← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 133

Sashe 63

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wani irin sanyi jikin Dady yayi jin maganganun Aliyu, ahankali yadaura hanunshi kan kofan yay knocking murya chan kasa yace "open the door My Boy" shiru yayi baima da karfi sabida yanda yay hurting Aliyu, ahankali yace "you've made me realise that you are not more yaron nan dan shekara goma danake dauka up and down muna yawo, you've made me realise that you are now a man, namiji dazai iya rike iyali, mai hankali da sanin yakamata" shiru yayi zuciyar shi nawani iron swelling with emotions ahankali yace "am sorry Gadangana, Dady is sorry for hurting his boy, Daddy have made a mistake, his boy misunderstood Dady, am sorry Aliyun Daddy shi, open the door okay we have alot to discuss" shiru yayi kalaman Aliyu nakara dawomai zuciya runste ido yayi saiyau ya yarda cewa yay sake ya tsaya yabude ido yana kallon matayenshi najuyamai kan yara, shine uban yayan shi shine zai hada kan yayan shi idan matayenshi basa son danshi wanan is understandable not yaranshi basa son Aliyu, yau idan yafada yamutu ubanwa ye zai tsaya musu amatsayin uba? Ubanwa zai aurar dasu naba dasu aure? What was he doing all this while yana kallo matayenshi nakoyar da yayan shi cewa Aliyu is nobody he is not their brother enough is enough! Knocking kofar Dady yayi yace "Aliyu na open the door" jin ana tada sallan isha yasa Dady yace "at least kabude kofa kazo mutafi masallaci kaji" jin shiru yasa zuciyan Dady yay rauni sosai yasan Aliyu da taurin kai yasanshi farin sani, yasan yanda ranan nashi yabaci yau kome zaifadamai bazai bude kofan nanba, juyawa yay ahankali yawuce yafita masallaci yatafi, isha'i yayi yay shafa'i da wuturi sanan yadawo gidan shashin Aliyun yakoma yay yay yay dashi yafito bai fitoba hakan yasa yafito yarufo ai kofan shashin nasu yawuce flat din su Ammi.

Ahankali yabude kofan flat din wani hadadden kamshin turare ne yamai sallama, Aneesa ce kadai a falon tana sanye da dogon riga tana rubuce rubuce da alamu assignment takeyi, sallama Dady yayi ahankali da sauri Aneesa tadago kai ganin Dady yasa tasaki murmushi tace "sannu da zuwa Abba" gyadamata kai Dady yayi yasami wuri kan kujera ya zauna tareda fuzar da iska yana shafa gaban goshin shi kaman wanda kefama da ciwon kai, ganin yanda Dady yayi yasa ahankali Aneesa tace "Dady bakada lafiya ne?" janye hannunshi yayi daga goshin ya kalli Aneesan murmushi yadan kakalo mata tareda girgiza mata kai yace "No am fine, ina maman ki?" ahankali tana nazarin Dady tace "tana sama a dakinta" gyadamata kai yayi tareda dan lumshe ido yace "okay jeki kiramini ita" gyadamai kai tayi tamike tsaye tai sama dakin Ammi ta shiga Ammi datai wanka tana cikin fesa turare Aneesa tai sallama ta shigo hakan yasa ta kalleta, shigowa Aneesa tayi dakin tace "Ammi Abba na nakiranki kaman baida lafiya" da sauri Ammi ta ijiye turaren datake fesawa ta kalli Aneesan tace "kaman baida lafiya" gyadamata kai Aneesa tayi da sauri Ammi tai hanyar kofa tanunama Aneesa yan kayan da taciro daga sip tace "kimaidamin kayayyakin nan cikin sip" gyadama Ammin kai tayi tace "to" Ammi tajuya tafita da sauri, tundaga kan stairs Dady ke hango hasken fuskan Ammi dake mugun sanyayamai tana kallonshi tana zuwa da dan saurinta, ajiyan zuciya ya sauke ganinta ahankali takaraso ta zauna kusada shi hanunshi daya sanya yadafe kan goshin shi ta karbe tare da shafa goshin wani irin sanyi yaji, ahankali tace "meyasami farin cikina abin alfaharina, wats d matter meke damun mini mijina?" Ammi tai maganan tana tattaba tundaga kan goshin shi har zuwa wuyan shi, hannunta Dady yarike ahankali tareda sauke ajiyan zuciya murya chan kasa yace "is your Son, Aliyu ne" chak Aneesa da fitowan ta kenan daga dakin Ammi bayan tagama gyarama Ammi sip din ta tsaya sabida yanda kalman Aliyu ne yadaki har zuciyan shi.

"meya sami dana Alhaji baida lafiya ne?" Ammi tafada cikeda damuwa sabida yanda taga Dady yayi, hannun Ammi Dady ya matse gam murya chan kasa yace "fushi yake dani, ya kulle kofa yaki budemin, am so angry at my self Ummu Aliyu banda Aliyu adalci ba he made me realise that today, banma Aliyu adalci ba" Dady yafada araunane cupping face

Face dinshi Ammi tayi in a very caring manner ta girgiza mai kai tace "listen to me u are Aliyu's, and you've always wanted wats best for him so karka kara cewa bakamai adalci ba, duk duniyan nan babu mai son Aliyu kaman kai" shiru Dady yayi tareda lumshe ido yadaura hannun Ammi kan kirjinshi ahankali yace "Aliyu yau yacemin agaban idanuna kanninshi suke nuna basuson shi basu san dashiba, to them they don't even regard him as their brother kuma bantaba cewa komi akai ba" dan shiru Dady yayi yana sauke ajiyan zuciya kafin yace "you know what Ummu Aliyu? Wlh he is right gaskiyan shine, banma d'ana adalci ba, agabana ake komi amma banacewa komi Aliyu nason kanninshi sosai amma basa sonshi banma d'ana adalci ba, what can I do to unite my children? Tayaya zan hada kan yarana gabaki daya sun manta da matsalolin iyayen su suso kansu how? How? Is too late iyayensu have already poison my children's mind I've made a huge mistake is too late for me wlh" girgiza mai kai Ammi tayi tace "don't say that, is not too late mijina, together me and u zamu hade kan y'ay'an mu, mudage da addu'a komi yay zafi maganin shi Allah yanzu ina Aliyun?" "ya kulle kanshi adaki baiso yay magana da kowa, nayi nayi yabude min kofan yaki, bazai yarda yama kowa magana ba saiya huce maybe gobe" gemunshi Ammi ta shafa tace "is alright, gobe zanje har bangaren shi namai magana dakaina, be happy, Allah yaga zuciyan ka you want nothing but good for your entire family Allah zai taimake ka, yaranmu zasuso junansu, they will unite fiye da yanda mukema tunani kaji, am here, I will always support you duk tayanda zan iya" tai maganan tareda mai wani kiss mai aanyaya rai agemu lumshe ido Dady yayi kafin yabude su ahankali yace "muje part dina kibani abinci na am hungry" gyadamai kai Ammi tayi tawuce dining tahade abincin shi a warmers a big basket, basket din yakarba daga hannunta tareda rike mata hannu suka fita daga dakin ba karamin tausayi yabama Ammi ba and she promise she will help him out.

_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, duk wacce ta fitar min da book waje Allah ya isa_

_duk maison book dinan should chat me up 07012181461_
_for business promotion, business advert chat me up 07012181461_

Jin fitan su Ammi yasa ahankali ta sauko kasa jikinta yay sanyi dan taji gabaki dayan maganganun Dady da Ammi, ahankali ta zauna agaban littafan ta tana kallon assignment din datafarayi dan gobe zasu bayar, rasa natsuwan ta tayi jin Aliyu ya kulle kanshi adaki yakima kowa magana, ahankali tadauki byronta zata cigaba da assignment din takasa, pink hijabin ta dake kan saman kujera taja tareda mikewa tsaye ta zura hijabin tai hanyar kofa, ahankali tabude kofan tafita daga dakin tareda maido kofan tarufe ta tsaya agaban flat din nasu tana kallon flat din Aliyun dake nesada su kadan sotake tahana ranta zuwa but takasa takasa hakura sabida jitayi yana cikin damuwa jitayi itama ta shiga cikin damuwa sosai, ahankali ta shiga taka matattakalan sauka daga gaban flat dinsu tasauka
Tai hanyar shashin Aliyun, agaban kofar sitting room dinshi ta tsaya heart dinta na racing kafin ahankali tasa hannu tabude dakin, wanan mayen kamshin nashine dahar tagane taji a falon, falon babu datti kodaya saiyan littafai datagani kan kujera kaman karantawa yake, ganin baya falon yasa ahankali tai hanyar bedroom dinshi heart dinta na racing but takasa hakura, tsayawa tayi agaban kofan kirjinta na bugawa fiyeda dazuma takasa knocking, wani irin sauke ajiyan zuciya tayi trying to calm her self down kafin ahankali tadaga hannunta zatai knocking aka bude kofan hada ido tayi da Aliyu dataga idanunshi sunyi jajir har kumbura sunyi kaman wanda yasha kuka, yana rike dawani babban trolley yana sanye da faran riganshi ta dazu, tsayawa yayi chak yana kallonta kaman yanda itama ta tsaya chak tana kallonshi tundaga kai har kafa kirjinta na bugawa, her heart breaking ganin yanda idanunshi sukayi tanajin wani irin sadness da bakinciki kaman suna sharing dsame feelings, lumshe ido yayi ahankali kirjinshi namai zafi kafin ahankali yabude su yadaura akanta dauke kai yay da sauri yaja akwatinshi tareda bi tagefenta zai wuce falo, kama hannunshi tayi da sauri tarike gam batare data juyoba wani irin kuka nataso mata, ahankali shima ya tsaya chak jin soft hand dinta rike da hannunshi.
[27/03, 09:17] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

3️⃣9️⃣

_*Birthday Bonus page*_
_GGM ina gifts dina iyye?🥰_
_how to subscribe_
_xaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya_
Chapter 63 · 0% Book details