← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 133

Sashe 50

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Gyara zama Dady yayi zaiyi magana Amarya tace "ansa y'ay'an mu sun gaidata amma ba'a saka yarta tagaidamu ba tun yanzu anfara son kai" da hannu Dady yanuna ta cikin kakkausar murya yace "Zainab ki shiga taitayin ki last warning" yay maganan babu alamun wasa atattare dashi hakan yasa kowaccen su tahadiye abinda ke ranta, Dady yayi shiru yana kallonsu kafin cikin fushi yace "data shigo ta gaida ku kun amsata ne? Anyway kubi ahankali inba hakaba zanyi mummunan saba muku" dan shiru yayi trying to calm kanshi down kafin ahankali yakira Ammi. "Rukayya" ahankali Ammi tadago kanta tace "na'am Alhaji" nuna su Mama yayi yace "ga matana nan, Kareema itace uwargida, sai Amina mai binta, sai Zainab" ya nuna amaryan shi yace "itace ta uku, inaso ki basu girman su banson neman fada da hayaniya, kwana bibbiyu ne ake amsan girki, ba'a girki General girki agidana ko wacce tana girkinta daban dan banson tashin hankali da korafi, duk randa nake dakin ki saikiyi dani, ko wacce ina samata abinci a dakinta idan wani abu yakare ba'a riga an kawoba akwai General store anan tsakar gida zaki iya dubawa in akwai abinda kike bukata saiki dauka, inaso ki zama mace mara hayaniya mara fada da kowa, ki kare mutunci kanki dana mijinki kome aka miki kifada min kafin kidau hukunci kinji Rukayya" gyadamai kai Ammi tayi tace "in sha Allah zan kiyaye duk abinda kace Alhaji, Allah yatayani yakuma yimin jagora" murmushi yayi yana kallonta yace "Ameen" sanan ya kalli sauran matan shi yace "ga yar kanwar kunan sunanta Rukayya nabaku ita amana, ku hada kanku kuyi bautan aure, ku kwantar min da hankali ku hada kan yarana, banda fada da hayaniya, Allah yamuku albarka dukanku, idan damai magana zata iyayi" da sauri Amarya tana kumbure kumbure tace "yanzu kwana nawa zakayi a wurin ta kafin kadawo wurin mu?" dan murmushi Dady yayi ganin yanda kishi ke cinta yace "kwana uku in sha Allah" Maman su Rauda cikin daure fuska tace "wanan yarinyan kuma fa damuka gani?" cikin daure fuska Dady yace "y'ata ce itama, sunan ta Fateema ana kiranta da Aneesa, dawata maganan ne?" Amina matar Dady ta biyu ne tace "badai makarantan da y'ayan mu suke zaka sata badai ko" cikin kakkausar murya Dady yace "Aneesah y'ata ce bakida ikon da zaki fadamin how da kuma tayaya zanbi da yarana, duk inda nasata wanan ba matsalan ki bace tunda dai bada kudin ki nake biyan kudin makarantan ba" zata kara magana Dady yadaga musu hannu alamun suyi shiru kafin yanuna musu hanyar kofa yace "zaku iya tafiya" tashi sukayi fuuu suka fice suka bugo kofar, ahankali Dady yatashi daga kan kujeran yakoma kan kujeran da Ammi ke zaune hannu yasa yadago fuskarta murmushi ta sakan mai mai taushi ajiyan zuciya ya sauke yace "am sorry Rukayya, kiyakuri dakome matana zasuce I know kalaman su have hurt you kiyakuri kinji" murmushi Ammi tayi ta kama hanun Dady tana shafawa ahankali tace "karka sake ban hakuri ko daya ban damuba, hasalima godiya zanma, thank you for standing as a father to Aneesa agaban kowa Abu Aneesa" murmushi Dady yayi yace "ni mahaifinta ne so don't ever thank me akan anything dazanma y'ata Ummu Aliyu" ahankali Ammi ta rungume shi tana murmushi, bayanta ya shafa murya chan kasa yace "Aneesa ta iya kwana ita kadai?" gyadamai kai Ammi tayi murya chan kasa tace "eh" murmushi Dady yayi yace "tashi to muje mumata saida safe" murmushi Ammi tayi tace "to Allah ja zamanin Maigidana" tashi Dady yayi yana murmushi yadaga ta yana rike da hannu ta suka fito daga part dinshi sukai part din Ammi Aneesa bata falo hakan yasa sukai sama atare itada Dady suka shiga dakin Aneesa harta kwanta tafara gyangyadi tarufe da bargo dan karfin AC yamata yawa yanda ta dukunkune yasa Dady yace "lafiya Aneesa ko zazzabin ne" da sauri tace "Abba sanyi nakeji" dariya Dady yayi ya rage AC to the lowest Ammi ta zauna kusada ita ta shafa kanta tace "saida safe zan tafi bangaren babanki a chan zan kwana" murmushi Aneesa tayi tace "saida safe Ammi na" ta kalli Dady daya tsaya yana kallon su sun bala'in burgeshi sosai tace "saida safe Abba na" murmushi Dady yayi yakara so wajen yaja hancin ta yace "saida safe yarinyan Abban ta" tashi Ammi tayi ta gyara mata bargon Dady ya kashe wutan dakin suka fito tareda rufe mata kofan, dakin ta Ammi ta shiga Dady ya rungume ta tabaya yace "mezaki yi anan?" dan murmushi tyi tace "kayan da zansa gobe zan dauka" hanunshi yasa tacikin hijabinta yana shafa cikinta dabaida girma ko kadan ahankali yace "karki damu akwai kayan dana ijiye awurina danake so kisamin gobe mutafi" sakinta yayi yakama hannunta suka fito daga dakin sukai sukai shashin shi.

Kulle kofa yayi yana rikeda hannunta sukai upstairs, makeken master bedroom dinshi yabude ya shiga yana rike da Ammin wani hadadden kamshi ya daki hancin ta, maida kofar yayi yarufe tareda sa hannu yazare mata hijabin dake jikinta, tana sanye dawani Jan dogon riga har kasa bin jikinta yay da kallo kafin ahankali yanuna mata bayi yace "shiga ki dauro alwala kizo"
_Asuba ta gari Ammi da Dady😎😎😎😎._
[22/03, 07:40] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

3️⃣3️⃣

_littafin nan is not a free book, duk wacce takaran ta batare data biyaba Allah ya isa_
_sanan duk wacce tafitar min da book waje ban yafe mataba_

_gama su son this book, zaku turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiku turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting a tsakanin soyyayya_

_masu wata magana zasu iya tuntubata ta watsapp number na 07012181461, am open for business adverts and business promotions, duk zaku iya tuntubana dan kuji yanda abin yake_
Chapter 50 · 0% Book details