Sashe 19
Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Gamawa tayi tsaf sanan tajuyo zata bata wayan gani tayi sai leka wayan take tasa yatsa abaki tana taunawa tana murmushi tsabagen jin dadi, dariya ne ya kwashe amaryan da karfi hakan yasa akunyace Aneesa ta zare yatsan daga bakinta tana murmushi, mika mata wayan Amarya tayi tace "gashi nan yanzu saisu fara WhatsApp ko ga films nan ma duk ke kadai" cikin murna Aneesa tace "zanyi kallo yau, nagode sosai Anty, kinada kirki" gaban wani dankareren gida mai tapkeken Gate driver yay parking batare daya shiga cikiba, bude motan sukayi suka fiffito Aneesa ma tafito tana kallon wagegen gidan, fitowa kanwar tata tayi itama ta maida kofar tarufe amaryan tadubi Aneesa tace "mu shiga ciki" tabude Gate Aneesa biye da ita sai kanwar abayan su hadadden gidane babban gaske ashe saisa taga sunyi parkin a waje dan gidan cike yake da mutane da kuma canopy da aka mammakala ga kujeru mutane duk sun zauna akai, wani special canopy da aka shimfida babban rug ga pillows masu kyau jajaye sukaje amaryan tace "me kike bukata akawo miki, abinci, water drinks kokuma tea?" murmushi Aneesa tamata tace "a'a banjin yunwa abani ruwan zafi zan sa lalle ciki bayan nagama hadawa" gyada mata kai tayi ta kalli sister ta tace "ki zauna da Aneesa Nihal, lemme go and change zansa akawo miki ruwan" gyadamata kai tayi tawuce tajuya tai hanyar wani babban flat bata wani jima da shigaba saiga wata kaman yar aiki takwo flask din ruwan zafi da empty bowl karba Aneesa tayi ta hada lallen ta tsaya ya ruwan zafin a bowl ta wurga lallen ciki sanan ta shiga hada sajen yar aikin tadau flask din yakoma dashi ciki Aneesa sai kalle kalle take gidan ba karamin kyau yamata ba, wayansu matane taga sunzo an jera kwaryaye sun zauna sun fara bubbugawa suna waka saitaga Amaryan da wasu manyan mata sun fito da ita duk suna rawa suna tahowa inda take zaune itadai sai kallon culture take tana murmushi kawota wurin akayi aka zauna da ita wata babban mace tace "mai lalli fara mata" daukan lallin tayi da zuzzuba a ledan dazata amfani dashi ta ijiye sanan tadau sajen ta matsa kusada ita, ahankali ta cire hijabin jikinta ta linke gudun karya ba tashi da lalle taja handglove tasaka sanan tadau kafar tafara zana mata ja atafin kafa, guda aka farayi ana rawa, wani irin shegen lalle take zanama amaryan dan she already promise to give it her best ne amaryan nada kirki babu wanda saima lallen datake mata kallo daya yawuce saiya tsaya yacigaba da kallo lallen yay kyau ne to the extreme.
[04/03, 16:35] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
1️⃣3️⃣ & 1️⃣4️⃣
_Free page_
Bata wani jima akan amaryan ba dayake tanada sauri tagama mata lallen tsaf ita kanta amaryan takasa dena kallon lallen da Aneesa tamata, Subhanallah tsarki ya tabbata ga ubangijin dayabama yarinyar nan gifted hands, murmushi Aneesan tayi tace "nagama Anty sai wane zanmawa?" da sauri kanwarta taja skirt dinta sama tace "ni ne Aneesa mai lalle" murmushi amaryan tayi tace "Aneesa kin mugun iya lalle, lallan ki bayama kama dana yan Nigeria, kina zana lalle kaman wata yar India, thank you Aneesa" murmushi tayi tana juya kanta tana zanama kanwar, kafeta da ido amaryan tayi sosai taji kawai Aneesa na burgeta she's so innocent da bazama kaji baka sonta bane, da ace tanada Yaya namiji wanda baiyi aureba da wlh saitace ga mata tamai, kwantattcen gashin keyanta dana gaban goshinta ta kalla sabida dan kwalinta yadan zamiye gashin ya kwanta sosai gadan ruwa ruwa ajiki na zufa, bakin fatarta na glowing sosai, just look at her pink lips ko ita fara bazata nunama Aneesan pink lips da yan kananu gasu so soft, tender and so moist, sai kallon Aneesan take yanda take zanama Nihal lallen tana mata fira, akwai yanda idanunta keyi idan zatai magana saikaga sunyi wani irin luuu ga bakin dogayen gashin idanunta dake karama fuskanta kyau.