Sashe 42
Aimana Mami Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Baby wai wannan allurar ni za'ayiwa?" Aimanah ta tambayi musty rai ɓace kamar zata yi kuka
"bake zata yiwa ni za'ama madadinki"
"A'a kadai faÉ—awa madam gaskiyya ita zanwa duk kun hanata barci gara tayi barci ta huta gajiyar nan"
"Babban mutum ajjeni gida" Ammi tafaÉ—a tana mikewa tsaye, da sauri Mah ta tashi
"Mai kike nufi wai na zauna anan Allah ya sauwaka"
"Ai kuwa zama ya kama ki yaya tunda Momy na wajan Babyn can, ke ki zauna tareda Aimanah ni kuma naje gida na kwanta na huta tun rana fa muna nan"
"To daman tunda kikayi jikoki ai tafiya ba taki bace na rantse maki bazan zauna ba kinga ma tafiya ta" Mah ta fice daga É—akin
"Ammi ni na zauna mana sai kije ke ki huta"
"Tunda mahaukata ne mu ba, ga Aimanah batada gata ai sai mu barka da ita, tashi ma kabar asibitin nan mara kunya"
"Ammi ki barsa mana basai ku zauna tare ba"
"Na shuga uku ni saude, yau ga ranar Anty Hasana data nan data fige ku tas, to bazan barsa ya zauna ɗin ba tashi kaban waje" ba yanda Musty yaso haka yasa kai yabar ɗakin yana waiwayan Aimanh, itama idanunta na kansa🤣
Washe gari sassafe saiga Anty Hasana kamar daman a kasar ta kwana, agaba tasa jariran tanata kallo da yabawa, har inda ɗayar babyn take sai da taje ta ganta, tana zuwa hospital ɗin Ammi ta koma gidanta, kulawa ta musamman Ake bawa Aimanah ɗakin Shaheed daya tafi malesia karatu nan aka gyarawa Aimanah ita da babys ɗinta nan zasuyi zaman jego, kwanan Aimanah biyu a hospital aka sallame su har babyn data ji sauki ta murmure sai dai bata kai mazan girma ba, kulawa ta musamman Aimanah ke bawa babyn da aka sanyawa Saudat sunan Ammi kenan, haka kurum duk cikin yaran tafi jin yarinyar a ranta ganin itace mai lalura ga karamin jiki, mazan akwai cikakkiyar lafiya da kuzari karma Faruok yaji labari, kwanan Aimanah huɗu da haihuwa saiga Abbas da Rumana sunzo hannu biyu Mustaphaa ya karɓi Abbas sun jima suna hira nan falon Ammi sai da Abbas yata shi tafiya ya ce
"Aimanah ga yar zaman wanka nan na kawo maki" yafaÉ—i haka yana kallon Rumana
"Kai Hayatie nice yar zaman wankan fisabililahi"
"Indai ba zaman wanka zakiyi ba sati nawa kika ce zakiyi ko inaga tare zakuyi jegon da Yaya Aimanah" dariya akayi gaba É—aya Abbas da Musty suka fita, siyaya sosai Rumana tayiwa babys É—in nan kaya masu kyau da tsada harda atamfofi guda uku wai inji Abbas, Sosai Anty Hasana ta tsaya a kai da fata ganin Aimanah tayi jego mai kyau abinci mai kyau da inganci take ci ko kusa bata wasa da cikinta dan sosai yaran ke yawan shan nono har saida Mustapha yai magana ko za'a haÉ—a masu da madara wai karsu ramar masa da mata, Anty Hasana ta ce la baza'ai haka ba, Sosai Mustapha ke kulawa da Aimanah ba ruwansa da yawan matan dake cika gidan kullum ko yaushe yana tareda Aimanah abokan wasa nata tsokanarsa, kwana biyar da haihuwa saiga manyan raguna guda uku daga Alhaji Farouk mai nera, kamar haÉ—in baki jimawa kaÉ—an saiga wasu ukun daga Abbah Alhaji Kamal, a ranar Sumayya tadawo daga legos tazo taga yara tanata yabawa da addu'ar Allah ya raya, Murjana ma tuni sunzo itada mijinta sun kawowa babys riguna guda goma sha biyu ta tafi tana faÉ—in sai ranar suna zata dawo, Surayya kullum sai anyi vidio call da ita taga babys wani bin har kuka take tana rokon Mas'ud daya barta tazo amma ya kafe ba inda zata tafi ta barsa a wata kasa, kayan fitar suna set sha biyu Mustapha yayiwa Aimanah, Sumayya kuma guda shida, tun saura kwana biyu suna aka fara soye soyan kayan snack su Anty Ruma da Rumana da Anty Ummi data zo daga london sune kan gaba wajan komai, Ranar suna mun sha shagali nan compound na gidan Ammi mukayi komai Anty Huda taso É—akko mai dj Musty yamata jan ido kan baza'a masa kiÉ—a ranar sunan yaran saba, ranar suna kuwa sai ga masu kiÉ—an kwarya na gidan saraikai Anty Hasana ta É—akko su ba yanda Musty ya iya dole yanaji yana gani aka cashe da kiÉ—an kwarya na gargajiya, sosai aka raba abubuwa babbar jaka ce mai É—auke da hotunan yaran jota biro sai kayan snack da lemu da ruwa har da naman suna sune acikin ko wanne jaka, sai bayan insha aka tashi daga kiÉ—an yayinda su Rumana da Anty Huda suka sha rawa kamar ba gobe, tsab su Anty Ummi suka gyara gidan a washe garin suna, da É—aya da É—aya kowa yabar gidan daga Aimanah sai Ammi sai ko Anty Hasana da tace bata barin gidan sai nayi arba'in, Musty ma tuni shida Sumayya sun koma legos sai faman uban kiran waya da muke sha da vidio call ko yace na masa vidion yaran ya gansu haka zanyi na tura masa, Rumana tasawa Yaran Aslam Tasnim da islam
Umar farouk shi u
Ake kira da Aslam, Muhammad Kamal kuma Tasnim, Saudat ake kiranta da Islam, Aimanah jego suke na gata ga sabaya da Anty Hasana ta haɗa mata take dama mata kunun kullum tasa mata zuma da madara ta sha, kafin wani lokaci sunyi kuɓul ɓull ita da yaran har Islam ma ta murmure duk da bata kai su Aslam girma ba, Musty satinsa huɗu rabonsa da kano, yau suna waya Aimanah ke masa korafin rashin zuwan sa
"Reina bafa wani abu ya hanani zuwa ba ayyuka suka tusoni a gaba ga transfer danake so nadawo kano cikin yan uwa na na haÉ—e ku waje É—aya ku zauna keda Sumayya nan gidan yamana kaÉ—an innace zan haÉ—e ku"
"Ni bazan yadda da wani uzurin ka ba kawai dai dan bani da abin baka ne shiyasa".
"Bakiji haka a baki na Aimah"
"Hakane mana rashin zuwanka ganin mu ya bayyana gaskiyya" bata jira mai zaice ba ta katse kiran ta saka number sa a black list a whatsapp ma tayi bloking É—insa, Murmushi yayi sanda yaga aikin datayi a fili ya furta
"Aimah rigima" ba shiri washe gari asabar yatawo kano da yamma, Aimanah sai ganinsa kawai tayi, sosai yayi farin ciki da ganinta musamman ganin yanda tayi kiba ta kara haske kai baza kace jego take ba, duk yanda yaso ya keɓe da Aimanh Anty Hasana bata basa dama ba, sarai ta lura da zulamarsa akan Aimanah, yau da sassafe aka kira su Ammi Ana ba lafiya tana Anty Hasana da Ammi suka tafi hankali tashe, suna tafiya kamar Musty yasani ya shigo gidan yaji shuru baiga kuma gilmawar Anty Hasana ba yasan daman Ammi ba mazauniyar gida bace tunda tana fita aiki musamman daya kasance yau ɗin monday, Aimanah na rike da Islam tana bata mama Musty ya ɗan lego ɗakin ganin Aimanah ita kaɗai yabasa kwarin gwiwar shigowa ɗakin zama yayi kusa da ita ta kauda kai gefe
"Aimah wai mai yasa kike da rigima ne kince naki zuwa na ganku kuma nazo É—in ma baza a sakar min fuska ba" batace komai ba hannu yasa ya gyarawa Islam nonon da take tsotsa
"Ni ka daina taɓa ni" Murmushi yayi yana kallonta kallon dayasan bata iya jure masa, ai kuwa tayi kasa da kai tana murmushi,
"Ko kefa reina har kinsa raina yayi fari" saka Islam tayi a kafaÉ—a tayi gyatsa kana ta kwantar da ita cikin net É—inta ta dawo nesa da shi kaÉ—an ta zauna
"Bazan koma legos ba zan zauna nan kano na koma aiki na, Anty Sumy ta zauna acan" wani kallo yamata kallon baki isa ba kafin ya ce
"Daman ke zaki zaɓa ma kanki inda zaki zauna"
"Daman ai kasan abinda ya kaini legos kuma gasu nan sun fito Allah ya yaye min" baice komai ba sai matsowa da yayi kusada ita da sauri ta mike zata bar wajan ya roko hannunta suka faÉ—a saman gado, shi yana kasa yayinda ita kuma ta kwanta saman kirjinsa, hannu biyu yasa ya zagayeta ya haÉ—a ta sosai a jikinsa yana kallon fuskarta, kautar da kanta tayi gefe tana haÉ—e rai
"Beb kalle ni, kisa idonki a idona nace" yafaÉ—a da muryar bata umarni
"ke mao yasa kika fiye rigima ne, yanzu fa ba da bane kalli bebys É—inki kin girma"
"Ni ban girma ba Allah karka sake maidani tsohuwa"
"Ai nima ba cewa nayi kin tsufa ba girma nace, girma daban tsufa daban" ta buÉ—e baki zatai magana ya haÉ—e bakinsa da nata ahankali yana tsotsar harshanta duk yanda taso ta kwace kanta ta kasa, gaba É—aya yagama birkita mata lissafi, a wannan yanayin Anty Hasana tazo ta riske su, da sauri tayi baya ta koma ta maida kofa ta rufe su basu ma san ta shigo ba, jikin kofar ta tsaya tana maida numfashi haÉ—e da dafe kirji
"Na shiga uku ni hasana ashe abinda zan gani kenan shi yasa Ana ta ce natawo gida na kula da mai jego" kofar ta soma bugawa da karfi, jiki sanyaye Musty ya janye Aimanah daga jikinsa yana gyara rigar Shaddar sa data tattare waje É—aya
"Wa ye?" yatambayya muyarsa a shake
"Uwarka ce Mustapha nace uwarka ce, uban me kake a É—akin mai jego?" zaro idanu Musty yayi jin muryar Anty Hasana yai saurin mikewa ya fito daga É—akin kafin ta tara masa mutane kowa yaji abinda yayi, simi simi ya fito ta gabanta yabar falon bai ko kalli inda take ba, sai da ya shiga gidansa sannan yafarawa kansa dariya
Sanda Aimanah taji shigowar Antyn gyara kwanciyarta tayi tai lamo kamar mai barci
"Kyayi likimo mana Aimanah yar daÉ—i miji maza biye masa ya kuma É—irka maki wani cikin kiyi kazamin jego ga ciki ga goyo" Anty nata mita ita kaÉ—ai Aimanah batace kanzil ba tun tana barcin karya harna gasken yayi gaba da ita...âœðŸ»
[2/13, 4:45 PM] +234 904 746 4048: 🌹 *AIMANA*🌹
Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo🥰
â˜€ï¸ *First Class Writer Asso*☀ï¸
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation
*Shafi na Ashirin da tara*