← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 123 OF 133

Sashe 123

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Cikin kuka sosai tace "saida aka kaini gidan yari wasu mata suka sakamin kayan gidan yarin dan banda ko karfi daya da zan iya sawa da kaina aka daddaukeni hoto tareda bani No 56 na rike sanan suka jaani ki suka yar awani cell aka rufe, matar cikin cell din hakanan ban mata komiba ta shiga dukana har kunnena yahau jini luckily wata mai gadinmu tazo wucewa taga yanda take dukana tabude da sauri aka daukeni sai asibiti nan wata likita mace tasa aka bani abinci tabani magani sanan aka kira mai gyara aka taru aka rikeni aka gyaramin karayan da gocewan dasukai tsami sosai ahannuna" tai shiru tana goge majinan daya zubo mata tsabagen kukan datake yi sanan cikin wani irin murya kwanana biyu a sick bay aka maidani cell dina kaman an maidama cell mate dina nama haka takecin zaluna ta daken muka fita lunch dakuma daily duty gang dinta ma su dakan, danaga suna shirin kaini lahira ahankali ahankali zuciyana yafara bushewa ganin no body is coming for me, ba Ammi na, ba Ya Aliyu mai sona, babu su Baffa na yasa nace hala anan zan kara she rayuwana, inhar anan zan karaki rayuwana dole na koyi zama anan, zuciyana ya bushe kayau na nemo kwalabe na sato wuka a kitchen d next time da cell mate dina tazo zata dakan na chakamata wukan aciki, guards suka kamani aka dinga dukana, haka nazo na addabi kowa aka fara kirana barkono tun ana dukana naji zafi nazo bamanajin komi zuciyana ya bushe, ko da wuka zasu dakan bazan musu kukaba, ranan da nazo na chakama wata guard dinmu wuka akazo akai locking dina a punishment room, dakin duhu ga berayi nai wurin sati biyu adakin kafin wata rana akazo aka fitar dani bana ma gani sosai nadai tashi naganni a motar Dr Hafiz" wani kukan tafashe dashi sosai harta a tsugunna wa batare data juyo ta kalli Dady ba dan bataso ta kallai, cikin kuka sosai tace "nasan har kasan raina banason Dr Hafiz amma naso na aureshi yamin hallaci, yasoni a lokacin da zuciyata ya bushe nadawo kaman kare kamin bakamin ba duk daya nadawo kaman yar daba, yajani ajiki, yasoni ya zame mini Yaya, he treated me and love me irrespective of am a wild girl da bada good history nafito daga prison kafin danka yazo yasaceni, a lokacin dana fito daga gidan yari naso ko ace hanyace nasata nazo na farkamaka ciki da wuka kasan irin azaban danasha amma mutum daya nake tunawa na danne zuciyata, Aliyu! Inason Ya Aliyu dayawa da wlh sainasa kaji kwatankwacin azaban danasha a gidan yari" hawaye ta share da bayan hijabi ta tsayar da kukan cikin muryan kuka tace "katashi kafitan mini daga daki Abba kokuma nina fitanma daga gida, nariga nayafema katafi" cikin wani irin murya kaman na wanda ke shirin mutuwa Dady yace "kiyakuri Aneesah ki yafema mahaifinki" "kaiba mahaifina bane kai Baban Mijinane!" Aneesah tafada cikin zafin zuciya tace "mahaifina yarasu tun ina yarinya wanda nadau matsayin nan nabashi yanunamin niba yarshi bace, katashi kafita daga dakina Abba I don't want to see you kana tunamin da da".

In kika fitarmin da book waje batare da izini naba Allah ya sakamin tsakanina dake
Jan guiwa Dady yazo har inda take idanunshi sunyi jajir kaman zasu zubo da hawaye, ahankali yadaura hannunshi kan kafadarta yajuyo da ita, kasa daga idanu ta kalleshi tayi idanunta akasa tana wani irin nishi tsabagen zuciya, hannunshi Dady yakai kan habarta yadago da fuskarta dago jajayen idanunta tayi ahankali tadaura akan fuskarshi wasu hawaye masu zafi suna fita tanamai wani irin kallon nan daza'a kira da kallon tuna duk abubuwan daya mata, girgiza matakai Dady yayi hawaye na zubowa daga idanunshi zarrr, awani irin hankali yace "am sorry daughter na, am sorry for all the suffering, the trauma and everything am sorry, forgive Abban ki Aneesah, Abban ki yay kuskure, nai shirme kiyafemin, I am so sorry" wani irin fashewa da kuka Aneesah tayi harda shesheka majina shaaa tsabagen kuka tuna da takeyi bana wasaba, hannu ahankali Dady yabude mata alamun tazo yana girgixa mata kai he is feeling bad cutar da ita dayayi kaman yayta ihu, cikeda rauni yace "kiyafema Abbanki, Abba is sorry sosai plsss" Dady yakarasa maganan wasu sababbin hawaye na zararomai dawani irin gudu Aneesah tafada jikinshi ta kankameshi tana kuka sosai ahankali Aliyu ya leko dakin yana goge hawayen dasuka zubomai da bayan hannu daga Dady har Aneesah sun bashi tausayi, Dady yay kuskure but he's so sorry, Aneesah kuma is hurt an cuceta ba kadanba, ta wahala akan abinda kazafi akamata, jingina yay da bango yana goge kwallan dake zubomai yana kallon zama he is way too happy Aneesah ta yafema Dady shi now his mind is at peace ✌️ ._how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
[03/05, 20:17] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

8️⃣6️⃣

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Not edited

Wani taushi taji a lips dinshi gasu so moist, wani iri dataji yasa da sauri ta komar da kanta baya zata juya ya juyo da kanta ta kallai har tanajin saukar numfashin shi akan fuskarta idanunshi harsundan shanye sun kankance, ahankali yakai yatsarshi kan pink lips dinta dasuke dan rawa yana shafawa yana kallonsu da shanyayyun idanunshi murya chan kasa kaman mara lafiya yace "when this pink baby lips move, I can't help picturing them around my Manhood" wani irin yarrr Aneesah taji da sauri ta lumshe ido tana kokarin ture hannunshi dake kan lips din nashi da harshenta, bakinshi yakai saitin kunnenta, murya chan chan ciki yace "when are you going to suck my hard balls with this yummy lips of yours?" hannayenta tadaura akan fuskarta cikeda murmushi magananshi ya mugun bata kunya, murmushi yayi ganin yanda take wani jin kunya, kiss yama kumatun ta yace "very soon nakusan cire wanan kunya, anyway baby tell me what's your bra size I wanna get some bikinis for ya" kin bude fuskarta tayi kaman batajishi ba, ganin taki kulashi yace "nifa you better answer me tam dan wlh I don't mind striping you naked inside this car naduba dakai a, after all I've missed you, My Manhood has been itching wlh, kaikayi takemin" innalillahi wani irin fizge jikinta tayi da sauri tabude motar tafita kasa fita yayi dan he's already erect saidai ya leko da kanshi ta glass dayaja kasa harta bude gate zata shiga, kaman zai fashe da kuka ya kirata. "Tiger Toes" juyowa tayi ta daure fuska ta turomai baki tace "menene" wani lauyance mata yayi kaman zai fashe da kuka yamata alamu da hannu datazo, makemai kafada tayi tareda mai gwalo ta arce gida aguje, murmushi yayi ya kifa kanshi jikin kujera tareda fuzar da iska he can't wait for Sunday morning, flight dinsu 11:30 ne na safe, he can't wait to show Aneesah how much he loves her, he can't wait to show her all the heart melting suprises he have for her, barima yazo yakira wanda Dady yasa yama Aneesah International passport.

Biki ake shiryama Aliyu da Aneesah gangariyan biki na gani afada, Sosai Ammi ke sakinma Hajar fuska dudda Dady yacema Ammi karta sake tazo flat dinsu amma Ammi batajima dan yarinyar is so lonely tarame kaman ana dibanta adafa ganda, ranan Alhamis da Yamma Inna da Maman Walili suka iso Abuja sai mamaki suke dama awanan dankareren gidan Ammi tai aure, sai shirya Aneesah ake abata wanan abata wanchan, ita kanta tasan ta tsumu to the extend saida tafara using pant liner, dan dazaran ta zauna saidai taji tajike har skirt din data saka, abin yamata yawa itama, ko muryan Aliyu taji in suna waya saitaji tafara having goosebumps hakan ma yasa tadena daukan wayanshi at all.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
Chapter 123 · 0% Book details