Sashe 92
Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faduwa mug din coffee dake hannunshi yayi yamike tsaye da sauri tareda dafa kirjinshi, lips dinshi nawani irin rawa yace "A.....anee.....s...sah" da sauri ya shiga juyawa yana kallon ko ina a dakin dan tabbas yaji muryan Aneesah takira sunanshi cikin kuka.
[15/04, 07:57] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
6️⃣1️⃣ & 6️⃣2️⃣
Da sauri Abdul dake kusada Aliyun a kan kujeran yatashi ganin yanda Aliyu ya zabura, kafadarshi yataba yace "menene Leo? Jibi yanda kafasa mug, kazabura kamike tsaye, menene?" dago jajayen idanunshi Aliyu yayi dan mugun haushin Abdul yakeji, dashi da Momma da Dad dukansu su ukun, hanun Abdul din ya kabar daga kafadarshi yace "don't f*cking touch me Abdul, nafada maka stay away from me" yay maganan yana tsallake mug din daya fasan yay hanyar bedroom dinshi da sauri Abdul yabishi riganshi yarike tabaya yace "What's up with you Leo sabida Rauda tarasu ne kake wanan masifan? Sai dauremin fuska kake, kaki kulani tunda mukazo eh? Menene? Menamaka? I feel there's more to this your anger, talk to me Leo mena maka wai?" fizge bayan riganshi Aliyu yayi azuciye yay handar daki da sauri Abdul ya shiga gabanshi yatare kofan da bayanshi cikin fushi yace "wlh ba zaka shiga dakin nan ba saikamin magana" cikin wani irin zuciya Aliyu yayo kanshi ya chakumo mai riga idanunshi sunyi jajir, cikin tsananin fushi Abdul yace "dakanni mana tunda fada kakeso ayi, beat me kaji, nace kafadamin mena maka, why why why are you angry Aliyu?" cikin fushi Aliyu yace "please kamin shiru, I tot u are my blood Abdul, nadauka in my absence u can stand for me ako'ina aduniyan nan, u are the first person to know how deeply my love for Aneesah is, nasota tun kafin Dady ma yasan mahaifiyarta harya aurota yakawo ta gidan nan, how could you? You couldn't defend Aneesa na in my absence, kabari Dady yakaita Prison, do you have any idea what she went through a prison dinan? Kaga condition din prison din da aka kaita kuwa? Can't you defend my woman bayan kasan yanda matayen Dady suka tsaneni they can do absolutely anything possible to me eh? After everything dakamin kazo kanamin magana u think am that weak Aliyu you use to know? All of you consider me as a weak person kunkai wacce nakeso gidan yari, kun azabtar da ita sanan kana daukan zan nuna everything is okay? No, no, no way Man, bari kaji am not that old Aliyu that u know, and duk wanda yake da sa hannu aka kaimin Aneesa prison I will never be in peace with that person, I can't forgive you Abdul, I can't" yana maganan yajuya zai fita da sauri Abdul yabishi yarike shi gam sanan ya zagayo ta gabanshi ya idanunshi sunyi ja kaman zaiyi kuka, murya chan kasa yace "am sorry Aliyu, I am so sorry Cousin, kayakuri Leo, ni karan kaina kunyan kaina nakeji but what can I do? Eh, sai bayan Dady ya kaita prison naji a asibiti dayazo yake fadimana, dana fara karyatawa Aneesa bazata iya hakaba ya nunamana footage din I was shocked, I was flabbergasted, situation dinka at that moment na rashin lafiya yasa bansami daman bincike koyin wani abuba akan video I only watched it once nacigaba da lura dakai dan Dady is always going out ya kawo wayanan doctors din da zasu dubaka sanan yana zuwa embassy, karkai fushi dani dan uwana kai kadai gareni, I know how you feel, I know how strong your love for Aneesa is, true love never dies, we will go through this together, duk abinda kaga yafaru da soyayyar ku haka Allah ya tsara dama chan zai faru, babu smooth Love Leo, kowani soyayya nada nashi up and downs din, this is not time to be blaming anyone, this is time dazamu natsu mujira ayi sadakan bakwai sai mu sami Mum mubata hakuri, let's calm her down dan anzalunci yarta, an cutar da ita, and in sha Allah Aneesah ce matarka komin runtsi, komin wuya kaji kanina, we are in this together cousin" ahankali Aliyu ya dago kai ya kallai dudda kalaman shi sun ratsamai zuciya ya sosamai inda kemai kaikayi yace "thanks, but am fighting my battle alone" yana fadin haka yafice tareda bude kofan yafita tsakar gidansu, mutanene sosai da jama'an Dady zazzaune kan maka makan taburman da aka shimfida duk anzomai gaisuwa, waje Aliyu yafita ya tsaya yana kallon hanya, abun duniya sunmai yawa ga rasuwan Rauda sanan ga matsalan rayuwan shi da Aneesa, he feels like crying but bazai kara kukaba, he is strong, he is strong, he will handle this, hannunshi yadaura akan zuciyan shi ahankali yace "Anebaby" shiru yadanyi kafin ahankali yace "stay put, stay safe, am coming for u duk inda kike aduniyan nan, I l...ove ....you" yadanyi shiru ganin muryan shi narawa kafin ahankali yace "always". ganin kanshi yasoma masifar ciwo yasa yabude idanunshi ahankali kafin yawuce masallacin anguwan su yadauro alwala ya shiga cikin mosque din.
****
_Kaduna_
Hannunta tadaura akan zuciyanta dake wani irin bugamata tana ganin fuskan Aliyu, da last moments dinsu, her heart seriously yarns for Aliyu but abu daya tasani shine bazata taba auran shiba aduniyan nan, bazata taba aurenshi ba, ta tsani gidansu Aliyu sanan ta tsani Abba daya mata shegen duka yabada ita ga police, but she just wish she can see Aliyu one last time tanason taga halin dayake ciki yaji sauki?? Wani irin kuka take sosai mai tsuma rai, cikin kukan tace "Ammi, banson naje gidan nan, na tsani gidan, ni Ammi na kawai nakeson nagani, Ammi na, nadade banga mamana ba, na tsani kaina, I hate myself, banson kaina, ni nasan bansama mutum guba a abinci ba amma nagani a camera da idanuna cewan nida kaina nasa guba a abincin, aka kaini gidan yari bayan yan sandan sun kaini police station sunmin dukan bala'i dawata irin bulala, no body knows what I went through, aka kaini gidan yari, manya manyan matane nagani awurin, bansan me gidan yari ba but danaje naga suna neman kasheni yasa nima na farayi kaman su, na nemo wukake, da makamai duk wanda yazo kusadani illatashi nakeyi dan ko banyiba su haka zasuyi, duk jikina shaidojin bulala ne kala kala da makamai, I've grown thick skin, nakoya ta hardest way cewan dole saina koyi yanda zan kare kaina nima, na tsare kaina inba hakaba kasheni zasuyi, nagaji, nagaji da komi, kowa bayasona, wajen Ammi na zanje, kowa korana yake, ance ni mayya ce, ance banda imani sunsan irin wahalan danasha ne? Sunsan medame akamin?" tafashe dawani irin kuka dayasa Zaid yaji kaman ya tsugunna ya tayata yi, daga maganganunta yagane kaman ankaita gidan yari akan case din saka guba a abinci ne, to sunan namijin data fara kirafa Aliyu? Ko shine akace tabama guban?"
Ahankali ya tsugunna yazaro handky daga aljihun shi yamika mata yana girgiza mata kai murya chan kasa yace "kidena kuka, clean your tears" dago jajayen idanunta dake fitar da ruwa sosai kaman famfo tayi ta kallai, gyadamata kai yayi yace "please ki karba" ahankali tamika hannunta yasa mata, goge hawayen tayi ahankali da sun kasa dena zubowa, cikin kwantar da murya yanda koma mezai fadi zai shegita sosai yace "the feeling of mutum ya tsani kanshi sanan yanaganin kowa dake tareda shi ya tsaneshi shine abu na farko dake wurga mutum to depression, Aneesah!" ahankali tadago jajayen idanunta dake cikeda da hawaye ta kallai, kwayan idanun har kyalli suke yace "inada Sister her name is Fauzy she's just like you, the first time dana ganki hakanan naji wani iri, bazan iya barinki a condition din dana ganki ba, dudda abubuwan dakika min bantaba jin tsananki for once ba dan ganinki nake kaman kanwata, am a Dr dake da 2degree, surgeon sanan my second degree na karanci psychology, am a psychologist, I know alot about physical and mental state of person, nasan both normal and abnormal behaviour of mutane, when I first saw you Aneesah" dan shiru yayi ya lumshe ido yace "I saw a little young lady that was depressed, abinda nagani a fuskanki was anger, resilience, and a strong young lady that is forming she's strong yet her heart is as fragile as egg york, she misses her love ones but fushin datakeji yanagab da overpowering nata dan tana saukar da fushin ne akan kowa da wanda ya dace da wanda bai dace ba and that could lead you to abinda zaki iya nadama nan gaba, I want to help you but dole saida amincewar ki, can you take me as yayanki?" yay maganan yana kallon fuskarta da hawaye yagama wankewa, yanda take kallonshi idanunta sunyi jajir harsun soma kumbura ganin batada niyyan mai magana yasa yace "pls Fateema, allow me to become your brother, I want to guide you, namiki fada in kinyi kuskure and take care of you, help you overcome this tough phase of life, banda wata manufa, dan haka karki yi tunanin komi am just someone danasan Allah yahada mune danna taimakeki kin yarda?" yanda yay maganan yasa ta gyadamai kai kawai ahankali tana kallon fuskanshi sai taga lips dinshi kaman na Ya Aliyu saidai na Aliyu sunfi nashi pinkish sosai, Aliyu kuma yafi wanan haske sosai dudda shima yanada haske, wani irin murmushi yasakin mata ganin ta amince yace "yauwa yar kanwata, tashi kije ki wanko fuskanki to" da sauri Baffa da tunda ya ijiye su Ibrahim adaki yafito danyasami Dr yaji yanda Aneesa ke kuka abakin kofa ya tsaya ta bala'in bashi tausayi jin maganganun ta, ganin yanda Dr yabi da ita yasa hakanan Baffa yaji inama zaice yanason ta dan yamugun iya tafiyar da mutane kaman abinda ya karanta kenan. Dakinshi yakoma yay shiru yana jiran zuwan su Na Sani.....