← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 133

Sashe 133

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Tana kara kallon wajejen ganin gabaki dayan Airport din a tsakiyan ruwa yake, ganin yanda take kallon ko ina yasa Aliyu yakai bakinshi saitin kunnenta murya chan kasa yace "welcome to our honeymoon world Coco, am zamuyi making love awurin nan" akunyace ta dauke fuska tanadan murmushi hannunta yakama suka shiga yacht din bata taba ganin ruwa hakaba sai kalle kalle take sanan mutumin suka gaisa da Aliyu in English yaja yacht din Aneesah daura kanta tayi kan kafadar Aliyu ta rikeshi gam tana kallon sabon duniyan da Aliyu yakawo ta da bata taba sanin akwai irin shi ba, saying is fine kadai is understatement, agaban wani hotel dataga an rubuta SIX SENSES LAAMU mai yacht din yay parking, innalillahi this is paradise din duniya Aneesah tafadi aranta, hannunta dataji an kama yasa ta dago kanta wani murmushi Aliyu ya sakan mata ahankali yace "I can't take you to paradise da inada ikon hakan wife, shall we?" ya tambaye ta kaman wata queen Elizabeth yake tambaya, gyadamai kai tayi tabashi hannu fitowa yayi da ita daga yacht din suka shiga cikin hotel din ko kadan Aliyu bai nuna yanajin kunyan yanda take kalle kalle ba harda juyawa dakai ba saima kara sata dayay ajiki yana nan nan da ita, zaunar da ita yayi kan hadaddun kujerun reception din yakarasa wajen receptionist din dan almost a week ago yagama booking da everthing dasu online beach villa yamusu booking dan yanason wajen da suna gaban beach kuma dagashi sai Aneesah ne awurin babu wani mahaluki saisa yay booking villa gabaki dayanshi for just him and her, karban wani key yayi daga hannun receptionist din, saiga wasu maza guda biyu sunsa fararen t-shirt da aka rubuta mall ajiki kowanen su rike da manya manya akwati guda daidai suka karaso gaban Aliyu sukace Mr Aliyu right, ID dinshi yanuna musu sanan suka fito yakama hannun Aneesah suka fito, komawa cikin yacht din sukayi yacigaba da tafiya aruwa sai kalle kalle Aneesah take yakaisu wani hadadden Island dake dauke da bishiyoyin kwakwa dasuke kadawa sabida iska saiga wani bungalow hadadden gaske da aka gina da Wood,(zan nuna muku hoton gidan) karasawa sukayi Aliyu yahau dan benen rikeda hannun Aneesah dake kallon ko ina kaman wata yar kauye yabude musu kofa ta shiga shikuma ya tsaya ya karbi akwatunan su ma'aikatan suka koma shikuma ya shigo dakin da akwatunan yanamaida kofan ya rufe, tsaye yaga Aneesah ta tsaya tana kallon ko ina na hadadden dakin da aka jera candles masu kamshi tsakiyansu flowers har zuwa kan makeken bed din da flowers ke kai, saikuma makeken TV dakin dake aiki yana nuna _welcome to your unforgettable honeymoon Palace Leo & Tiger Toes_ juyowa tayi ahankali ta kallai rungume hannu yayi ya jingina da kofa yana kallonta, lumshe ido yayi yabude ahankali yace "do you like it?" da gudu ta taho tafada jikinshi sai kuka tamakasa mai godiya, ahankali yake shafa bayanta baice mata komiba yana feeling warm jikinta saida yaga kukan yafara yawa sanan yace "hey stop crying, come and shower ko zakiyi wanka a swimming pool dinmu kokuma a beach ne?" makemai kafada tayi tana sakinshi, murmushi yayi yanuna mata bayi yace "go and shower ga kayan sawan munan a boxes dinan" bayi tawuce kaman yanda ya umurceta bayin bazata iya tsayawa fadin kyawunshiba ita gani take kaman a aljanna suke ma.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Kiran telephone din dakin da akayi yasa Aliyu karasawa wajen yay picking tambayan shi hotel din sukayi akawo musu abinci dan yariga yabada izini no body should come to his Island batare da sun sanar dashiba, basu izinin kawowa yayi sanan ya tube kayan jikinshi yarage dagashi sai boxer, cikin five minutes akai knocking kofar su, bude kofan yayi yabasu izinin shigowa, jera abincin sukayi kan wani mini dining dake dakin wayaga world class food, brunch suka kawomusu saisunci sun ture abinci sunfi kala fifteen sanan suka fita, kwanciya yayi kan gado shi baimason waya dakowa hakan yasa text kawai ya turama Dad sun isa sanan ya kashe wayanshi gabaki daya yabude jakan Aneesah yaciro nata yatura Ammi sun isa sanan ya kashe wayan nata itama, shida ya kunna wayoyin nan kuma sai ranan dazasu koma California.

Gama wankan Aneesah tayi hakanan tasami kanta da kunyan fitowa sanye da hadadden mint green bathrobe din data gani a bayin sabo tasaka, daga baya da kyar tabude kofa tafito kanta akasa, murmushi Aliyu yayi baice mata komiba yatashi ya shiga bayin dan yanaso tai feeling comfortable just for tonight shima dan yasan tagaji ne da baiga abinda zai hanashi screwing pussy matar shi ba this night.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Ganin ya shiga bayin yasa Aneesah da sauri tabude boxes din dayace mata kayansu na ciki ta shiga ciro kayan, wasu matsiyatan kayane bikinis, swimwears nata da nashi, sunhats, su tropical hawaiin shirts iri daya na mace dana miji nata da nashi kenan, beach dress nata, floral beach gowns nata masu kyau, shorts, banda bra na bikini babu bra ko daya cikin kayan banda na jikinta data taho dashi, pants ma babu saidai su g-string wanda dasu gwarama kasan baka saka pants dinba, sai su sunscreen dayawa kala kala, slippers guda biyu nata da nashi, sai flower ribbons na kama kai, sai turaruka da sunfi guda takwas, wani irin ajiyan zuciya tasauke dama wanan yan iskan kayan yakeso tasaka yasa aka tafi da akwatin su basuzo nan da komiba, wani dan short na cotton material mai laushi pink color wanda shine mai mutuncin cikin kayan tasaka da vest dinshi white sai logon shi pink tasaka sun mata kyau sosai, sanan sun kamata dam, sanan tadau gown din dake jikinta dazu tasaka da gyale tana jiran yazo suyi salla, yana fitowa ko kunya baijiba ya zare towel din daya daure a kwankwaso ganin bata kallonshi yasa ya jefamata towel din kan fuskanta da sauri ta janye towel din ta dago kanta ganinshi tsirara ga katon black and white Manhood dinshi na swinging yasa tai ihu ta kifa fuskarta a cinya jikinta na bari, dariya ya shigayi yace "haba Coco look at me now, am not going to eat you now fa, don't be afraid okay" ganin taki kallonshi yasa yadau kaya yasaka yanamata dariya, sanan yadau dadduma wanda yay order hardashi ya shimfida musu yace "oya zo muyi sallan to, matsoraciyan machine gun" tasowa tayi tana dar dar dashi tahau kan dadduman yajasu salla sukai sallolin da ake binsu, saida suka gama sanan yay feeding nata bata wani iyaci ba tsabagen yanda bacci ke cinta ganin hakan yasa yace "jeki kwanta" tashi tayi takarasa gaban gado ta zare dogon rigan ganin baya kallonta ta linke ta ijiye ta fada gado tai addu'an bacci da kyar sai bacci. _how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
Chapter 133 · 0% Book details