ruwansa, ban qara tabbatar wa yana sonta sosai ba, sai yau daya aiko mata da Mota wai shine gift dinsa"
Gaba dayansu suka kwashe da dariya, Aliyu yace "lalle Abba, ko'itace wannan Sabuwar motar damuka gani a compound?"
Momy tace "itace Aliyu, kuma shi kansa yasan cewa abinda yake shirin yi bazai taba iyuba"
Usman yace "Momy saboda me? Meyasa zakice haka? Abba yanason ta"
"Usman ka Manta abinda Abba yayiwa Nihla ne?"
Yace "nasani Momy, abinda yafaru abaya yariga yafaru Momy, Abba da Nihla duka yaranki ne, Kibashi dama yanemi yafiyarta suyi aurensu"
"aure fa kace Usman, Hmm to ai ko Nihla ta amince saina zigata tarabu dashi, waye yayi wasa da damar sa?"
Farouq yace "Amma Momy munason kasancewar ta acikin mu ne shiyasa"
Shima Aliyu yace "Momy ni ina ganin abarshi da yarinyar yanemi yafiyarta yafi, ubangijin daya haliccemu ma muna masa laifi yayafe mana, ke kanki zakiji dadi ace Nihla ce matar Abba, akan yadauko wata yakawo miki, haba Momy kiduba mana"
Cikin fishi Momy tace "toku hademin kai saboda qaninku, yayi mata laifi kuma saiya gane kuskuren abinda ya aikata mata"
Usman baice da'ita komai ba yatashi yafuto daga falon yana kiran wayar Abba, ya sanar dashi cewa sutaho gida yana nemansa, bai fada masa cewa shi suke jira yazo a yanka kek ba
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Diyana ta kalleta "Nihla gaskiya kinyi kyau sosai masha Allah, Kamar amarya"
Cikin sauri tace "agidan ya Yusif ba, bari na kawo muku lemo, babu komai a fridge dina"
fita tayi tabarsu
Ilham ta kalli Dida da Diyana tace "wallahi akwai abinda nake zargi, kunsan Allah ya Abba naga alama yanason Nihla, bakuga abinda yamata ba rannan"
Nan take ta basu labarin komai
Adede lokacin Nihla takawo musu lemuka ta ajiye sannan tazauna
Diyana tace "aini Ilham haka nakeso, ya Abba ya haukace akan Nihla, yanda zataji dadin juya shi son ranta"
Ta kalli Nihla tace "wallahi idan nice ke ko, riga da wando zanyi ta sakawa a gidannan tunda momy ba magana zata mikiba, kidinga daukan hankalinsa"
Girgiza kanta tayi "bazan iyaba Diyana, dane da kaina yake rawa nake iya yimasa komai, amma yanzu ni, bazan iyaba, ina fata de yasoni,shima ya dandana abinda naji a raina, yaji irin quncin danaji a lokacin daya qini, nikuma daga baya sainayi aure na"
Dida tace " gaskiya Nihla Kamar be kamata ba, tunda kowa yafara fahimtar yana sonka kibarshi da wannan ma ya'isa, meyasa zakike masa fatan yaqara sonki duk dan yaji abinda kikaji kuma daga qarshe ki auri wani bashi ba?
Nihla tace "Dida kenan, bakisan abinda naji bane, bakisan wahalar da zuciyata ta fuskanta ba, to wallahi rannan har kuka nayi, saboda taqaici na daya zaije wajan wata zance, hakan yana nufin bayasona kenan, nikuma nafiso yasoni ta yanda Zan nuna masa kuskurensa, sannan daga qarshe na auri ya Yusif, Kamar yanda shima yaqini yace zai Auro wata,da kam naso ya Abba Kamar hauka,kuma naji dadin yanda kukace yafara sona saboda lokaci yayi da zanqi shi na auri bare, Kamar yanda yaqini abaya yaso bare, amma a yanzu soyaiya ta kacokam takoma kan ya Yusif, shi nakeso, kuma shi Zan aura insha Allah"
Ajiyar zuciya Ilham tayi "to munji, komai de Yusif Yusif, to munji, saura kuma anjima kikasa bashi kek din" 😏
Diyana tace "shikkenan Nihla, ni dama bazan miki dole akan ya Abba ba, saboda naji ciwon abinda yamiki nima, amma yanzu de tunda taro ne yahadamu anan, Dan Allah kiyi hakuri Karki bamu kunya, kiyi hakuri farin ciki ne yahadamu, kuma shi muke fata yarabamu, Kibashi kek dinnan a baki please "
"abakifa kikace Diyana, saikace wani ya Yusif"
Dida tace "ai roqonki mukayi, please"
Shiru tayi musu kawai, domin kuwa bata tunanin zata iya abinda suka nema
Ilham tace "zamu ga kyautar da ya Abba zai miki"
Nihla tace "Hmm gatacan kun ganta awaje"
Gaba dayansu sukace "Kamar ya"
Tace "Sabuwar motar datake compound shine ya aikomin dazu"
Gaba dayansu suka hada baki wajan fadin "Mota!"
Dida tace "um Ilham nayarda da maganar ki"
Diyana ma tayi daria tace "gaskiya nima nayarda yanzu, tab Mota! saikace Wanda kika kai masa budurci lafiya" 🤣
Nihla tace "Diyana banason Wulaqanci, ni wallahi da niyata nabashi key dinsa, amma wai sai Momy tace idan yazo namasa godia, ni kuwa ya Abba mezai fadamin"
Ahankali Momy taturo kofar dakin tashigo tace "toku kowa yazo ku ake jira"
Fita sukai gaba dayansu zuwa falon, sai fira suke cikin farin ciki
Da niyya Diyana ta kalli su ya Usman tace "ya Usman ba yanzu zata yanka bane?"