← Book details Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 59

Sashe 54

Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hawaye yanata zuba a'idonta, ahankali tarufe idonta, bazata iya kallansa hakaba
Cikin sauri yadauketa sukai toilet, Ruwan dumi yahada mata tashiga sai ihun zafi take masa, shi kansa kawarda kansa kawai yake, amma yasan cewa yayi mata barna dayawa, saida sukai wankan tsarki sannan ya gyara musu gadon tareda canja bedsheet din suka kwanta, har lokacin Nihla bata dena hawaye ba, haka kuma batace dashi uffan ba 🤣

Idonta arufe taqi kallansa, cikin tausayawa yace "kiyi hakuri dan Allah, wallahi ni bansan haka ta faru ba, Dan Allah kiyi hakuri kiyafemin, bazan sakeba"

"dan Allah ni kamin shiru, zazzabi kake qaramin" 🙆🏻‍♀️🤣

Abba baisan lokacin daya saki wani irin murmushi ba, ahankali yatashi yaje dakinsa yadauko mata magani yabata, daqyar tasamu tasha ya kalleta yace "to kiyi shiru mana, sai hawaye kikeyi"

Wani irin kuka tasaki, tasaka hannu tarufe fuskarta dashi sai kuka take masa sosai, cikin kuka tace "mugu kawai , dama ai nasan baka qaunata,Inda kana sona zaka qyaleni, amma nacema kabari kabari zaka kasheni, shine karabu dani"

Dariya tanason kamashi amma yagagara yinta saboda karya jawowa kansa,shagwaba yafara yimata "inason ki mana, to... ba wannan ne soyaiyar ba"

Dago kanta tayi ta kalleshi tace "Amma ai cewa kayi abu zaka koyamin" 🤣

Yace "abun me? Kifada mana, ai sunansa zaki fada" 🤣

Tayi shiru tarabu dashi tana kuka yace "to kiyi shiru, kinga yanzu dare ne, kibari idan safiya tayi sai Muje asbiti adubaki"

"niba Inda Zani, karabu dani kawai..." ta qarasa maganar tana daga masa hannu

Kukan shagwaba yasamata "uhm.. uhm... to kidena kukan mana, kinga fa nima Inda kika cijeni ciwo yake min... uhm wayyo Momy zafi hannu na"

Kallansa tayi ganin yanda yafara yimata halinnasa Wato shagwaba 🤣
Yayi mata laifi yazo ya isheta da wani kukan shagwaba,
banza tayi dashi ta qyaleshi, tajuya masa baya takwanta

Shiru yayi yadena mata kukan, sannan yayi Murmushi shima yaje bayanta ya kwanta tareda janyo ta jikinsa, wani irin nishadi yakeji Wanda bai taba jiba, haka kawai yakejin farin-ciki acikin zuciyarsa, ahankali yadora hannunsa akan qirjinta yana shafa wa

Tana jinsa amma yanda takejin zazzabi ga ciwon jiki, hakan yasa tarabu dashi, gaba daya jitake wani irin radadi wajan yake mata, zafi sosai takeji, ahankali hawaye yake diga daga idonta zuwa kan hannunsa, hakan ya tabbatar masa kuka take, hannunsa ya janye daga kan qirjinta, sannan yajuyo da ita yasaka harshansa yana share mata hawayen dashi, cikin sigar lallashi yafara lallaba matar sa

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Sun dade suna bacci dagashi har'ita Babu Wanda yatashi akan lokaci Tun lokacin dasukai sallar asuba, tasamu de zazzabin nata yasauka, amma gaba daya tayi laushi 🤣

Zaune suke afalo tana zaune a cinyarsa yana bata Tea tanasha, kanta yana kan qirjinsa saiya debo Tea din sannan zata dago tasha tamai kanta, hannunsa yasa akan wuyanta yace "har yanzu jikin naki dadan sauran zafi, kince kuma karmuje asbiti zaki warke, tayaya ki kasan haka"

Idonta ne yaciko da qwallah kafin tace wani abu wayarsa tafara qara, ganin me kiran yasa yadauka cikin sauri "Momy good morning"

"Abba ina yata take, Tun jiya ina kiran wayarta akashe"

"Momy wayar akashe take, damun ta ake da kira sainace ta kashe kawai"

Momy tace "um.. tonaji, bata wayar"

Kallan Nihla yayi yaga qwallar data cika idonta harta sauko tazama hawaye, kuma yasan idan Momy taji muryarta hankalinta zai tashi, yace "Momy tana bacci ne, bata tashi ba"

"wanne irin bacci ne wannan Abba shabiyu saura, tasheta kabata waya"

"Momy... ai, Momy ai ba dadi mutum yana bacci atashe shi, idan tafarka saita kiraki"

Momy tace "Abba, banason shirme, tunda aka kawo yarinyar nan bamuyi wayaba, kawai Rafi'ah tacemin ranar data kawo muku abinci taganta tana nan lafiya, ita bata kirani ba, nima sai yau nasamu nasallami mutane, tasheta kabata waya pls"

Badon yasoba haka yabata wayar, wayar takara a kunnanta cikin rawar murya "He.. hello Momy"

Momy tace "Subhanallah Nihla meyake faruwa"

Duk yanda taso danne kukan ta hakan bai iyu ba, saida tasake shi, Momy najin tasaki kuka tace "menene yake damunki yata"

Cikin kuka tace "Momy Dan Allah kizo..."

Abba ya kalleta da sauri yana zaro idonsa 😳

Momy tace "kiyi shiru kimin magana, nasan ba bacci kike ba yacemin kina bacci, mene yake damunki"

"Momy nide kizo ki daukeni mutafi gida, Allah bazan iyaba, ya Abba zai kasheni" ta qarasa maganar tana fashewa da kuka

Momy najin haka ta gane komai, ta sassauta muryarta tace "Nihla!, kina jina?"

Daga kanta tayi batareda tace komai ba, Kamar Momy din tana ganinta

Momy tace "Nihla, ki saurareni dakyau, ko wacce mace dakike gani da haka tafara, wannan shine auren, kuma wannan shine abinda ake kira hakuri, dole hakuri zakiyi, Nihla ki godewa Allah kinkai mutuncin ki lafiya gidan mijinki, wadda tarasa wannan damar ta hanyar bin samarin banza Nihla fargabar zuwan ranar take ma, kidinga tsarki da Ruwan zafi koda yaushe kinji ko, sannan kidinga zama aciki sosai "

Jan zuciya tayi tace"to Momy "

"bawa Abban wayar"

Wayar tabashi ya karba jikinsa a sanyaye,"Haba Abba, wanne irin rashin tausayi ka gwadawa yarinyar nan har take cewa azo atafi da'ita gida"

Sumar kansa ya shafa cikin kunya yace "Momy"

Daga nan yayi shiru yakasa cewa komai, sai shafa kansa yake yana yiwa Nihla wani irin kallo Mai kashe jiki

Tace "kunje asbiti ne?"

"A a Momy, taqi yarda"

"Abba amarya ai saida lallami, lafiyarta ce dole ko bataso haka zaka dauketa kuje, yanzu zanturo muku Doc tadubata, amma kadinga bin yarinya ta ahankali Abba, banason rashin hankali" 🤣

Murmushi yayi yace "to Momy"

Daga nan tayi musu sallama ta kashe wayar, yasa hannu yadauki Nihla yayi hanyar dakinsa da'ita yana cewa "bismillah... Bari mushiga daga ciki, Momy tace Muje aci gaba da gashi" 🤣

Kallansa tayi dasauri tace "nashiga ukuna, Innalillahi, Dan Allah Dan annabi kayi hakuri"

Murmushi yayi yace "keda kika hadani da ita, ai shiyasa tace naci gaba daga Inda na tsaya"

Hawaye yazubo mata tace "wallahi tallahi nadena"

"ke wasa nake miki, Doc zata turo adubaki tunda kinqi yarda muje asbitin, shikkenan?"

Wata irin ajiyar zuciya tasauke Mai nauyi

Yayi Murmushi yana girgiza kansa

Daga nan yayi ciki da'ita

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Tunda su Ibrahim Mai hakuri sukazo auren Nihla har suka koma Abuja Momy take ta tunani akansa, yakamata ace tabashi shawara Mai kyau ko Allah zaisa yayi amfani da'ita
Wayarta tadauka ta kirashi, bugun farko kuwa yadauka "hajiya yaya mutanan gida, ya wajan amare"

Momy tace "Alhamdulillah Mai hakuri, dama wata magana nakeso muyi ko Allah zaisa adace"

"to hajiya ina jinki, Allah yasa lafiya"

"lafiya kalau Ibrahim, saima alkhaairi, Wato Ibrahim gani nayi Tun rasuwar Aisha kusan shekara biyar zuwa shida har yanzu kana zaune Babu aure, mezai hana kasamu wata matar ka aura?"

Baba yayi Murmushi yace "hajiya kenan, to yanzu Awannan shekaru nawa, Wacece zata aureni, ai saide muci gaba da addu'ah Allah yasa mucika da imani, kuma Allah ya albarkaci Rayuwar yayanmu"

"Ibrahim kenan, wanne shekaru gareka da zakace ba zakayi aure ba? Yartaka qwaya daya jal Nihla? Yarinyar daba shekaru gareta ba? To gaskiya yakamata kasake shawara"

"to hajiya, wazan aura yanzu? Wacece zata zauna dani tsakanin ta da Allah Kamar Aisha ta?"

Kai tsaye Momy tace "Akwai Ibrahim, idan kabani dama akwai wadda nayaba da hankalin ta, kuma ni azamana da'ita dakuma binciken danayi batada matsala kokadan, sannan batada matsala da yarka"

"to Wacece wannan hajiya?"

"Adala, wadda take tayani da wasu ayyukan, nadade inama sha'awarta, tanada hankali sosai, tataba yin aure mijinta yasaketa saboda matsalar abinci, baya bata abinci, danta daya namiji kuma yana hannun ubansa, yanzu haka saida nafara tuntubarta da maganar sannan nazoma da'ita, idan ka amince kawai sai ayi, kodan mutuncin Nihla ma"

Murmushi baba yayi '' to hajiya, inde tayi miki ai shikkenan, nasan bazaki hadani da wadda halin ta yasha bambam dana Aisha ba, nagode hajiya, amma Kamar yanda kika fada dinne, zanyi ne domin mutuncin yata "

Momy tace" to Alhamdulillah, Allah ya tabbatar da alkhaairi, saimunjika "

Daga nan sukai sallama

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Tunda Doc tazo tadubata tayiwa Abba kashedi akan yarabu da'ita harsai ta warke, haka haqura yanaji yana gani har Tsawon sati daya, amma mutuqar matsuwa amatse yake, saide yayi wasa da ita kawai, ta hakanne yake ragewa kansa zafi

Yauma da rana suna kwance a dakinsa, yadora kanta akan qirjinsa yace "bani labari mana"

Tace "ni banda labari"

"toni nabaki?"

Tace "inajin ka"

"kin tuna lokacin da Aslam yakawo ni gida asume?"

"eh natuna, meya faru?"

"aikece Sanadin suman nawa" 🤣

"nikuma? Tayaya?"

Murmushi yayi yace "a lokacin jinake Kamar nasaceki wallahi, inajin sonki a raina sosai, Aslam nafara fadawa amma bansamu goyon baya awajan sa ba, sai nace Zan gwada ki nagani idan kina kishi na, na shirya nace muku natafi zance, amma sai cemin kikai wai nagaisheta, Hmm dakinsan yanda kika sa kaina yasara ko, da bakiyi magana ba, naso ace naga kishina a'idonki, dama da ina fita Zan dawo na zauna muyi fira afalon ki kalli kwalliyar dana miki dakyau, amma sai kika hargitsa min lissafi na "🤣

Murmushi tayi kawai

Yakalleta yace" idan kina tareda maza fa kidena musu murmushi, domin kuwa ba qaramin kyau yake qara miki ba"

Murmushin tasakeyi tace "kaima haka"

Cikin sauri ya kalleta, lalle yana samun cigaba akan yanda Nihla take cigaba da yafe masa, yace "da gaske?"

Tadaga masa kanta

Yayi Murmushi yace "na koya miki wani abu?"

Cikin sauri tace "a a wallahi, nagode, kabarshi basai na koya ba" 🤣

"to yanzu sai a zauna haka Babu abinda ake koya?" 🤔

Tace "um"
Yace "kema to bani labari, tunda kinqi yarda nakoya miki"

"ni banda labari, saide kai kaci gaba dabani"

"nima Babu labari, namanta komai yanzu, ki bari nakoya miki abun saina tuno daga nan" 🤣

Tace "a a"

Hannunsa yadora kan qirjinta yana shafa wa, ya sassauta muryar sa yace "please"

Shiru tayi masa, amma gabanta banda faduwa Babu abinda yake, a mutuqar tsorace take, breziya dinta yacire gaba daya yaci gaba da shafa qirjinta, Tun yanayi ahankali harya dawo yida sauri,numfashin sa nafita dasauri yace "Nihlaaaa... Laushi.....

Azabar da tasha Dafarko tatuna tafara yimasa raki, be fasa abinda yake ba daga qarshe ma ya hade bakinsu waje daya
Chapter 54 · 0% Book details