Sashe 57
Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Girgiza kanta tayi, tabude baki zatai magana wani irin akai yataho mata, cikin sauri tatashi tayi cikin toilet tafara kwara amai
Shima toilet din yabita yariqe ta yanayi mata sannu, tana Dagowa tazube ajikinsa, yasaka hannu yadauko ta, ya kwantar da ita yanayi mata sannu
Duk yanda yaso sutafi asbiti qin yarda tayi, yarasa menene tsakaninta da asbiti
Haka ya haqura suka kwanta tana jikinta, amma basu runtsa ba, kwana tayi tana amai
Da sassafe kuwa yasaka mata kayanta, suka tafi asbiti, sai kuka take masa ita batason allura
Suna zuwa kuwa aka daura mata qarin ruwa, sannan akayi mata text na jini dana fitsari, ba'a dade da saka mata ruwanba bacci ya dauketa
Doc. Yazo har dakin yabawa Abba sakamakon txt din, cikin sauri ya kalli fuskar Doc. Yace "Doc. Mafarki nake kokuma gaskiya ne? Kafadamin gaskiya da gaske Nihla tanada ciki?"
Doc. Yace "congratulation" sannan yafice daga dakin cikin murmushi
Jikin Abba har rawa yake yakira Momy da Daddy, dasu ya Usman yafada musu
Ruwan yana qarewa kuwa suka Taho gida, kai tsaye taga yayi hanyar gida da'ita, ahankali ta kalleshi tace "ya Abba gida zamuje?"
Cikin murna yace "gida Zan kai ki wajan Momy, daga nan nakoma nadauko mana kayanmu"
Kallansa tayi tace "meyasa zamuje?"
Cikin murna ya kalleta yace "kefa yanzu bake kadai bace, nakusa zama Daddy Abba, dan haka wajan Momy Zan maida ke mudinga baki kulawa harki warware"
Murmushi tayi, batace masa komai ba
Yace "kinyi shiru"
Cikin shagwaba tace "ya Abba ancefa haihuwa da wahala"
"waye yafada miki? to wasa suke miki"
Tace "Allah da gaske ya Abba?"
Yace "baki yarda ba ko?"
Murmushi tayi tace "um um"
Babu Wanda yasake magana har suka qaraso gidan cikin part din Momy, Momy na zaune afalo ta gansu sun shigo, tace "ashe baqi ne dani yau, sannu Nihla, zonan ki zauna"
Nihla ta kalli Abba, yasakar mata wani irin murmushi yana kashe mata ido daya, karde ya Abba harya fadawa Momy komai, tunanin tane ya katse lokacin da Momy take cewa "Allah yaraba lafiya, zoki zauna kinji" 🤣
Zama tayi, shikuma Abba ya kalli Momy yace "Momy, zanje nadebo mana kayanmu, mun dawo gida kenan saita gama warware wa zamu koma"
Momy ta kalleshi taga sai wani murna yake yana jin dadi, Wato za'azo abaje mata kolin rashin kunya agida, tatuna ranar da sukazo da daddare da abinda tagani, tace "kayan ta, kokuma kayanku?" 🤔
Comments
Share
Amnah El Yaqoub ✍🏻❣️DANGI 'DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook 👇
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Nasadaukar da wannan shafi ga dukkanin masu karanta wannan labari, i luv u All 💋💋💋
65&66
Zuciyarsa daya yace "Momy kayanmu"
Momy tace "a a, kayan ta zakaje ka dauko mata, idan ta murmure cikin ta yatasa saita dawo, amma yazakubar gida Babu kowa duk kudawo nan"
Cikin sauri ya kalli Momy yace "a a Momy, to tatashi mutafi, dama fa abinda yasa na kawo ta nan din, saboda idan nafita karta rasa Wanda zai dinga bata kulawa, shiyasa na kawo miki ita, idan nafita gaki nan, idan nadawo kuma shikkenan"
Momy tace "bari kaji Babu Inda zataje, ai yanda tazo totazo kenan"
Shima yace "a a Momy, kiyi hakuri kawai, gara mutafi, to haka Zan zauna Acan din ni kadai"
Nihla tayi Murmushi ganin yanda suke yi shida Momy tace "Momy kibarshi yadauko mana kayan namu, can dinfa Babu kowa, Momy kibarshi yadawo nan shima"
Momy tayi saqare tana kallan ikon Allah, tace "to ai shikkenan tunda mijinki kikeso"
Nihla tayi Murmushi tatashi tabar wajan, shima fita yayi da sauri saboda kar Momy ta sauya shawara
Momy tayi Murmushi ganin kan yaran nata yanzu yahadu, dama kuma abinda take fata kenan, yanzu kuma fatansu Allah ya sauki Nihla lafiya
Da daddare suna kitchen itada Momy, suna gudanar da Abincin dare, zuciyarta tafara tashi, cikin sauri tafuto daga kitchen din tana rufe bakinta datake shirin yin amai, dashi taci karo zai shigo kitchen din shima
Momy tabiyota da sauri tanayi mata sannu, Abba kuwa riqeta yayi yana cewa "ko aman ne?"
Kafin ma tabashi amsa tafara yin aman, duk ta bata masa kayansa da wajan
Momy tace "subhanallah, wai haka takeyi dama"
Cikin damuwa yace "Momy to ai yau da sauqi ma naga Tunda mukazo batayi ba"
Tace "kuje daki ta gyara kayan ta, bari agyara nan din"
Kafadunta yariqe yana mata sannu suka wuce dakinta
Kai tsaye suna zuwa yafara cire mata kayan ta, shima ya cire nasa kayan suka shige toilet
Wanka yafara yimata, sai kawar dakai saboda wannan shine karo na farko dasuka tabayin wanka shida ita atare, shikuwa Babu ruwansa shawa ma yasakar musu yariqe ta ajikinsa hannunsa kuwa yawo yake a jikinta yana goga mata sabulu, Tun suna wankan cikin hayyaci har suka fara Manta Inda suke, aka wuce Romance acikin Ruwa
Bai san lokacin da yasaki sabulun ba yacafki bakinta yanasha, daqyar suka gama wankan, suka futo, amma kana ganinsa kasan akusa yake, domin kuwa kalar Idanunsa ma kadai ta isa shaida
Haka de yake kokarin sharewa, har suka shirya suka dawo falon, Daddy yadawo gidan ya gansu yace "a a, kukuma yau kuntuna da kenan"
Murmushi sukai baki dayansu
Yace "Abba ai yakirani awaya dazu, Allah ya sauke ta lafiya"
Abba da Momy sukace "Amin"
Wajan dining Daddy yawuce, Momy ma tabi bayansa, Abba yamatso kusa da Nihla har jikinsa na gogar nata, yayi qasa da murya yace "ai yau adakina zamu kwana ko"
Cikin sauri ta kalleshi tace "wanne irin dakinka ya Abba, ka Manta agida muke ne"
Momy tana daga nesa take hango su, taga sai kallan fuskar Nihla yake yana magana qasa qasa, amma batasan me suke fadaba
Abba yace "to menene Dan muna gida, bafa haramun bane"
Tace "duk da haka, su Momy zasu iya tunanin wani abu muke"
Yace "to idan suka sani dinma ba dadi zasuji ba, bakiga yanda kowa yake murna kinsamu ciki ba?"
Tace "nide gaskiya kunya nakeji ya Abba"
"wai kunyar me, ko bakyajin dadinne?"
Shagwaba tafara masa tace "tokuma ya Abba Dan inajin dadi saimuyi agabansu Momy"
Kansa yadafe da hannunsa 🤦🏻♂️"to yanzu ke saboda kunya saimuqi yin abinmu, ai sunsan da hakan shiyasa suka mana aure ko, kinga Dan Allah tashi Muje kici abinci, babu komai acikin ki"
Haka tatashi ta nufi wajansu Momy amma bawai Dan ta yarda da maganar tasaba
Bayan sun gama cin Abincin falo suka dawo dukansu, yau harda Daddy azaman
Daddy yajuyo ya kalli Abba yace "Abubakar wata nawane cikin nata ne"
"wata daya ne Daddy, haka de nagani ajikin takardar txt din nata"
Daddy yayi Murmushi yace "to Alhamdulillah, Allah ya sauke ta lafiya"
Daga nan yatashi yawuce daki, itama Nihla Miqewa tayi ta kalli Momy tace "Momy saida safe"
"to Nihla saida safe"
Abba yazuba mata ido yana kallan dakin da zata shiga, kawai sai yaga tashiga nata dakin
Kallan sukaci gaba dayi shida Momy itama tagaji tayi masa sallama tatafi
Hamdala yayi daya ga tafiyar Momy, dama jira yake tatashi yabi bayan matar sa
Kayan kallon ya kashe, kai tsaye yatafi dakin Nihla, wutar dakin nata akunne, ya kashe, sannan ya cire kayansa shima ya kwanta
Cikin baccinta taji ana shafa ta, ahankali tafara bude idonta harta budeshi gaba daya, sai ganin Abba tayi yana kokarin dage mata riga
Kallanta yayi yace "kin tashi?"
Tace "ya Abba nide Dan Allah katashi kafita"
Rigar yagama dagewa sannan yatura hannunsa ciki yana wasa da Kirjinta cikin salon da yasan tanaso, ahankali yace "kibari mana to ko sau dayane muyi, kinji"
Babu yanda ta'iya haka tabarshi, saida tafiya tayi nisa yafara yimata ihu, yana kiran sunanta, sai sambatu yakeyi, tasan cewa su Momy ma sunji shi, dama kuma shine abinda take gudu
Hannu tasa tarufe masa bakinsa, amma saiya qwace yaci gaba da wasu irin maganganun da bai kamata ajisu ba, cikin dabara tahade bakinsu waje daya, to anan ne tasamu lafiya yayi shiru
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Washe gari kuwa haka yake ta al'amuransa ko ajikinsa, itace ma Dafarko take ta takure kanta, amma da taga Babu Wanda ya lura da itama kawai saita share, ta warware taci gaba da abun gabanta
Haka Rayuwar su take tafiya cikin kwanciyar hankali har cikin ta yacika wata hudu, a lokacin Dida haihuwa yau ko gobe, kowa yaga Dida saiya tausaya mata, saboda cikin yana bata wahala sosai idan tazauna bata iya tashi, awajan take wuni, saboda girma da kuma nauyin cikin nata
Nihla kuwa fitinar Abba ce tasa suka tattara kayansu suka koma gidansu, a lokacin cikin yadena bata wahala, saide kwadayi datake yi kawai
Shima idan akwai agidan zata tashi tayi abinta, idan Babu kuma zatayi wa Momy waya akawo mata
Yau Tun asuba Dida tatashi da naquda, Fawaz yarasa yaya zaiyi gashi gari anata kiran sallah, haka yakira mamansa awaya yafada mata, tace gatanan zuwa
Kafin ma ta qarasa gidan kan Baby yafuto, Dan haka tana zuwa tace Fawaz yabasu waje, haka yafuto yana jin ihun Dida, Tun yana daure wa harya kasa hakura yashiga dakin, ummah tanata mata sannu, shigarsa dakin kenan Allah ya sauke ta lafiya
Ummah ta kalli Fawaz tace "Alhamdulillah Allah ya sauke ta lafiya"
Fawaz yayi mutuwar tsaye ganin irin wahalar da Dida tasha, sosai yaji tausayin yarinyar, tasha wahala a rayuwa kuma tayi hakuri sosai, idanunta sunyi jaga jaga da hawaye, cikin sauri yayi wajanta yanayi mata sannu
Da qyar ta kalleshi tace "ya Fawaz, ka yafemin, jinake Kamar Zan mutu"
Umma data gama yankewa Baby cibiya tace "karna sakeji kin fadi wannan maganar Dida, kiyi hakuri keda Allah yasa bakiyi doguwar naquda ba" ta goge wa Babyn jinkinsa tamiqawa Fawaz tace "ungo riqe Babyn Fawaz, kayiwa Allah godia ansamu namiji"
Hannunsa har karkarwa yaje yariqe babyn yana kallansa, Dida tariqe hannunsa tace "ya Fawaz, kabawa Diyana shi ta kula min da yarona, wallahi ciwo nakeji Kamar na mutu"
Jikin umma yayi sanyi, tace "Dida haihuwar kenan, bazaki mutu kibarmu ba kinji, da kanki zaki kula da yaronki"
Cikin ciwo Dida tace "wayyo... Allah na ummah Zan mut...kafin ta qarasa wani gagarumin ciwon yakamata, Umma tataba cikinta tadubi Fawaz tace" tashi kuje falo kayi mata addu'ah, wata haihuwar ce "
Zaro ido Fawaz yayi 😳yace" ummah wai saita kuma shan wata wahalar? "