Sashe 55
Dangi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk yanda taso zillewa kasawa tayi, haka tabarshi yayi yanda yaso da'ita, amma kuka kam tasha shi, bataji banbanci ba tsakanin sa dana farko, kuka take masa sosai, shima kansa abin yabashi mamaki ganin wannan karon ma daqyar yashige ta, tana rungume a jikinsa yana lallashinta yace "kina shan wani abu ne?"
Girgiza masa kai tayi, yace "kiyi hakuri to, zaki de najin zafin nan gaba kinji"
Ahankali tadaga masa kanta
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Haka Rayuwar taci gaba da wakana, komai yana tafiya yanda yakamata a kowanne bangaren, har Tsawon wata biyu da satittika, zuwa wannan lokacin Adala ta auri baba Inda Mazawaje family sukayi mata kara aka hadu aka rakata dakin mijinta dake Abuja bayan zaman sati biyu datayi awajan danginsa har suka Dan saba da'ita sannan tatafi abujan, baba yana jin dadin zama da matar sa sosai, haka Nihla tayi farinciki da auren mahaifin nata, kowa yanayin aure yana Dan murmurewa amma awajan Nihla, babu wannan sai wata uwar rama ma data qarayi, kana ganinta zakasan ta rame sosai, saboda har yanzu Muddin ya Abba ya nemeta tofa tanajin zafi sosai, shi kansa abin har mamaki yake bashi, kuma har yanzu idan zai shiga daqyar yakeyi, kullum sai yasha fama, hakan yasa tasaka abin aranta duk ta rame, ga ya Abba Babu wasa, ranaku daidai ne bayayi, idan tayi korafi yace ahakane ai zata saba, babu yanda ta'iya sai hakuri amma abin yana damunta sosai aranta, gashi bata fadawa kowaba ba
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
"wayyo Allah ya Adam nashiga uku, cikina"
"Innalillahi maryam ko naquda kike ne?"yafadi haka cikin rikice wa
" ya Adam Zan mutu, Dan Allah ka yafemin kaji, mutuwa zanyi "
Idon Adam yacika da qwallah ganin irin wahalar da Diyana take ciki, gashi tana kiran mutuwa, yace" mariya kiyi hakuri, bari mutafi asbiti, ba zaki mutu ba kinji, kiyi hakuri "
Jikinsa na rawa yakira hajiya Na'ila awaya yafada mata, cikin tashin hankali tace suhadu a asbiti
Adam yasa hannu yadauketa gaba daya, yasa ta amota cikin sauri yaja motar sukabar gidan, yana driving yana juyowa yana Kallanta, ikon Allah ne kawai yakawo su asbitin lafiya
Suna zuwa hajiya Na'ila ta kamata sukai ciki, likitocin ma suna karbar ta sukaga haihuwar tazo kusa, Adam yakasa zama, sai zagaya wajan yake, hajiya Na'ila kuwa addu'ah take mata kawai
Bata dauki lokaci Mai tsawo ba kuwa cikin temakon ubangiji ta haifi danta namiji Mai kamada Adam sak
Hajiya Na'ila tarasa Inda zata dora ranta saboda murna, shi kansa Adam abin ba qaramin dadi yayi masaba, yau shine da dansa na kansa
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Bayan kwana shida suna zaune adaki ta dashi, tadubeshi tace "ya Adam nikam sunan wa zamu sawa yaron nan ne? Nasan sunan Daddynku zakasa ko?"
Adam yace "a a maryam, bazan sa sunan Daddynmu ba"
Tace "to ya Aslam zaka saka?"
"A a, bashi Zan sakaba"
Cikin mamaki tace "towa zaka saka?"
Ajiyar zuciya yayi yace "maryam, Aslam dan'uwana ne, dama can akwai zumunci a tsakanin mu, Karki Manta Allah ne yahadamu maryam, Inda danta iyayen mu ne ba zasuyi tunanin hadamu aure ba, amma gashi kakanninmu sunyi wannan tunanin, badon komai ba saidon su qara danqon zumunci a tsakanin mu, mu jikokinsu, kinga Aslam yasaka sunan Abba, dan haka nima acikin mu jikoki Zansaka sunan wani"
Ajiyar zuciya tayi tace "hakane kam, gashi yanzu atsakaninmu jikokin muna zumunci sosai, haqiqa auren zumunci akwai dadi idan har iyaye suka kauda kai akan yayan su, amma Muddin akace yara sun samu matsala, har aka samu rabuwar kai adangi wannan yana bayan wannan, wannan ma yana bayan wannan, to tabbas dole aure ya lalace, kuma dole kan mutanan wannan dangi yarabu, yanzu de sunan wa zaka saka masa? "
Kai tsaye yace "Fawaz"
Murmushi tayi tace "to Allah ya rayamana ya Fawaz, Dida tayi miji kenan" 🤣
Gaba dayansu sukai murmushi
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Washe gari sunan Diyana, Tun safe Dida take fama da tashin zuciya, komai taci sai amai, hankalin Fawaz yatashi, dan haka yadauketa suka tafi asbiti, suna zuwa kuwa aka gama yimata gwaje gwaje, doc din yafada musu abinda gwajinsu yabasu
Fawaz yace
"Doctor, da gaske kake mata ta tana dauke da ciki harna Tsawon wata biyu?"
"qwarai kuwa Fawaz, matarka tanada ciki, Allah yasauketa lafiya"
Cikin farin-ciki yayiwa Doc din godia, suka Taho, ahanya ma yana driving amma bakinsa yakasa rufuwa, gidan Diyana zai kaita wajan suna amma saiyai kwana suka tafi gida
Wannan ne karon farko daya taba kawota wajan ummansa tunda aka musu aure, ummah taji dadin ganinsu sosai
Suna zaune afalo shida ita, Umma kuma tatafi takawo musu ruwa, yadubeta yace "gaskiya ko Baby Dida, idan kika haifamin Baby me kama dake dakuma halaiyarki zanji dadi" 🤣
Ta kalleshi tace "ko"
"hakane, wannan shine fatana, naji dadi sosai, Allah ya saukeki lafiya, me kikeso nasiyo miki amatsayin gift ki fadamin pls?"
Kai tace "bana son komai ya Fawaz, kawai sonake karabu da wannan abokin naka Wanda yake daukan hankalinka zuwa shaye shaye"
Murmushi yayi yace "angama hajiya ta, saime kuma?"
Saida tayi farrr da'idonta sannan tace "saikuma zancen aiki, ka daure kafara zuwa Kamar yanda kowa yake tafiya aiki, kadinga temakon Abbanku awajan ajikinsa, zaiji dadi sosai"
Murmushi yayi yace "angama Baby Dida, aini yanzu gaba daya nazama naki, sai yanda kikai dani"
Ya matso jikinta yayi kissing kumatunta
Zaro ido tayi tace "Allah idan ummah tadawo taganka ko Babu ruwana"
Dariya yasaka, adede lokacin ummah tashigo falon hannunta dauke da lemo, bayan ta ajiye musu suka qara gaisawa, Fawaz yace "ummah, please ki fadawa Abba na next week Zanfara futowa aiki"
Farin-ciki yakama hajiya Abida tace "Alhamdulillah, Allah abin godia, toshknn Fawaz, yana zuwa Zan fada masa insha Allah"
Sake dubanta yayi yace "am umma, daga asbiti fa muke, Doc yace Dida nada ciki" 🤣
Cikin sauri Dida takai Kallanta gareshi, sannan tarufe idonta cikin kunya
Ummah tace "alhmdllh, kuce niyau da labarai masu dadi kukazomin" ta kalli Dida tace "Dida? Allah ya saukeki lafiya kinji yata?"
Dida tayi Murmushi shikuwa Fawaz yace "Amin ummah" 🤣
Sun Dan dade suna fira sannan sukai mata sallama suka tafi gidan Diyana
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Taron suna ya qayatar, Diyana da danta Fawaz sun shiga sun fita, wannan karon ma hajiya Na'ila itace tayi kaka gida akan komai, ita ala dole sunan jikanta ake, Kamar de yanda tayi a sunan Ilham 🤣
Gaba dayansu yaran sukam suna dakin maijego sunata fira, sai bayan sallar magrib ya Abba yazo yadauki Nihla suka tafi gidan Momy
Suna zuwa Nihla tafada jikinta cikin murna, anan falo suka baje kolin firar yaushe gamo, shikam yana kawota yafice
Saida sukai sallar ishsha'i sungama cin abinci, Momy taje daki tahado mata wani tsumi takawo mata tace "ga wannan kisha, rannan Abba yazo namanta ban bashi yakai miki ba"
Jikin Nihla yayi sanyi ta karba tace "Momy ni wannan abun banason sha"
"shirman banza, meyasa zakice ba zakisha ba? Cemiki akai wannan rawar kan na Abba abanza yake miki?"
Cikin shagwaba tace "to Momy shima tambaya ta yakefa wai kona sha wani abu.. ni... ni wallahi Momy auren nan inaa" 🤣
Ajiyar zuciya Momy tayi, ta kalleta dakyau tace "Nihla, shiyasa naga duk kin fada, kinyi yar kama?"
Cikin in-ina Tace "a a Momy ni kawai...." saikuma tayi shiru
Momy tace "Nihla bakida Wanda ya fini kinji ko, kidena kallo na amatsayin mahaifiyar Abba, ki kalle ni amatsayin mahaifiyarki, fadamin menene yake damunki kika rame"
Ahankali tace "Momy ya Abba ne, kusan kullum fa... Allah Momy rana daidai ne bayayi nikuma zafi nakeji har yanzu, shine yace idan wani abu nake sha yake sake rufewa tona dena"
Momy tayi Murmushi tace "tokuma Nihla saboda wannan sai kiyi shiru? Yanzu kenan badon na tambayeki ba haka zaki zauna ko?, toki godewa Allah ma dayake tsallaken wasu kwanakin"🤣
Nihla tayi shiru kanta akasa, takasa hada ido da Momy
Momy ta dafata tace "Karki sake boyemin damuwar ki kinji ko? Bari inyi magana da wata qawata ta kawomin maganin dazaki dinga sha insha Allah zaki denajin zafin, tunda nasan ba yanzu Abban zai dawoba harta aikomin ma kafin kutafi, amma yanzu de dauki wannan tsumin kishanye duka "
Nihla ta daga kanta alamun to, sannan tadauka ta shanye shi tas
(eh lalle Momy kin bawa Abba dama sosai 🤪
Najiya dayau kenan, Mutara zuwa gobe insha Allah 🙏🏻)
Amnah El Yaqoub ✍🏻❣️DANGI 'DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook 👇
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
63&64
Saida Momy taga Nihla ta'ajiye cup din Babu komai sannan tadauki wayarta, takira qawar tata tatashi tayi cikin dakinta tana waya
Nihla tasaki ajiyar zuciya, tabbas barin damuwa acikin zuciya ma wata illar ce, yanzu gashi data fadawa Momy matsalar ta tana shirin tafiya
Tashi tayi daga kan kafet din falon takoma kan kujera ta kwanta tazuba wa tv ido tana kallo
Jitayi yanayin ta yanata sauyawa, kuma tabbas tasan cewa hakan baya rasa nasaba da maganin da tasha yanzu, shigowa cikin falon yayi bakinsa dauke da sallama, ta amsa masa tana kallansa
Kafafunta yadauke Yazauna awajan sannan yadora mata kafar akan cinyarsa yace "muwuce yanzu ko?"
Fuska ta yamutsa alamun tanason kuka tace "ya Abba Dan Allah mukwana anan kaji"
Wani irin shu'umin kallo yayi mata, yasaka hannunsa yana sosa mata tafin kafarta tareda shafa wa yace "kin tabbatar zaki iya?"
Idonta ta lumshe alamun jin dadin abinda yake mata tace "emana to menene"
Ganin bata gane Inda maganarsa ta dosa ba yasa yafuto mata baro baro yace "zaki iya rufemin bakina idan kika sani kuka ko?"
Cikin shagwaba tace "uhm.. To ya Abba basai muhaqura ba"
"muhaqura dame? Bari kiji dama can bansan haka akeji ba, Inda nasani ko kwana daya bazan bari kiyi batare danayi ba"
"to Dan Allah mukwana anan din kaji"
Wani irin kallan luv yayi mata, ahankali yafara shafa kafarta yana tura hannunsa zuwa cikin siket din dake jikinta har yazo kan cinyar ta yaci gaba da shafa wa cikin wani irin salo, lumshe idonta tayi tareda bude masa kafar ahankali
Kamar Wanda yake mata rada yace "nide bazan iya haqura ba, kuma yauma sainayi"