← Book details Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 133

Sashe 100

Atsakanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Daren ranan nan daga Ammi har Dady kaman mahaukata, Dady kuka sosai yadingayi dan ni'iman da Ammi takara yawuce tunanin shi, kaman zai zauce yakeji, bakaramin natsuwa yasamu ba sosai yaji part of his matsala ya ragu ashedai hakane mace kan baka natsuwa, tsabagen yanda yasha nonuwan Ammi harsaida suka soma mata zafi ita kanta tasan yay kewanta wata daya dayan Kwanaki wasane gashi bbu wata matar balle yaje wurinta itama sosai taji dadin yanda ya sarrafata barinma yanda yake mata ihu ta gamsu sosai, sosai suka rukunkumi juna sukai bacci ahaka Dady na murza kan nipple dinta, ahaka shima yay bacci.
Karfe hudun asuba yabude ido so yake yau yamore yasan kafin takara bashi kuma sai in Allah ya yarda shafata ya shiga yi har saida ta tashi, hannunta yakama ahankali yakai kan joystick dinshi data tashi sosai hakan yasa Ammi tafara shafamai ita tana matsewa wani irin turo matashi yayi Ammi ta shigaba damai haka kafin kasani ta birkita Dady dan tasan mumu button dinshi sosai barinma intai riding dinshi har kuka yakanyi haukace mata Dady yayi ya daddage yatura ciki Ammi tai wani irin nishi dan cikata Dady yake bam saida yaji antada sallan asuba sanan ya iya kyaleta da kyar shima dan sabida Ammin ne ta tureshi tashi yayi ahankali yawuce bayi Agurguje Ammi tabi bayanshi da kallo duka jikinta namata ciwo, wanka yayo kafin ma yafito an sallame salla, hadama Ammi hot ruwan wankan yayi yataho kan gadon inda take kwance ta rufe da bargo tanadan gyangyadi, ahankali yaja bargon kafin tace "wani abu ya dauketa sai bayi, wanka yamata mai kyau yatayata tai wankan tsarki sai wani daddauremai fuska take sanan yanadota a towel suka fito falo tsaneta yayi ya shiryata ta hanyar maida mata da kayan ta shikuma ya koma wardrobe yadauko wani white jallabiya ya shimfida dadduma yajasu salla sukayi bayan sun idar ya rungumota jikinshi suna azkar lamo tayi tana azkar dinta dan sosai takeson kamshin da Dady keyi, ahakama wani baccin yay awon gaba da ita akan jikinshi, bakinta dataji ana tsotsa yasa tabude ido, hada ido sukayi da Dady, ture shi tayi cikeda masifa tace "me haka dannazo dakinka nace kamin wani abune?" da sauri Dady cikeda lallashi yace "a'a bakice ba yakuri" kwafa tayi ta mike tsaye tace "nina tafi na shirya kaduna" kallonta ya tsaya yi yama kasa mata magana tabude kofa tafita tana tafiya ahankali afalo ta tsaya tadau gyalenta tafito tanadan murmushi what a nice night she had, flat dinta tabude ta shiga bayi ta shige direct tahau wanka already ta riga ta shirya kayanta a akwati tsaf, fitowa tayi daure da towel a kirji tana rikeda karami tana shashare jikinta, bude kofan da akayi yasa tadago kai Dady ne yashigo dauke da tray da mug din tea ke kai sai sliced bread, dauke kai tayi abinta ta cigaba da shiryawa ahankali yazo kusada ita yace "zokiyi breakfast" batare data kalleshi ba tana makala dan kunne a kunnenta tace "ka ajiye a wurin ina zuwa" ajiyewa Dady yayi ya zauna agefen gado yana kallon yanda take shiryawa cikin wata atampa mai kyau saida tagama tsaf sanan ta taho tea ta karba tahau sha, ahankali Dad yace "bread dinfa" "ni banson bread" bai karacewa komiba sai kallonta yake ko kadan baison taje babu yanda dai zaiyine dole yabarta taje bikin yarta, gamawa tayi ta ijiye cup din ta mike zata wuce da sauri yarike hannunta jawota yayi yace "zonan muyi magana plss" zaunar da ita yayi agefenshi, ahankali kaman mai tsoronta yace "na ijiye direban dazai kaiki harchan, nabaki sati daya da kwana biyu shi zakiyi a wurin kidawo, banda haka" yasa hannu yazare wata envelope a aljihu ya ijiye mata akan cinya yace "dan Allah, dan Allah nace badan niba ki kaima Aneesah wanan" da sauri Ammi tadauka dantai alkawari inhar kudine bazata taba karbaba dan babu abinda Aneesah zatayi da kudinshi, jin paper ne aciki yasa ta kallai ahankali yace "wasika ce namata inamai rokonta gafara tayafemini" ajiye envelope din Ammi tayi a gefe dan itama tanaso takai abu makamancin hakan dan Aneesah tasan he's sorry, kudi masu yawa yaciro ya ijiye mata akan cinya yana kallon fuskanta yace "kirike wanan tareda me incase, ko ciwon kai kikaji ki kirani kifadi mini dan inada doctor a kaduna yazo yaduba ki, don't stress yourself in anyway, kibani address din gidan zanzo ma Aneesah daurin aure in sha Allah" tabe baki tayi tace "bama gayyatan ka mu mahaifanta kadai mun isa" tamike tsaye tareda jawo handbag dinta sai kallonta yake ta tura envelope din da kudin daya bata ciki wanda suma ta karba ne dan duka kudaden dayake bata lokacin dasuke shiri shita hada ta turama Baffa ama Aneesah kayan daki dashi, hada komi tayi tsaf tazura hijabi zata sa hannu taja akwatin ta da sauri Dady yakarba yace "kibarshi lemme help u" Jan mata jakan yayi suka fito har waje ya kulle mata flat dinta sanan suka fito tsakar gida kallo daya Ammi tama Aliyu dake kan exercise machine dinsu yana kallonsu shima ahankali yadauke kai yacigaba da abinda yakeyi zuciyarshi kaman zata fashe Dady jiyayi kaman zai mata kuka, mota ta shiga Dady ahankali ya duko yama forehead dinta kiss murya chan kasa yace "be safe, love you" dauke kai tayi yadanyi murmushi tareda maida kofar motar yarufe driver yajata suka fita daga gidan karasawa Dady yayi wurin Aliyu zaiyi magana Aliyu yadaga mai hannu yana gudu akan treadmill dinshi batare daya kalli Dady ba yace "when is the wedding?" ajiyan zuciya Dady yasauke kafin ahankali yace "on Saturday" cigaba dawani irin gudu Aliyu yayi da sauri da sauri kaman zai tsinke kakafunshi yana fuzar da iska zufa ya zuba daga goshin shi zuwa kirjinshi, kasa jure kallonshi ahaka Dady yayi yajuya da sauri yakoma flat dinshi.

Saida sukai nisa sosai sanan Ammi tacema driver ka kaini Park, da sauri direba yace "but Alhaji yace kaduna zan kaiki Madam" cikeda masifa Ammi tace "nadaice ka kaini Park kona kira Alhajin nacemai kaki yimin abinda nace kayi ne" da sauri yace "No sorry Ma" yay kwana wani babban Park din motoci yakaita, parking yayi Ammi tace "kafita kayomin shattan motan dazai kaini Kaduna" kallonta yayi amma baida bakin magana dan aikinshi a gidan Alhaji yafimai komi intasa Alhaji ya koreshi yanzu yaya zaiyi" saukowa yayi nan tulin direbobi suka tareshi ina zuwane malam yace "shattan mota mukeso" suka jashi ciki wani mota mai kyau yasamo mata motar yabiyoshi yabude motan yace "Madam ansami motar ga direban nan dubu ishirin da biyar zaki biya" gyadakai Ammi tayi tace "shikenan sa akwatina a boot" saukowa tayi ta shiga motar direban na gaidata ganinta babban mace harda ciki, sanan yaja motar ajiyan zuciya Ammi ta sauke bukatar ta tabiya tasan Alhaji can use the direba yakawo su daurin auren Aneesah ran biki itakuma batason haka, addu'an tafiya tayi sanan tacigaba da kallon hanya she can't wait to see her Aneesah, burinta kawai taga yarta. Wayartane daya shiga kara ta kalla Dady datagani yasa tai murmushi tasan za'ayi hakan dama, maida wayar tai silent ta ijiye abinta.
Chapter 100 · 0% Book details