Sashe 39
Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin Usman din yabata amsa farouq yace "sai Abba yazo, suna hanya, yana zuwa zasu yanka tare"
Dariya ta kamata, Wato ta lura yaran Momy ma gaba dayansu jona Nihla da Abba sukeyi, tatashi tsaye tace "to mufara yin picture kafin yazo"
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Daga cikin motar suka futo shida Aslam, suna tafiya ahankali cikin aji, hannunsa daya yana cikin aljihun wandon suit dinsa,dayan hannun kuma yana riqeda wayarsa da kuma jacket dinsa
Ya kalli Aslam yace "kana ganin wannan kyautar kuwa zata birgeta?"
Aslam yace "sosai ma kuwa, kasan mata da Mota, sannan motar tayi kyau sosai, dole zatayi mata kyau Idan tahau"
Jinjina kansa yay"to amma wannan kalaman fa?"
Murmushi Aslam yayi" haba Abba, ai wannan ma nasan zasufi birgeta fiyeda motar, zasu tsaya aranta nake fadama, haba paper nawa muka 'bata akan tsara kalaman? "🤣
Murmushi yayi shima Bece komai ba, cikin ransa yana fatan hakan, qarasowarsu part din keda wuya sukaci karo da rubutun da Nihla ta liqa awajan
Aslam yace" wow wow, Abba waye yayi mata wannan abun? "
Murmushi yayi"bansan waye yayi ba, batare nake dakai ba"
Aslam yace "a a, Abba kenan, Abba na Nihla"
Dariya sukayi suka qaraso cikin falon, ba sukai ga shigowa ba kuwa ya farouq ya kashe wutar falon baki daya
Ahankali Abba yace "subhanallah"
Kunnawa yayi haske ya gauraye falon, da'ita yafara yin tozali, cikin ransa yace " Beautiful"
Itama ana kunna wutar falon idonta yasauka akansa, kalamansa suka fara dawo mata, nan take tayi gaggawar janye nata idon, tayi watsi da kalamansa daga qwaqwalwarta
gaba dayansu suka hada baki suna fadin " Happy birthday to you, happy birthday to you, happy birthday happy birthday happy birthday to you... Suna qarasawa suka fara tafi kowa yana daria
Qamewa Abba yayi awajan yakasa motsi, ashe shirin da ake musu kenan shiyasa ya Usman yace yataho gida?
Ya Aliyu yace "to bamuda lokaci, azo ayanka kek, wannan yaron duk ya bata mana lokaci"
Dariya sukai gaba dayansu, Nihla de kanta yana qasa bata cewa komai
Ya Usman ya kalleshi yace "to Abba a qarasa mana, Aslam farouq Muje da Allah"
Cikin aji ya qaraso gaban kek din, mamaki duk yagama kamashi, Diyana ta janyo Nihla ta kawota kusa dashi, ita kuma ta tsaya daga hannun hagun ta
Sunkuyawa tayi zata yanka kek dinta, ya Usman yace "Nihla ya haka,? tsaya ayi pictures tukun"
Ya kalli farouq yace "farouq ayi musu pictures"
Ya farouq yafara daukan su pictures, gaba dayansu sunyi bala'in birge kowa, danma Babu wani Fara'ah da Nihlan take
Nihla kuwa jinta akusa dashi yasa duk ta takura, gashi sai binta yake dawani mayan kallo
Aliyu yace "Nihla ku yanka kek din mana, me ake jira"
Ahankali ta sunkuya zata dauki wuqar yanka kek din, adede lokacin shima ya sunkuya, yakai hannu takai hannu saijin Saukar hannunsa tayi akan nata hannun, gashi duk sun sunkuya hakan yasa dogon gashinta zubowa ta dede fuskarta, kallan hannunsu yayi, sannan ya juya ya kalleta, itama kallansa tayi tana masa nuni da idonta akan yadauke hannunsa amma saiya shareta Kamar bai ganeba
Hasken camera kuwa sai aiki yake awajan, saboda Babu Wanda basu birgeba, kowa zaiyi tunanin wasu shahararrun masoya ne
Ahankali ta motsa hannunta suka yanka kek din tare, sannan ta dago, shima yamiqe tsaye Ahankali
Bakinta zatakai kek din, Diyana tataka kafarta alamun tabashi amma sai tayi mursisi da'ita, takai kek din cikin bakinta
Aslam daya harde hannu aqirji yana Kallansu cikeda birgewa sai lokacin yayi magana yace "no!, Nihla Kibashi mana"
Cak ta tsaya da hannunta, ita bataci ba, ita bata bashi ba, ahankali ta juya tana fuskantar sa, tadaga kanta ta kalleshi saboda yamata tsawo, gani tayi idonsa akanta ko kunyar jama'ar wajan bayaji
Ahankali tadaga hannun Kamar bataso ta nufi bakinsa dashi, shikuma ganin Kamar zata bashi kunya agaban qannansa su Diyana yasa cikin aji yadora duka hannunsa biyu akan nata, wani irin zirrrr yaji ajikinsa sakamakon laushin dayaji hannunta yana dashi
Ahankali yakai hannunta bakinsa yakaryi kek din Dan kadan yaci, sannan yasake kai hannunta bakinsa yayi kissing bayan hannun nata,sannan yasaki hannun
Farouq dayaga pictures bazai yi ba saiya koma yimusu vedio kawai 🤣
Diyana datake ziga Nihla akan tabawa ya Abba kek abaki sai tayi shiru tana ganin ikon Allah, tana ganin yanda ake bawa masoyi kek, ita tana ganin idan an bashi abakin ma yayi, ashe shi nasa salon ya dame nasu
Shikuwa bejira komai ba ya yanko wani kek din Dan qarami yanufi bakinta dashi, qin bude bakin tayi, yazuba mata ido yana kallan Dan qaramin bakinta yace "Open your mouth"
Ahankali tabude bakinta yasaka mata kek din, gaba daya jikinta yayi sanyi,maganar su Ilham de tazama gaskiya
Yana saka mata duk falon aka hau tafi, sannan kowa yazo yayanki yanda yakeso, jiki a sanyaye Nihla ta zauna akujera, ta kalli ya farooq tace "ya farouq katuramin pic din ta WhatsApp gaba dayansu, harda Wanda nayi rannan a wayarka"
Cikin mamaki yace "wayata? No awayar Abba kikayi, yaturo miki"
Shiru tayi bata sake cewa komai ba
Momy tafuto daga daki tace "a a, har angama kenan naga kowa ya yanka yanaci"
Dariya sukai dukansu, cikin shagwaba Nihla tace "Momy shine kikaqi zuwa"
"in banda abinki Nihla abinku na yara mezai kawoni, fatana nide Allah yarayamin ku"
Gaba dayansu sukace amin
Abba ya kalleta,"Momy thank you, kek din yayi dadi sosai"
Murmushi Momy tayi tace "ai Nihla ce tayi da kanta, ita zakayi wa godia"
Wani irin dadi yaji acikin ransa, ya juya Yakalleta Bece da'ita komai ba, Sannan yatashi yace "nagaji" yakalli Aslam yayi cikin dakinsa, shima Aslam din yagane nufin sa danhaka yabi bayansa cikin dakin hannunsa dauke da Lil Abba
Saida su Dida sukaci sukasha sannan sukai shirin tafiya, amma ko waccensu da magana a bakinta, sai dariya sukewa Nihla ita kuwa ta sharesu
Saida sukai sallah sannan suka tafi, suma su ya Aliyu kowa yatafi, Momy tasa Adala tafara gyara wajan, ita kuwa Nihla dakinta tashige tazauna agefen gadon ta tana tuna abinda ya Abba yayi mata, idan tatuno yanda yayi kissing hannunta saitaji gaba daya tsikar jikinta tatashi
Haka tashiga wanka tafuto tayi sallah, tasaka kayan bacci masu kauri, sannan tazauna atsakiyar gadon tatafi duniyar tunani, yakamata ace ya Yusif yazo ko yaya ne taganshi, zamanta agidan nan tana hango yar qaramar qura, kowa cewa yake ya Abba yana sonta, Shin idan Momy da Daddy sukaji wannan batun yaya zasu dauki maganar? Su Ilham ma dasuke DANGI DAYA dashi suna bashi goyon baya to inaga iyauensa? Tasan cewa suma sai sunfi kowa murna, kuma da kunya tana zaune acikin gidansu taqi dansu na cikin su,abinda kunya, saide kuma yanda takeji aranta ko duniya da abinda yake cikinta ya Abba zai bata bazata iya auren saba kwata kwata, baba kansa yasan cewa ya Abba baya sonta, amma ya Yusif yayi mata komai, yaso ta a lokacin da Abba yagujeta
Saboda haka Tun ana yad'a jita jita a family gara tayi maganin abun Tun kafin ya furta mata kalmar soyaiya
Hannunta tadaga sama tayiwa Allah godia daya saka soyaiyar ta acikin zuciyar Abba, ko banza zaiji abinda taji abaya
Gift din ya Yusif tafara budewa
Bude ledar keda wuya kwalin Sabuwar waya qirar iphone ya baiyana
Murmushi tayi tace "Allah sarki ya Yusif"
Lokacin dazai siya mata waya tatuna, ya tambyeta wacce takeso tace iphone amma a lokacin kishi ya hanashi siya mata, shine sai yanzu kenan yasiyo mata
Kwalin wayar ta dauke anan taga wani kati Dan qarami Mai kyau sai sheqi yake, saikuma rafar kudi yan dari biyar guda daya, Wanda ta tattabar da cewa rafar dubu hamsin ne
Katin tabude taga rubutu aciki Mai kyau, nan take tafara karantawa :
_Alkawari ne na dauka, ba zan taba barin damuwa ta wanzu_ _a cikin zuciyar ki ba matukar muna a tare da_ _juna, ina fatan nan da dan wani lokaci kadan zaki_ _tabbatar da hakan bayan kin zamo mallakina kuma mata_ _a gare ni, ke kadai zuciyata ta amincewa Nihla,naso_ _nazo naciyar da mata ta kek da kaina amma aiki yamin_ _yawa, dafatan zakimin uzuri, Happy birthday_
Tana gama karantawa tayi kissing katin, tace "i luv u ya Yusif"
Wayarta tadauka ta kirashi, ringing din farko yadaga, cikin farin-ciki tace "ya Yusif, irin wannan gift haka, gaskiya naji dadi nagode sosai, i luv u so much dear"
Murmushi yayi tareda lumshe idonsa "saqona ya'iso gareki kenan"
"yes, yazo, kuma wayar tamin kyau sosai, naji dadi"
"da gaske kinji dadi?"
"emana ya Yusif, naji dadi sosai"
Yace "to tayaya Zan gane hakan?"
"mekakeso nayima Wanda zaka gane?"
Yace "um think about it"
Fari tayi da idonta Kamar yana ganinta tace "to idan kasamu time kasamu baba kayi masa magana akan soyaiyar mu, kaga shikkenan dana gama service sai bikinmu "
Sosai Yusif yayi mamakin kalaman ta, Murmushi yayi yace "Really?"
Tace "yeah"
Murmushi yasaki har tana jiyoshi sannan yace "gaskiya naji dadi, nagode sweethrt,kuma zan sameshi a gobe muyi maganar, zan fadawa Abbana ma, but yanzu yaya taron?"
"Alhamdulillah ya Yusif, komai yayi daidai, rashin daidai dinsa shine baka nan"
"to kiyi hakuri, tuba nake, idan nasamu time zaki ganni verry soon"
"to shikkenan ya Yusif thnks"
Yace "yr wlcm"
Daga nan sukai sallama.
Momy ce taturo dakin tashigo, cikin murna Nihla tanuna mata abinda Yusif din ya aiko mata dashi
Murmushi Momy tayi, tazauna abakin gadon, saide wannan ne karon farko da taji tausayin Abba aranta, saboda yanda taga Nihla tana farin-ciki akan kyautar da saurayinta yayi mata, saide Babu yanda zatayi, dole sai Abba yagane laifin dayayi abaya, bazata biyewa son zuciya dason datake wa danta ba
cikin nutsuwa tace "nagani Nihla, Yusif yayi kokari sosai, amma dafatan de dashi za'ayi ko 'yar Momy?"
Ahankali tadagawa Momy kai cikin kunya
Momy tayi Murmushi "to shikkenan, idan kunyi waya dashi kifada masa momynki tana gaishe shi, sannan kifuto muci abinci, goma saura yanzu"
Ahankali tace "to Momy"
Falon suka futo itada Momy, yana zaune shi kadai a dining yana daddanna waya, tunani yake aransa meyasa har yanzu Nihla bata sakewa dashi tayi masa magana Kamar da? Bayan kuma tasan cewa shi bawata magana yakeba dama can