Sashe 9
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jiki sanyaye Mustapha yake haÉ—a kayansu a trolly, yau karfe bakwai nadare jirginsu zai tashi zuwa India shida Sumayya, wacce yanzu take gefansa tana kwance tana aikin nata na danna waya, shi kuma yana haÉ—a masu kaya nasa da nata,É—agowa tayi ta kallesa akayi katari da shima ita yake kallo da sauri yai kasa da kansa, hakanan yarasa dalili baya iya haÉ—a idanu da Sumayya wani tsoronta yakeji sosai, dariya Sumayya tayi sai kuma can tayi shiru tana kallon sama tunani take a zuciyarta, na yazatayi duk ranar da asirin da akayiwa Mustapha ya karye, tasan makomarta saki ne, tunda shidai daman ba sonta yake ba itace ke sonsa har Amarya ta shiga ta fita ta samo kansa akayi aure, a baya Mustapha ko kallo bata ishesa ba, ta tina zuwanta na farko garin kano wajan mahaifiyarta.
Sumayya Habibu haifaffiyar garin katsina ce, itace ƴa ɗaya tilo wajan mahaifinta Malam Habibu, Naja mahaifiyar Sumayya ta auri Habibu tun auren saurayi da budurwa suna matukar son juna Malam Habib alkacin da sukayi aure ɗan kasuwa ne a jahar Katsina lokacin kasuwa na damawa da shi yanada arzikinsa, Amarya na nuna masa so da kauna sosai musamman daya sakar mata tana wadaka da kuɗi son ranta daga ita sai ƴarta ba ruwanra da dangin miji na kusa dana nesa, lokaci ɗaya Malam Habibu ya samu karayar arziki sakamakon kayansa da costom suka kama, aka shiga aka fita amma basu saki kayan ba, rayuwa ta soma canzawa a gidan Malam Habibu, kullum Amarya tana cikin mita da tsangwamar Habibu daga karshe ma tace bazata iya zaman talauci ba ya saketa tayi gaba tasami mai kuɗi ta aura, badan yaso ba dole yasaki Naja duk da tsannin son dayake mata, lokacin Sumayya na ajin farko na sakandire, suka dawo gidan iyayan Amarya waɗanda suma ba karfin ne dasu ba, rayuwarta take son ranta abinda taga dama take ba wanda ya isa yai mata magana Amarya tariga ta raina iyayanta bata wani ɗaukar maganarsu, shekara ɗaya da rabuwa da Habibu ta haɗu da Alhaji Kamal ba ɓata lokaci akayi bikinsu, daga farko Sumayya a wajan iyayan Amarya take zaune harta kammala scoundry, daga baya ta dawo wajan Amarya taci gaba da karatu, bata wani maida hankali akan karatun ba hakan yasa take yawan maimaita aji, daga karshe ma ta watsar da karatun, wata rana tana tsaka da shara a gidan taji gida ya karaɗe da ihun murnar dawowar Babban ɗan Alhaji Kamal Mustapha wanda kallo ɗaya datayi masa ta kamu da so ajje tsintsiyar hannunta tayi tanabin Mustapha da kallo ganin yanda yake rungume kannansa maza da mata har Murjana ya haɗa duka ya rungume, sosai yamasu tsaraba ko alawa bai bawa Sumayya ba wacce ko kallo bata ishesa ba, baya kasar lokacin da Abbansa ya auri Amarya ama yanada labarinta da irin rashin mutumcin datake zubawa duka Anty Halima na gaya masa komai Halima itace babbar yayarsu ɗiya ga Momy uwar gidan Alhaji kamal, shiyasa baya shiga sabgar Amarya yanadai gaidata duk safiya, yauma kamar kullum bayan ya gama gaida Ammi ya shiga ya gaida Momy sannan ya shiga ɗakin Amarya, daga tsaye a bakin kofa kamar yanda yasaba ya tsaya yana gaida ta, ko kaɗan bata wani sakar masa fuska hakan yasa yana gama gaidata yasaki labulan ɗakin yayi gaba zuwa ɗakin Alhaji Kamal, a can ɗakin Amarya bayan sakin labulan Mustapha, Sumayya ta kalli mahaifiyarya tayi kasa da ki ta ce
"Mama gayan nan yana burgeni, amma shi na lura bana gabansa ko gaidasa fa nayi da kyar yake amsawa"
"Hmm" Amarya taja ajjiyar zuciya kana ta ce "Sumayya nima nayi maki sha'awar auran Mustapha, inada buruka akansa saidai ke gani nake kamar bazaki iya aikin ba"
"Mama Allah inason sa kuma zan iya yin komai indai zan auri Mustapha" Sumayya ta faÉ—i haka tana haÉ—a hannayanta alamar rokoðŸ‘daga lokacin Amarya tafara masu garin maganin data É—akko daga jaka "yace dole sai an zubawa Mustapha wannan a ruwa ko lemu yasha"
"Mama wannan ba wani abin damuwa bane, wani sa'in yana bani indafa masa indomie zan haÉ—a masa da lemu"
"Yawwa Æ´ar gari ina yinki Murja kanki yana ja" a ranar kuwa saiga Mustapha ya shigo gidan yana matukar jin yunwa É—akin Momy ya shiga yana neman Surayya ta dafa masa Indimie lokacin Sumayya bata nan taje gidan Anty Halima, É—akin Amarya ya shiga ya kira murjana yace ta dafa masa indomie ta kawo masa É—akinsa, Sumayya ce ta tayata suka dafa Indomie É—in harda lemun Genger daya sha garin magani takai masa har É—aki godiya yayi mata sosai sanda ta nuna masa lemun Genger tana gaya masa ita ta haÉ—a masa, daga lokacin daya sha lemun nan gaba É—aya ya birkice kan Sumayya har takai anyi auransu, daga nan suka É—ora da masa banke bankan maganin asiri a abincinsa da abun shansa.
Sumayya taja ajjiyar zuciya hakanan taji jikinta yayi mugun sanyi, batasan ma Mustapha yafita daga É—akin ba saida taga yadawo É—akin da jaka a hannunsa yana kallon time shida saura minti huÉ—u
"Sumayya taso mu tafi ga Mas'ud can yazo shi zai kaimu airport" batace masa komai ba ta zari mayafinta tabi bayansa, kofar motar yabuÉ—e mata ta shiga shi kuma ya shiga gaba, Mas'ud yaja motar mai gadi ya buÉ—e masu get suka fita, har sun É—an gota gidan Ammi Mas'ud yaja yai parking yana kallon Mustapha "Kayiwa Ammi sallama kuwa"? kai kurum Mustapha yaÉ—aga alamar A'a, Mas'ud yafita daga motar ya zagayo ya buÉ—ewa Mustapha murfin mota yaja hannunsa ya fito da shi, Mas'ud ya kalli Sumayya ya ce "Sorry Madam bari Musty yayiwa Ammi sallama bazai bar kasar nan ba basa albarkar Ammi" bai jira amsarta ba yaja hannun Musty suka shige gidan, Ammi tana karatun kur'ani taga shigowar su Mas'ud kallo É—aya tayiwa Mustapha ta É—auke kanta a gabanta suka tsugunna Mas'ud ya ce
"Ammi ga Mustapha na kawo maki kisa masa albarka zai tafi india"
"To Mustapha Allah yataimaka ya tsare hanya yabada abinda akaje nema"
"Ameen" Mas'ud yace yana kallon Mustapha da yayi shiru yakasa cewa komai yama lura jikinsa sai karkarwa yake, hannunsa yaja zasu fita har sunje bakin kofa Mustapha ya cire hannunsa daga na Mas'ud yadawo wajan Ammi rungumeta yayi na ƴan sakonni kana ya sumbaci kuncinta baice komai ba yafita, Ammi ta shafi wajan da Mustapha ya sumbata tana murmushi ta sumbaci hannun data shafi wajan "Allah ya kuɓuto min dakai Musty" tafaɗa tana share hawayan dasuka zubo mata, Mas'ud suna zaune a recepsion jefi jefi suna ɗan taɓa hira da Musty har sanda aka fara kiran mutane su shiga jirgi, Mustapha ya rungume Mas'ud hawaye na zuba daga idanunsa "Aboki zan tafi kamin addu'a ko yaushe ina jin kirjina yanamin zafi kamar ana huramin wuta a ciki"
"Kana cikin addu'o'ina Musty Allah ya tsare kamaida hankali kan cost É—in nan kasan ka kammala shi zaka sami karin girma a bank É—inku kilama a canza maka wajan aiki ga wannan" Mas'ud yafaÉ—a yana mika masa littafin Hislum muslim "Kayawaita karantawa a ko yaushe musamman zikirin safiya da maraice"
"Insha Allah" Mustapha yafaɗa bayan ya karɓi littafin, Mas'ud yana tsaye bai bar wajan ba saida yaga tashin jirginsu.
Aimanah wanka ta É—auro alwala bayan ta shirya cikin doguwar rigar barci ta zura babban hijab É—inta na sallah ta kabbara sallah, raka'a biyu tayi ta idar ta fara addu'ar istikara, ta gama tsab ta É—ora da wasu addu'o'in ta gama ta kwanta a gado, agogo ta kallah taga karfe 10:45pm murmushi tayi ta kira lambar Abas, bugun farko ya amsa kiran kamar daman zaman jiran kiran yake
"Nayi fushi masoyi shine yau gaba É—aya baka kirani ba ba tex É—in daka saba yimin"
"Allahu akubar!" Abas yafaÉ—a yana tsalle shi É—aya a É—aki "Sake faÉ—a Hayatie da gaske kike dan Allah daga bakinki wannan maganar ta futo?"
"Daga bakina ta fito ba wasa, Kalbie nariga da amince da soyayyarka tun safe nake jira ka kirani nayi maka wannan albishir É—in sai kuma kaki kira" Aimanah tafaÉ—i haka tana turo baki gaba kamar tana gabansa
"Oh Sorry hayatie Moh ne ya hanani kira wai nabari ki kirani da kanki"
"Au ai ban sani ba da nima bazan kira ba saina ja ajina" tana gama faÉ—ar haka bata jira yayi magana ba ta katse kiran, tana kallon kiransa taki É—agawa addu'ar kwanciya barci tayi ta juyawa wayarta baya wacce tana jin kira nata shigowa daga wannan ya katse wancan yashigo....âœðŸ»
07039793439
[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na Takwas*
Abas ya kasa zaune ya kasa tsaye ganin abin yake kamar a mafarki,daina kiranta yayi ganin taki É—aga kiran ya kira Joshua cikin barci Joshua yaÉ—aga kiran Abas bai saurari abinda Joshua ke cewa ba ya ce "Zan sami jirgin da zai tashi zuwa kano yanzu?"
"Sir kano yanzu? dare yayi ba jirgin zuwa kano yanzu sai bakwai na safe"
"Asaimin tiket shida kazo ka kaini airport"