← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 133

Sashe 117

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wani Murmushi Aliyu yayi kafin ahankali yadaga kafa yafara tafiya sadaf-sadaf without making any sound sanan yawani irin rungumota tabaya cikin wani irin bala'in tsorata Aneesah tabude baki zatai ihu yawani irin juyo da ita tahadu da jikinshi kafin ya chabke bakinta kaman wani mayunwacin zaki ya shiga kissing dinta kaman zai cinye mata baki, sosai Aneesah jikinta kerawa danta bala'in tsorata inda ita mai hawan jini ne dasaiya tashi, jin kamshin turaren Aliyu yasa tagane shine, wani irin haushine yazo mata wuya ganin yanda yake kissing dinta gabanta na faduwa ta shiga kokarin kwace bakinta amma baya barinta baima bata chance din, wani irin fizge towel dinta dayayi yay cilli dashi yasa tai kasa zata tsugunna tana kokarin fizge lips dinta, daukanta yayi chak da karfi tana wunwuntsila kafa batare daya saki bakinta ba yawani irin kwantar da ita kan gado yasaki bakinta yasa fuskarshi awuyanta yarugumeta soo soo tight yana sauke ajiyan zuciya murya chan kasa yace "our very first kiss wife, and it feels incredibly good" wani irin haushi Aneesah taji yabata dan iskanci saidai kawai yafado daga sama all of a sudden yana fizge kayan jikinta yana yanda yaga dama da ita daga ta taimakamai ta aurai jiya shikenan zai maida ita wani gida ko abinci ma zatace haka ake auren wanan ai iskanci alalan gwangwani ne.

Tureshi tayi daga jikinta tanaso ta tashi, make mata kafada yayi batare dayako matsa ba, cikida masifa tace "wlh kadenamin irin abin nan, kuma ni kadaga ni" makemata kafada yayi yana karayin lamo ajikinta, cikin wani irin dan iskan murya yace "ni, ni, ni I want to suck, kibani madara na" wani irin bushewa miyan bakin Aneesah yayi, da sauri ta daga hannun tana kokarin kare boobs dinta dayariga ya kwanta a kansu kirjinta na dukan uku uku, cikin wani irin fushi da jin haushi kaman ta kwadeshi da duka takeji tace "wai me haka? Aliyu kagadai banson irin iskancin nan, kadagani inba hakaba wlh kome namaka kaikaja" sake make mata kafada yayi ashgawbe yace "ni kike kira da Aliyu kai tsaye ni tsaran wasan kine kin rainani ko?" dan murmushi tayi mai hade da dariya daya lobar da dimple dinta, cikeda kunya tace "sorry to kaine kabata min rai shine na manta nafadi sunan kai tsaye, to dan dagani kaji Ya Aliyu na" sake make mata kafada yayi yana wani jin dadin yanda tacemai Aliyuna yace "anki adagaki din Barkono" dariya sosai tayi hartana kyalkyace wa, cikin dariya sosai tace "niba Barkono bane wlh, sunana Fateema Zara, Fateema Bintu, Fateema Aneesah, haaaaashhh, wayyo, wayyo Ya Aliyu kanada nauyi nika dagani I can't feel my body anymore" dudda yasan ko kadan bai sakin mata nauyiba amma saiyace "bari lemme make you feel it back" ihu tayi da sauri tace "wlh to inaji, I can feel my body, Ya Aliyu kaga tashi daga jikina am telling you for the last time" wani irin murmushi Aliyu yayi yace "oh'oh ni I want to suck madara, feed me harsaina koshi sanan na dagaki" cikin wani irin takaici dajin haushi Aneesah tace "wlh ka dagani ko namaka wani abu" make mata kafada yayi yana gyara kwanciya dan he really wants to make his wife his best friend and playing buddy, soyake yasaba mata dashi ta yanda ko kwana daya zatayi bata ganshiba sai taji ajikinta tsabagen yanda zatai kewan shi, cikin fushi tace "kafin na kirga uku kadaga ni inba hakaba zakaga abinda zan maka, daya! Biyu!" ganin ko gezau baiyiba saima kara tusa hancinshi yayi awuyanta yana shinshina ta kaman sabon vampire yasa azuciye tace "uku" wani irin kai hannuwanta tayi ta both side din gefen cikin Aliyu ta shiga yimai chakulkuli, wani irin dariya Aliyu ya shiga yi yana birgima yace "auuuuhuuu Daddd, Dadd, zan bari, zan sauka to kidena pls" yawani irin bankare yafada gefenta a gadon yana ihu yana dariya, fashewa da dariya itama Aneesah tayi abin na mugun yimata dadi yanda yake ihu yana dariya kaman sabon mahaukaci yana kiran Dad yana rokonta data bari, hawa kanshi tayi ta zauna akan ruwan cikinshi itama still tana dariya sosai dan dariyanshi sa dariyanta dariya yake, he is laughing like a small boy irin sangartattun yaran nan dan baisaba dariya ba saidai murmushi, ganin yana haki kaman zai suma tsabagen dariya yasa while still doing the chakulkuli for him tace "zaka kara hawa kaina kawani kwanta like a baby, zaka kara?" girgixa mata kai yayi yana dariya sosai yace "please stop wife, wayyo Daddd save me from Barkono" wani mugun chakulkuli Aneesah tamai sama danada tace "au ninema Barkono ko?" girgiza mata kai yayi yana dariya sosai yana ihu kaman su kadai ne agidan yace "No bake bane" da sauri tana dariya sosai ganin yanda tasamo maganinshi tace "to wayene Barkonon?" da sauri yace "nine, nine, nine wife, yakuri" dariya Aneesah tayi tace "okay to zaka kara hawa kan jikina?" girgiza mata kai yayi yana dariya sosai, da sauri tace "oh nizaka ma wayau give me answer yes or no, zaka kara?" girgixa mata kai yayi da sauri yana dariya kaman zai mutu yadau pillow gadon batare dayabari ta luraba ya jefa mata afuska da sauri Aneesah tasa hannu ta kabar kafin ta maida hannun tacigaba da yimai chakulkuli, yawani irin kifar da ita kan gadon yakama hannunta yarike yahau kanta shima, ihu Aneesah tayi tace "wayyo Allah na, yakuri to kasakeni" dariya yayi sosai kaman bashine maijin yunwa ba yaga Aneesah yakoshi cikinshi ya cika, cikin dariya sosai yace "ai wlh tunda kikamin chakulkuli I must suck my madara, danayi niyyan na kyaleki saikinzo kwana a shashina amma yanzu banga abinda zai hanani shansu to my content ba, sainai biji biji da Mr Milk" ihu tayi tana wani zabura amma ko ajikinshi rike hannuwanta yayi gam tana wunwuntsila kafa yawani kafa kanshi akan boobs dinta kaman mayunwacin yawani zuko, ihu Aneesah tayi da duka karfinta wawwyoo Allah Ammi na kinganshi ko jitayi kaman yasa mata ice akan nippy dinta, wani irin vibrating nipple dinta yafara saitaji kaman ma abu na fitowa tsabagen yanda yakesha......

Wani irin zabura Ammi tayi daga kan kujeran datake tai hanyar fita daga flat din kaman ana ingizata wanan rashin kunyan da ubanme yay kama eh na yaran nan? abinda Aliyu zai zamaar mata da Aneesah kenan yanzu dan iskanci, dan gidansu yanzun nan yagama kiran ubanshi yanzu kuma yasa mata y'a tana kiranta to suzo sumusu me kaga iskanci da kakide, bude kofa tayi har karo sukaci da Dady dake tahowa tsabagen saurin datake, da sauri Dady yakoma baya yana kallonta yace "lafiya menene adakin kike fitowa da sauri haka?" dauke kai tayi tareda ballamai harara batace komiba tafice gabaki daya abinta taja wani plastic kujera dake gaban flat dinta ta zauna, ganin yanda ta zauna yasa Dady ya tabbatar abune yakorota haka waje dan Ammi batada zaman tsakar gida ko kadan, da sauri yafada dakin yana dube dube, dariyan Aliyu dana Aneesah dayaji daga sama suna ihu sosai, Aneesah na wayyo Ammi kicema Ya Aliyu yabari, Aliyu na dariya sosai dariyan da shi kanshi Dady rabon dayaji Aliyu na kyalkyace da irin dariyan haka tun yana dan yaro yaji yana dariya yana cewa bazan bariba wayace kimin chakulkuli eh. Wani irin salati Dady yabuga yace "La'ilaha illalahu" da sauri yajuya yafito yasami Ammi a inda take zaune kan plastic chair tai kini kini darai tana bubbuga kafa, dan dariya yayi kadan kafin ya danne dariyan kar abin yazaman musu bala'i ganin yanda take kallonshi yamiko mata hannu yace "taso muje shashina tunda abinda yaran namu suka zama kenan, yan tselan uwa kuma sai kiranmu suke kome zamuzo mu musu oho" Dady ya kece dawani irin dariya kana ganin dariyan kasan na farin cikine, tsayawa kallonshi Ammi tayi ganin yanda yake dariya looking so happy, bazatai karyaba Dady is such a handsome man dudda yay aging yanzu but he is super handsome and always looking muah like a snack pack, dan murmushi tayi ta mike tsaye fuuu tai hanyar flat dinshi tana juyamai baya cikeda rangwada, wani irin tahowa Dady yayi da sauri yadan kalli tsakar gidan ganin babu kowa a compound din yasa yabama bombom din Ammi pap, yay spanking nasu in a very naughty way, da sauri Ammi tajuyo ta kallai, kashe mata ido daya yayi yace "basu da manners ne saisa nadan musu pap sau daya, they keep calling my name" dan murmushi Ammi tayi tana danne dariyan dake cinta ganin iskancin da Dady kemata saisa tace like father like son dazu, tajuya tai flat dinshi tanaji ajikinta yanda Dady yakafe ass dinta da idanu kaman zai cinyesu da ido.
[01/05, 20:47] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

8️⃣0️⃣
Chapter 117 · 0% Book details