Sashe 27
Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali Adam yace
" yasalammm!"
Besan cewa sarai Diyana tajishi ba, itama sai tayi fuska Kamar bataji ba, tasake shi tace, "nima naqoshi, bari nakai kayan kitchen"
Adam yana ganin shigar ta kitchen ya lallaba yashige dakinsa, Dan idan yaci gaba da zama anan, maryam zata haukatashi da salonta
Bayan tafuto daga kitchen taga baya nan tayi Murmushi tace "ko'ina yakai fishin dayake oho?" 🤔
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Cikin nutsuwa take shirya musu kayansu, yau likita ya sallamesu, shikuwa Aslam yana kwance yana aikin Kallanta, har yau mamakin Ilham yakeyi, kulawar datake bashi ne yasa yaji bayason subar asbitin, duk'da gidan nasu ma su kadai ne, amma saiyake ganin Kamar idan sun koma gida zata dena, tsaf tagama shirya kayan Tajuyo ta kamashi yana Kallanta, yatsina fuska yayi alamun ciwo yace "wash Allah na"
Cikin sauri ta qaraso wajansa tace "Sannu ya Aslam, ko wani waje ne yakema ciwo?"
Yace "kad'an kad'an nakeji"
Jikinsa tafara tabawa tana cewa "ka tabbatar deko?bakajin komai"
Qirjinsa ya nuna masa yace "sai nan dina, setin zuciyata yana dan min ciwo kadan"
Wajan tasa hannunta tana shafa wa tace "Sannu ya Aslam, ze daina yima ciwon kaji"
Lumshe idonsa yayi, yanaji Kamar karta dauke hannunta awajan
Ahankali yabude idonsa yace "bafa nan baneba"
Cikin mamaki ta kalleshi tace "to'inane? Kode ma kira Doc.?"
Cikin sauri yace "um um, kinga irin nan ne fa"
Yakai hannunsa kan qirjinta yana shafa wa, wani irin zirrrr taji a jikinta, numfashinta yana sauya wa, gaba daya taji wani irin yanayi yana ziyartar ta, kuma takasa hanashi abinda yake, ganin saqon nasa yasamu karbuwa yasa ya janyota jikinsa gaba daya, babu musu ta dora kanta a Kirjinsa, shikuwa yatura hannunsa cikin rigarta, yana abinda yakeso, kansa yadora akan wuyanta yana kissing wajan, lokaci d'aya Ilham ta lumshe idonta, gaba dayansu nema suke su fita haiyacinsu Ahankali tadago kanta tace "Ya Aslam muna asbiti nefa, katashi mutafi"
Ajiyar zuciya yasauke yana Kallanta, sannan yakira number Abba, ko minti talatin basuyi ba kuwa yazo yadauke su, Ilham tana baya tanajin su suna firar kamfaninsu da zasuyi bikin budeshi gobe, ya Abba Babu wasa bayason raini, ko saka Ilham bayayi acikin maganar tasu, saide Aslam yanayi yana juyowa yana Kallanta ahaka har sukaje gida sannan ya juya, sukuma sukai ciki
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Wasa-wasa saida Fawaz yayi zarya awajan Dida harya gaji amma Dida ko kallansa batayi, gaba daya ya lalace, idan ya koma gida Babu abinda yake sai aikin tunanin ta, a yanzu kam shi kansa yasan cewa yana qaunar Dida, saide anata bangaren yanada tabbacin cewa Dida bata sonsa.
Abangaren Abba kuwa aiki yataru yayi masa yawa, ganasa aikin da yakeyi, ga kuma aikin campanynsu dasuka bude Wanda yake sarrafa kayaiyakin Furnitures, kuma Abban ne yake jagorantar komai tunda Aslam yana gida yana shan Honeymoon, shiyasa koda yaushe baya zama
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
"kiyi hakuri mana, kukan ya'isa haka"
Cikin shagwaba tace "toba saida nace ma akwai zafi ba, amma kai kullum saika dinga qyaleni" ta qarasa maganar cikin kuka
Jikinsa ya janyo ta, ya bubbuga bayanta yace "Ilham, toyi shiru mana hajiya ta, kiyi hakuri insha Allah zaki daina jin zafi, Nikaina nayi mamaki ace kusan wata daya kenan amma har yanzu kinajin zafi, but kiyi hakuri zaki dainaji kinji?" ya qarasa maganar cikin sigar sigar lallashi
Daga masa kai tayi, kafin tayi magana wani irin amai yataho mata, cikin sauri tatashi da gudu tayi cikin toilet, Aslam yabita da kallan mamaki
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Idan lissafin sa yayi daidai to yau watan Dida daya kenan agida, yau kam saide ayi Wacce za'ayi, amma inde yaje Babu Inda zai dawo saida matar sa, tsaf ya shirya yatafi gidan yaje kofar part dinsu Dida Yazauna, hajiya Farida tafuto falo zatayi kallo saitaga Kamar mutum awaje, tadaga labulen falon nasu kawai sai ganin Fawaz tayi azaune, Dasauri tasaki labulen Tun kafin yaganta, juyowa tayi tadawo cikin falon jikinta asanyaye, wannan yaro yanashan zarya, amma taga alamun Dida ko'ajikinta, Tun bata tausayin yaron harda dawo tana tausaya masa, gaba daya ya lalace wannan Jan lips nasa duk sun bushe 🤣
Haka tayi shiru tana fatan Allah ya hade kan yaran nasu gaba daya
Tun la'asar yake wajan, har magrib baije ko'inaba, saide idan ankira sallah yaje masallacin dayake cikin gidan yayi sallah yadawo, itama Dida da magrib din tafuto falo akan idonta yadawo daga masallaci yaci gaba da zama awajan
Amma saita nuna batasan ma yana wajan ba, hajiya Farida tana hankalce da'ita, tayi shiru tana kallan ikon Allah
Har karfe goma na dare Fawaz Yana wajan, kawai jira yake babanta yadawo yaje ya sameshi suyi magana abashi matarsa, adede lokacin kuma hadari Mai yawa yahadu, sai cida akeyi da walqiya alamun ana gab da yin Ruwan sama.
Iska aka fara amma Fawaz Yana zaune, har wajan shadaya na dare sannan ne aka fara sheqa ruwa kamar da bakin qwarya, Fawaz Yana nan zaune ruwa yana dukansa sai karkarwar sanyi yake, kayan jikinsa ya jiqe jalaf
Amma tsabar taurin kai yana wajan azaune, daga qarshe ma tashi yayi tsaye ya zubawa part din nasu ido yana kallo
Dida na cikin dakinta tana karanta littafi harta sauya kaya zuwa doguwar riga ta bacci, sai dan qaramin mayafi data daure kanta dashi, cikin ranta tace su Fawaz anace, Tun la'asar anzo an zaune, ai yanzu nasan dole yatafi, danni kam bazan koma gidansa yaci gaba da dukana Kamar yasamu jaka ba, littafin ta ajiye tatashi ta zuge window din dakinta taleqa, gabanta ne yafadi ganin Fawaz Acan gefe a tsaye yana karkarwar sanyi, ruwa sai dukansa yake, cikin tsananin mamaki tace "Innalillahi... Ya Fawaz"
Dasauri tafuto daga dakin zuwa falo, hajiya Farida taji alamun gudu, tace to Dida ko lafiya?
Dida kuwa kofar falon tabude tafuto wajansa tace "mekake yi hakane eh? Sai mura takamaka ko?, kawuce katafi gida"
Fawaz yanajinta yayi shiru, kuma still yana tsaye awajan bai motsa ba, Kamar marar gaskiya haka ta kalli gabas ta kalli yamma taga Babu kowa awajan saisu kadai, Sannan tafuto cikin Ruwan itama ta nufeshi, jikinsa tashiga girgizawa tana cewa "ya Fawaz katafi gida, kar zazzabi ya kamaka"
Wani irin dadi ne yakama Fawaz, ko banza yau Dida ta kula dashi, cikin sauri ya fusgota jikinsa ya rungumeta tareda hade bakinsu waje daya, tureshi tafarayi amma saiyasa dayan hannunsa yariqe waist dinta, dayan kuma yariqe kanta yana kissing lips dinta sosai
Hajiya Farida tafuto falo taga Babu kowa, cikin mamaki tace to waye kuwa yashigo naji Kamar ana gudu
Labulen falon ta janye tabude window anan idonta yasauka akan Dida da Fawaz da ruwa yagama jiqesu suna kiss, cikin sauri tarufe window din tana salati, da mema yakai ta dube dube? 🤔
Saida yagaji Dan kansa sannan yasaki bakinta yace "I'm sorry Dida, please forgive me, nayi miki alqawarin nadena komai, Allah da gaske"
Shiru tayi, takasa cemasa komai, ganin haka yasa yaja hannunta yace "zomu tafi gidanmu"
Hannunta ta fizge tajuya zata koma ciki, ganin abinda take shirin yi yasa yadauketa cak yayi wajanda motarsa take yasakata aciki sannan yashiga yatada motar, megadi yabude masa, yafice daga gidan
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Books ne agabansu masu yawa, duk na addini ne, yanayi mata bayanin su dalla dalla, littafin hannunsa na iziyya har sun danyi nisa aciki, yana sake yimata bayani dangane da hukunce-hukuncen tsarki da kuma abinda ya wajabta ayi tsarki, dagashi sai jallabiya amma tsabar yanda yadage yanayi mata bayani yasa jallabiyar ta tattare daga qasa kana ganin gajeren wandon dake jikinsa 🤣
Ita kanta dalibar tasa, wani shegun riga da wando ne a jikinta, gaban rigar abude kana iya hango albarkatun qirjinta awaje
Kallanta yayi yace "maryam kina ganewa kuwa?"
Matsowa tayi jikinsa ta leqa cikin littafin tace "eh ina ganewa"
Idonsa ne yasauka akan qirjinta yazuba musu ido yakasa daukewa, tana ganin haka tayi Murmushi cikin ranta
Afili tace "ya Adam!"
Firgigit yayi, yadawo haiyacinsa, yana sakin ajiyar zuciya yace "yawwa kina ganewa ko?"
Murmushi tayi tadan kwanta ajikinsa cikin dabara, tasaka hannunta akan littafin dake hannunsa tace "Amma nan wajan bangane fassarar saba ya Adam, kasake min bayani kaji"
Kallanta yayi yaga yanda ta kwanta ajikinsa, gashi ta dora masa qirjinta agefen nasa qirjin, yanaso yayi magana amma yakasa, hakanne yasa yayi shiru tare da lumshe idonsa, baiqi ace sun tabbata ahaka ba shida Maryam, tanada tarin baiwa dayawa yarinyar, dukda yasan cewa wasu gayun sun rigashi
Kallansa Diyana tayi cikin rada tace "ya Adam kawai ni nagaji ma abar karatun sai gobe, yanzu dare yayi sosai"
Idanunsa a lumshe bai iya bata amsa ba, sai kansa daya daga mata kawai
Mamaki yagama kashe Diyana, tarasa gane kan ya Adam, har yanzu Yaqi futowa fili ya nuna mata yanda yakejinta aransa, to kode har yanzu duk wannan Jan hankalin nasa datake yana nufin yace bai fara sonta ba?, ko yaya idan tahada jikinsu baida aiki saide ya lumshe ido amma har yau yakasa baiyana mata yanda yake sonta, aikuwa inde hakane tadinga gasa masa aya a hannunsa kenan harsai ya furta mata kalmar so, bazai iyu tadinga yin abu da jikinta da kalaman ta amma yanata basarwa ba, zataga qarshen basarwar tasa.
idonta abude suke tana tunani tana kuma kallansa yanda ya lumshe ido, tana dariya qasa-qasa
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tunda suka shigo gida take ta masa kuka ita yamaidata gida
Kujerar datake kai yazo ya tsugunna a gabanta, yadora hannunsa akan cinyarta yace "Baby Dida, rigima kikeji ko? Kinga fa ruwa ake, kibari gobe saina maida ke gidan kinji?"
Cikin kuka tace "ai nasan ba maidani zakayi ba"
Yace "a a, zan maida ke, bakisan banason abinda zaisa ranki yabaci ba?"
Dago kanta tayi tace "kuma shine kakeyi ba" sannan ta maida kanta qasa tana kuka
Murmushi yayi yace "to naji, kuma nadauki laifi na, inde shan kayan maye ne yakesa ranki yabaci ni wallahi nadena"
Tace "ai rannan ma haka kace"
Girgiza kansa yayi yace "Dida! Wallahi da gaske nake, idan kika sake kamani inasha nayarda ki dauki kowanne irin hukunci ne akaina amma banda yin nesa Dani, kinji?"
Daga masa kai tayi batare datayi magana ba
Yace "yawwa, to kokefa, tashi Muje kiyi wanka, kicire wannan kayan, kinga duk sun jiqe"