← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 133

Sashe 126

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ahankali tasa hannu tai knocking kofar, daga ciki Madam tace "come in" bude kofan ahankali Aneesah tayi ta shiga Ihsan biyeda ita, chak madam ta tsaya tana kallonta tayi mugun mamakin ganin Aneesah, baki Aneesah tabude zatai magana cikeda masifa Madam tace "karma kifara kicemin kinzo karban salary kine dakika bari baki karba ba talauci ya koroki, wlh bazan barki ba, baneman daban miki ba Aneesah, har Yusuf security nasa yajemin gidan zuwanshi na farko yacemin yaganki rashin lafiya kikayi, zuwanshi na biyu aka fadamia cewa maman ki tai aure kun koma garin Abuja hala rashin kudi yasa kika dawo toki koma bana bukatan ki, kin zaci dan kinbar shagona zai mutu ne ba gashi yanzu kin ganiba still going smooth and alive, meya kawoki office dina?" murmushi Aneesah tamata dan yanzu ko kadan bataji tsoro ko dare din datasabaji ba in Madam namata bala'i, murmushi tasakeyi ta ijiyema Madam hadadden katin bikin ta tace "Madam katin bikina daman na kawo miki" da sauri Madam tabude katin bikin tana karanta content din ciki senate president of Nigeria datagani da tambarin eagles din Nigeria datagani a jikin invitation card din yasa tawani irin mike daga kan kujera takasa dena mamaki tadafe kirjinta tace "Aneesah dandan senate president zaki aura na Nigeria?" shiru tayi Aneesah bata amsata ba, Ihsan da Madam tagama bata haushi ne tace "eh shi zata aura, the only male child of the senate president of Nigeria ma for that matter" wani irin zubewa Madam tayi kan kujera tace "chineka e chidimandara, alobidani, Lord you are the most high alobidani, Indeed you are father to the fatherless" kallon Aneesah tasakeyi tace "chaiiiiii Aneesah you this black gurl na you senate president pikin talk say he wan marry jesus christ of Lord chaiii, why he no see my pikin naaaa chaiii" baki Ihsan ta tabe ta kalli Aneesah tace "dalla chan mutafi mesa kika kawomu nan, wuce mutafi" ahankali Aneesah ta rataya jakarta back tace "okay muje" bude kofa sukayi sukafito Madam sumbatu kawai take tana mamaki dama yaran masu kudin nan naganin bakake suce sunaso, jibi fa Aneesah baka kirin, yar talakawa da sauransu, why he no see her fine pikin now, yellow paw paw da ita Chioma.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Daidai sun fara saukowa daga stairs wayar Aneesah ya shiga kara irin ringing din iPhone dinan kafin ma Aneesah taciro wayar daga jaka Fatima tadago kai dan taga daga ina takejin ringing din iPhone, wayar Aneesah taciro ganin Snuggles ajiki yasa tadanyi murmushi, ahankali tai picking call din takara akunne daidai sun karasa saukowa kasa sunyi hanyar fita daga eatry.

Daga ta dayan bangaren cikin fushi sosai Aliyu yace "wa kika tambaya izini kafin kifita eh? Waya baki izinin fita?" yanda Aneesah taji yana maganan azafafe kanaji kasan ranshi yabaci yasa gabanta yafadi sosai to ita taga su Abba sun riga sun bata izinin tafiya me zatawani cemai zata fita banda hakama an hanashi ya ganta, daidai sun karasa wajen kofa da sauri Yusuf Security yabude musu kofa yana kallonta kaman tsohon maye yace "dan Allah Aneesah minti daya, inada magana dake mudan kebe maganan mai mahimmanci ne" cikin wani irin tsawa Aliyu jin muryan namiji yace "where the heck are you wife? And who is that man danakeji a background talking to" jin yanda Aliyu ke mata fada bataso tai magana agane fada yake mata yasa takatse wayan da sauri batare data kalli Yusuf dinba tafita da sauri itada Ihsan sukai wurin motarsu, da gudu Yusuf Security yabita yace "haba Aneesah magana fa nake" kafin ma tamai magana wayar hannunta ya shiga ruri ganin Aliyune yasa gabanta ya shiga faduwa da sauri tai picking tace "Snuggles I will call you back" Yusuf dake tsaye gabanta yace "Aneesah magana fa nake miki shine kike wulakanta ni, is it a crime nasoki, sabida kinga kin dawo yar gayu, mai sonka fa ka girmama shi Aneesah dan Allah kizo mu kebe muyi magana" tsawa Aliyu yadaka mata. "who is that stupid man talking to you Coco eh?" katse wayan tayi da sauri sabida yanda Aliyu ke ihu wanda ke kusada ita zai iya jinshi, kallon Yusuf tayi cikin daure fuska tace "kai Yusuf ni matan aure ce yanzu, kaje chan kanemi wacce kakeso nabarka lafiya" tawuce ta shiga mota da sauri Ihsan tabita ta shiga tana ballama Yusuf din harara, glass din motar Yusuf ya bubbuga yace "Aneesah kiwa Allah kifito ki saurareni, wlh ina mutuwar sonki, dan Allah karkimin haka" tsaki Aneesah taja tacema driver muje driban yaja motan da gudu sukai gida.

Tun da suka shigo layin idanunta suka sauka kan Aliyu dake tsaye akofar gidansu yana sanye da 3quater dawata white shirt yay folding hannunshi akirji yana kallon motan saida motan tazo daidai kofar gidan da hannu Aliyu yama driver alamun yay parking driver yay parking yafito, zagayawa Aliyu yayi fuskarnan a daure yabude marfin bayan mota wani mugun kallon dayama Ihsan yasa sum sum sum tafito daga motar kaman munafuka tace "sannu Ya Aliyu" tai hanyar Gate batare data jira amsan shiba, motar ya shiga yana kallon yanda ta sunnar da kanta kasa tana wasa da yatsun ta, maida kofar motar yayi yarufe ya matsa kusada ita sosai, rai abace yace "ina kikaje batare dakin sanar daniba and waye namijin danaji yana miki magana?" ahankali tadago kanta ta kallai gabanta na faduwa, yanda taga har idanunshi sun chanza kala yazuba matasu yasa taji tsoro ma takeji, fadawa jikinshi tayi ahankali tasaki kuka tana chusa fuskarta sosai akan kirjinshi tana shakan mayen kamshin dayake yi, cikin kuka tace "am sorry daban fadamaka ba kaji ka yakuri, naje raba katin bikine chan Suleja sai na biya bakery danai aiki da nakaima madam katin bikin, shine Yusuf Security yabiyoni yakemin magana amman wlh ban kulashi ba katambayi Ihsan kaji, dan Allah ka yakuri" tai karashe maganan tana sakin mishi wani sabon kukan, duk yanda ranshi yakai ga baci ji yayi yay sanyi sabida jin yanda takemai kuka shiru yayi baice mata komiba dago kanta tai ahankali ta kallai, wani irin lankwashe mai kai tayi ashgawbe tana kallon fuskarshi tace "kahakura?" dan lumshe ido yayi yabude yadaura akanta yanda wasu hawaye ke zararowa daga idanunta masu kama da madara ji yayi ya manta da fushin dayakeyi, turo mata baki yayi tareda make mata kafada alamun bai hakuraba da sauri tace "sorry haba mijina, fadamin mezan maka kahakura" murya chan kasa yace "kiss, kiss me" washe mai fararen hakoran ta tayi tana danewa jikinshi ta dungure mai hanci tace "kiss haba Snuggles, kabari sai ankawoni kaji dan babyna" turo baki yayi ya makemata kafada shi adole baby yace "nooo ni kiss me, I've missed you, hug me and kiss me" wani irin tight hug tabashi kaman dan yaronta tana murmushi tana shafamai kai, Murya chan kasa kaman tana kunyan fada tace "I've missed you too, I've missed my husband too, mijina dan kyakkyawa, Snuggles kasan ko kafini kyau" dan ware manyan fararen idanunshi yayi ya kalleta yace "No, kinfini kyau Fragolina, you are beautiful, oya kiss me nidai kona......" da sauri ta manna mai kiss a lips. _how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
[03/05, 20:17] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

8️⃣4️⃣

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
Chapter 126 · 0% Book details