Sashe 113
Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Knocking akayi wuraren sha daya da rabi wata kuyanga ta shigo da sky blue hijab tabama Aliyu daya bude mata kofa sanan tace "gashinan hajiya tasaka sanan sarki yace akiraku fada" komawa ciki Aliyu yayi yabata hijabin ahankali tasaka sanan yariko mata hannu shima da kyar suka fito wasu fadawa guda biyu dake jiransu suka musu jagora zuwa fadan.
[27/04, 20:54] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
7️⃣6️⃣
_how to subscribe_
_zaki turo 300 kota card kota bank sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya_
_Read at night please_
Ringing daya Dady yay answering call din Mai Martaba cikeda girmamawa yace "angaida Sarki na" murmushi Mai Martaba yayi kafin ahankali yace "Muhammadu inaso ka shirya kabiyo jirgin safe ina nemanka amasarauta ta" dan shiru Dady yayi yana mugun ganin mutunci mai Martaba yadauke shi a matsayin mahaifi ne, ahankali yace "Mai Martaba wlh ina cikin babban matsala banga Aliyu ba tun jiya nabada sanarwa har police station neman shi akeyi ako ina har yanzu shiru namaka alkawari zanzo amma bazan iya zuwa yauba" shiru Mai Martaba yayi kafin ahankali yace "ka shiryo kazo yanzu karfe bakwai inaso shadaya zuwa sha biyu tamaka afada, Aliyu na wajena" yana fadin haka ya katse wayan da sauri Dady yakara kallon wayan yasan Mai Martaba baya taba karya tunda Aliyu yace yana wajenshi yana wajenneshine tashi yayi da sauri yashiga shirya wa.
Inna ce tadauko wayar Ammi da tun asuba take ringing takaima Ammi Ammi tama kasa daga wayan acewanta Dady ne danshine ke yawan damunta da shegen kira haka, tunda tazo ma bata yarda ta amsa kiran shi ba, idanunta sun kumbura sosai tsabagen kukan datasha jiya da daddare bamatai bacci ba, ahankali Inna data tsaya kanta ta kalli Baffa dashima ke tsaye duk sun rasa yanda zasuyi da Ammin ga katon ciki ga kuka data tasa agaba ko ruwa takasa sha, ahankali Inna tace "Baban Hamma kasa baki tadaga wayan wlh tunda asuba ake kiranta kira kan kira hala mai gidanta ne yakeso yaji daga gareta" hannu Baffa yamika mata yace "bani wayan kiga" karban wayan yayi yadanna amsa yasa akunne muryan magidanci sosai dayaji yamai sallama yasanshi ya amsa a natse. Anatse Mai Martaba yace "ina mahaifiyar Fateema da ita nikeson magana" da sauri Baffa yace "Malam dan Allah waye? Mahaifiyar Aneesah bazata iya magana yanzu ba, ni mahaifin Aneesah Fateema ne, waye kai?" anatse Mai Martaba yace "kana magana da sarkin Zazzau, ina neman kai da mahaifiyar Aneesah, da yaron dayakamata ta aura jiya da iyayenshi, inaso gabaki dayanku kuzo fada nan da karfe shadaya zuwa shabiyu, Aneesah yarku na hannuna" wani irin hamdala Baffa yayi yace "Aneesah, Aneesah na wurinki Mai Martaba" "Aneesah na wajena saikun iso" kallon Ammi Baffa yayi dake kallonshi kaman zata hadiye shi jin yakira sunan Aneesah yace "anga Aneesah ankaita gidan sarki a Zaria, sarki da kanshi yakirani yanzu yace duk muzu fada harda yaron da iyayen wanda yakamata ta aura" fashewa da kuka Ammi tayi, Baffa yay murmushi yace "oya kushirya bari nafita nakirawo Na Sani sanan nakira Mahaifin Hafiz nafadamai me akeciki suzo muwuce Zaria"
Karfe goma duka family aka hadu kowa zaka gani murmushi yake jin anga Aneesah tana gidan sarkin Zazzau, barinma Hafiz dayaci wani mahaukacin kwalliya yasa wata farar Magic shadda dake kyallin bala'i ya shiga gaban mota akadau hanyar Zaria, Ammi jitake kaman tarufe ido taganta a gidan sarkin Zazzau din.
Shadaya da minti shabiyu tamusu a kofar fada tsaresu fadawa sukayi batare da an barsu sin shiga cikiba, saida suka fadi kosu suwaye dayake sarki yariga ya sanar dasu zaiyi baki daga kaduna yasa suka koma ciki suka sanar da sarki sanan yace a shigo dasu, shigo dasu akayi sukai parking motoci su a inda ake parking mota sanan suka fito Ammi sai kallon ko ina take kaman zataga Aneesah, sanan wayansu fadawa biyu suka musu jagora zuwa fada.
Fadan suka shiga dake da girma sosai babu kowa ciki sai Sarki dake tareda Sarkin gida, da kuma wawan sarki, nuna musu wurin zama sukayi suka zazzauna sanan Sarkin gida yasa aka gabatar musu da abin sha bayan anyi gaishe gaishe wanda yawanci shike amsasu dan Mai Martaba baiyi magana ba, saida masu shan ruwa suka sha suka gama aka natsu akai shiru sanan Mai Martaba ya gyaran murya alamun zaiyi magana, kara natsuwan akayi ana sauraron abinda yake shirin fada, anatse yace "muna muku barka da zuwa wanan fadan sarki mai albarka bayan haka akwai wanda muke jira kafin nafara gabatar muku da abinda yasa nakira ku, yariga ya sauka a airport na kaduna yanzu haka wayanda na aika sun daukoshi suna hanyan su na iso wa nan wanda ina kyautata zaton nan da yan mintuna sha biyar zamuga isowanshi, dan haka akara hakuri" babu wanda yace wani abu sai gyadakai da akayi akai shiru harda Mai Martaban da akema fifita kaman ba AC da sunfi kala shida bane ketashi daga dakin ba takowani sako.
Bude kofar fadan akayi wasu fadawa biyu suka shigo yasa kowa yadago kai yana kallon waye zai shigo, ahankali cover shoe kafar Dady yafara lekowa na hermes kafin ya shigo dakin yana sanye da babban riga nawani yadin da ake kira da presidency, yana zuba wani hadadden kamshi, fuskarshi dauke da murmushi dan cikin farin ciki yake sosai jin Aliyu na tare da mai Martaba, tsayawa yayi yacire kobashoe kafarshi sanan ya shigo yana kallon su Ammi da Baffa da mugun mamaki ganinsu azazzaune kaman yanda suma suke kallonshi da mugun mamaki barinma Ammi dake kallonshi kaman yau tafara ganinshi, karasawa yayi har gaban sarki ya duka cikeda girmamawa yana kwasan gaisuwa, murmushi Mai Martaba yayi yace "tashi tashi sami waje ka zauna tun dazu ake jiranka" tashi Dady yayi yakoma gefe guda yazauna kan daya daga cikin kujerun fadan yana facing Ammi dayaga idanunta sun kumbura sosai sunyi ja kana ganinta kasan tasha kuka yana mamaki meya sameta me kuma ke faruwa haka.
Murmushi Mai Martaba yayi ya gyara zama ya sauke ajiyan zuciya, cikeda natsuwa yace "nasan kuna mamakin haduwar ku dukanku anan ko, bakomi yasa nahada ku anan ba sai alkhairi, amatsayina na sarki, sarki mai amana da adalci dole ne nai ensuring peace and harmony ga Alumman dake karkashina, sanan na tunatar daku abinda Allah yace, sanan ya nuna muku hanya madaidaiciya, kutuna cewa kowani daya a cikin ku ranan gobe kiyama Allah zai tambayeni akanku badan komi ba saidan ni sarki ne kuna karkashina ne, Al Umman musulmi mu kasance masujin tsoron Allah dakuma karban kaddara ayanda tazo mana, nasan zakuce mesa naketa maimaita kalman kaddara? Abinda gabaki daya yasa natara ku anan badan komi bane sabida wani kaddararren Al amari ne daya faru, amma zan fara dakaine Muhammadu Ibrahim" ya fuskanci Dady dake kallonshi shima anatse.