← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 133

Sashe 130

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Yadade yana cin abincin wanda yawanci sliced fruits yafici sanan yadanyi kallo daga baya ya kashe wutan dakin nasu yahau kan gadon, jawota jikinshi yayi ya kankameta shima yagaji amman mugun sha'awan ta yakeji he is just trying to be a gentle men yasan tagaji saisa kawai zai barta, ahaka yanata tunane tunane bacci yay awon gaba dashi.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Shiya fara tashi wuraren karfe biyar na asuba ya mika hannu ya kunna bedside lamp din, ahankali yabude idanunshi dake cike da bacci yadaurasu akanta yana kallonta yanda take baccinta hankali kwance, dan murmushi yayi yana kallon yanda suka manne da juna, tayi wani shegen kyau sabida kayan baccin data saka sai munshari take ahankali akan fuskarshi dan fuskanta na facing nashine, murmushi yayi ya sakan ma wuyanta kiss sanan yatashi daga gadon ahankali gudun karya tadata ya shiga bathroom yana shafa maranshi dan he is having some pains, wanka yayo tareda dauro alwala yazo ya saka jallabiya yahau kan dadduma yay salla zama yayi yayi yay azkar tsaf sanan ya tashi dadduman ya linke sanan yacire jallabiyan ya ijiye akan bed, wani white beach short yasaka batare dayasaka belt ba yadauko wasu fitina nun turaren maza ya fesa a hannunshi sanan ya shashafa ajikinshi ya ijiye sanan yabude kofa ahankali yafice waje yamaida kofar yarufe dan baiso yatadata.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Wani irin iska mai dadi dayake dukan fuskarta ne dakuma haske dataji kan fuskarta yasa tabude ido ahankali, rolling eyes dinta tayi tana kallon ko'ina yanda dakin looks breath taking, amazing view datake na Beach dan class door ne frontage din, tashi ahankali tayi zaune tana karanto addu'an tashi daga bacci sanan ahankali tamike tasauka daga kan gadon ta shiga bayi, brush tayi sanan tai wanka da ruwa mai zafi sosai sanan ta dauro alwala ta sanya bathrobe dinta tafito, share jikinta tayi sanan tadau gown din jiya tasaka tazo tahau kan dadduma tai salla ta zauna almost 20min tabata tana azkar tana idarwa ta tashi daga kan dadduman tana turo baki ko ina shikuma yaje oho, tawani tashi bata ganshi ba, haushin hakan takeji, box dinsu tabude duka kayan taciro ta jerasu a hanger ta sassaka a wardrobe din dakin, tadauko daya daga cikin g-string din dake cikin kayan white color tana turo baki sabida kawai bata saba rayuwa batare datasaka pant bane da wlh bazata saka abin nanba yadaifi babu, the g-string look damn sexy a black fat ass dinta, wani floral beach gown tazaro daga hanger data rataya tasaka, white ne gown din yanada spaghetti hand da open neck, da igiya ake daure open neck din gown din badai kyauba, irin kayan yan gayun nanne da ake sawa da vacation, tsayawa tayi agaban babban mirror bayin ta taje kanta da sababbin comb din da hotel din suka ijiye musu harda hair dryer, gashin da dama yasha gyara ya kwanta yana kyalli kaman ta shafamai mai, sanan tadau wani flower ribbon white takama kanta dashi, kallon kanta tayi amadubi gabaki daya gani tayi ta chanza kaman ba Aneesah ba tadawo kaman irin Black yan gayun Arab ladies dinan, models for that matter, tururukan nan masu kamshi ta dauka ta feffesa, sanan tafito daga bathroom din, zama tayi abakin gado tana kallon TV dake aiki a tashar India tanajawo handbag dinta, bude kofar su da akayi yasa tadago kai da sauri, Aliyu ne dagashi sai Beach short dayadan zazzago dashi kasa kana ganin beginning of his duwaiwai babu ko boxer aciki, ba riga ajikinshi, kirjinshi yawani irin fito kaman zai fashe muscles nashi amurmurde tsabagen workout da yakeyi he was looking damn sexy, dauke kai tayi daga kallonshi da sauri kirjinta na bugawa fast fast dan sosai taji wani iri yanda ta kalli bare chest nashi da gashi ke kwance akai, wani matsiyacin murmushi yayi yamaida kofan yarufe yana karasowa ciki yana shafa kirjinshi, karasowa yayi bakin gadon yafada kan jikinta kaman wani yaro murya chan kasa yace "I'm trying to pay attention, but you are too f**King sexy wife, you look beautiful" dan murmushi tayi tana ture kanshi daya daura kan cleavage dinta yana shinshinawa, tadan turo baki tace "me haka, ni ina kwana" dago kanshi yayi ya kalleta kaman zaiyi mata kuka shima yatura mata baki yace "I've missed them kidena turani, ni lpy lau" murmushi tayi jin yanda ya amsata kaman yanda ta amsashi, ganin tana murmushi yasa yay murmushi shima yace "zomuje waje kiga, but am blindfolding your eyes fa" yay maganan yana nuna mata dan clean kyallen daya dauka baki yace "are you ready?" gyadamai kai tayi feeling excited hakan yasa ya mike tsaye ya zagayo tabayanta ya daura mata blind fold din sanan ya daga ta tsaye yasauko daga gadon yarike mata hannu yace "let's go" fitowa sukayi waje yana kallon jikinta yanda farin gown din yamata kyau yana kallon almost half of her chest that is outside, karasawa yayi daidai gaban beach din ya tsayar da ita sanan yakoma bayanta ahankali ya kwance blind fold din tareda zare ribbon din data kama gashinta dashi gashin yawani zubo bayanta, wani murmushi yayi yace "👌 perfect, I love the hair down" sanan ya zagayo ta gabanta dan yaga me take kallo, white sand beach din wurin take kallo ga ruwan blue dashi looking calm, tsugunnawa tayi ahankali tasaka hannunta cikin ruwan tawani lumshe ido tana hura hanci tanajin sanyin ruwan har brain dinta sanan gawani irin serene kamshi da wajen keyi babu mahaluki ko daya awurin daga ita sai shi saikuma ruwa, she feel calm, and she feel happy, she is feeling super peaceful kaman batada matsala ko daya aduniya, tsugunnawa Aliyu yayi kusada ita yana kallonta yanda ta lumshe ido iska nawani irin kada gashinta daya saki ta baya yana lilo, ga gaban rigana shima na kadawa dayasa yake hango saman boobs dinta da kyau da babu bra ajiki looking perky, ahankali yakai hannunshi ya tattare yan gashin dake rufemai kirjinta sabida iskan dake kadawa yagansu da kyau, ahankali yace "Wife" bude idanunta tayi ahankali ta juyoda kanta ta zubamai wani cool love look da idanunta dasuka dan chanza launi sabida lumshe sun datayi for a while, ajiyan zuciya ya sauke danji yayi kallon nasa tsigan jikinshi tashi, cikin wani irin yanayin na shaukin so yace "I will do anything you want me to do Hayati, as long as you keep looking at me like that" murmushi tayi ta debo ruwa da duka hannayenta biyu ta watsamai unexpectedly jin maganan banzan dayamata tome a kallon datamai, gasping yayi dan yaji sanyin ruwan data watsamai ya kalleta, fashewa da dariya tayi ta mike tsaye da sauri ganin shima yana debo ruwa da hannunshi, tana ganin ya mike tsaye ta kwasa da gudu tana dariya ganin zai ramane, binta shima yayi da gudu yace "no bazan yarda ba saina rama" yana binta da gudu tana ihu agaban beach din kafafun ta na shiga cikin white sand din wajen, yana kallon the way her ass ke shaking kaman babu any pant that is holding them, kara gudu yayi yamika hannu tareda fizgo riganta tabaya ihu tayi sosai tawani irin fado jikinshi atare suka fadi akan white sand din wajen dakeda lema leman ruwa, matseta yayi yace "wana kama?" ihu tayi tana dariya sosai tace "natuna pls, laaaaa Snuggles tsaya kaga wani abu" tamai maganan tana pointing wani bishiya, sakinta yayi da sauri sabida yanda tamai maganan dan yaga metake nunamai tashi tayi daga jikinshi tajuya da nufin gudu takoma dakinsu taga wani hadadden gadon katako mai rumfa an shimfida farin bed sheet da bargo mai laushin sosai kan gadon gawasu fararen labulaye a jikin runfan gadon dasuka zagaye gadon an daddaure a gefen gadon hakan yabata daman ganin gadon da labulen yarufe, an barbaza red flowers akan gadon ko ina, sai gawasu red candles acikin red glasses an zagaye gadon dashi, sanan kan gadon wajen pillow wani white tray ne da small ceramic kettle na shayi kekai sai small mugs guda biyu dakuma pancake da aka yanka different fruits aka zagayeshi ga cutlery agefe, tsayawa tayi chak tana kallon gadon ita gani take all this abubuwan datake gani kaman amafarki take ganinsu, rungumeta da akai tabaya yasa ta sauke ajiyan zuciya da sauri, Aliyu ne yazo tabaya ya rungumeta ya zagayo da fuskarshi ta wurin wuyanta ya danna mata kiss yana shafa cikinta yana shakam kamshjn datakeyi, lumshe ido tayi dan taji kiss din har brain dinta, Murya chan kasan makoshi tace "Ya Aliyu" batare daya ciro kanshi daga wuyanta ba yace "uhn Yaya Aneesah" murmushi tayi tace "gadonchan looks adorable I love it wlh kaman a movies, a movies ne kake ganin bed irin wanan agaban beach mai labulaye" murmushi yayi yace "is ours Coco, do you love it?" gyadamai kai da sauri tayi tana murmushi tana kallon gadon, kiss yasake manna mata a wuya ahankali yace "am glad you love it, am meant to give you what you love, ayi yar rige rigen zuwa gadon aga" da sauri tace "to saken kaga ai nafika gudu dama" sakinta yayi yace "okay in the count of one, two......" kafin yace three Aneesah ta kece aguje tana dariya tana wai goshi ganin baima fara zuwaba, da gudu yabita yace "wlh you cheated wife bazan yarda ba" wani irin tsalle Aneesah tayi tahau kan katifar dakeda taushi kaman da auduga aka yita tawani irin kwanta tana daga hannu tanama Aliyu dake zuwa yana kumbure kumbure dariya.
Chapter 130 · 0% Book details