← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 133

Sashe 121

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_Flat din Dady_
Zama Ammi tayi kan daya daga cikin manyan hadaddun kujerun falon Dady tadaga kafafunta ta daura kan center table tana shafa kanta alamun gajiya, shigowa dakin Dady yayi yamaida kofa da sauri yarufe sabida iskan da akeyi sanan ya shigo yaje wurin window shima ya kullo ganin yanda iska ke daga labulen kafin yakaraso kujeran daketa kai, ahankali ya zauna agefenta hannunta dake kan cinyarta yamika hannu zai taba cikin fushi Ammi tace "karka sake ka tabani, wato kahada baki dakai da danka da Mai Martaba nizakuma daibaibayi ko sanan ku nemi ku ninkeni ta abaiba, badai aure bane anyi gaka ga amaryan" girgixa mata kai yayi yace "wlh bansan abinda Aliyu yayi kenan ba, babu sa hannuna awanan na rantse miki Rukayya please kiyafeni kinji komi yawuce, inaso nidake muhadama yaranmu gangariyan biki ranan asabar mai zuwa inyaso ranan itiyau lahadi kenan shida ita zasu wuce California, danki yace bazaiyi aiki a kampaninshi ba wanda nabudemai, awani kampani chan California construction company sun bashi aiki anan wai zaiyi aiki nan ba, he want to live like a normal Man ma Aneesah" Dady yay shiru yana kallon Ammi datai kaman batajishi ba dan haushi yake bata sosai, baki yabude zaiyi magana tawani tashi tsaye tai hanyar bedroom dinshi dan bacci takeji sosai gashin anfara ruwa, bin bayanta Dady yay da kallo hartai sama abinta bedroom dinshi tabude ahankali ta shiga tamaida kofan tarufe, hadadden doguwan rigan jikinta tacire ta ijiye yarage daga ita sai dan bra da skirt din ciki saikuma katoton cikinta dayay girma, wutan dakin takashe dakin yay duhu tahau kan gado ta kwanta tareda Jan bargo, shigowa dakin Dady yayi kunna wuta yayi dakin yay haske da sauri ta dagokai cikin fushi tace "wai me haka zanyi bacci kawani kunnamin wuta?" da sauri Dady kaman wani matsoraci tsabagen yanda yake neman sulhu dan yasan shimai laifine yace "yakuri bari nakashe miki" kashe mata wutan yayi hakan yasa ta maida kanta ta kwanta tana gyara kwanciya, kayan jikinshi Dady yarage daga shi sai boxer sanan yahayo gadon ta bayan Ammi ya kwanta tareda jan bargon ya lullubesu, ahankali ya matso kusa kusada ita sosai, hannunshi yadaga yadaura kan kafadar Ammi, Murya chan kasa yace "Rukayya dan girman Allah kiyafe min nagaji da horon nan dakikemin, inda akwai yanda zanyi na barka zuciyana na nunamiki yanda nake nadaman abin nan dana aikata dasaikinji tausayina, son Aliyu yarufe mini ido yasa bana tunani da kyau amma wlh ko Allah yasan cewa ina matukar son Aneesah amatsayin y'a, banda wani gamshashen bayani dazan miki kan abinda na aikata dan nasan nariga natapka kuskure, prison fa, prison na aika Aneesah akan laifin da batasan hawa tasan sauka ba, tayaya ma zaki yafemin? Dudda haka bazangaji da baki hakuri ba, banda natsuwa ko kadan tattare dani, wlh dan Hajar y'ata ce babu yanda zanyi da ita amma duk idan na kalleta abinda uwarta tamin nake tunawa dan harda ita aciki, nakasa yafe yanda Mahaifiyar ta takashe min Rauda, duk cikin yarana mata babu wacce keda kyan zuciyan Rauda, banda natsuwa wlh am very very sick kawai dauriya nake jinina yahau to the extend watarana kawai zaku iya ganin na yanke jiki nafadi namutu ne, banso namutu baku yafemin ba Rukayyah" yay shiru dan at this point muryan shi yafara rawa, wani irin tausayi Ammi taji yabata dan tun dazu dayazo gidan Mai Martaba kallo daya tamai tagane baida lafiya ishashe saisa taketa binshi da kallo, wani bangare na zuciyanta ne ya kwabeta kan me kikewani jin tausayinshi lokacin dakike mai kuka bayan ya kulle miki yarinya agidan yari yaji tausayin ki ne? Wani irin daure fuska tayi tai kaman ma bada ita yakeba. Cikin wani irin yanayin kaman na wanda ke shirin kuka Dady yace "tayaya zan tunkari Aneesah na roketa gafara bayan mahaifiyar ta batariga ta yafemin ba? Saikin yafemin ne zan ma iya samun karfin gwuiwan tunkarar Aneesah, Rukayya please kiyafe min am suffering gabaki daya yarana banma da lokacin su tunda nakawo musu Nanny, banmasan menake ba, am sorry, am so so sorry Ummu Aliyu, please ki yafemin and take me back I've learnt my lesson bazan kara daukan hukunci batare danai bincike ba, please kiyafemin for the sake of our innocent unborn child, please kiyafemin for the sake of yaranmu Aneesah da Aliyu dake bala'in son junansu, dan girman Allah kiyafemin karna mutu da hakkin ki na cutar dake, nima nasan nacutar dake and am so sorry, wlh ina matukar sonki Rukayya, ina sonki sama da tunanin ki, dan darajan Allah, please kiyafeminn......" yafashe da kuka ahankali tareda kofa fuskarshi a bayanta tanajin yanda hawaye ke gangarowa daga idanuwanshi sunabin bayanta, sosai ya kassara mata zuciya to ita wayene ma dataki yafemai? Ita banza dinta karan kadan miya, Allah ubangijin Al Arshi wanda ya hallici sammai da kassai dakuma abubuwan dake cikinta kamai laifi ka rokeshi gafara yana yafemaka balle ita din banzan ta, Aliyu yabata hakuri, shi kanshi Alhajin yabata hakuri, su Baffa sun bata hakuri, sanan Sarki yabata hakuri mesa takasa hakura, Allah fa natare da hakuri, bazata taba biyema wanan shaidan din dake zugata ba akan karta yafemai, Komi yafaru between them kaddara ce babu auren that is smooth, kowani gidan aure da tashi kaddaran, mata nawa suka auri miji bayason yaransu kuma su zauna dashi ahaka balle ma ita da yana sonta yana kuma son Aneesah kaddara ce tafada wacce dole hakan yafaru dan haka Allah ya tsara, no komi yawuce Rukayya, ki yafema mijinki ku koma zaman lafiya ki luranmai da gida dakuma yaranshi dukansu ki basu tarbiyya ku hada kanku kuma yaranku biki na azo agani, ya isa Rukayya. Cewan zuciyanta.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Kasa jure kukan Dady tayi ahankali tawani irin juyo ta fuskanci shi, hannunta takai tadaura kan fuskarshi tareda sharemai hawayen dayake fitarwa tace "shiiii kasan y'ay'anmu bazasu taba yafemin bako sukaga mahaifin su namin kuka, kadena kuka mijina, bazan taba so nazama silan zubar hawayen ka ko tashin hankalin kaba, dani dakai babu wanda yafi karfin jarabawan nan da Allah yamaka ni kaina nasan zan iya aikata irin wanan kuskuren, karka kara zubar da hawayen ka akan komi na yafemaka duniya wa lahira sanan nima ina kaunar ka sama da yanda kake tunani mijina, kayafe min nima duk abinda namaka kaji" wani irin rungumeta yayi jiyake kaman yazuba ruwa akasa yasha yama kasa dena kukan cikin kuka yace "bakimin komiba, nagode, nagode Allah ya miki albarka, Allah kuma ya saukar mini dake lafiya" ahankali tace "Ameen" tareda da goshi tana sharemai hawayen tace "don't cry again kaji in sha Allah kuma babu rashin lafiyan dazai kamamin kai you will live long to see your grand kids" da sauri yace "Allahumma Ameen, Allah yasa" kiss tamai ahankali kan lips dinshi zata janye bakinshi da sauri ya chapke nata, daga ita harshi sunyi kewan juya hakan yasa ana wanan zuga uban ruwan saman suna more juna abinsu, Dady yay yanda yaga dama da Ammi ita kanta saida tasan yay kwanta.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
[03/05, 20:17] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

8️⃣3️⃣

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
Chapter 121 · 0% Book details